← Book details Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 20

Sashe 10

Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bai dayo gidan ba sai 8:30pm
Part É—in sa ya shige yana zuwa bai saya ko ina ba sai Toilet
Wanka yayi ya fito É—aure da Towel a kugunsa
Gaban Mirror ya tsaya shafa mai yayi ya feshe jikinsa da turare kafin ya buÉ—e Wardrobe ya ciro da kayansa riga da wando na jens É—in sa
Shiryawa yayi kafin ya haÉ—a kayan sa cikin Trolling É—in sa karami sannan ya nufi hanyar fita
Tsayawa yayi ya juna yana kallon Kyakkyawar fuskarta Murmushi yayi ya nufi kan Bed É—in
Yana zuwa ya manna mata Kiss a lips dinta kafin a hankali ya furta"Miss You"
Tashi yayi ya fice da Trolling
Driver Yana ganin sa ya amshi Trolling
Zaif mota ya shige nan Driver ya bawa Motan wuta
A Hospital É—in sa suka haÉ—u da Umar nan suka wuce Airport
Suna zuwa kuwa sukayi sa'a sunan garuruwa aƙe kira nan aka kira London suka shiga
Babu bata lokaci jirgi ya tashi zuwa sararin samaniya

A hankali ta ware Manyan idanun ta
Tashi tayi tana fadin"Ashhhhhhh" jin yadda bakin Nipple dinta yake mata zogi
Addu'a tayi kafin ya zura kafafunta ta miƙe tsaye
Kallon jikinta tayi babu komai daga ita sai pant turu Baki tayi gaba
Kayan ta ta É—auka ta sanya sannan ta fice daga dakin
Babu kowa a falon hakan yasa ta nufar Bedroom É—in su
Tana zuwa ta riske Mary
Mary na ganin ta, ta kwace da dariya tana kallon Mima cikin dariya tace"kai daga yin aure sai aje ayi abin"
Harara Mima ta dalla mata kafin ta shige Toilet
Wanka tayi tana kwaɓe fuska ta fito
Kallonta Mary tayi ganin yadda taƙe kwaɓe fuska kamar mai yin kuka tace"Sis I you Alright?"
Tana zama kan Stool tace"Wllhy Uncle mugune"
Zaro Ido Mary tayi cikin jin gulma ta nufi wajan Mima tace"Maye yayi miki karde yayi"
Wani kallo Mima ta wasa mata kafin tace"Ni bayyi ba kawai dai ya shamin Brea's ɗina kuma Wllhy zafi taƙe yimin wajan"
Dariya Mary tayi harɗa riƙe ciki tace"Yarinya anfara jin ta maza, kuttt ashe haka Uncle yaƙe bayida kunya"
.......

More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍� *Dr. ZAHRA* 👩‍�

_*Funny, love story*_

*By Asmeety Ce*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*

*Free Book*

*Page-19&20*

*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****

**Short Story**

*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._

**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**

Harara ta dalla mata ta shige Toilet yin wanka

Suna zaune kan Daining Ammeiy ce ta É—ago ta kalli Mima taga kwatakwata bata cikin fara'a ba kamar kullum ba

Murmushi tayi kafin tace"Mima ya kayi ne?"
Turo baki Mima tayi tana kallon Ammeiy cikin Shagwaɓa tace"Ammeiy na koshi"
Abbeiy ne ya kalli Mima tace"Mamata kunyi Magana da Abdullah?"
Tunani ta shiga yi, ita harga Allah ta manta ko waye ne Abbeiy yaƙe Magana
Muryan Abbeiy taji yana faÉ—in"Ko baizo ba ne?"
"Amm Abbeiy yazo"
"Yaya kukayi?"
Shiru tayi ta rasa amsar da zata bashi kawai tace"Eh nace masa na yarÉ—a"
Wani irrin daÉ—i ne Abbeiy yaji, yana kallon Mima yace"to Alhamdulillah ki shirya ranar Monday zaki fara zuwa aiki"
Mima da takai Cup É—in Tea a bakin ta batasan sanÉ—a Tea É—in ya kwareta
"Subahanallahi sorry Ga ruwa kisha"cewar Ammeiy tana mika Mata gorar ruwa
Karɓa Mima tayi ta kura ruwan
Kallonta Abbeiy yayi yace"Sorry kiringa shan abu a hankali kinji?"
GyaÉ—a masa kai tayi
Abbeiy yana tashi ya kalli Ammeiy yace"Bara na wuce akwai taron auren É—an Abokina "
Ammeiy na Murmushi tace"Allah ya kiyaye"
Nan Mary da Mima ma sukai masa sai yazo
"Amen"yace sannan ya Kara da cewa"Mamata anjima nasa za'a kawo miki da Laptop É—in ki da Wayoyin ki wadda zakina amfani dasu sai kuma gobe idan Allah yakaimu Abdullah zaizo kutafi dashi Hospital yanuna miki Office da zaki fara aikin Ok?"

