Sashe 5
Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haɗa baki sukayi ita da kawarta da suƙe wasan CRICKET tare Kan idan tana wucewa zuwa wajan wasa sai ta biyo mata su ringa tafiya tare, Zahra sanarwa Mary tayi nan Mary ma ba'abarta a baya ba taji daɗin Haka
Kullum haka Zahra taƙe fita da asuba sai ta dawo dai dain kafin kowa na gidan su farka
Zaif tunÉ—a ya tafi wani aiki a London ya kai wani mara majinyace bai kara zuwa ba sanda yayi shekara É—aya
*Cigaban labari*
Fitowa tayi daga wanka É—aure da Towel, gaban Mirror taje
Duban ta takai kan Mima wacce taƙe kwance tana Game na CRICKET a wayan Mary
Girgiza kai Mary tayi tace"Wato dai Uncle Yana gari ma baza ki daina yin wasan nan bako Mima?"
"Idan naki fa?" Ta bata amsa tana yin Game É—in ta
"Sai na faÉ—a masa cewa kina fita da asuba kije sai ki dawo gidan kafin kowa ya tashi"
A jiye wayan hannun ta Mima tayi tana kallon Mary tace"to bismillah malama jeki fada masa"
Taɓe baki Mary tayi tana nufar wajan Wardrobe tace"Nidai babu ruwa matsifaffiya kawai"
Murguda masa baki Mima tayi kafin tayi cilli da wayan Mary tana tashi
Kallonta Mary tayi tace"dan bakida shi shiyasa kike jin haushin nawa?"
Ran Mima ne ya ɓace ta nufi hanyar fita
Murmushi Mary tayi tana kallon Mima tace"Madam yau fa zakiyi bako Yakamata ki shirya sab kafin yazo angon naki"
Mima manna mata tayi ta fice tana tunanin abinÉ—a zatayi wa Mary ta huta
Bata tsaya ko inaba sai Side É—insa tana zuwa ta tura kofar falon nasa
Da Sallama a bakin ta, ta shiga
Kallon falon ta tsaya yi ganin ko ina sab yaƙe a gyare ga kamshi yana tashi
Taɓe baki tayi tana nufar Bedroom ɗin sa
Tana zuwa ta buÉ—e kofar nan ma baya nan, jin karar ruwa da tayi a Bathroom yasa ta faÉ—in "hmm wanka kamar kifi"
Duban ta takai wajan da Wayoyin sa yaƙe da Laptop ɗin sa, Murmushi tayi ta nufi inɗa wayan yaƙe tana zuwa ta ɗauki wayan nasa kafin ta haura saman bed tayi rub da ciki ta daga kafafunta ta fara latsa wayan
"Mtshwwwww ko Game bakada ita bara na saukar ma"ta faÉ—i hakan tana shiga play store nan ta saukar da Game É—in CRICKET
Zaif Yana fitowa daga Toilet idon sa ya sauka kan ta, waro ido yayi yana kallon ta, gani yayi game ma taƙe yi amma baisan wacce game taƙe bugawa ba
ÆŠauke idanun sa yayi daga kallonta ya nufi gaban Mirror
Mai masu kamshi ya shafa sai kuma ya feshe jikinsa da turare masu kamshi
Mima kallonsa tayi tace"Laaa Hero zaje ganin amarya kenan?"
Sai kuma tayi dariya tana tashi
Kana ta nufi inɗa yaƙe daga tsaye a gaban Mirror yana taje kansa
"Ummm Herooo" tayi Maganan ne a shagwabe tana turo baki
Banza yayi da ita yaci gaba da gyara suman ƙansa
Jin yayi shiru yasa ta kamo hannun sa da yaƙe gyara gashin kansa
Kallonta yayi yace"Leave"
Shagwaɓar da fuska tayi tace"Umm Umm naki"
Zaro Ido yayi cikin faÉ—a yace"What!!!?"
