Sashe 16
Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yes I Am, Any problem Sis?"
Tace tana bin Nurse É—in da Kallo
Miƙa mata Files ɗin tayi tace"Dr. Abdullah yace na kawo miki kiduba sai kisa hannu"
Kamar ba tayi tana yatsuna fuska
Ko karanta Files ɗin batayi ba ta sanya hannu ta miƙa wa Nurse ɗin
Kallonta Nurse tayi tace"Dr. Zahra Baki karanta bafa"
Harara Mima ta dalla mata kafin tace"Anywhere"
"Ok Thank" fita Nurse É—in tayi
Misalin ƙarfe 2:00pm
Tana zaune a Office tana Game a wayan ta aka turo kofar Office É—in aka shigo
ÆŠagowa tayi
Murmushi tayi kafin ta miƙe tsaye tace"Dr. Abdullah "
Shima Murmushin yayi yace"Dr. Zahra kya muƙe jira fa"
Cikin rashin ganewa Mima tace"Like How?"
Yana Murmushi yace"Aiki We start now"
Mima batasan Kan Komai ba tace"Okayy"
Fita sukayi Abdullah yana gaba Mima na baye dashi suka nufi É—akin tiyata
Suna shiga nan wata Nurse ta mikawa Mima kaya irrinta Likitoci wadda idan zasu shaga yin aiki a É—akin tiyata
Kayan rigane da wando Blue da hula sai face mark da hanglop da takalmi
Suna shiga ciki Mima ta zaro ido waje
A zuciyar ta tace"Wai daman irrin wannan aikin ne ta sanya hannu?"
Tana fesar da numfashi tace"Akwai Matsala Wllhy"
Aiko aiki aka farayi na cire wa wani Soldier Bulet a kirjinsa
InÉ—a Mima ta tsoro ta da hakan jikinta na kirma haka aka gama aikin suka fito
Direct Office É—in ta ta wuce tana zuwa ta wuce Toilet nan ta fara korara amai babu gaggauta wa
Sanda tayi mai isar ta kafin ta wanke fuskar ta da bakinta ta fito tana sauke numfashi
Zama tayi kan kujera tana sauke numfashi
"Gaskiya akwai Matsala idan har wannan ne aikin"
Misalin ƙarfe 3:30pm
Dai dai Mima ta fito domin zuwa gida , tana tsaye daga gun parking space Motan Zaif ya turo kai
Tun daga nisa yaƙe kallonta yana Murmushin mugunta
Tunowa yayi da Maganan Umar sosai yaji daÉ—in shawarar da abokinsa ya bashi
A gaban ta yayi Parking
Mima na ganin sa ta turo baki tana ta kawa a hankali har ta isa inda Motan yaƙe
Tana zuwa ta buɗe kofar ta shige tana Sallama ƙasa ƙasa
Amsa yayi fuska babu yabo ba fallasa
"Ina wuni" tace tana kauda kanta
"Lafiya ya aiki?"
Tana fesar da numfashi tace"Alhmdllhi"
Daga haka babu wanda ya kara ce komai har Zaif yaja Motan suka bar asibitin
Ta fiya mai dan nisa sukayi kafin suka isa gida
Bayan yayi Parking ya fito
Itama ta fito
Ko kallon inɗa taƙe bai ba ya wuce part ɗin sa
Taɓe baki Mima tayi itama ta wuce ciki
Mima nashiga ta sami Ammeiy da Mary zaune a falo
Ammeiy na ganin ta tace"Wow My Daughter andawo daga gun aiki kenan?"
Mima tana Murmushi ta zauna gyafen Ammeiy tace"Ammeiy na gaji sosai"
Shafa kanta Tayi tace"Yakamata kije kiyi wanka ki kwanta ki huta kinji?"
Tana kallo Mary tace"Bab ya aiki?"
Mary na Murmushi tace"ai ke Yakamata na tambaya ya aiki tunda yau ne first"
Itama Murmushin tayi tace"gaskiya kam Wllhy aikin akwai wuya"
Dariya Mary tayi tace"Go and Rest first Sis"
Tashi tayi ta haura Bedroom
Zaif Yana shiga Part É—in sa ya wuce Bedroom
Bayan ya cire kayan jikinsa ya faÉ—a Toilet yayo wanka kafin ya fito
Cikin riga da wando mara nauyi ya shirya kafin ya fito
Direct part É—in cikin gidan ya nufa
Yana zuwa ya sami Ammeiy zaune ita kadai
Zama yayi yana kwantar da kansa bisa kafadar ta
Shafa kansa Ammeiy tayi tace"Ya aikin Son?"