Cikin ƙasa da murya tace"To Abbeiy"
Fita Abbeiy yayi

Ammeiy tana fashi tace"ku gama cikin abinci kuzo na aike ku gidan Hajiya Mame"
"To"cewar Mary ɗan ita Mima kam ƙasa yin Magana tayi
Bayan Ammeiy tabar wajan Mima ma ta tashi ta shige Bedroom

A Kwance Mary ta sami Mima tana kallon saman silin
Mary na Murmushi tana zama kan kujera tace"Shikenan É—an Mutum baiga mijin saba sai yaringa sanya kansa cikin damuwa da tunani, yarinya kadda ki damu Mijin ki yayi tafiya amma bazai daÉ—e ba zaizo Tanni kaÉ—an zayyi kinji DR. ZAHRA?"

Mima runtse Idanun ta tayi tana jin yadda zuciyarta ƙe bugawa
Cikin jiya da yau kwatakwata babu batun farin ciki a tattara da ita, komai baya yi mata daÉ—i
Lumshe idon ta tayi tana tunani tunani a haka bacci ya É—auke ta

Mary kallon fuskarta tayi taga bacci taƙe cikin tausayin ƴar uwar tata ta Zauna baƙin Bed ta sanya hannu tana shafan fuskar ta cikin ƙasa da murya tace"Sorry sis nasan bakison Uncle Amma haka Allah ya nufa, nayi bakin cikin cewa ƙya ba Bloody Sister ta ba Amma ɗuk da hakan Alhmdllhi ur My sis love you Allahu ya haɗe zukantun ku Amen"
Daga haka ta miƙe ta fice daga ɗakin

London

Suna sauka Direct Hospital suke wuce da mara lafiyar
Bayan an basu É—aki
Sun gama É—uban mara lafiyar kafin suka koma Masaukin su

Ɗaure da Towel a kugunsa ya fito yana same ruwan jikinsa da karamin Towel daƙe hannun sa

Umar daƙe zaune ya kallesa yace"Wai ka Angon ce kuwa?"
Harara Zaif ya dalla masa ya É—auke kansa
Dariya Umar yayi yace"Ba gaskiya bane nafada kadda kazo kana yimin murÉ—e murÉ—en ciki daga baya bayan kana da Mata, amma Wllhy Dr. Idan baka Angon ce ba Allah kacucan"

Shide Zai Baice masa komai ba yaci gaba da shirin sa
Bayan ya kammala ya kalli Umar yace"Shall We or Not?"
Tashi Umar yayi yace"We Shall Go"
Fita sukayi waje

A harabar Hotel É—in suka É—auki Motan Haya suka koma Hospital É—in

Nigeria
Mima bata farka daga bacci ba sai kusan Magarib
Tana tashi idonta ya sauka kan Agogo gani tayi har ƙarfe 5:49pm zaro ido tayi tace"Karfe Biyar banyi Sallah ba" tashi tayi ta faɗa Toilet
Wanka tayi ta É—auro Alwala ta fito
Bayan ta shirya ta idar da sallah ta fito falo
Ammeiy ce Zaune ita da Mary sai Wata budurwa daƙe gyafen Ammeiy ta nutsa kai
Hira suƙe yi Mima ta sauko
Zama tayi gyafen Mary tana aza ƙanta kan kafadun ta
Ammeiy kallonta tayi tace"Mima babu gaisuwa ne kuma"
Tana lumshe ido cikin shagwaɓa tace"Naga baku tayar dani yin Sallah ba har ƙarfe 5 Ammeiy"
Ammeiy tace"Sorry Dear baƙijin lafiya ne shiyasa" turo baki tayi tana kallon Budurwar daƙe zaune gyafen Ammeiy tace"Ammeiy wannan fa ƴar waye?"
Ammeiy juyowa tayi tana kallon Hafsat daƙe zaune ƙanta a ƙasa tana wasa da yatsun ta Ammeiy tace"Sunan ta Hafsat Itace Matar da Yayan ku zai Aure nan da watanni basu zuwa , daman za'a haɗa Auren ne da nakin sai kuma Abbeiy ku yace a fara ɗaurawa daƙe kafin ita "

