Sashe 9
Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bangaren Zaif kuwa, yana fita bai tsaya ko inaba sai Bedroom É—in sa yana zuwa ya tsaya gaban Mirror yana huci idanun sa sun kaÉ—a sunyi jazir
Dunkule hannun sa yayi yana kallon kansa a gaban Mirror
*I hate you* kalman yaƙe yawo a kwakwalwar sa cikin jin haushi ya fara wasi da abinɗa ƙe gaban Mirror yana huci
Naushi ya kaiwa glass ɗin Mirror nan taƙe ta tarwatse
Zama yayi bakin bed Yana lumshe Idanun sa jin yadda zuciyarsa kya yi masa zogi da raɗadi cikin raunin da zuciyan ƙya yi masa yace"Why you Hate Me?"
Kwanciya yayi kan bed É—in yana lumshe idonsa
Babu jimawa bacci ya kwace sa
Bai farka ba sai bayan Sallan La'asar
A hankali ya ware Manyan idanun sa da sukai ja saboda bacin rai
Tashi yayi ya zauna yana sanya hannunsa ya dafe kansa daƙe masa barazanar tarwatse
Tashi yayi ya faÉ—a Toilet
Kayan jikinsa ya cire ya tsaya kasan Shower, nan ruwan ya fara sauka a kansa runtse Idanun sa yayi yana jin yadda ruwan kya sauka har cikin zuciyan sa yaƙe jin sanyin ta na ratsa shi
Sadda yaga ruwan ta shige sa sosai ya dafe bangon ya juyawa Shower baya nan ruwan ya shiga dukan bayansa
SanÉ—a ya É—auki sama da 30mnt kafin ya kashe Shower ya É—auro Alwala
Runtse Idanun sa yayi jin wani irrin raÉ—adi da hannunsa kyayi masa yasa shi kallon hannun nasa nan yaga jini yana bin hannun
Bai kula ba ya É—aure Towel ya fito
Tsayawa yayi yana bin É—akin da kallo
Tunani ya shiga yi can kuma sai ya fara gyara É—akin
Bayan ya gyara ya saƙe sakarwa ƙansa Shower kafin ya fito ya sanya kayan sa ya fito Masjid daƙe jikin gidan nasu
Ana idar da sallah ya shigo gida bai tsaya ko inaba ya wuce part É—in sa
Yana zuwa ya faÉ—a kan kujera yana lumshe idonsa
Wayan sa daƙe gyafen sa yayi ringing
Kamar bazai yi Picking ba sai kuma ya sanya hannu yayi Picking
Umar daƙe Kwance kan kujera yana Dariya yace"Nazaci sai kagama cin amarcin zaka fara amsan wayan"
Tsaki Zaif yaja yana lumshe idonsa
Murmushi Umar yayi yace"Amm gobe fa zamu koma ganin Dr. Shiyasa nace Bara na tunatar maka kadda daÉ—in Amarci yasa ka mancewa"
Zaif cikin jin haushi ya katse kiran yana cilli da wayan
A hankali yafara ware Manyan idanun ta da sukai mata nauyi saboda kukan da tasha
Tashi tayi zaune tana runtse Idanun ta kafin ta miƙe ta fice daga ɗakin
Direct bedroom É—in su ta nufa tana zuwa bata sami Mary ba hakan yasa ta shige Toilet
Wanka tayi kafin ta fito É—aure da Towel
Busar da gashin kanta tayi kafin ya sanya kayan ta ta fito
Bata ga kowa a falon ba, jin Motsin mutum a Kitchen yasa ta nufar kitchen ɗin tana zuwa taga Mary tsaye tana wanke wanke sai Ammeiy daƙe girki
Ammeiy na ganin ta, ta sakar Mata Murmushi tace"Daughter kin farka kenan"
Kanta a ƙasa tace"Eh Ammeiy"
"To ya jikin naki kike ji yanzu?"
