← Book details Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 20

Sashe 8

Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da Sallama ya shigo falon Abbeiy daƙe zaune kan kujera yana kallon Tv tashan NTA ya amsa masa
Zama yayi kasan Capet kafin yace" Ina yini Abbeiy?"
Abbeiy na Murmushi ya amsa masa kafin yace"Kasamu kaje gidan su wannan Yarinyar kuwa?"
A hankali yace"Eh Abbeiy naje"
"Gud inadai fatan kun dai daitu kun fahimci junan ku?"
Shiru Zaif yayi yana wasa da zoben daƙe hannun sa
Juyowa Abbeiy yayi yana kallon Zaif yace"Dr. Dakai naƙe fa kayi shiru"
"Abbeiy amm daman " sai kuma yayi shiru
Murmushi irrin ta manyan taka Abbeiy yayi kana yace"gobe a Masallacin jumma'a daƙe unguwar sarki kane mi abokan ka kona biyar ne kutafi tare za'a ɗaura auran ka da ZAHRA.......

More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍� *Dr. ZAHRA* 👩‍�

_*Funny, love story*_

*By Asmeety Ce*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*

*Free Book*

*Page-15&16*

**WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim

https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9

**Short Story**

*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._

**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**

A firgice Zaif ya É—ago yana kallon Abbeiy cikin rawar murya yace"Abbeiy Mima kuma?"
Abbeiy yana kallon News yace"je kayi shiri zuwa gobe"

Ya jima zaune kafin ya miƙe yace"Saida safe Abbeiy"
"To Allah yayi maka Albarka"
Baice komai ba ya fice da sauri saboda jin yadda kansa yaƙe masa barazanar tarwatse ga idanun sa sun soya Zuwa ja

A falo yaga Ammeiy zaune nufan wajan ta yayi yana zuwa ya faÉ—a Jikinta yana sauke numfashi
Murmushi Ammeiy tayi tana shafa sumar kansa tace"Insha Allahu Abinɗa kaƙe tunani kan Mima ba haka yaƙe ba Dr. Karike ƴar mutane amana ka cikawa Mahaifiyar ta da Mahaifinta burin su kaji Allah yayiwa rayuwar ku Albarka?"

Bai ce mata komai ba saima sauke numfashi da yaƙe yana lumshe idonsa yana kuma sauraron bugun zuciyan sa

A hankali Mima ta sauko daga matattakalan benin, sanye taƙe da dogon wandon bacci da rigan sa ves Bara nauyi gashin kanta kame take da ribbon
Kallon Ammeiy tayi kafin takai duban ta gare shi taɓe baki tayi ta wuce Kitchen tana Mamakin sa mutum kamar Yaro karami jariri haka yaringa kwanciya kan Ammeiy ɗan shagwaɓa

A jiye Cup É—in Tea tayi ta fito
Gani tayi ya tashi yayi Site É—in sa
ÆŠauke kai tayi ta wuce Bedroom É—in su

Washe gari misalin ƙarfe 12:30pm
Zaune yaƙe kan kujera ya kwantar da kansa idanun sa lumshe suƙe

Kallonsa Mahmud yayi yace"Dr. Yakamata ka tashi ka shirya fa lokaci na tafiya 1:00pm za'a É—aura auran fa kace"

Murmushi Safwan yayi yana kallon Mahmud yace"Angone fa sai yaja aji kafin ya tafi kasan anaso ana kaiwa kasuwa"

Dariya sukayi suna kallon Zaif da tuni ya faÉ—a kogin tunani ta inÉ—a zai sa Abbeiy yace an fasa auran nan

Khumal kallon Hanif yayi yace"Mutumi na ai shi yayi Sa'a ma har an bashi mace kamar (Baby Husna) Kyakkyawa Wllhy inama mune muka samu hakan "

Dariya Hanif yayi yace"Ai ɓatawar (Baby Husna)shiya dakatar dayin auran mu kuma da aka samo ta lokacin auran kuma yazo mana cikin sauri da gaggawa sai mukayi kawai"

"MuÉ—ai gamu ga Angon Zahra inama HUSSAIN ma zai iya zuwa dako zaiga yadda za'ayi" cewan Mubarak Yana chatting da Saddika matar sa