Wani irrin bugawa zuciyar Mima yayi batasan sanɗa ta ɗago ƙanta ba tana kallon Hafsat da itama Miman taƙe kallon

Tashi Mima tayi ta haura zuwa Bedroom
Bin ta da kallo Ammeiy tayi sarai ta ganewa Mima amma Ammeiy ta dage tace"Batajin daÉ—i 2days shiyasa batason Yawan yin magana ko surutai"

Murmushi Hafsat tayi tana kallon kofar Bedroom É—in su Mima

Bayan sallan Magarib
Hafsat ta ɓukaci Mary ganin Mima tanason yin magana da ita
Nan Mary ta haura da Hafsat zuwa Bedroom É—in su

Zaune tana shafa mai fitar ta kenan daga wanka ɗaure da Towel ƙanta na ɗigan ruwa
Da Sallama suka shigo cikin É—akin
ÆŠagowa tayi kallo É—aya tayi musu ta É—auke kai taci gaba da shafa manta

Zama bakin bed Hafsat tayi tana kallon tulin gashin kan Mima har gadon baya
ÆŠuk da Hafsat tana da gashi amma batakai koda kwatan na Mima ba

Mary Kam tuni daman tabar É—akin

"Inason muyi wata magana ne daƙe idan babu damuwa Please" cewar Hafsat tana kallon Mima

"Ina jinki" cewar Mima tana kai hankalin ta wajan Hafsat
Gyara zama Hafsat tayi tace"kiyi hakuri da abinɗa Ammeiy tace nasan babu daɗi ace Mijin da kaƙe so kuma kunyi aure baku jimaba akara yi masa wani auran, Please Sis kiyi hakuri nima bayin kaina bane zabin iyaye ne inba haka ba babu Abinɗa zai sani naso abinɗa ba nawa ba, ina mai baki hakuri Please"

"Akan maye kenan"Mima ta jefa wa Hafsat tambayan bazata
Hafsat cikin rashin fahimta tace"ban fahimci ki ba"
"Kina Magana akan waye?" Cewar Mima tana feshe jikinta da turare

"Akan Mijin ki Zaifudden mana" inji Hafsat tana kallon Mima

Murmushin gyafen baki Mima tayi tana miƙe wa tsaye tana nufar wajan Wardrobe tace"ki daina haɗa Ni da wannan mugun shiba Mijina ba yaya nane, Idan zaki aure wannan abin ne Bismillah dan ni banida Lokacin sa, aure na yaƙe amma Ni kuma ba daban naƙe da Budurwar da taƙe gaban iyayen ta banida Babbanci da hakan So kada ki damu zaki iya auren sa babu matsala nima ba zama zanyi dashi ba " tana Maganan tana ciro da kayan baccin ta

Mamaki ne fall a fuskar Hafsat
Tashi tayi tana kallon Mima tace"nima ba son sa naƙe ba Umar nin iyaye nabi da yardan Auren sa , nazo nan ne ɗan neman taimakon ki akan zaki taimaka wajan janye batun aure na da yayan ki Please amma yanzu babu Time ga numbern waya ta idan kinsami Time zamuyi mgn" tana gama faɗin haka ta fice bayan ta ajiye wata farar paper Kan bed

Mima kallon paper tayi tana fadin"Nakira kicemin maye bayan kin yarÉ—a ya aure kin Mtshwwwww"ta sanya kayan bacci ta kwanta nan bacci ya É—auke ta........

More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍� *Dr. ZAHRA* 👩‍�

_*Funny, love story*_

*By Asmeety Ce*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*

*Free Book*

*Page-21&22*

*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****

**Short Story**

*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._

**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**
Chapter 10 · 0% Book details