Cikin sanyin Murya tace"da sauki Alhmdllhi"
Karban girkin tayi Ammeiy ta fice daga Kitchen É—in
Mary ce ta kalleta tace"Yaya jikin naki Sis"
"Da sauki " ta faÉ—a tana sanya ludayin miya cikin Tukunyar Tuwer
Murmushi Mary tayi kafin tace"Congratulation Sis Now ur a married woman"
Runtse Idanun ta Mima tayi tana sauke numfashi bata ce mata komai ba taci gaba da yin aikin ta
Da Daddare suna zaune a falo Abbeiy da Ammeiy suka sauko , gaishe su suka yi
Zama Abbeiy yayi kan kujera daƙe saman Mima yana shafa kanta yace"Mamata yaya jikin naki?"
Tana wasa da yatsun hannunta tace"Abbeiy da sauki"
"Allah ya kara sauki kinji?"
"Amen" tace kafin ta kalli Abbeiy cikin rawar murya tace"Abbeiy kaya femin abinÉ—a nayi dazun Wllhy bazan karaba, kuma na yarÉ—a zan zauna da Uncle Hero a matsayin Mijina"
Cikin jin daÉ—i Ammeiy ya mikar da ita ta zauna gyafen sa kafin ya kalleta yace"Allah yayi miki Albarka Mamata"
Tana hawaye ta kwantar da kanta kan kirjinsa
Murmushi Ammeiy tayi tace"Daughter Tashi ki kaiwa yayan ku abincin nasa"
Jiki a sanyaye ta miƙe ta nufi wajan Daining Table ta ɗauki warmers ɗin abincin tayo hanyar part ɗin sa
Zaune yaƙe kan kujera yana danna Laptop kana ganin fuskan sa zakasan baya cikin walwala fuskan nan a harɗe taƙe gam
Budewar kofar da yaji ne yasa shi kallon kofar
Da Sallama ya shigo
Ganin itane yasa shi ɗauke ƙansa yaci gaba da aikin sa
Karitso wa tayi ta ajiye warmer ɗin kafin ta zauna kan kujera kanta a ƙasa tace"Ina yini Hero"
Shiru yayi kamar bai jinta yaci gaba da latsa Laptop É—in sa
Ganin haka yasa ta sauko wa ƙasa tayi rarrafe har gaban sa ta ɗuka a guiwar ta
Haɗe hannayen ta tayi tana hawaye murya na rawa tace"Hero!! Kaya femin Dan Allah kayi hakuri bazan saƙe furta kalmomi kamar haka ba kayi hakuriiii!!" Sai kuma ta fashe da kuka tana kallon sa
Zaif a zahiri aikin sa yaƙe kamar bai jinta amma har cikin ransa yaji daɗin zuwan da tayi na bashi hakuri
Ganin ko a jikinsa yasa ta kara sautin kukan nata tana ihu kamar wadda akayi mata duka
Aiko cikin tashin hankali ya ajiye Laptop ɗin a gyafe ya dagota zuwa jikinsa yana kallon fuskarta cikin ruɗewa yaƙe tambayan ta
Cikin shagwaɓa tace"Bakai bane kaki sauraro na kayi banza dani"
Numfashi yaja yana kallon fuskarta ganin yadda taƙe shagwabar kamar wata little baby
Kwantar da ita yayi kirjinsa yana bubbuga bayan ta
Lamo tayi tana sauke numfashi
Sundau lokaci ahaka kafin yakai bakin sa dai dain kunnen ta yace"Why you Hate Me?"
Shiru tayi tana sauraron sa
Ganin haka yasa shi dagota ta zauna kan cinyar sa
Bin fuskarta yayi da kallo yadda yaga har idanun ta ya kumbura ga fuskarta tayi jazir
Hannu yasa yana shafa fuskarta cikin sanyin Murya yace"Answer Me"
Tana turo baki tace"Bakai bane ta tsaneni kullum kana duka na kana punishment É—ina bakayi wa Mary sai ni Saboda niba uwa daya uba d......."
Shiru tayi jin hannun sa kan lips dinta
Ɗago Ido tayi tana kallon sa gani tayi idanun sa a lumshe suƙe yana kwantar da kansa bisa kujera
Hannu tasa ta kamo hannun sa ta cire daga bakin ta tace"Hero shikenan yanzu Ammeiy ba ita ta haifan ba kenan, shikenan nima marainiya ce kamar Wasu?"