Numfashi Zaif yaja kana ya miƙe ya shige Bedroom ya faɗa Toilet

Dariya suka sa dukan su

Bai ɗau lokaci ba ya fito sanye da farar shaddan sa tare da babban rigan sa sai hula BUHARI (Maiduguri cap) sai baƙin ta kalmin sa masu yatsa
Fuskan sa manne taƙe da farar glass sai agogon sa Kirar Apple

Da kallo suka bisa
Murmushi Hanif yayi Yace"harna tuna da MAZHAR da MUHIBBATULLA (Sarauniya Saddika karanta kiji Love story Naira ki 500 ya biya miki buƙata kadda ki bari a baki lbr)"

Kallonsa Safwan yayi yace"Maye ya faru da MAZHAR kuma?"

"Soyayyar su ta ban tausayi a lokacin da ya samu labarin an sace MUHIBBATULLA har rashin lafiya yayi sai a sannan yaƙe sanar da mahaifiyar sa cewa yana Son HIBBA amma tayi masa nisa yanzu" inji Hanif

"Wow gaskiya ashe mutumin shima yayi gwagwarmaya mana?" Cewan Safwan yana dariya

Mubarak yace"ai É—uk Soyayyar su batakai ta Bro SAIN ba ai"

Tsaki Zaif yaja yana nufar anyar fita
Tashi sukayi suna dariya suka bi bayan sa

A falo Mima ce zaune tana sanya Laptop É—in Mary a charging suka fito
Idanun sane ya sauka a kanta tana sanye da atimfa riga da siket ta kama gashin kanta da ribbon
ÆŠauke kai yayi ya fice
Taɓe baki tayi taci gaba da abinda taƙe
Su Safwan dasu Umar ne suka fito ta gaida su
Murmushi Umar yayi yace"Amaryar mu kenan kina lafiya??"
Mima da bata fahimci mai yace ba tayi dariya tana kallon Mubarak tace"Yaya Mubarak yasu Auntie Saddy?"
Mubarak na Murmushi yace"suna lafiya"
Safwan ne yace"muje fa Time na tafiya"
Fita sukayi
Mima taɓe baki tayi tana kallon su har suka fita
"Ko ina zasu sunsha kyau haka oho"

A can Masallaci kuwa 2:00pm aka É—aura Auren ZAIFUDDEN ABUBAKAR MUSTAPHA da ZAHRA ABUBAKAR MUSTAPHA akan sadaki Dubu dari biyar

Zaif tunÉ—a aka É—aura Auren baya cikin hayyacin sa É—uk ya birkice lumshe idonsa yayi yana sauke numfashi
Umar kallonsa yayi yace"Haba Dr. Sai kace ba namiji ba aiko bakason ta yakama ta É—an ka cikawa iyayen ta kasota koda kadan ne Please Calm down"

Parking sukayi a Parking space daƙe gidan Zaif fita yayi daga cikin motan ya nufi cikin gidan
Umar jan motan yayi yabar gidan

Yana shiga bai tsaya ko inaba sai Bedroom É—in sa, yana zuwa ya faÉ—a Toilet ya sakar wa kansa Shower
Bayan ya fito ya shirya cikin kananun kaya ya fito falo ya zauna

Tuna ni ya farayi ta ina zai fara rayuwa da wannan Yarinyar da bazata iya É—aukan nauyin sa ba

Kira ne ya shiga wayan sa kamar kar ya daga sai kuma yasa hannu ya É—auki wayan ganin Abbeiy ne yasa shi yin Picking"To"naji yace sai kuma ya kashe wayan

Tashi yayi ya fice
Da Sallama ya shigo falon Abbeiy
Bayan ya zauna ya gaida Abbeiy da kuma Ammeiy daƙe zaune itama

Kallon sa Abbeiy yayi yace"Mustapha"
Ɗagowa Zaif yayi ya kalli Abbeiy dan tunɗa yaƙe Abbeiy bai taɓa kiran sunan sa ba sai yau
Cikin girmamawa yace"Na,am Abbeiy"
"Alhmdllhi yau an É—aura Auren ka da Mamata Zahra Dan haka inason na sanar maka ciwa Ubangiji yau ya É—aura maka nauyi ya rataya maka rauyi a wuyan ka so sai ka kula da Amanan Allah kaji?"
Bai iyayin magana ba sai gyaÉ—a kai da yayi yana kara jaddada wa kansa cewa lallai da gaske ne Mima matar sace , kansa ne ya ji yana masa nauyi

