Sashe 11
Duhun Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
__________Wasu dattijai ne su biyu suka zo wucewa, tun Daga nesa ɗaya yace "Kamar mutun nake Gani kwance agurin can" Sai ɗayan yace toh muƙarasa mugani,
Cikin sauri su ka ƙarasa gurin da Shadow yake kwance ba alamar numfashi a tare dashi,
Ba shakka mutum ne dattijon guda ya faÉ—a cike da mamaki.
Ɗayan ne ya durƙusa ya Kama babban farce Shadow Na ƙafa yayi Jim Yana saurare Sai can ya ɗago ya kalli abokin tafiyar sa yace Masa Yana da Rai Saidai ya Suma ne.
Gorar ruwan ya ɗauko Yaba ma dattijon da yake riƙe da Shadow yace zuba Masa Muga Ko Zai Tashi.
Ana zubawa Shadow ruwan cikin sauri ya buÉ—e idonsa Saboda ruwan ya Shiga Har cikin raunin fuskarsa Wani Irin raÉ—adi yaji Yana ratsashi.
Da sauri ya Tashi zaune Yana binsu da kallo,
Sannu yaro dattijon guda ya faɗa Yana ƙoƙarin Kai hannunsa a jikin Shadow, da sauri Shadow yaja baya alamar Baya Son su taɓa Shi.
ÆŠan samari Daga Ina?
Mai ya sameka haka?
Ko azzaluman Mutanen Nan ne suka Kama ka?
Da Ido Kawai Shadow yake binsu Amma ya kasa Buɗe baki yayi Magana, Sai ma ƙoƙarin Tashi yake tsaye, "kayi a hankali yaro Kar ƙarawa kanka Wani raunin"
Ko kulla su Shadow bayi ba, ya Tashi tsaye ya saka hannunsa ya dafe kansa da yake Masa ciwo Kamar zai Rabe gida biyu tangaÉ—i yake kamar Wani É—an Maye.
Duƙawa yayi da ƙyar ya ɗauki jakar kayan Zanen sa wace yagani yashe a gefe.
A hankali yafara Tafiya ba tare da ya juya ya kalli waÉ—an Nan tsofaffin ba.
Cike da mamaki suke binsa da kallo.
Anya Yana da hankali kuwa? Cewar dattijon da ya zubawa Shadow ruwa.
Gaskiya Kam ba alamar hankali anan Saboda Idan yana da hankali Ko da Baice Mana komai ba Ai yakamata yayi Muna godiyar ceton ransa da mukayi.
(Allah sarki rayuwa su Basu ma San Bada Mai Hankali suke tare ba)
Tafiya yake bai masan gurin da yake jefa ƙafar sa ba, Abu ɗaya yasani yanzu shine ciwon da yake ji ajikinsa Wanda baibsan yadda zaiyi dashi ba.
Tafiya Mai matuƙar Nisa Shadow yayi kafin yasamu ƙarasawa cikin gari,
(Da ace Shadow cikin hankalinsa yake da koda da kuÉ—i aka haÉ—ashi bazai iya wannan uwar tafiyar ba.)
Ji yayi ya kasa Tafiya ya Samu gefen Wani gidan Mai ya zauna tare da sunkuyar da Kan sa ƙasa. Kamar Mai tunanin Wani Abu bayan mintina kaɗan ya Tashi yaci gaba da tafiyar sa Tafiya Kawai yake bai masan Inda ya dosa ba, Saidai Idan yaga Wani Abu Ko yaga Taron mutane yakan tsaya ya Kalla Idan yagaji da tsayi yayi tafiyar sa.
Kusan kwanaki ukku Kenan Shadow Yana yawo a wannan Garin dashi baima san Ina ne ba.
Gabaki ɗaya Alamar hauka tagama bayyana a tattare dashi Saboda kayan jikinsa sunyi masifar Datti. Ga ciwon da yaji Har ya fara caɓewa Saboda Rashin Samun Kulawa. Ba abinci ba drugs babu kyakyawan makwanci.
Ahanaf yaga rayuwa agarin da baisan Kowa ba bashida Wani Wanda zai taimaki rayuwar sa Sai Allah.
