Sashe 10
Duhun Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani kayataccen murmushi d.p.o Abdul naseer yayi tare da cewa nagode sosai ranka yadaÉ—e,
Yanzu Kuma Ina son Na keɓe da maigadin gidan Nan saboda akwai tambayoyin da nake so nayi Masa,
Tabbas binciken da mukayi yanzu duk Wanda yake cikin gidan Nan yayi Nasarar kuɓuta a Karo Na farko ba musan mai bincike nagaba zai haifar ba.
Saboda Kai tsaye baza muce Mai laifin daga waje yake ba, Kuma baza muce daga cikin gidan Nan yake ba.
Bincike da ƙarfin addu'a ne Kawai zasu haskaka Muna wannan DUHUN INUWAR da ya baibaye kwakwalwar mu.
Dukanku Sai kun bayar da haɗin Kai ta yadda Kumi zai tafi cikin sauƙi.
Cewar d.p.o Yana bin kowa da yake palon da Kallo. Insha Allah cewar Mutanen da suke palon Banda Abba da duk Abunda suke haushinsu yakeji matuƙa.
Sallama yayi Musa tare da cewa mlm Muntari Mai Gadi yabiyo bayansa suje.
Malam Muntari tambayar ka nake so nayi Kuma Bana son ka Æoyemin kamai gaskiya Kawai nake son ji daga bakinka, saboda FaÉ—in gaskiyar ne zaisa mu rabu cikin salama,
Amma kasani muddin ka faɗamin ƙarya zanyi bincike Kuma Idan Nagano ƙarya ka faɗamin tohm kasani Zaka fuskanci mummunan hukuncin wallhi cewar d.p.o fuskarsa ba alamar Wasa.
Ba Abunda Zan ɓoye Maka ranka yadaɗe wllahi duk Abunda ka tambayeni Zan baka amsa ta gaskiya insha Allah,
Idan kayi haka kataimaki kanka mlm Muntari.
Tambaya ta a gareka ba Mai wahala bace.
Waye yazo gidan Nan jiya da dare yafita da Ahanaf?
D.p.o yafaɗa Yana ƙuresa da Ido.
Gaskiya ba Wanda yazo gidan Nan yafita da Ahanaf ranka yadaÉ—e,
hasalima jiya da dare Audu driver ne yayi shigowar ƙarshe agidan Nan bayan Shi ba Wanda yaƙara Shiga Ko Kuma fita daga gidan Nan Har lokacin rufe gidan yayi.
Mlm Muntari yafaɗa cikin tsoro da kuma ƙoƙarin ganin ya kuɓutar da kansa daga zargi.
Numfashi d.p.o ya furzar sannan yasa ke ce masa Kuma Kana Zaune a bakin gate ba kaje Ko Ina ba Har lokacin rufe gidan yayi?
Wallahi ba Inda naje ranka yadaÉ—e Ina zaune a gurin Har lokaci yayi.
Bayan Kai akwai Wanda yake da makullin gate É—in?
Gaskiya bazance akwai Wanda yake da makullan gate É—in ba, saboda Nidai sanan iya Ni kaÉ—ai nake amfani dasu Kuma Ina tunanin sune kaÉ—ai makullan gate É—in.
Dan bazan manta lokacin da Alh ya Bani kuÉ—i nasiye Wasu makullan ba Saboda wa Æ´ancan sun lalace.
Kuma gaskiya Ni nasan ban Bama Kowa makullan ba.
Sannan Koda ma ace akwai Wanda yake da makullan agidan Nan ba yadda za'ayi a Buɗe wannan gate ɗin banji ba, saboda gate ɗin Yana ƙara Idan anzo ɓuɗesa Ko Kuma rufesa.
Nagode sosai mlm Muntari ina fatan zaka bahi haÉ—in kai idan na sake dawowa?
Eh insha Allah zan faÉ—a maka gaskiyar duk abunda ka tambayeni.
