Sashe 14
Duhun Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin asibitin suka Koma Hafeeza ta zauna a kan ɗaya daga cikin kujerun da ke ƙofar ɗakin da akan kwantar da Shadow, Shabana Kuwa tsayawa tayi kusa da Hafeeza tare da jingina jikinta da Bango kamar wacce ke gadin Hafeezar.
Ki zauna Mana Shabana Ai Har yanzu da sauran lokaci kafin ya farka fa 8:11.
Bana buƙata shine Kawai Abunda Shabana tasamu damar furtawa a hankali.
Tohm ai sai kiyita faman tsayuwar cewar Hafeeza a ƙufule.
Ƙarfe 9 daidai Shabana ce tsaye a office ɗin Dr Fahad tace time ya cika Dr Zan iya shga yanzu?
Murmushi yayi rigimammiyar Ammi Idan kina son Abu Toh tabbas ba Wanda zai zauna cikin kwanciyar hankali, Dr Fahad ya faÉ—a cikin zolaya.
Ita ma murmushin tayi batare da tace komai ba.
Dr yace okay muje muganshi maybe yanzu ya farka Insha Allah.
Dr a gaba Shabana a bayansa a haka har suka ƙarasa ɗakin da Shadow yake, Hafeeza da Ke zaune Sai faman Danna wayarta take ta miƙe tsaye tare da gaida Dr Fahad.
Amsawa yayi cikin sakin fuska tare da cewa ya Fama da rigimammiyar Ammi? Murmushi Hafeeza tayi sannan tace Muna kanyi Dr.
Shabana tanajin duk Abunda suke faɗa Amma taƙi ta kulasu Cox ita Bata da burin da yawuce taga Shadow yanzu.
Dr ne ya murÉ—a Æ™ofar suka Shiga zare Ido sukayi tare da furta Innalillahi Wa'inna illaihi Raju'un a tare tsantsar tashin hankali É—auke a fuskukin su.............âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸
Nabeela Binji ce💃💃💃
More comment
More taping 😉😉
Share Fisabilillah ðŸ™.
♣ï¸DUHUN INUWA♣ï¸
TAPING......📲📲
STORY
AND
WRITINGâœï¸âœï¸âœï¸
BY
NABEELAH SHEHU BINJI
PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
         *P.W.Aâœï¸*
BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM
PAGE
1ï¸âƒ£ 5ï¸âƒ£
________________ Idanun su tar Akan "Shadow da ya gama hargitsa kayan ɗakin, Jini Sai zuba yake a gurinda akayi masa dressing, Saboda ya bubbuge gurin, ya ƙara jiwa kansa ciwo"
Kaga Abunda nake faɗa maka ko Dr na faɗa maka yana da taɓuwar hankali, Shabana ta faɗa cikin tashin hankali Saboda jinin da taga yana zuba daga jikin Shadow.
Tafiya Dr yafara a hankali yana bin ɗakin da kallo har ya ƙarasa gurinda Shadow yake tsaye tamkar an dasashi.
Hannunsa yayi ƙoƙorin riƙewa Amma Shadow yaƙi yarda Dr ya taɓa Shi, cikin sauri yaja da Baya.
Sunyi magana har sungaji Shadow yaƙi yace musu uffan, Dr "kodai kurma ne? haka ma farkon ganin mu dashi nayi masa Magana Amma ko kallon gurinda nake baiyi ba" girgiza kai Dr yayi sannan yace "ba kurma bane Shabana yana Jin duk Abunda muke faɗa, maybe dai akwai Abunda ya hana shi Magana ne" toh mai ya kamata muyi masa yanzu? Shabana ta tambayi Dr Fahad idanunta akan Shadow tana kallon sa cike da tausayawa. Allurar bacci zamu ƙarayi masa tukkunna.
Lokaci fa na Tafiya Shabana, yanzu 9:20 yakamata kizo muje gida
Cewar Hafeeza Tana kallon wayar hannuta, Wani haushi ne yakama Shabana jitake kamar ta laftama Hafeeza Mari ko zataji sanyin a ranta, har tabuɗe baki da nufin tace ba zataje ba Amma tunawa da garganɗin Ammi yasa taja bakinta tayi shuru tare da Maida hankalinta Akan Dr Fahad tace masa zan tafi gida Dr Ammi tace karmuyi dare Dan Allah Dr ka Kula dashi kamasa duk Wani Abunda ya dace kuɗi ba matsla bane, Amma ina neman alfarmar a Kula dashi Kamar sauran mutane Dan Allah Dr, taƙarasa maganar cikin raunin murya.