Yanzu ma Tafiya yake cikin yanayi na Wanda yunwa tagama rarakewa, tun safe ba Abunda yaci, Har Kuma gashi Yamma tayi Yana yawo Yaran gari na Kiransa da mahaukaci.
A haka har ya ƙarasa Gurin wata Mai awara ya tsaya Yana kallonta. Matsananciyar yunwa yakeji Amma baisan yadda zaiyi ba.
Gefe ya Koma ya tsaya tare da buɗe jakar hannunsa ya ajeta ƙasa fitar da kayan Zanensa, ya fara Zana wannan matar Mai Awara.
Wani ne Wanda Shima awarar yazo Siya shine ya nuna Mata Zanen da Shadow yayi nata.
Cike da mamaki take kallon Zanen tabbas Koda Bata taɓa ganin Kanta a madubi ba tasan ba Shakka ita ce wannan Mahaukacin yazana a Bango.
Kai tsaye gurin da Shadow yake ta nufa sauran Mutanen da suka lura da Abunda yake faruwa suka mara Mata Baya.
Tsayawa su kayi Suna kallon Zanen tabbas wannan kwarraren Mai Zane ne.
Kayan Zanen sa ya kwa she ya mayar acikin jakar sa.
Duk maganar da suke Shadow Baice musu Kala ba.
Da matar ta lura Mahaukacin Nan Dai bazaiyi Magana ba Sai Takoma gurin da take soya awarar ta tazuba Masa ta 200 a Leda baƙa ta Kai Masa.
Ai Kuwa cikin sauri ya warci ledar a hannunta yafara cin awarar Kamar wanda Bai taɓa tozali da abinci ba a rayuwar sa.
(Ilimi Wani abune Na musamman a rayuwa, shine kaɗai Abunda zai Zama mallakinka a Ko wane hali kake ciki, Idan ka mutu ba Mai gadon ilimin ka, haka zalika Idan kasamu taɓuwar hankali ba Mai gadon ilimin ka, duk ƙiyayyar da Wani Bawa yakeyi gareka bazai iya kwace Maka ilimin da Allah ne yabaka Shi ba. Kamar Shadow yanzu iliminsa ne ya ciyar dashi a yanzu duk da Baya cikin hankalinsa. Allah yasa mudace)
Cikin tausayawa take binsa da kallo "wannan da Gani sabon Shiga haukane Saboda kallo É—aya Zaka Masa kagane cewa a cikin Daula da Hutu ya Tashi
Dattin da yayine Kawai Zai nuna Maka cewa bashida cikakkiyar lafiya"
Tafiya yake Yana cin awarar sa Har ya Kai gurin Wani kangon gida Kai tsaye ciki ya shiga, da alama dai ya saba da gurin a kwana biyun Nan da yayi.
A ƙasa Ya zauna Yana cin awarar sa Yana ta faman zare Ido kamar wanda yake gudun Wani yazo ya kwace Masa awarar, bayan yagama cine ya Samu guri gefe ya kwanta ya lumshe idanunsa.
Ba jimawa bacci yayi awon gaba dashi.
A kwana a Tashi Bata bar kumai ba, yau har Shadow yacika wata huɗu a cikin ya nayin hauka, ba Wanda zai ga wannan Mahaukacin yayi tuanani Shadow ne ɗan wanka ɗan ƙwalisa ya Koma haka.
______________ A ɓangaren su Abbu Kuwa har yanzu sun kasa samo Mai laifin Saboda ba wata kwakkwarar hujja.
Wannan lamarin yayi matuƙar tada hankalin d.p.o Cox Shi a rayuwar sa Bai taɓa cin Karo da case ɗin da ya Caza Masa Kai kuma yake ci masa tuwo a kwarya ba Kamar wannan.
Hakan yaƙara harzuƙa d.p.o da Kuma cin Alwashin Sai ya kamo duk Wanda yake da hannu a cikin wannan case ɗin Kota halin Yaya da yarda Allah.
Abbu yayi Rama sosai kallo É—aya zaka Masa kasan Yana cikin matsancinyar damuwa.
