Sashe 13
Duhun Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
         *P.W.Aâœï¸*
BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM
PAGE
1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
______________Ware idonta tayi da kyau tana kallon wanda ta buge ba Shakka wannan Mahaukacin ne da ta shafe sati É—aya tana nema.
Ya Allah yanzu ya zumuyi dashi Hafeeza?
Ya Kuwa zamuyi dashi in Banda mukaishi asibiti cikin gaggawa, cewar Hafeeza Tana kwala Kiran Wasu samari da su kazo wuce wa ta gurin,
Suna zuwa Hafeeza ta roƙesu dan Allah su taya su Saka Shadow a Mota,
daga farko har sun so suƙi Amma ganin magiyar da Shabana take Musu ne yasa su kama Shadow suka saka musu Shi a Motar.
Godiya suka Musu sosai sannan suka Shiga Mota suka bar layin da gudu Kamar zasu tashi Sama.
Ki tafi a hankali mana Shabana haka ai Sai kisa mu sake Wani accident, kina driving na ganganci Kuma kina kallon Baya haba dan Allah.
Shiru Shabana tayi Kamar bataji Abunda Hafeeza tace ba,
ita Bata da burin da yawuce taganta A asibiti,
gabaki É—aya ta ruÉ—e ba Abunda zuciyarta keyi face bugawa da sauri sauri.
Cikin Wani katafaren asibiti tashiga parking tayi a daidai gurinda ake parking motoci, cikin sauri ta fita har tana haÉ—awa da É—an gudu gudu, takira waÉ—an da zasu shigar da Shadow ciki,
A kan gadon asibiti suka É—aura Shadow da ko motsi Baya yi suka Fara Tafiya dashi cikin sauri,
Bayansu Shabana tabi har bakin ƙofar Wani ɗaki,
shigar dashi ciki sukayi.
Shabana tafara ƙoƙarin Shiga Amma sai suka hanata.
Kiyi haƙuri kijira mufito Shabana ba'a Shiga nan ɗin kinji.
Dan Allah kabarni nashiga Dr tafaÉ—a tana goge hawayen idonta.
Da hakan zai yiyu da ba Abunda zaisa na hanaki Shiga kiyi haƙuri plx, cewar Dr Yana rufe ƙofar ɗakin alamar Baya so taƙara yi masa wata Maganar.
Zama tayi a hankali Kan kujerun da suke gefen ɗakin tare da dafe Kanta da yake matuƙar Sara mata.
Kusa da ita Hafeeza ta zauna ta dafa kafaÉ—arta tace dan Allah ki daina zubar da hawaye haka Shabana, ba kuka ne Abunda ya dace muyi ba, kamata yayi muyi masa Addu'a Allah yabashi lafiya kinji, Hafeeza ta faÉ—a cikin sigar lallashi da son kwantar wa Shabana da hankali.
Saboda ita ma da Kanta ƙarfin hali take bataso tayi hawaye ne har Shabana tagani.
Yanzu ya zanyi Hafeeza? Me zancewa Ammi? Kima janye zancen Ammi mezan cewa Dady? Kinfi kowa sanin halinsa Baya yiwa kowa uzri,
yanzu abun nan da yafaru bazai taɓa yadda ƙaddara bane Saidai yace tuƙin ganganci ne.
Dan Allah ki faÉ—amin menene mafita Hafeeza.
Ta ƙarishe maganar tana fashewa da kuka mai sautin gaske.
Rungumeta Hafeeza tayi tana bubbuga bayanta a hankali kidaina kuka Shabana insha Allah komai zaizo da sauƙi.
Karɓi waya ki Kira Ammi ki faɗa Mata halinda ake ciki, dan wannan ba Abun aja baki ayi shuru bane.
Wayar ta karɓar ƙirjinta ta Sai ƙara bugawa yake,
No É—in Ammi ta danna wa Kira cikin fargaba da tsinkewar zuciya, a ringing na biyu Ammi ta É—aga tare dayin sallama,
Cikin sanyi murya ta amsa sallamar tare da cewa barka war haka Ammi.
Barka dai Shabana, kina lafiya Kuwa? Mai yake damunki? Naji sautin muryarki Kamar kina cikin damuwa.
Ajiyar zuciya Shabana tayi tace akwai matsala Ammi, Wani na buge da Mota, yanzu haka Mun Kaisa asibiti nida Hafeeza, Ammi bansan awane hali yake ba, tsorona É—aya Kar ya mutu a ta dalilina, Shabana tafaÉ—a cikin sautin Kuka.