Ki kwantar da hankaliki inshallah zamu bashi kulawa yadda ya dace, mu ai taimakon mutane shine aikin mu inshallah za'ayi yadda kike So,
Murmushi Shabana tayi tace Sai nakiraka naji halinda Ake ciki, ta faÉ—a tana kallon Shadow da tun É—azu yake tsaye guri É—aya Kamar Robot.
Hanyar fita ta nufa batare da tasake Magana ba.
Girgiza kai Hafeeza tace "Saida safe Dr" murmushi yayi yace Allah ya tashe mu lpia Hafeeza.
Tafe suke cikin Mota ba Wanda yake Magana a cikinsu kowa da tunanin da yake a cikin ransa, a haka har suka ƙarasa gidan su Shabana, ƙofar gidan Hafeeza tayi parking, ta Kalli Shabana tace "madam Sai da safe zan kawo miki Motar ki, dare yayi Kuma kinsan Dai bazan hau Adaidaita ba yanzu.
BuÉ—e Motar Shabana tayi ta fita, tana gyara mayafin kanta, gidan Baya ta buÉ—e ta É—auko jakar Shadow wacce a lokacin da suka bigeshi sun É—auko har jakar tasa, ta gefen Hafeeza ta koma a hankali ta furta sai da safe nagode Goty.
Murmushi Hafeeza tayi sannan tace Allah ya tashemu lafiya.
Cikin gidan Tashiga, ita kuma Hafeeza ta É—auki hanyar gidansu a É—ari 360.
Koda Shabana tashiga gida Bata Tarar da Ammi a parlour ba tasan tana gurin Dadyn ta, cikin sauri tashiga ɗakinta tare da aje jakar hannunta ta hau tuɓe kayan jikinta dan yanzu ba Abunda take buƙata sama da tayi wanka, toilet ta faɗa cikin sauri.
Ta É—auki lokaci kafin tafito.
tana fitowa ta shirya ta saka wata dogowar Riga marar nauyi, hijab ta É—aura Saman rigar sannan tafito waje cikin sauri, direct part É—in Dadyn ta tanufa.
Sallama tayi Saida taji an amsa mata sannan ta Tura ƙofar tashiga a hankali.
Gaidasu tayi tare da yiwa Dadyn ta barka da zuwa,
Amsawa yayi yana tsokanar ta da Auta iyayen rigima,
Murmushi tayi sannan tace Dady Ai yanzu na girma na daina rigima ba Wanda nake tsokana ko Ammi?
Taɓe baki Ammi tayi tace Ina Girma anan kullum ana Fama dake Kamar wata ƙaramar yarinya.
Shagwaɓe fuska tayi tare da Maida kallonta kan Dady tace "Dady Kaji Abunda Ammi tace ko?
Murmushi Dady yayi yace a'a Ni ba ruwa kunfi kusa keda Ammin taki, kin manta Wani lokaci Idan Kuka tashi haÉ—e min kai ku ke nakasa gane gaskiyar kowane lamari.
Tohm yanzu nabar team É—in Ammi nadawo team É—inka Dady ta faÉ—a tare da matsawa kusa da Dadyn.
Dukansu dariya sukayi, Ammi tace badai gyaran gyaran ba tayi Mai, indai Shabana ce yanzun nan zaku ɓata.
Bazama mu ɓata ba ko daughter?
Nodding É—inkata tayi tana murmushi.
Gyaran murya Dady yayi tare da ɗan ɗaure fuska Kamar bashine yake Wasa da dariya ba yanzu, cikin kakkausar murya wacce ba alamar Wasa a cikinta Dady yace "Shabana Ina so ki faɗa min gaskiya akan batun wanda kika bige ɗazu, mahaifiyarki tafara faɗamin Abunda yafaru a office ɗin Dr Fahad, allamu sun nuna cewa kinsan wannan mutumen, tunda har Dr yana faɗin ba mahaukaci bane Amma kekuma kina ƙoƙarin musa masa akan aikinsa.