Yana lumshe idon sa yace"Ammeiy Hungry"
Dagoda kansa tayi tana kallonsa tace"Ohhh Sorry Bara nasa a hado maka abinci"
Mima ta kwalawa kira
Lokacin Mima tana zaune tana danna lapton dinta itama ta sauya kayan jikinta zuwa doguwar riga ta Material sai bakin Hulan ta
Jin Ammeiy na kiranta yasa ta miƙe ta fice
"Ki haÉ—a wa Son abinci "
Tana yi masa wani irrin kallo tace"Ok Ammeiy"
Murmushi Zaif yayi ƙasa ƙasa kafin ya ɗago fuskar sa a Murtuke yana ya mutse fuska yace"Ammeiy Mary Bata nan ne?"
"Tana nan"
"To Ammeiy kice ta haÉ—o min"
Wani irin kallo Ammeiy tayi masa kafin tace"ga Matar ka sannan kace Mary ta haÉ—o ma abinci ita kuma Mima maye amfanin ta"
Yana shafa kansa yace"Ammeiy saina auro Babban Mace kafin na fara cin abincin Matata"
Aiko Mima zuciyarta ta bada sauti rasssss da sauri ta juya tana kallonsa
Zaif yana Mata wani irin kallo yana ya mutse fuska yace"Ammeiy gaskiya wannan baza tamin abinÉ—a raina ke so ba shiyasa na yanke shawarar na auro wacce zatana iya yimin Komai"
Ammeiy kasa yin Magana tayi tana kallon Zaif kafin tace"Son amma..... Ammeiy gaskiya kubari nayi abinɗa raina ke so tunɗa an tilasta ni na aure waccan kam nima kubari na aure wacce naƙe so"
Yana gama faɗin haka ya miƙe ya fice
Cikin fushi
Ammeiy da take masa tayin abincin yana fita yace"No Ammeiy"
Mima ji a sanyaye ta koma Bedroom
Zama tayi bakin bed tayi ta gumi
Mary tana fitowa daga wanka ta kalleta tace"Lafiya Sis Naga kinyi ta gumi"
Mima tana tara hawaye tace"Hero wai zayyi aure"
"Mtshwwwww shine kakai tagumi sai kace anyi miki mutuwa, ta sai maye dan zan kara Aure ai Nagadai ba Son sa kikeyi ba ai kinga abin nema ta samu"
Tana gama faÉ—in haka ta nufi wajan Wardrobe
Zaif Yana fata ta fashe da Dariya yana ciro da wayan sa a aljuhu
Umar ya kira bugu daya Umar ya Daga
Zaif yana Murmushi yace"Please zaka iya zuwa bayan Sallah Magarib?"
Umar da yasan komai yace"Hmmm ka fara kulla abin kenan, Eh zanzo"
Kashe wayan Zaif yayi yana zama kan kujerar daƙe Guarding
Kwantar da kansa yayi da jikin kujerar yana lumshe idonsa wani irrin sanyi yaƙe ji yana ratsa ta ko ina na jikinsa
Da Daddare misalin ƙarfe 9pm
Zaif ne zaune a babban falon gidan shida Umar suna sanye cikin Shadda masu kyau
Sai Ammeiy daƙe zaune gyafen su
Suna hira da Umar
Shiko Zaif hankalin sa yana wani wajan Allah Allah yaƙe Mima ta fito
Aiko sai gata ta fito riƙe da Plat
Yana ganin fitowar ta ya miƙe tsaye yana kallon Umar yace "Muje ko tayimin Text yanzu tana jiran dawowar mu"
Umar yana Murmushi yace"Ok, Ammeiy bara mu wuce"
Ammeiy É—uk kanta ya kulle tana kallon Umar tace"Ina zaku haka?"
Umar yana Murmushi yace"Ammeiy rakasa zanyi daman wajan.."