Ya subhanallah Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raju'un.
Yanzu Mai Dr yace muku? A wane hali marar lafiyan yake?
Basu fito ba Ammi Suna can tare dashi.
Okay gani nan zuwa asibitin yanzu insha Allah zan kira mahaifinki na faÉ—a masa halinda ake ciki.
Tohm Ammi na gode sosai Shabana ta faÉ—a Tana goge hawayen idonta.
Ki kwantar da hankaliki kinji zai Samu lafiya da yardar Allah.
Tohm Ammi insha Allah.
Sun shafe awanni biyu suna jiran likitocin sufito daga ɗakin da aka Shiga da Shadow, da sauri Shabana ta miƙe tsaye tana tambayar Dr ya jikin nasa.
Ku biyoni office shine Kawai Abunda Dr ya faÉ—a ya juya ya tafi Abunsa.
Cikin sauri Ammi Hafeeza da Shabana suka bi Bayan Dr.
Suna Shiga Dr Fahad ya Basu izinin zama,
Gyaran murya yayi tare da zare glass ɗin dake saƙale a idonsa.
Magana yafara cikin nutsuwa jikinsa da sauƙi alhmdllh, bawata matsala yanzu saidai ƴan raunukan da yasamu a kafa da Kuma gefen kansa, Suma ba wasu masu yawa bane, zai warke nan bada jimawa ba Insha Allah.
Kallon Juna Shabana da Hafeeza sukayi cike da Al ajabi.
to ya akayi Dr baiyi Magana akan taɓin hankalin wannan mutumen ba? Tambayar da take saƙale acikin zuciyoyinsu Kenan.
Shabana ce ta kasa daurewa tace Dr Fahad kace bawata matsala fa? Kuma har gwajin kwakwalwa kun masa ba matsala? Shabana tafaÉ—a cikin mamaki.
Ko Ina Mun Duba Shabana bawata matsala Kamar yadda na faÉ—a Miki tun a farko.
TabÉ—ijam shine Abunda Shabana tasamu damar furtawa.
Dr wannan mutumen Mahaukaci ne fa Yana da matsalar kwakwalwa. Anya kun bincikesa da kyau Kuwa? Cewar Hafeeza Tana kallon Dr Fahad tana son tasami cikakken bayani daga bakinsa.
Mahaukaci Kuma Hafeeza? Koda yake ba Abun mamaki bane, tun daga Yanayin kayansa da kuma dattin da nagani a jikinsa nasan cewa Mahaukaci ne.
Amma fa tabbas ba Abunda yake damun kwakwalwar sa.............âœï¸âœï¸âœï¸
Nabeela Binji ce💃💃💃
More comment
More taping 😉😉
Share Fisabilillah ðŸ™.
♣ï¸DUHUN INUWA♣ï¸
TAPING......📲📲
STORY
AND
WRITINGâœï¸âœï¸âœï¸
BY
NABEELAH SHEHU BINJI

1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
__________________TabÉ—ijam to Kodai sanadiyar accident É—in da ya samu ne kwakwalwar sa ta dawo normal? Shabana ta faÉ—a Tana kallon Dr Fahad.
Aa gaskiya cox raunin da yasamu kwata² ma bai Shafi kansa ba raunin iya hannu da ƙafarsa ne.
Kuma tabbas Mun bincikesa sosai ba abinda yasamu kwakwalwar sa. Dr Fahad ya faÉ—a cike da kwarin gwiwa
Iska Mai zafi Shabana ta furzar tare da cewa Iko Sai Allah, Kenan Dama wannan bawan Allah ba haukaci bane?
Tohm Taya akayi mu kaganshi cikin yanayi na taɓuwar hankali?
Hakan zata iya faruwa bisa dalilai guda biyu,
Kodai shi ma'aikacin Sirrine
ko kuma criminal ne
Yake ɓuye kama a matsayin mai taɓin hankali, cewar Dr Yana kallon fuskar Shabana.
Sunkuyar da Kanta tayi ƙasa Batare da tace komai ba,
Amma har ranta Bata yarda da maganar Dr ba.
Kallonta Ammi tayi cikin É—aure fuska tace Ina kiksan Mahaukacin nan Shabana?
Menene a cikin zuciyarki kike ƙoƙarin ɓoyemin?