Wani malalacin Murmushi D.P.O yayi tare da buÉ—e motar sa yashiga yabar gidan da mugun gudu...............âœï¸âœï¸âœï¸
Kaina bisa wuya Ina MatuÆ™ar baku haÆ™uri Æ´an uwana. Wallahi na É—an shiga wasu sabgogine kwana biyu, kuma bayan haka naje wani gari da ake fama da matsalar network É—in MTN dalilin da yasa kuka jini shuru kenan Ina fatan Zakumin AfuwaðŸ™ðŸ˜¥
Nabeela Binji ce💃💃💃
More comment
More taping 😉😉
Share Fisabilillah ðŸ™
♣ï¸DUHUN INUWA♣ï¸
TAPING......📲📲
STORY
AND
WRITINGâœï¸âœï¸âœï¸
BY
NABEELAH SHEHU BINJI
PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
         *P.W.Aâœï¸*
BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM
PAGE
1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Wani malalacin Murmushi D.P.O yayi tare da buÉ—e motar sa yashiga yabar gidan da mugun gudu.
____________Zaune suke a part É—in su Shadow Suna fira Haidar ne ya kalli Abbu yace "Abbu wai dan Allah dagaske su Abba ne suka haifi Ahanaf?
Iska Mai zafi Abbu ya furzar, tare da gyara Zaman sa ya fuskanci Haidar da Kamal,
Cikin ɗacin rai da ƙunar zuciya Abbu yace
"Tabbas Ahanaf Yaron sune, Muhammad shine mahaifin Ahanaf Kuma shine Ɗan sa na farin, Sai Daga baya Allah ya bashi Al kaseem, Muhammad Yana matuƙar son Ahanaf fiye da Kowa a rayuwar sa, ba yason ganin ɓacin ransa Yana riritashi fiye da tunanin Ku"
Haka ita ma Haj Shuwa "Bata ƙaunar Abunda zai taɓa yaranta Ko kaɗan" Shekarun baya da suka wuce Idan nazo gidan nan Ko Kuma su sunje gidanmu
Nakan tasa su gaba nayi musu faÉ—a Akan su rage nunawa yaran Nan So a gaban idon su,
Saboda Hakan zai iya sadin lalacewar tarbiyar su.
A iya sanina su iyaye ne masu nuna damuwa Akan yaran su, Basu ƙaunar Abunda zai taɓa ɗaya daga cikin su.
Amma babban Abunda ya bani mamaki Kuma yake Kan Bani mamakin Har yanzu shine "ganin yadda Muhammad ya jefa rayuwar Ahanaf a cikin haÉ—ari, Kuma ya nuna halin Ko'in Kula Akan sa"
Tabbas wannan lamarin akwai wata kullalliya a ƙasa, ba Abunda zaiyi maganin wannan matsalar Sama da Addu'a,
Dole Sai Mun Tashi tsaye Akan wannan lamarin, Idan har Muna so mukai ga Nasara da tonuwar Asirin Wanda yake son ganin bayan mu. Cewar Abbu Yana bin su Kamal da kallo.
Zamuyi komai dan ganin Mun ceto rayuwar abokin mu Shadow insha Allah.
Alhmdllh Allah yayi Muku Albarka Abbu ya faÉ—a Yana murmushi.
Ameen ya Allah.
Nan sukaci gaba da tattaunawa Kan matsalar da Kuma ta yadda zasu Æullowa lamarin.
Gidan Amare
_________ Norr ce tsaye a kitchen tana girkin dare, Al ƙaseem tsaye a gefenta ta Yana zuba Mata Salo da kwarewa
Ita Kuwa sai faman dariya take Masa, ya mutsa fuska ya tare da langwaɓar da kansa Kamar Wani ƙaramin yaro cikin shagwaba yace baki yarda da Abunda Na faɗa ba Ko my Norr?
Cikin dariya tace wacece Ni da zan ki yarda da maganar yallaɓai, ta faɗa cikin sigar zolaya.
Kwafa yayi yace wata Rana Sai munyi gasar girki Sai anga Wanda yafi iya girki Nida Ke a cikin gidan Nan.
Murmushi Norr tayi Sannan tace a'a Ai basai anyi ba Kawai na yarda mijina gwani ne agurin girki, shikenan Nan maganar ta wuce Ko? Tafaɗa tana kallon sa Tana dariya ƙasa ƙasa.
Bata wuce ba Kam Sai anyi girkin Nan insha Allah munyi maganin Raini, Al ƙaseem ya faɗa cikin kwarin gwiwa irin Shi ga kwarrare agurin girki.