Fashewa tayi da kuka
Rungume ta yayi yana tashi da ita a jikinsa Bedroom É—in sa ya wuce da ita
Yana zuwa ya direta kan bed Shima yabi ta suka kwanta
Hannu yasa ya kashe wutan ɗakin, nan taƙe ɗakin ya ɗau duhu
Mima idanun ta ta rufe su tana sauraron bugun zuciyarta, Idanun ta ta ware da sauri jin hannun sa da tayi yana shafa cikin ta
Hannu tasa ta kamo hannun sa cikin sanyin Murya tace"Hero don't"
Zaif bai kulata ba saima sauke numfashi da yaƙe yana shin shina wuyan ta
Cikin dabara ya zame doguwar rigan jikinta ya rage daga ita sai pant da bra
Tashi yayi ya cire rigan sa da doguwar wandon sa ya rage daga shi sai Boxer kafin ya faÉ—a kan bed É—in
Hannu yasa yaja musu Blanket ya rufe jikinsu
Rungume ta yayi, atare suka sauke nannauyin zajiyan zuciya sanadiyar haÉ—e War Skin É—in su waje É—aya
Zaif cikin zaucewar hankali yafara shafa jikinta yana fidda numfashi daƙer jin hannun sa da yaƙe yawo a Smooth skin ɗin ta
Mima idanun ta a lumshe suƙe cikin zuciyarta tana jin yadda sanar sa da yaƙe Kara narkuwa hannu tasa tana shafa sumar ƙanta tana hawaye
Zaif jin haka yasa shi fara kissing É—in ko ina na jikinta yana bi da kiss
A hankali ya haÉ—e bakinsu waje É—aya nan ya fara bata zafafan Kiss wanda É—uk wata Æ´a mace mai lafiya taji ta cikin wannan yanayi to dole zataji wani abu
Cikin fitan hayyaci yaci gaba da yin Kissing É—in ta yana gurnanin daÉ—i
Hannu yasa ya ɓalle bra ɗin ta
Cikin fitar hayyaci Mima ta fara ture shi tana hawaye
Shiko Zaif bai jinta saima kara yin abin gaban sa da yaƙe yi
Wani irrin nannauyin zajiyan zuciya suka sauke a tare sanadiyar haÉ—e War kirjin su da sukayi
Zaif jin Boob É—in ta da yayi kan kirjinsa yasa shi fidda wani irrin Emotional sound cikin fitan hayyaci ya aza hannayen sa duka biyu yafara sarrafa fu yana fidda wasu irrin Sounds wadda shi kansa baisan ya iya su ba
Murza kirjinta ya shiga yi yana gurnanin daɗi"yuhmmmmmm haaaaa!!" Haka yaƙe ta faɗa
Mima cikin fitar hayyaci ta fashe da kuka tana sanya hannu tana ture sa amma ko motsi baya yi , bata gama fita a hayyacin ta ba saida taji Zaif ya aza bakinsa kan na shanun ta
Wani irrin zillo tayi tana kamo ƙansa
Cikin rawar jiki Zaif ya fara Shucking Nipple É—in ta yana fitar da numfashi
Ihu Mima tasa jin Zaif ya sakar Mata wani irin cizo kan Nipple É—in ta
"Wayyo Uncle zafiii!!"
Fashewa tayi da kuka
Can cikin kunnen sa yaƙe jin kukan ta da sauri ya ɗago jikake "Muttttt" fitan Nipple ɗin ta daga bakin sa
Ido ya kura mata sai kace yana iya kallon fuskarta saboda É—akin da duhu
Mirgina gyafe yayi ya kwanta yana lumshe idonsa, hannu yasa ya jayo ta jikinsa ya rungume ta cikin ƙasa da Murya yace" Sorry Uncle ko?"
GyaÉ—a masa kai tayi tana hawaye
"Is Ok na daina kinji?" Yace yana lumshe idonsa
Itama idon ta ta lumshe nan taƙe bacci ya ɗauke su
Kiran sallan Asuba cikin kunnen sa
Tashi yayi yana Addu'a
Idanun sane suka sauka kan kyakkyawar fuskarta ido ya kura mata
Sosai ya shagala da kallon ta kafin a hankali ya kwantar da kanta kan Pillow shi kuma ya shige Toilet
Wanka yayi ya É—auro Alwala ya fito
Farar jallabiya yasa kafin ya É—auki casbin sa ya fice zuwa Masjid