Sashe 4
Duhun Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
My Dad💞
Sunan da taga Yana yawo a screen din wayar ta Kenan, laaaah Ashe ma bashi bane Dady ne, tafaÉ—a Tana Kara wayar a kunnenta bayan tayi picking.
Tare da cewa Assalamu alaikum "Norr kizo yanzu Ina nemanki a part Dina" Kitt yakashe wayar cike da mamaki take bin wayar da kallo a ranta Kuma tana ƙissima tabbas ba lafiya ba.
Tashi tsaye tayi jikinta ba ƙwari, tacewa su Meenal Dan Allah kujirani Ina zuwa yanzu.
Murmushi meenal tayi tace "yarinyar Nan fa tafara hankali daga daura aure, tohm Ina ga ta tare Sai a Zama Saliha ko"
Dariya suka Saka gabaki É—ayansu Suna tsokanar ta.
Ita dai ko ƙala Bata samu damar cewa ba Sai ma ƙokarin barin ɗakin da take cikin sauri,
Cox ta Matso taji wannan Kiran da Dady yake Mata,
Tun da aka wayi safiyar yau take jin faÉ—uwar gaba. Amma data gayawa Meenal "Sai tace Mata ai haka ko wace yarinya takeji Idan za'a É—aura aurenta" Hakan ne ma yasa ta É—auki abun ba Komai ba.
Amma a yanzu faÉ—uwar gaban nata Sai tsananta yake sosai.
Cikin sassarfa ta Isa part din Dady,
ta Danna Kanta cikin palon Kai tsaye bakinta É—auke da sallama, Amma ga mamakinta daga Mommynta har Dadyn nata ba wanda ya amsa Mata sallamar da tayi.
Ƙarasawa tayi gabansu ta zauna Kanta a ƙasa tace Dady Gani,
Gyaran murya yayi tare gayara Zaman sa yace "Noriya Ina So ki buÉ—e kunnuwanki da kyau kiji Abunda Zan faÉ—a Miki, Kuma Bana son musu a cikin umarnin da Zan Miki yanzu kina Jina ko"?
Cikin sanyin murya wacce take tattare da tsoro fargaba tsinkewar zuciya tace Insha Allah bazan bijirewa umarnin ka ba Dady muddin Dai beci Karo da umarnin Allah ba.
Masha Allah Allah yayi Miki Albarka.
Ameen ya Allah Dady..
Dama dalilin da yasa na kiraki shine Ina son na faɗa Miki cewa Na ɗaura auren ki da Al ƙaseem ba Ahanaf ba, Kuma da Shi nake ra'ayin ki zauna a matsayin mijinki Na har abada. Ina fatan kinji Mai nace?
Wani firgitaccen ihu Norr ta zuba Wanda gabaki ɗaya falon Sai da ya karbi Amon muryar ta, ciki Wani irin fitinan ne kuka tace "Dan Allah Dady ka rufamin Asiri, karaba wannan auren wallahi ni Bana Son kowa Sai Yah Shadow Kuma bazan taɓa iya rayuwar aure da kowa ba Sai shi, Dan Allah Dady kaji tausayina ka warware wannan auren.
Da Jan gwiwa ta karasa gurin da Mommynta take, "tace Mommy Dan Allah kitaimake ni kibawa Dady haƙuri ya warware wannan auren wallahi Bana Son ƙaseem Ni Duk Duniya Yah Shadow kaɗai nake so Kuma kunsan da Haka Mommy.
Kamata Mommy tayi ta rugumeta tare da bubbuga bayanta a hankali tace "ki kwantar da hankali Noor indai Ina numfashi ba Wanda ya Isa yasaka ki a cikin kuncin rayuwa, bazan taɓa barin haka tafaru ba Sai Inda ƙafina yaƙare insha Allah.
Murmushi Dady yayi yace "wannan Karon kuwa kin ɗauki Alƙawarin da yafi ƙarfin ki Haj dan wallahi ba wanda ya isa ya raba wannan auren indai ina Nunfashi Noriya bata da wani miji bayan ƙaseem" sosai vulome ɗin kukan Norr ya ƙaru har tana shiɗewa tsabar tashin hankali.
