Sashe 5
Duhun Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shadow ka kwantar da hankalinka dan Allah wannan fa ba laifin Ƙaseem bane laifin su Abba ne (novel ɗin iyan Nabeelah 😜) sune suka tabka wannan kuskuren baruwan Ƙaseem aciki, hasalima baya sonta, kanaji fa agabanka yace shi sakinta zai.. Adaba Al Ƙaseem ya katse Haidar yana gyara tsayuwar sa tare da cewa wallahi yanzu ba wanda ya isa ya shiga tsakanina da Norr saboda ita ɗin matata ce ina sonta kuma bazan saketa ba.
Kamal da Haidar tsabar mamaki basu san lokacin da suka saki Shadow ba, ai kuwa dama abunda yakeso kenan cikin zafin nama Shadow yasake cakumo Ƙaseem tare da buga kansa da bango,
Wani irin kuka Ayiya ta saka tare da cewa dan Allah Haidar kuriƙesa mana kuna fa gani zaiyi kisan kai.
Sunyi iya yinsu amma sun kasa ƙwatar Ƙaseem daga hannu Shadow "sai faman buga kansa yake da bango yana furta cewa sai ya kasheshi"
Sai da kyar sukayi nasarar kwace Ƙaseem ɗin suka reƙe Shadow sai buge buge yake asake shi yaje ya ƙarasa Ƙaseem ɗin ko zai samu nutsuwa, wannan karon riƙon kwarai sukayi masa wanda yakasa kuɓucewa daga hannunsu.
Da sauri Ayiya tayi kan Ƙaseem wanda gabaki ɗaya jini ya gama wanke masa fuska tana girgizashi, dan Allah katashi kar ka mutu Ƙaseem.
"Ki zuba masa ruwa Ayiya ko zai farka sai ki kira Dr yazo ya duba shi ayi Masa dressing" Mu kuma Bari muje da Shadow part É—insu musan abunyi dan bai kamata abarsu a nan tare ba saboda kumi zai iya faruwa.
Da kyar suka fitar da Shadow daga part ɗin Ayiya, sai faman turjewa yake shifa ba inda zaije sai sun barshi ya kashe Ƙaseem,
Suna zuwa part ÆŠin nasu direct bed room suka kaishi, Suna Shiga suka sake Shi tare da farayi masa fada. bayama sauraron Abunda suke faÉ—a, Sai suratansa yake marasa Kan gado.
Kallon Juna sukayi cike da mamakin wannan abun da Shadow ya keyi kamar Wani taɓaɓe,
kafin su Ankara tuni Shadow yayi hanyar fita da gudu,
Dafa masa baya sukayi Sai Palo suka samu nasarar Kama Shi, suka sake mai dashi bed room din.
Haidar ne yabada shawarar su kulle Shi a ɗakin, Idan ba haka ba kumai zai iya faruwa, haka kuwa suka kulle Shadow a ɗakin suka tafi masallaci Bayan sungama sallah suka dawo gidan, tundaga Palo suke jiyo ƙarar fashewar abubuwa, da sauri suka karasa dakin Suna budewa su kaci Karo da ɓarnar da Shadow yayi a ɗakin duk Wani Abunda ya danganci glass saida Shadow ya fashi, Ko Ina kwalba ce zube a ƙasa.
Subhanallah Kamal inaga fa kamar taɓin hankali Shadow ya samu, saboda wannan abun yafara wuce mizani, yakamata aɗauki mataki tun kafin abun yaci Tura cewar Haidar idanunsa fall hawaye.
Gaskiya Kam yakamata iyayen sa Susan halinda ÆŠan nasu yake ciki. katsaya anan tare dashi ni Bara naje nakira Ayiya tazo cewar Kamal Yana fita daga É—akin cikin sauri.
Haidar baima sami damar ba Kamal amsa ba.
Sai ma Maida hankalinsa da yayi akan Shadow, Wanda yanzu kayan zanensa ne yaÉ—auko yanata faman Zane a Bangon É—akin, Yana surutai.
Jikin ƙofa Haidar ya jingina hawaye Sai zarya suke akan fuskarsa Na matsancin tausayin Shadow, saboda yagama ƙissimawa aransa cewa tabbas taɓuwar kwakwalwa abokin nasa ya samu.
Allah wadan iyaye masu irin wannan halin Na jefa yaransu cikin masifa akan Wani dalili Nasu Na banza.