Ta tsorata sosai hakan yasa ta fashe da kuka mai sauki, janta yayi ta faÉ—a kirjinsa, rungume ta yayi yana bubbuga bayan ta
Lamo tayi a jikinsa tana shaƙar daddadin turaren sa masu sanya zuciyan Mutum yaji sanyi
Bakinsa yakai kunnen ta yace"Wato har kinsan daÉ—in jikin na miji ko?"
Dagowa tayi ta kallesa taga kamar bashi yayi Maganan ba ya wani zoge
Cire ta yayi a jikinsa yana kallon ta yace"What?"
Tana turo baki tace"Ka zauna na gyara maka tsuman kanka"
"Am I ur made?" Ya faÉ—a yana Mata wani irrin kallo
Tsoro taji amma a haka ta daƙe tace"gyara maka tsuman kanka Zanyi"
Badan yaso ba ya zauna dan yasan yanzu idan yaki zata sa masa kuka shikuma abinÉ—a yafi tsana kenan kukan mace
Tana Dariya ta É—auki man gashi ta shafa masa kafin ta dauki Kum ta fara taje masa cikin kankanin lokaci ta gama gyara masa tana Murmushi cikin jin daÉ—i tace"Hero juya kaga Mirror"
Lumsassun idanun sa ya ware su akanta yana kallon ta, kafin ya juya ya fuskanci mirror ɗin waro ido yayi yana kallon kansa harga Allah ta iya gyaran gashin kuma yayi matuƙar yi masa kyau
Murmushi ne ya kubuce masa yana kara kallon kannasa daga cikin mirror
Mima na ganin haka ta kwantar da kanta kan Kafadar sa ta sanya hannayen ta, ta zagi kirjinsa tana Murmushi cikin sanyi Murya tace"You so Handsome Hero "
Zaif lumshe idon sa yayi yana jin yadda tsigar jikinsa na washi, yadda tayi Maganan ba karamin kasala ta sanya shiba,
Ganin ko magana yaki ne yasa ta fara shafan kirjinsa tana hura masa iskar bakinta cikin kunnen sa cikin Cool Voice É—in ta tace"Herooo say Something naaahh"
Haba Yaya lafiyar kura taƙe balle antabo ta, aiko Zaif bai san lokacin da ta sanya hannu ya ɗauke ta cak sai kan.......
More Comment
More Typing
Share Fisabidillah 🤲
👩â€ðŸ”? *Dr. ZAHRA* 👩â€ðŸ”?
_*Funny, love story*_
*By Asmeety Ce*
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*
*Free Book*
*Page-11&12*
**WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim
https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9
**Short Story**
*_Bismillah Rahman Rahim_*
_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._
**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**
Dagota yayi cak sai kan cinyar sa
Mima tsoro ne ya Kamata runtse idon ta tayi tana fadin"wayyo Hero Sorry Please"
Kallon fuskarta yaƙe
Can kuma sai ya saki Murmushi ya dire ta ɗaga jikinsa ya miƙe ya nufi wajan Wardrobe
Yana zuwa ya buÉ—e ya cire da kayan sa ya nufi Bathroom
Mima ta kallonsa har ya shige ciki, ajiyar zuciya ta sauƙe kafin ta zaune bakin bed tana jiran fitowar sa
BuÉ—e War kofa da taji ne yasa ta É—agowa tana kallon fitowar sa
"Woww Hero u look so nicely" ta faÉ—a tana tashi
Zaif kauɗa ƙansa yayi baice komai ba sai ma Mamaki da yaƙe yadda Mima ta raina sa gata sai shegen tsoro da saurin yin kuka, shi kuma bayason abinɗa zai sata kuka sam
Kamo hannun sa tayi suka nufi wajan Wardrobe
Tana Murmushi tace"Hero Site"
Shi dai Zaif kallonta kawai yaƙe yana Son yaga gudun ruwan ta
Zama yayi bakin bed É—in