Yana son sanin halinda Ahanaf yake ciki, Yana son ƙara ganinsa Koda sau ɗaya ne a rayuwa. Tabbas Nemo Ahanaf hakkine da ya rataya a wuyansa, Amma ya kasa Hakan,
Duk iya binciken su da sanarwar su sun kasa Samun Wanda ma yace yaga Mai kama da Ahanaf É—in.
Abbu Yana son ganin Ahanaf Koda a cikin halin haukane shidai muradinsa Kawai ya ganshi Kuma yaga ya sauke duk Wani hakkinsa Wanda Abba ya kasa saukewa.
Shima a ɓangaren Abba yayi Rama sosai Kuma Yana cikin damuwa wadda Shi kansa ya Rasa gane dalilin Hakan, Yana Jin k
Ƙunci sosai a zuciyar sa Amma baisan Ko Na menene ba,
Wani Irin nauyi yakeji a zuciyar sosai.
Baya son Ko kaÉ—an ayi masa maganar Ahanaf.
Ji yake Kamar zai mutu tsabar
ƙiyayyar da yake yiwa gudan Jinin nasa.
Duk Wani Abu da Abba yasan mallakin Ahanaf ne ya mayar dashi mallakin ƙanensa Al ƙaseem. Batare da Sani Abbu Ko Ayiya ba.
____________ Tsaye yake gefen Wani gidan Mai Yana Zane Zanen sa Sai faman Kore ƙuda yake a fuskarsa da ƙasumba ta taru sosai Saboda Rashin Samun gyara.
Tsaye take a jikin Mota gefen gidan Mai.
Tana bin layin mai
Gajiya tayi da Zama cikin Motar yasa ta fito waje ta tsaya.
Sai faman dan na waya take Tana ya mutsa fuska alamar tagaji da jiran layin Nan.
Shabana! Shabana! Shabana!
Wata matashiyar buduwar ce ke fitowa a cikin Motar tana kwala Kiran buduwar da Ke tsaya tana Dan na waya.
Wace aka Kira da Shabana ce ta juyo cikin masifa da ƙufula Saboda jiran da take famanyi tin ɗa zu tace " Wai Ke Malama lafiya kike kwalamin Kira haka Kamar wacce taci Miki bashi? Tin ɗazu kina Mota zamanki kin barni a waje Ina faman jira Sai kace wata yarinyarki,
Kuma Sai kifito kina min ihu a kunne
Bana son irin wannan Kiran Karki ƙaramin irin sa wallahi.
Dan Allah ya Isa haka masifaffiya Ke ba halin ayi miki Magana Sai ki Wani tasowa mutane da rigima.
Kalla kiga Abunda nake Gani kodai idanuna ne suke gani ba daidai ba.
Saitin hannunta Shabana tabi da kallo,
Cikin mamaki ta ƙara gyara tsayuwar ta tare da Saka hannuwan ta ta murza Idanunta.
Bata ma lura da wayarta da ta faÉ—i a Æ™asa ta tarwatse ba tsabar ruÉ—anin da tashiga..............âœðŸ»âœï¸âœï¸?
♣ï¸DUHUN INUWA♣ï¸
TAPING......📲📲
STORY
AND
WRITINGâœï¸âœï¸âœï¸
BY
NABEELAH SHEHU BINJI
PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
         *P.W.Aâœï¸*
BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM
PAGE
1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
_____________ Kai tsaye Gurin da Shadow yake Shabana ta nufa cikin sassarfa, dab da Shadow ta tsaya tana kallon Zanen da yake a Bango sake da baki Kamar wata wawiya,
Tama kasa cewa ƙala tsabar mamaki.
Buduwar da ke tare da Shabana ce ta ƙaraso kusa da su tace Ikon Allah Sai kallo.
Haka suka tsaya Suna kallon Shadow Har yaƙarasa Zanensa Tass
TabÉ—ijam "wannan mutum fa da alama Bashida issashen hankali but Duba kiga aikin da yake Kamar na Wani Mai cikakken hankali" tafaÉ—a a hankali cikin raÉ—a.
Wannan ba Shakka Mahaukacine Hafeeza Amma Mai tattare da abubuwan Al ajabi, Taya Mahaukaci ya iya wannan Zanen? Shabana ta faÉ—a cikin mamaki.