Sashe 2
Duhun Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Verily the creation of each one of you is brought together in his mother's womb for forty days in the form of a nutfah (a drop), then he becomes an 'alaqah (clot of blood) for a like period, then a mudghah (morsel of flesh) for a like period, then there is sent to him the angel who blows his soul into him and who is commanded with four matters: to write down his rizq (sustenance), his life span, his actions, and whether he will be happy or unhappy (i.e. whether or not he will enter Paradise).
By the One, other than Whom there is no deity, verily one of you performs the actions of the people of Paradise until there is but an arms length between him and it, and that which has been written overtakes him, and so he acts with the actions of the people of the Hellfire and thus enters it; and verily one of you performs the actions of the people of the Hellfire, until there is but an arms length between him and it, and that which has been written overtakes him and so he acts with the actions of the people of Paradise and thus he enters it.
BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM
Page
0ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Al amarin da ya janyo hankalin sauran mutanen da ke wurin kenan Wanda da tun farko Basu fahimci me ke faruwa ba.
Da sauri Al ƙaseem yazo gurin da Shadow yake kwance a ƙasa ya durƙusa kan gwiwowinsa yaɗa goshi yaɗaura shi a saman jikinsa, Yana girgizashi cike da tashin hankali yake cewa Yaya Shadow Dan Allah katashi karka mutu ka barni idan kamutu nima mutuwa zanyi, wallahi in dai Norr ce ni Nan zan rubuta Mata takardar saki da hannuna,
Yaya ban san menene dalilin da yasa su Abba suka yanke wanann mummunan hukuncin ba,
Amma kasani koma Mai menene dalilinsu ni bazan taɓa lamuntar wannan zaluncin ba Kuma zanyi kumai dumin farin cikin ka Yaya.
Dan Allah katashi kaji tausayina Yaya banida wani É—an uwa a duk faÉ—in duniyar nan da yawuce ka, dan haka ba abunda bazan iya sadaukarwa ba saboda kai yaya.
Ƙaseem ya faɗa Yana fashewa da wani matsanancin kuka Mai taba zuciya.
Duk mutanen gurin sun fahimci abunda ke faruwa, kuma sunyi matuƙar mamakin wannan sauyin da aka samu Mai cike da rudani da Al ajabi. Sudai sun san Ɗaurin Auren Ahanaf suka zo, amma kuma sunji mai shelar ɗaurin aure yana cewa an ɗaura aure da Al ƙaseem ba Ahanaf ba.
wanda duk duniya ta sheda cewa Al ƙaseem ƙanene agurin Ahanaf na jini kuma suna matuƙar kaunar junan su, idan kagansu baza ka taɓa cewa su saƙo bane, saboda ba wannan rashin jituwar a tsakanin su, idan kagansu zaka iya rantsewa tagwaye ne banbancin su kaɗan ne shi Al ƙaseem farine tas saɓanin Shadow da ba zaka iya kiran shi fari tas ba kai tsaye.
Cikin ɗaga murya Ƙaseem yace Dan Allah wani yataimaka min da ruwa, ba ɓata lokaci Kamal Abokin Shadow ya bayar da gorar ruwan da Shima yanzu ya ɗauko su a Mota domin ceton ran Abokinsa, an zuba mishi ruwan yakai sau ukku amma ko motsawa baiyi ba na nuna alamar cewa Yana Raye cikin tashin hankali Ƙaseem ya warce gorar ruwan daga hannun Kamal ya zuba su gabaki ɗaya a fuskar Shadow.
Wani dogon numfashi yaja tare da tashi zaune yana zare ido kamar wani taɓaɓɓe,
Kalle kalle kawai yake da alamar akwai wanda yake nema, ganin bai ga wanda yake neman bane yasa shi mai da kallon sa a kan Al ƙaseem ya ƙure shi da manyan idanunsa da sukayi ja kamar barkono, da sauri Al ƙaseem ya sunkuyar da kasan sa ƙasa cikin tashin hankali da baƙin cikin wannan ranar fiye da kowace rana a rayuwar sa.
