← Book details Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 20

Sashe 20

Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Mima kallon Zaif tayi kafin ta maida kallonta kan yaran
Murmushi Abbeiy yayi yana shafa kanta yace"You Confuse ko?"
GyaÉ—a masa kai tayi tana kallon Abbeiy
Murmushi Ammeiy tayi tace"It Your Baby's Dear"
Hannu tasa ta rufe bakin ta tana Hawaye
Ko a mafarki bata taɓa tunanin zata haifi Twin's bama balle 3Win's
ÆŠaukan su tayi daya bayan daya ta manna musu kiss a goshi kafin Zaif ya karba yayi musu Addu'a

Da yamma Aka sallame su suka koma gida

After 1week
Alhmdllhi anyi suna lafiya inÉ—a yara aka sanya musu sunayen su daya taci sunan Ammeiy sai daya kuma sunan Mom Mima sai Kuma karamar cikin su kuma taci sunan Mary
Sosai Ammeiy taji daÉ—in haka
InÉ—a ranar sunan Zaif yayi wa Mima kyautar Mota da 5 Million

Bayan watanni 9
Sosai yara sukayi wayo
Babu inɗa basu shiga ga shegen karan bani da suƙe
Mai sunan Ammeiy suna kiran ta da suna (Amisha) sai Mai sunan Mom Mima ita Kuma (Ashna) sai Maryam kuma (Ashraf)
Tun suna haka Idan Zaif zai fita to da yaran sa yaƙe zuwa ko ina
InÉ—a kuma sun koma sabon gidan su
Soyayya da tattali sosai Mima taƙe samu a gun Mijin ta kullum tana manne dashi
Yanzu kam aiki sosai Mima tasa hankalin ta wajan aikin ta
Wataran har a gida takan yiwa muta ne Treatment
Ana cikin haka aka sanya ranar auren Mary inÉ—a yanzu sauran 1Week ya rage

Gidan sosai baƙi suka cika ana hiɗimar biki
Gyafe guda kuma Zaif sosai yaƙe jin babu daɗi dan kwatakwata baya samun hutawa a gun Mima suna Busy

Yau ta kama Jumma'a kuma yaune aka É—aura Auren Mary
Da Daddare misalin ƙarfe 9pm aka kaita gidan Mijin ta
InÉ—a tayi ta kuka saboda barin ta da akayi ita kaÉ—ai

Mima suna isa gida bayan Driver yayi Parking suka fito ita da wasu Mata dangin su Ammeiy
Suna daf da shiga cikin gidan Zaif ya janyo ta
Tana ƙoƙarin kwalla kara yayi saurin toshe mata baki da nashi
ÆŠaukar ta yayi cak ya nufi bangaren sa na cikin gidan
Yana zuwa yayi Bedroom da ita
Kan bed ya dire ta kafin shima yabi ƙanta
Ranar Zaif kwana yayi yana Sex da Mima
Idan yayi ya huta haka

Bayan 5years

Wani makeken Falo ne nagani na faÉ—a
Ido na nakai kan kujera nan na hango wata kyakkyawar Dattijowa zaune tana sanye da doguwar riga ta abaya fari da ɗuwasu fari ta ɗaure gashin kanta da ribon baƙi inɗa tana manne da farar glass a fuskarta kan cinyar ta kuma Laptop ne da ka ganta kasan matan Naira yayi halinsa

Budewar kofar da taji ne yasa ta juyowa
Murmushi ta sakar musu kafin cikin daddadin Muryar ta ciƙe da Soyayya tace"Sai yanzu ko?" Tana shagwaɓe fuska

Murmushi yayi yana karitso wa cikin falon ciƙe da Izza da kamala
Yana zuwa ya zauna gyafen ta kafin ya amshi Laptop din ya ajiye sa gyafe sannan yaja ta zuwa jikinsa yana lumshe idonsa
Itama sauƙe ajiyan zuciya tayi tana kara shige jikinsa
ÆŠago da kanta tayi tana kallon sa tace"Hero kayi late"
Murmushi yayi yace"Kinsan yanayin aikin ai Sunshine sorry Ok?"
Murmushi tayi tana shafan fuskan sa

Kallonta yayi yace"Where is My Baby's?"
Kafin Mima tayi Magana
Sai na hango wasu kyawawan Yara farare masu kyau suna sanya da dogagen riga ta abaya bakake sai masu ɗuwa su ja kansu babu ɗa kwalli gashin kansu kuwa baki kir har gadon baya a kame yaƙe da ribbon farare dukkan su ,kafar su kuwa sanye suƙe da indian shoe masu kyau

Suna isowa suka faÉ—a jikin Zaif suna masa Oyoyo

Dariya yayi yana kallon su yace"Hmmm You ready Guys"
Suna dariya suka ce"Yes Uncle"
Shima Dariyar yayi yana kallon Mima yace"mu tafi ko" tashi tayi tana É—aura musu gyallen abayan akan kowacce daga cikin su kafin itama ta yafa nata ta É—auki Wayoyin ta suka fice

Family House suka tafi
Suna zuwa bayan sunyi Parking suka fito dai dai kuma Motan Mary ya turo kai
Tsayawa sukayi suna jiran ta
Bayan tayi Parking suka fito
Wasu kyawawan yara maza biyu na hango suka fito daga cikin motan yaran basu wuce shekaru huÉ—u huÉ—u ba sai ga wata kyakkyawar Mata ta fito tana sakar wasu Mima murmushi kafin ta nufi wajan su
Tana zuwa tace"Uncle Ina kwana?"
Yana shafa kan yaran yace"Lafiya lau, Oga bayanan ko?"
"Eh Uncle, Sis Ina yuni?"
Mima tana kamo hannun yaran tace"Lafiya lau"
"Mushiga ciki ko?"
Shiga ciki sukayi dukkan su

A falo suka tar da Abbeiy da Ammeiy suna zaune
Aiko yara Duk suka faÉ—a jikin Granny É—in su suna musu Oyoyo
Bayan sun gaisa suka sami guri suka zauna
Ammeiy ta kallesu tace"Allah yayi muku Albarka yaran nan?"
Dariya sukayi suna cewa "Amen Granny"
Abbeiy Yana kallonsu Mima yace"Yaya Aiki "
"Alhmdllhi Abbeiy aiki yana tafiya yadda ya kamata"cewan Zaif yana kallon Abbeiy
Ashna ce ta dauko wayan Zaif tana faÉ—in"Bara muyi Salfy"
ÆŠuk suka taru waje daya sai Zaif ya kalleni yace"Asmeety zoki É—auke mu oya" aiko da bugu na amshi wayan na É—auke su a photo ina faÉ—in"ALHMDLLHI"

ALHMDLLHI
ALHMDLLHI
ALHMDLLHI

*Nagode wa Allah da yasa mu cikin masu rai da lafiya, Allah kakara mana sawun rai da lafiya ,Allah ka amshi ibadun mu kasa muna É—aya daga cikin waÉ—anda zasuyi azumi ,Allah kasa mu gama da duniya lafiya ,Inama kowa fatan alkairi*

*_Share Fisabidillah_*
Chapter 20 · 0% Book details