Mukhtar wallahi idan har yarinya ta tamutu bazan taɓa ɗaga maka ƙafa ba, kasani zanyi shari'a da kai har ƙarshen raina, wannan ai zalunci ne.
kamata yayi ku faɗi dalilinku nayin haka idan akwai ƙwaƙwaran dalili kaga sai kowa yasan halin da ake ciki amma ai wannan cin haƙƙin yayi yawa wallahi. ko kallon inda take Dady baiyi ba barre tasaka ran zai mata magana.
Ƙwafa tayi tare da kama Norr ta miƙar da ita tsaye muje kinji ba yadda za'ayi nayi shiru akan wannan lamarin zansa abunyi insha Allah, tana riƙe da ita har suka ƙarasa sashen Mommyn,
Duk wanda yagansu sai yatambayi lafiya kuwa? Mommy ce mai ƙoƙarin cewa ba kumi bata jin daɗi ne.
Har bakin bed ta kaita ta zaunar da ita akai tace ki kwantar da hankalinki Norr bana son wannan kukan naki, kiyi haƙuri musamu mafita.
Mommy Ahanaf Al ƙaseem haba haba Mommy dan Allah kitaimaka mun karki bar hakan ta faru wallahi bazan iya zama dashi amatsayin miji ba Norr ta faɗa tana fashewa da wani irin kuka wanda da kajishi komi rashin imaninka dole ka tausayawa mai yinsa.
Runtse idanunta Mommy tayi tanajin zafin kukan da Æ´ar ta guda É—aya tilo take rairaiwa, zaunawa tayi kusa da ita tare da janyota jikinta ta rungume ta tafara karanta mata Addu'ar Sanyaya zuciya tana tofa mata, taÉ—auki tsawon lokaci tana haka can saiji tayi Norr É—in tafara sauke ajiyar zuciya alamar bacci ya É—auke ta.
Gyara mata kwanciya Mommy tayi tare da É—aura mata kanta akan pillow, tana goge Mata hawayen da ke Kwance akan fuskar ta.
Ta Jima tsaye akanta tana ƙare mata kallo cikin tausayawa.
"wannan ranar agurin kowace amarya rana ce ta daban wace take ƙunshe da duk wani farin ciki wanda bazata manta dashi ba a tarihin rayuwar ta,
amma sai gashi yazo da matuƙar saɓani agurin ƴar ta. jiki ba ƙwari tabar ɗakin cike da tausayin halinda Norr da Shadow suka tsinci kansu aciki.
Gidan su Shadow
Abunda yafaru yagama kewa lungu da saƙo na cikin gidan, saboda mazan da sukaje gurin ɗaurin aure, tuni Suka bawa matan su da iyayen su labarin abunda yafaru agurin ɗaurin auren, kowa sai tofa Albarkacin bakinsa yake.
Maganar duniya bata taɓa ɓoyuwa😰😰😰
Shadow zaune agaban Ayiya ta tasa shi gaba akan dole sai ya karya, shikuma bayajin akwai abunda zai iya sakawa bakinsa koda kuwa ruwa ne,
Ayiya tace nasani ba abunda yake maka daÉ—i yanzu amma dan Allah ka daure kaci wani abu ko hankali na zai kwanta,
bazan iya jurar ganinka cikin wannan halin ba dan Allah kaci ko kaÉ—an ne ta faÉ—a tana share hawayen da suke zubowa daga idanunta.
Cikin danne tashi damuwar yace zanci Ayiya dan Allah kidaina kuka, ki bani wallahi zanci ya faÉ—a yana goge mata hawayenda ya zubo mata,
Abincin ta bashi ya buÉ—e bakinsa
Ta saka masa,
Ya mutsa fuska yayi kamar wanda yake tauna maɗaci haka yake tauna abincin yana ya motsa fuska kamar ƙaramin yaro.
Haka taci gaba da bashi abincin yana haÉ—iyewa dakyar,
Duk lokacin da ya janye kansa alamar ya ƙoshi sai ta ɓata fuska. bisa dole yake ƙara buɗe bakinsa ya karɓa a haka har ya ƙoshi.
Mikewa yayi tsaye yace kamar kar naci abincin nan Ayiya sai nakejin wani irin bacci sosai,
Tohm ka kwanta anan mana Ahanaf kaga part É—inku mutane sunyi yawa ba lallaine kasamu yin baccin a can ba.
tohm nagode sosai Ayiya Allah yaƙara miki lafiya da nisan kwana,
Ameen ya Allah yaron kirki Allah yayi maka Albarka yayi maka maganin damuwar ka.