Anya ma kuwa da gaske su suka haifi Shadow? Haidar yayi ma kansa wannan tambayar da bashida mai bashi amsar ta.
Saboda Shi a iya sanin sa da Shadow Muhammad Imran Abba shine mahaifinsa, kuma su biyu ne Kawai yaran sa shida ƙanensa Ƙaseem.
Amma izuwa yanzu yafara shakka akan wannan lamarin.
Tsayuwar sa ya gyara afili ya furta tabbas akwai wata sarƙaƙiya a ƙasa.
________________ Idanunta tafara buɗewa a hankali har tagama buɗesu tas akan fuskar Meenal, wace take zaune a gefen gado tana facing ɗinta, ta buga uban tagumi tazubawa ƙawar Tata IDO cike da tausayawa. "saboda Mommy ta sanar da ita duk Abunda yake faruwa" Meenal taci kuka har ta godewa Allah.
Amma ga mamakin ta Sai Gani tayi Norr Na mata murmushi.
Tashi tayi ta zauna tare da cewa Hi Madam wannan kallon fa? Ni Dan Allah Karki cinyeni, Ta faÉ—a Tana kai hannuna kan fuskar Meenal kamar zata tsone mata idon din cikin Wasa.
Kauda Kanta Meenal tayi gefe cikin Al ajabi, tace Norr kina lafiya kuwa Ko kin manta ƙalubalen da ke gabanki ne? daura auren ki fa akayi da Ƙaseem Mai makon Shadow? Amma Naga kamar baki damu ba?
Yamutsa fuska Norr tayi tace eh Ina sane Mana,
Dady ya gaya min Kuma yace yanaso nayi Masa biyayya, wannan dalilin yasa ma kikaga nasaki Raina, Zan zauna da Dashi Meenal ai dukansu Abu É—ayane,
Amma tunda har Dady ya yanke hukunci tohm tabbas banida Ja akan wannan lamarin Norr takarisa maganar tana murmushi.
Tirkashi Abunda Mommy tasamu damar furtawa Kenan, Dan duk taji bayanin da Yar Tata tayi yanzu.
Ita Meenal Suman zaune ma tayi saboda Takasa cewa Kala Sai bin Norr take da Ido kamar wata sokuwa.
Kosa da ita Mommy ta zauna ta rungumeta ajikinta tana bubbuga bayanta a hankali tace Norr kinutsu kidawo cikin hankalinki Kisan Abunda bakinki yake furtawa, cewa fa kikayi kin Aminta da auren kaseem? Wanda dazu da dadinki yafadi haka ihun Kika dinga zunduma wa kina bakison auren, Kuma Nima nasan bakison sa, Amma Mai yasa yanzu daga tashinki faga bacci kice Wai kin amince kamar wata Mai Anjanu?
Tohm Mommy ya kikeso nayi kefa da be kike cewa Nabi duk Abunda Dady ya umarce ni akai, yanzu Dan kawai Nabi umarnin nasa Sai kuma abun yazama laifi? Nifa Mommy banida JA akan maganar Dady, Kuma yanzu naji duk Duniya ba Wanda nake so sama da kaseem. Kuma Zan zauna dashi a matsayin mijina Kamar yadda Dady yace insha Allah.
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raju'un shine Abunda Meenal ta fada cikin tsantsar mamaki da tashin hankali saboda tasan wannan abun bana lafiya bane.
Taya Norr Zata yadda da auren Wani akanta ba Shadow ba? A da Idan ka kwatanta fadar haka tohm fa Norr Bata da makiyin daya wuce Kai, kullum maganar shine Idan munyi aure da Yaya Shadow zanyi kaza zanyi kaza, ba Wanda zaiyi Zaman 30min tare da Norr baisan Shadow ba saboda yawan maganar sa datakeyi ako Ina Idan tazauna.
Amma babban abun Al ajabin sai yau data kasance ranar daurin aurenta da Shadow dinta, aka fasa auren dashi aka daura da kanensa, Kuma har ta iya cewa ta yadda zata zauna dashi Tana son sa. Tabbas wannan abun ba lafiya ba.
Ita ma Mommy Kanta ne yaÉ—auki zafi harma tarasa abun cewa Sai bin Norr din da Ido take wacce ita sabgogin gabanta mantake tana kokarin Shiga toilet.
_________ Kanada hankali kuwa ƙaseem Norr ɗin ce Zaka bude baki kace kana so agaban Ahanaf? Ai Wallhi banyi tunanin hakan daga gareka ba Ko kaɗan.