Kafin zuwan wannan lokacin yana cike da matsanancin farin cikin auren Yayan sa kuma Garkuwansa.
Amma a yanzu yama kasa tantance a wane hali zuciyarsa take ciki.
Cike da tashin hankali Shadow yace" Ƙaseem Ina Abba yake?" da sauri Ƙaseem ya goge hawayen idonsa yace ya Shadow Ina ga fa kamar Abba Ya tafi gida.
Cikin sauri Shadow ya tashi tsaye yanufi mota cikin sassarfa har yana tuntuɓe da nufin zai ja Motar da kansa. da sauri Haidar ya mara masa baya ya riƙesa tare da buɗe Masa gefen Mai zaman banza yasashi aciki ba musu ya zauna saboda shi duniyar ma gabaki ɗayanta juwa masa takeyi sunkuyar da kansa yayi ƙasa cike da tashin hankali. rufe murfin motar Haidar yayi tare da koma wa side ɗin driver ya zauna,
Yayi wa motar key yabar gurin a 360.
Shima Al kaseem Tashi yayi tare da bin bayan Kamal suka Shiga Mota suka marawa su Shadow baya.
Anan aka bar mutane kowa Yana furta Albarkar bakinsa akan wannan abun da yafaru, da yawan mutanen gurin laifin iyayen yaran suke Gani musamman ma Alh Muhammad Imran Shi da har ya iya É—aga hannunsa ya Mari Ahanaf a cikin wannan halin, tohm Wai menene ma dalilin wannan abun da suka akaita? Ko ma dai menene dalili zamuji Nan ba da jimawa ba insha Allah cewar Wani dattijo Yana gyara zamar babban rigar sa.
Tafe suke cikin Mota ba Abunda kake ji Sai matsanancin bugun zuciyar Shadow Wanda yake sauke numfashi da kyar kamar Wanda yake dab da barin Duniya. kallon sa Haidar yayi cikin tausayawa da jimamamin wannan lamarin yace kadinga furta Kalmar Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raju'un Zaka Sami sauƙin abinda kakeji a ranka friend. Kuma ka kwantar da hankalin ka insha Allah bazaka Rasa Noor ba.
Yazama lallai su Abba su Gaya Mana dalilin wannan abun da suka akaita, insha Allah Kumi zai zo da sauƙi friend,
Haidar ya fada Yana kokarin danne damuwar sa da son kwantar wa Abokin nasa hankali, Amma Shi kadai yasan Abunda yake ji a zuciyar sa.
Ko ɗagowa Shadow beyi ya kalli Haidar ba balle har ya aikata abinda yace Masa shidai Kawai burinsa yaganshi gida gaban mahaifiyarsa da mahaifinsa ya tambaye su dalilin da yasa sukayi Masa Hakan, yasan Koda ace kowa zai juya Masa baya a duniyar Nan tohm tabbas mahaifiyarsa da Norr ɗinsa bazasu taɓa juya Masa baya ba,
wannan dalilin yasa yanzu su Kawai yake burin Gani Koda zai Sami salama a rayuwar sa, Shi Gani ma yake kamar ba tafiya Haidar din yake ba.
Minannata Gidan su Shadow
Hada Hadar biki Kawai ake da shirya abinci Yan ÆŠaurin aure kafin su dawo.
Tsaye take Tana faÉ—awa mai aikinta yadda take son abubuwa su kasance.
Kawai Sai hango shigowarsa tayi tun a yanayin driven É—insa ta fahimci akwai matsala fitowa yayi daga motar Yana zuba sauri kamar zai kife yanufi part É—insa, gabanta ne yayi mummunan bugawa hankalinta yatashi sosai Dan Rabon da taga Abba acikin wannan halin bazata iya tunawa ba.
Bayansa tabi da sauri aranta Tana fatan ace bawani mummunan abune yafaru a gurin É—aurin auren ba.
Palo tashiga Amma Bata ganshi ba Hakan yasa ta nufi bedroom dinsa direct ƙirjinta yana matsancin bugawa da sauri sauri. hannunta ta ɗaura akan ƙofar ta Murɗa bakinta dauke da sallama tashiga dakin, hangoshi tayi a tsakiyar ɗakin ya rungume da hannayensa a baya Yana Safa da Marwa.