Ameen ya rab my Ayiya, ya faÉ—a tare da cire rigar jikinsa,
ya faɗa kan gadon ya kwanta, yana ƙoƙarin yayi Addu'ar bacci amma abun ya gagara, saboda wani irin matsananci bacci da yaziyar ce shi wanda tunda yake bai taɓa jin irinsa ba, cikin seconds ɗin da Basu wuce 15 ba bacci yayi awon gaba dashi.
Bayan awa huÉ—u da faruwar haka
Shadow ne yafarka daga baccin da ya É—aukesa tare da kurma wani raza nanne ihu..............
Nabeela Binji ce💃💃💃
Nabeelah Shehu Binji
09064314811
Or
09161107610
More comment
More taping 😉😉
Share Fisabilillah ðŸ™
♣ï¸DUHUN INUWA ♣ï¸
TAPING......📲📲📲
STORY
AND
WRITINGâœï¸âœï¸âœï¸
BY
NABEELAH SHEHU BINJI
PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
         *P.W.Aâœï¸*
BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM
Page
0ï¸âƒ£4ï¸âƒ£

Yana ƙoƙarin saukowa daga kan bed
Sai cewa yake Wallhi sai na kasheku ni zaku ciwa Amana dukan ku nine Nan ajalinku.......
Ayiya ce tafito daga toilet cikin sauri Wanda yanzu Nan tashiga Domin ta É—auro Alwalar sallar magrib.
Kai tsaye gurin da Shadow yake tanufa cikin tashin hankali tace Ahanaf lafiya kake kuwa? su waye Kuma Zaka kashe? Tafada Tana kokarin rike Masa hannaye,
tureta Shadow yayi da karfi tayi baya zata Fadi ƙasa, cikin sauri Al ƙaseem Wanda shigowar Kenan yanzu ɗakin ya tareta tafaɗa jikinsa.
Ɗagowa yayi ya kalli Shadow yace Yaya kana cikin hankalinka kuwa? Ayiyar ce kake ture.. kafin ya rufe bakinsa tuni Shadow ya kamo wuyansa ya shaƙesa sosai, Nan take idanun Al ƙaseem suka firfito waje saboda tsabar shaƙar da yasha, cikin ƙaraji Shadow yace wallahi nine Ajalinka ƙaseem ni zaka ciwa amana ka aurar min mata? tohm wllhy daga kai har ita sai na KASHEKU yafaɗa cikin ƙaraji.
Hunnu Ayiya ta ɗaura akai tare da fashewa da kuka tace dan Allah Ahanaf kasarmin yarona karka kashe shi, Ahanaf kodai kasamu taɓuwar hankali ne? nashiga ukku. Ayiya tayi iya ƙoƙarinta don ganin ta ƙwaci ƙaseem amma abun yaci tura, hakan ne yasa tafito ɗakin da gudu dan ta samo wanda zai ƙwaci Ƙaseem daga hannun Shadow.
Tun daga nesa ta hango Haidar da Kamal zaune suna alwalar magrib tafara kwala musu kira, da sauri suka nufu inda take suna tambayarta lafiya kuwa? Ina lafiya Kamal ga Ahanaf can ɗakina yana ƙoƙarin kashe Ƙaseem.
Ai basuma tsaya jin ƙarin bayani ba suka nufi ɗakin nata da gudu, koda suka shiga Shadow sai faman dukan ƙaseem yake yana surutai,
da sauri suka riƙesa amma saida ya kufce musu yaƙara ko mawa kan ƙaseem da niyar ya ƙara shaƙarsa, sake cafko shi sukayi suka riƙesa sosai, Haidar yace wai bakada hankali ne Shadow me kake ƙoƙarinyi ne haka? Haidar yafaɗa cike da mamakin abokin nasa da tun zamansa dashi bai taɓa ganin faɗan saba sai yau.
Ku sakeni wallah saina kashe shi daga shi har Norr ɗin yafaɗa yana ƙoƙarin kwacewa daga riƙon da suka masa, amma kuma yakasa Kwacewar saboda ba riƙon wasa suka masa ba.