Cikin daddadin Muryar ta tashigo da Sallama
Abbeiy da Ammeiy ne suka amsa mata
Zama tayi gyafen Zaif tana gaishe sa
Bai amsa mata ba ya kauda kansa gyafe yayi shi sanar ta ma daɗa karuwa yaƙe a zuciyan sa

Abbeiy ne yayi gyaran wurin yana kallon Mima yace"Mamata nasan baki san abinɗa ƙe faruwa ba shiyasa nace Bara na sanar daƙe yau komai"
Kallon Ammeiy yayi yace"Zahra muba iyayen ki bane, Ni wan mahaifin kine, nan Abbeiy ya ɓata tarihin su da Kanin sa wato Mahaifin Mima sannan yakara da cewa Mamata yau aka ɗaura Auren ku da Yayan ki Zaifudden a matsayin ma aurata"
Tunɗa Abbeiy ya fara magana Mima taƙe kallonsa harya kammala zancen batace komai ba
Hawayen da suƙe maƙale a idanun ta ne suka gaggaro
Jikinta rawa ya farayi har haƙoran ta suna haɗuwa jikake cas cas cas
Cikin zafi da kunan rai ta matso gaban Abbeiy tana kamo hannun sa tace"kaine ka haifan dan Allah kadda kasake cewa bakai bane ka haifan kaji Abbeiy na"
Juyowa tayi ta kalli Ammeiy sannan ta matso tana kamo kafar Ammeiy tace"Ammeiy kyace Mahaifiya ta kice kyace kika haifan kadda ki bari Abbeiy ya saƙe cewa Ni marainiya Ammeiy say Something naaahh" sai kuma ta fashe da kuka tana girgiza kai ta miƙe tana laye kamar zata faɗi tana kallon Zaif da yana kallonta ɗuk tausayin ta ya kamashi tace"Hero bana son Ka Wllhy bana sonka Abbeiy kace ya saƙe Ni"
Kuka taƙe tsosai nan ta zube gaban Abbeiy tana kallon sa tace"Abbeiy kasa ya saƙe Ni Wllhy bana Son Yaya Zaif "
Zaif wani irrin yau mai ɗaci ya Hadiye taƙe Idanun sa suka sauya zuwa ja yana jin kalman Bana son sa har cikin ransa bai gama da tunanin hakan ba yaji muryan ta cikin kuka da fitar hayyaci tana faɗin"I HATE YOU ZAIFUDDEN ABUBAKAR MUSTAPHA BANA SONKA BANA KAUNAN GANIN KA.......

More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍� *Dr. ZAHRA* 👩‍�

_*Funny, love story*_

*By Asmeety Ce*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*

*Free Book*

*Page-17&18*

*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****

**Short Story**

*_Bismillah Rahman Rahim_*

* _Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._*

**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**

Tana faÉ—in haka ta kara sautin kukan ta
Abbeiy hannun ta takama ya zaunar da ita kan cinyarsa cikin rarrashi yace"Stop Cry Daughter zai saƙe ki kinji"
Shiru tayi tana shashshekar kuka

Abbeiy kallon Zaif yayi wadda kawo izuwa yanzu ransa in dubu ne to ya ɓace yace"Son kaine da ikon ta yanzu , muɗai mun cika Alƙawari tunɗa mun ɗaura Auren ɗan haka yanzu muna jiran ta bakin ka"

Cikin karfi da kunan rai yace"Abbeiy inason Matata"yana gama faɗin haka ta miƙe ya fice daga Falon yana huci

Mima fashewa tayi da kuka tana faɗin"Abbeiy Wllhy baya sona kullum dukata yaƙe Ammeiy kigaya masa ya saƙe ni bazan Zauna dashi ba"tana kallon Ammeiy

Tashi Ammeiy tayi ta kamo hannun ta suka fice
Ba inÉ—a suka tsaya sai Bedroom É—in Ammeiy tana zuwa ta Kwantar da ita kan bed ta fara rarrashin ta tana bata hakuri a haka har Mima ta samu tayi Bacci
Kallonta Ammeiy tayi tace"Ikon Allah Zahra matsifa Allah ya baku Zaman lafiya ya kuma haÉ—a zuciyoyin ku"
Chapter 8 · 0% Book details