Ƙarasawa tayi gurin da yake cikin tsinkewar zuciya tace Abba Mai yafaru? Ina Ahanaf din Wani Abu ne yafaru a gurin ɗaurin auren? Ta jefo Masa waɗan Nan tambayoyin a lokaci ɗaya.
Ko Kallonta ma beyi ba Barre ta sa ran zai amsa Mata tambayoyin ta.
Baki ta bude da nufin Kara yi Masa Magana Sai taji an turu ƙofar an shigo,
Juyawa tayi Dan ganin wanene, Ido hudu tayi da Ahanaf saida kirjin ta ya buga da ƙarfi a lokacin da taga Yaron nata abun Alfaharin ta cikin sassarfa ta karaso gurin da yake tsaye kamar an dasashi Tana ƙarasawa ya faɗa jikinta tare da fashewa da matsancin kuka Mai cin Rai.
Tabdijam hankalin Ayiya yayi matuƙar Tashi ganin yadda jarumin ɗanta yake raira Mata kuka kamar mace tabbass tasan wannan lamarin ba ƙarami bane, dalilin da yasa itama ta fara kukan Kenan. Ba Abunda kake ji a ɗakin Sai sautin kukansu Abba ne yadaka musu wata irin gigitaciyar tsawa yace Sufitar Masa daga ɗaki Shi ɗakinsa ba gurin kuka bane.
Cike da mamaki Ayiya tabishi da kallo tace Anya kuwa yau Abba kana cikin hankalinka kasan mekake cewa kuwa?
Bana cikin hankalina Haj Shuwa duk abinda yazo bakinki Zaki iya fada kinji, Amma Dan Allah abinda nake so daku shine kufita kubarmin É—akina plxx.
Ba in da zamuje Abba har Sai ka Gaya Mana menene dalilin da yasa ka ɗaura auren Norr da Ni saɓanin Yaya Shadow, Al ƙaseem ya faɗa hawaye kwance a idanunsa,
Wani irin Jiri ne ya fara daukan Ayiya Wanda yasa taji gabaki ɗaya duniyar ta tsaya Mata Cak, zaunawa tayi dabar a kasa cike da matsancin tashin hankali tama kasa buɗe baki tayi Magana, Kuma ta daina Jin duk Wani Magana da suke a tsakaninsu tunda take a Duniya Bata taɓa Shiga tashin hankali irin wannan ba.
Tsawar da Abba yadakawa Al É—aseem ce tayi nasarar dawo da ita Duniyar da muke ciki.
Yace Kai yanzu Al ƙaseem har kayi kwarin gwiwar da Zaka tsaya a gabana Ina Fadi kana Fadi? Tohm wallahi bari kaji na faɗa Maka kana kuskuren sakin Noor Kai ba Ɗana bane Kuma Allah ya'isa ban yafe Maka ba.
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raju'un, Lahaula Wala kuwatah illah Billah Shadow yafada cikin sautin kuka.
Al ƙaseem ya bude baki da nufin sake Magana cikin sauri Shadow ya Tashi tsaye ya rufe Masa baki tare da girgiza Masa Kai alamar Kar yakara wata Magana.
Hanyar fita Abba yakama da nufin bar musu É—akin gabaki É—aya.
cikin sauri Ayiya Tashiga gabansa har tana tangadi kamar wata Yar maye tace Abba ba inda zakaje baka faÉ—a Mana menene dalilin ka Na aikata wannan abun ba.
Tsayuwar sa yagyara yana kallon cikin idanunta yace bawani dallili Shuwa kawai nadaiyi ra'ayin haka ne, shiya nayi saboda da Ahanaf da Al É—aseem dukansu Æ´aÆ´ana ne ina da Æ´ancin yanke hukuncin da Naga Dama akan su, sbd haka ki matsa daga Nan na wuce Shuwa.
Ba inda zakaje baka faÉ—a Mana dalin wannan abun da ka aikata ba Wallahi Muhammad.