Kwana biyu naga kin canza sosai ba Kamar daba,
Nida a iya sanina ba Abunda kike ɓoye min a rayuwa, duk Abunda kikayi daidai da ba daidai ba Sai kin faɗa min, saidai nayi miki faɗa Idan kinyi Rashin kyautawa,
Amma kwana biyu kin canza Mai yasa? Ammi ta faɗa cikin ɓacin Rai.
Dan Allah kiyi haƙuri Ammi Bari Idan Mun fita zanyi miki bayanin komai da komai insha Allah. Cewar Hafeeza cikin sigar rarrashi.
Tashi Ammi tayi tafita daga office É—in Hafeeza ta mara Mata Baya cikin sauri.
Dr Zan iya Shiga na duba shi?
No Shabana yanzu Yana buƙatar Hutu gaskiya Sai ƙarfe 9 zaki Samu damar ganinsa.
Okay godiya nake Dr
Ba kumi ranki yadaÉ—e.
A parking lot ta Tarar dasu Ammi tsaye tana Magana da Hafeeza, Tana ƙarasowa Ammi ɗaure fuska tana ƙoƙarin Shiga Mota, Hakan yasa tabawa Shabana Baya.
Rungumeta Shabana tayi cikin sauri tafara Magana Dan Allah kiyi haƙuri Ammi tabbas ni Mai laifi ce agurinki Amma Ina Neman afuwarki dan Allah, Idan kikayi fushi Dani a yanzu bansa waye zai tallafi lamarina ba, Dan Allah kijuyo ki fuskance ni Ammi zuyawar da kikayi kika Bani Baya ya Sare min gwiwa yasani cikin ƙunci fiye da tunani, Dan Allah kigafarceni Ammi, Shabana tafaɗa tana fashewa da kuka Mai tsuma zuciya.
Cikin sauri Ammi tajuyo ta rungume Shabana Tana É—an bubbuga bayanta a hankali.
Kukan ya Isa haka kinji, nifa Dama ba fushi nake dake ba, Kawai Abunda ya ɓata min rai shine ɓoye min gaskiyar da kikayi Akan wannan mutumen.
Ammi ta faÉ—a cikin sigar rarrashi tana cigaba da shafa Bayan Shabana.
Ajiyar zuciya Shabana ta sauke tare da janye jikinta daga na Ammi Tana ɗan murmushin yaƙe tace nagode sosai Ammi.
Ita ma Ammi murmushi tayi sannan tace tohm yanzu yaushe Zaki Kuma gida? dan nikam yanzu zan kuma Cox da misalin ƙarfe 8 Dadyn ki zai dawo gida, Inaso na Kuma kafin ya iso tafaɗa tana kallon Shabana.
Ɗan sosa Kanta tayi sannan tace Ammi Dr yace Sai misalin ƙarfe 9 Zai farka,
Toh ke yaushe zaki kuma gida kenan?
Sunkuyar da Kanta tayi sannan tace Ammi nan nake so na kwana Dan Allah.
Ido Ammi ta ware cikin mamaki tace kina cikin hankalinki kuwa?
Ki kwanta Ina? kuma gurin wa? Baki Shabana ta buÉ—e da nufin sakeyin Magana Ammi ta É—aga mata hannu alamar ba tason jin komai Daga bakinta.
Hakan yasa taja bakinta tayi Shiru.
Ammi tamaida kallonta Kan Hafeeza tace 9:30 tayi muku a gida Hafeeza wllhy Idan kuka wuce haka ranku Idan yayi dubu sai ya ɓaci, Ammi tafaɗa cikin ɗaure fuska.
Yah Salam tohm agurin wa zamu barshi Ammi? Majinyaci ne fa, Kuma nice nan nayi sanadiyar shigarsa wannan halin Idan mukayi haka bamu kyauta Masa ba Ammi.
Iya Abunda Zan iya Kenan, Kuma ki tanadi Abunda Zaki faɗa wa mahaifinki Akan mutumen da Kika kaɗe, nariga da nafara faɗa Masa Abunda ya faru ɗazu a waya, Nima nan Inaso naji Taya kika San Shi, kinfi kowa sanin halinsa mahaifinki ba Abunda ya tsana sama da ƙarya, Al Adar shice Idan an faɗa masa Magana Sai ya bincike asalinta kafin ya yanke hukunci.
Ruwanki ne ki faɗa masa gaskiya ko kuma ki masa ƙarya. Ammi ta faɗa tare da buɗe mota Tashiga tabar asibitin.