Ki gayamin Ina kika san Shi?
Me yake tsakaninku?
Taya ki kasan shi mahaukaci ne?
Wasu yawu Shabana ta haɗe da kyar jikake kut, gabaki ɗaya ta ruɗe tama rasa mai zata cewa Dady, ita Dai tasan bawata alaƙa a tsakaninta da wannan mahaukacin Abu ɗaya tasani shine Yana bata Tausayi, tun Ranar da taɗaura idonta akanshi takasa mantashi takasa Manta kallon da taga yana mata, tundaga ranar kullum sai tayi mafarkinsa.....
Ke muke saurare, maganar Dady ta maidata cikin hankalinta.
A hankali ta buɗe bakinta tafara Magana cikin sanyin murya tace "ba Abunda yake tsakanina dashi Dady hasalima sau ɗaya na taɓa ganinshi a rayuwa Sai kuma Yau Dana Masa Gani na biyu! Nan Shabana tabama iyayenta labarin duk Abunda yafaru, tare da nuna masu Zanen da Shadow yayi nata.
GyaÉ—a kai Dady yayi sannan yace zaki iya faÉ—amin wane gidan Mai ne kuka Fara haÉ—uwa dashi.
Eh Dady gidan Man AA Rano.
Okay zaki iya Tafiya.
Tashi tayi jiki ba ƙwari tare da cewa Sai da safenku.
Allah ya bamu Alkhairi.
Tana fitowa daga É—akin direct dining area ta nufa, Abinci ta Saka kaÉ—an tafara ci cox rabonta da Abinci tun 12pm. tana gamawa ta Koma É—akinta a gefen gado ta zauna tana danna waryata idanunta suka faÉ—a kan jakar Shadow, Ido tazuba tana kallon jakar ba Shakka wannan tsadaddar jaka ce kuma daga ganinta kasan bata Wani tsufa ba datti ne Kawai matsalar ta.
A hankali tasaka hannunta ta É—auko jakar, buÉ—eta tayi tana Duba abubuwan da ke ciki, duk kayan Zane ne wasu ma har sun Fara bushewa,
Haka taci gaba da duba saÆ™o da Lungu na jakar Wani zip ta buÉ—e taci araba da wasu takardu, É—aukosu tayi ta fara buÉ—ewa a hankali. Ido ta ware tana Duba takardar da kyau tirÆ™ashi shine Abunda Shabana ta furta cikin mamaki..............âœï¸âœï¸âœï¸

1ï¸âƒ£ 6ï¸âƒ£
____________________ Zanen wannan mahaukacin tagani raɗau Akan pepper kamar an ɗauki photon sa, ban banci kaɗan ne ƙasumbar sa da taƙara yawa Kuma Bata samun Kulawa kamar yadda yake a Zanen Amma kallo ɗaya zaka masa kagane shine a Kan pepper.
Rubutun da yake a ƙasan Zanen ne yaja hankalinta,
Ahanaf Muhammad Imran (SHADOW THE BEST ARTIST)
Shine Abunda tagani a ƙasan Zanen ta maimaita sunan yafi a ƙirga tana juya takardar a hannunta tana kallo cike da mamaki.
Ɗayar pepper ta buɗe Shima Wani Zanen taci Karo dashi Amma saidai wannan Zanen na mace ne, ƙurawa Zanen Ido tayi tana kallonta ba Shakka kyakyawa ce ajin farko ga Kuma Zanen ta yafita raɗau Kamar zatayi Magana.
Ƙasa tayi da idonta tana kallon rubutun da yake a ƙasan Zanen wannan yafi na Shadow yawa Cox Shi ba iya Suna bane, a hankali tafara karantawa.
Noriyya Mukhtar Salah
(Norr)
Haƙiƙa ke ɗin haskena ce Kuma Abar so da ƙaunata, Ina sonki fiye da So Ina ƙuanarki tamkar Raina Ke komai nace. I luv u from the bottom of my heart my Norr my wife.
Ta karanta wannan rubuntun yafi sau Biyar, tamabayoyi ne da yawa suke yawo a kwakwalwar ta.
Dama Yana da Mata ne?
Menene dalilin taɓuwar hankalinsa?
Daga wane guri yake?
Kodai maganar Dr Fahad gaskiya ce?