Gyara zama ƙaseem yayi tare da dafe kansa da yake Masa matsancin ciwo gashi Kuma yasha naɗi da bandage duk Wani iri yake jinsa.
Yafara Magana cikin zafin ciwon da yakeji, yace Wallhi Ayiya tunda É—azu da wani irin bacci ya É—auke ni Wanda tunda nake Duniya Ban taÉ“a Jin irin sa ba shine fa Ina farkawa daga baccin, naji duk Duniyar Nan ba wacce nake so sama da Norr, Kuma da ita kaÉ—ai nake ra'ayin Zama a matsayin Mata. duk Wanda yace zai rabani da ita tohm fa tabbas Sai Idan ba raina Ayiya............âœï¸âœï¸âœï¸
TIRKASHI 🙆🙆🙆
WAI MAI YAKE FARUWA NE?
WANANAN WANE KALAR BACCI NE?
TABBAS AKWAI WATA A KASA KOWAYE YAKE SHIYAR WANNAN MAKARKASHIYAR?
Masu cewa sun matsu suji menene dalilin su Abba, tohm Dan Allah kuyi haƙuri Kuma kudaina ganin laifinsu plzz😥😥
Kudai Kawai ku Æ™ara haÆ™uri tabbas zakusha mamakin wannan lamarin ðŸ˜ðŸ˜
Dan Allah kuyi haÆ™uri da Taping erro fita nayi yau hankalina baya kwance ðŸ™ðŸ™ðŸ™
Nabeela Binji ce💃💃💃
Nabeelah Shehu Binji
09064314811
Or
09161107610
More comment
More taping 😉😉
Share Fisabilillah ðŸ™
♣ï¸DUHUN INUWA ♣ï¸
TAPING......📲📲📲
STORY
AND
WRITINGâœï¸âœï¸âœï¸
BY
NABEELAH SHEHU BINJI
PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
         *P.W.Aâœï¸*
BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM
Page
0ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Saukar Wani firgitaccen Mari Al Ƙaseem yaji akan kumatun Wanda yayi sanadiyan Ƙaruwar ciwon kansa, cikin tsantsar masifa Ayiya tace "kana da hankali kuwa Ƙaseem kasan Mai bakin ka yake furtawa? Norr Ɗin ce Kuma kake so yanzu? Tabbas ba lafiya kake ba, yakamata ka dawo cikin nutsuwar ka kasan Mai yake fita daga bakin ka kaseem, Norr fa?"
Ni Ina cikin hankalina Ayiya, Kuma nasan Abunda nake faɗa, menene Abu marar kyau anan Norr Dai Matata ce Kuma Ina da damar furta cewa Ina son ta, saboda haka Zan Koma faɗar cewa Ina son No.. hannu Ayiya ta ɗaga da nufin sake Zabga Masa Wani Marin Sai ji tayi an riƙe Mata hannu ta Baya, juyowar da zatayi sukayi Ido huɗu da Kamal.
Cikin tashin hankali Ayiya tace Kamal Kanafa jin Abunda kaseem yake faÉ—a. Anya wannan Abun bawata kullalliya aciki kuwa?
Bawata kullalliya Haj Shuwa saidai Idan kece Zaki kullata a yanzu, cewar Abba da yake ƙoƙarin shigowa cikin ɗakin, fuskar sa ba alamar Wasa yace "kifita daga idona Na rufe Shuwa, zamanki lafiya da kwanciyar hankalinki agidan nan shine ki daina kalubalantar wannan auren saboda akan wannan auren Zan iya samun matsala da kowa Wallahi" Abba ya faɗa Rai a ɓace.
Kallonsa ya mai da Kan Ƙaseem Wanda yake tsaye a gefe ya rasa Abunda yake Masa daɗi a wannan rayuwar, shidai yanzu ba wacce yake burin Gani sama da Norr, sonta ne yake azalzalar zuciyar sa.
Maganar Abba ce tadawo dashi cikin hankalinsa inda yake cewa, subhanallah Ƙaseem Mai yaji Maka ciwo haka? Ko kayi accident ne? Abba ya tambyi Ƙaseem hankali a tashe saboda ba Ƙaramin ciwo yaji ba.
Kai kaseem ya girgiza alamar a'a ko É—aya sannan yabuÉ—e baki da kyar yace Abba Yaya Shadow ne ya dakeni.