Sai kuma yayi shiru yana Murmushi irrin yana jin kunya haka
Mima ɗuk abinɗa suƙe fadi tana tsaye jikinta sai rawa taƙe tana kallonsu
Umar suna nufar hanyar fita ya kalli Mima yace"a a Uwar gida an fito kenan"
Kasa yin Magana Mima tayi sai hawayen da ya taru a idanun ta
Zaif kam tuntuni ma ya fice daga Falon
Zuciyan sa fas ko babu komai ya kutun ta mata rai
Umar yana fita suka sa Dariya
Kallonsa Umar yayi yace"gaskiya fa Mutuniyar ka jikinta yayi sanyi "
"Hakan shine kadai hanyar da zan bi na san Zahra tana Sona Ko kuwa bata Sona"
ÆŠariya Umar yasa yace"To Bara Ni na wuce kadda Madam ta jiran tajini shiru "
"Ok Saida safe"
Sallama sukayi kafin Umar yaja Motan ya fice
Shi kuwa Zaif yayo Part É—in sa
Mima suna fita ta haura Bedroom tana zuwa ta faÉ—a kan bed ta saki kuka
Kallonta Mary tayi tace"Lafiya?"
Cikin kuka tace"Wllhy sister Hero aure zai kara da gaske gashi yanzu sun tafi hira wajan Budurwar sa shida Yaya Umar fa"
Mamaki sosai Mary tayi kafin tace"Mima You Love Uncle right?"
Tana turo Baki tace"niba Son sa naƙe yi ba"
"Hmmm?"
Ta tambaye ta tana kallon ta
Shiru Mima tayi tana share hawayen ta
Murmushi Mary tayi tana É—afe kafadar ta tace"Mima da kinki da kinso wllhy kina son Uncle tunÉ—a har kina Kishin sa"
Batace komai ba ta miƙe ta shige Toilet
Girgiza kai Mary tayi tana ci gaba da wasa da wayan ta
Da asuba kuwa Mima jiki babu kwari ta tafi wajan wasan CRICKET
Bata dawo ba sai kusan karfe 9am
Tana zuwa a waje suka haÉ—u da Zaif
Zaif kuwa yana ganin ta ya ɗaura waya a kunnen sa ya fara faɗin"Eh Honey a shirye naƙe mana"
Shiru yayi kafin yace"Alhmdllhi kice yanzu naje na sami Abbeiy mana aje ayi Maganan auren mu"
Mima kasa Control din kanta tayi ta nufi Wajan sa
lokacin Zaif yana ƙoƙarin buɗe kofar Motan sa yaji ta kama hannun sa
ÆŠagowa yayi yana Binta da wani irrin kallo kafin yace"Honey Ina zuwa please Bye I love you"
Zaro Ido Mima tayi tana kallon sa
Shima kallonta yaƙe
Ganin batada niyar sakin hannun sa yasa shi faÉ—in"Excuse Me Dr. Zahra"
Kuka Mima tasa tana FaÉ—awa jikin sa
Lumshe idonsa yayi yana jin kukan ta har cikin ransa
Hannu yasa ya rabata da jikinsa kafin yace"Stop Cry banason kukan nan"
Tana turo baki tace"Bakai ne ba"
Waro ido yayi yace"maye nayi Ni kuma?"
Tana shashshekar kuka tace"Aure zakayi"
Murmushi yayi yace"Kishi kiƙe Zahra"
Ɗagowa tayi ta kallesa tace"Niba kishi naƙe ba kawai dai" sai kuma tayi shiru
Murmushi yayi yace"Hmmm gwara kin daina yin kukan nan yafi dan Aure Ni Zaifudden babu fashi kuma nan da 1 Month insha Allahu zan zama Angon Shamsiyya, kinga na sami wacce zatana kula dani ta ringa bin umarni na, ke kuma kije Kiyi ta wasan CRICKET yafi komai Allah ya bada Sa'a"
Yana gama faɗin haka ya shige Motan sa yaja yabar gidan ransa ɗuk a ɓace
Mima jiki a sanyaye ta shige cikin giÉ—an
Bayan 3weeks
Mima tunɗa wannan abin ya haɗa ta da Zaif bata saƙe sanya shi a idanun taba
Tana zuwa aikin ta
Batun wasan CRICKET kuwa tun a wannan lokacin ta daina zuwa
Tana zaune a falo ita da Mary wayan ta ya É—au Kara
ÆŠuba tayi taga New Number ne
Tsaki taja taki dagawa
Kallonta Mary tayi tace"Kiyi Picking Mana ko Mijin kine tunÉ—a baya kasar kinga É—ole ya nemi Matar sa"
ÆŠagowa tayi ta kalli Mary tace"Baya kasar kuma?"
Gira Mary ta É—aga mata kafin tace"Yaje London daga nan idan zaizo sai tsaye a Dubai ya hado kayan lefen Matar "