Toh Allah ya kaimu ranar wannan gasar cewar Norr tana Maida hankalinta Akan Abunda takeyi, Cox dare yafari Kuma har yanzu Bata Gama aikinta ba, ta tsaya gardama da Al ƙaseem.
Gabaki É—aya Kona su zanyi wallahi, Ai wannan rainin hankali ne Taya zai cika mana gida da pic's din sa, Al kaseem ya faÉ—a Yana faman huci Kamar Wanda yaci gudu.
Pic's ɗin Shadow ne zube a ƙasa gurin da yake Shi kaɗai, da gurin da yake tare da Norr.
Masu glass Har sun farfashe saboda jifar da Al ƙaseem yake da su, babban baƙin cikin sa shine ganin Zanen da Shadow yayi Shida Norr kamar pic's akayi musu ba Zane bane yayi masifar kyau.
Saboda Shadow ya kware sosai agurin Zane, Idan ya Zana mutum Zaka iya rantsuwa cewa pic's ne ba Zane ba.
Norr ce ta riƙe sa tace Dan Allah kayi a hankali Mana Kar kajiwa kanka ciwo, basai ka Kona "Masa abuba ka hadasu guri ɗaya ka Tura Masa kayansa"
Kina da hankali kuwa Norr? Pic's É—in naki ne Zan turama Wani gardi ya dinga Kalla? Toh wallahi bazan tura su ba, gabaki É—aya Kona su zanyi ni ba Shashasha bane,
Al ƙaseem ya faɗa cikin masifa da ɓacin Rai.
Baya Norr taja Dan ta lura ran mijin nata yayi masifar ɓaci,
Sannan ga matsancin Kishi da yake faman Ɗawainiya dashi. Hakan yasa taja bakin ta tayi shuru Bata ƙara ce Masa ƙala ba.
Bayan yagama haÉ—a pic's É—in gabaki É—aya ne ya kwashe su ya Kai su hara bar gida ya Cinna musu wuta,
Saida yaga sun Gama cinyewa Tass Sannan ya Koma cikin gidan Yana Jin Wani irin zafi a zuciyar sa.
____________ kwance yake a gefen hanya ba alamar numfashi a tare da Shi, Saboda yasha Duka Na fitar hankali.
Sanyi asuba ne da ya fara bugawa yasa ya Fara motsa hannunsa a hankali,
Ya É—auki tsawon lokaci a Haka kafin Daga baya ya fara motsa jikinsa alamar Yana so ya Tashi zaune Amma ya kasa.
Sai da kyar ya samu damar Tashi zaune tare da sa hannuwan sa ya riƙe kansa da yake masifar yimasa ciwo Kamar zai Rabe gida biyu.
Sai Wanda yayi Masa farin sani ne zai iya gane SHADOW a cikin wannan halin,
Saboda yafita daga hayyacinsa sakamakon dukan da yasha Na fitar Ariƙi.
Yayi yunƙurin Tashi yafi sau ukku Amma yakasa Saboda Ko Ina na jikinsa ciwo yake Masa ga Jiri da yake Gani Har idanunsa Na ƙoƙarin sake rufewa da kansu.
Sake rufewa idanun sukayi yayi baya luuuuuh yaÆ™ara zubewa Æ™asa sumamme.......âœï¸âœï¸âœï¸ðŸ˜¥
Tirƙashi wannan lamarin Anya ba tuggu a ciki Kuwa?
Suwaye suka jefar da Shadow agefen hanya?
WaÆ´anda suka jefar dashi yin kansu ne ko kuma saka su akayi?
Idan saka su akayi tohm waye yasaka su?
Idan kuma yin kansu ne menene dalilin su?
Laifin me Shadow yayi musu?
Da Shi suke faÉ—a Koda iyayenshi?
Wace kalar yaruwa Shadow zaiyi a wannan garin da bai masan ko ina bane?
Waye zai taimaki Mahaukaci a wannan zamanin da ko mai hankali yakasa samun taimakon Al ummah?

1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Sake rufewa idanun sa su kayi yayi luuuuuh yaƙara zubewa ƙasa sumamme..