Mima wajan takalman sa taje ta É—auko masa takalmin sa Mai kyau baki takalmin mai yatsa ne
Tana kawowa ta sungunna a gabansa ta sanya masa shi kafin ta ciro dankwalin kanta ta goge masa shi tas É—uk da ba wani kura gare sa ba
Tashi tayi ta buÉ—e Wardrobe ta ciro masa da hulan sa Zanna bukar ta ajiye a gyafen sa tace"Hero Up"
Zaif kamar sololo haka ya tashi tsaye yana kallonta
Hannu tasa ta rufe masa da butul din wuyan rigan sannan ta kamo hannun sa ta sanya masa linke ɗin hannun rigan ɗuka biyu kafin ta ɗauki hulan ta fara ƙoƙarin sanya masa shi amma ta ƙasa saboda ya fita sayi
Turo baki tayi tace"Uhmmm Hero"
Murmushin da bai shirya ba ta kuɓuce masa girgiza kai yayi ya jayo stool ɗin gaban Mirror kafin ya kalleta amma baice komai ba
Mima na ganin haka ta haura kan stool ɗin ta tsaya kafin ta sanya masa hulan tana shafa gyafen kyakkyawan sajan sa da taƙe kwance lub lub da shi
Kuri tayi wa wajan tana kallon sa ita Sometime Mamaki ma taƙe irrin kyau na Zaif kamar mace ga nuna Izza da kamala
Da gowa yayi yana kallon ta
Sundau lokaci suna kurawa junan su ido kafin a hankali ta motsa bakin ta tace"Hero"
"Uhmm" yace yana kurawa É—an karamin bakinta ido ganin yadda ta jikasu da silver É—in ta tana motsa su a Hankali
Tana shafa sajan sa tace"Inason na fita"
"Kije ina" ya jefa mata tambaya yana kallonta
Ƙasa tayi da kanta cikin sanyin Murya tace"Sarlun wanke kaina "
Kallon kan nata yayi da yaƙe ɗaure da dankwali yace"let me see"
Hannu tasa ta zame É—an kwalin
Kurawa gashin kannata ido yayi ganin baki kir sai yalki yaƙe gonin burgewa, hannu yasa ya zame ribon ɗin nan tulin gashin nata suka bar bazu har gadon bayan ta
Lumshe idonsa yayi sanadiyar jin kamshin gashin ta daya bugi hancinsa
Bai san sanda ya tura hannun sa cikin suman kanta ba yasa shafawa tare kuma yana murzawa
Mima lumshe idonta tayi tana jin yadda sigan jikinta na tashi wani irrin irrrr haka taƙe ji gashi ɗuk ya birgita Mata da gashin tanka sai murza su yaƙe
Zaif idanun sa a lumshe suƙe, wani irin daɗin shafa gashin nata yaƙe ga uwa uba kamshi da laushi, ganin hakan kamar baya yin yadda yaƙe so yasa shi ɗagata ya zauna da ita bakin bed yaci gaba da shi shina gashin yana shafawa
Mima ganin Zaif yana Son yaja mata ruwa yasa ta kamkame shi tana cusa ƙanta kirjinsa cikin shagwaɓa tace"Uhmm Uhmm Herooo!!"
Yana shin shina wuyan ta yace"Uhmmm?"
"Kadai na Banso"
Cikin yana yinda ya tsinci kansa ya buÉ—e rikitattun idanun sa ya zubasu kan kyakkyawar fuskarta
Dagowa tayi suna haɗa ido huɗu da cikin tsoro ta Miƙe ta sauko kasa tana kallon sa tace"Hero Maye yasamu Idanun ka sunyi jazir"
Zaif cikin jin kunya ya miƙe tsaye yana gyara ringan sa yace"yaushe nafara wasa"
Turo baki tayi gaba tana kunkuni ƙasa ƙasa
Hannu yasa ya murÉ—e mata baki
Cikin jin zafin abinÉ—a Zaif yayi mata yasa ta fashewa da kuka tana riko hannun sa
SanÉ—a yaga taji zafi sosai ya saki bakin nata yana kallon ta yace"The Next if you try again zaifi haka abinÉ—a zan miki"
Yana gama faÉ—in haka ya É—auki Wayoyin sa ya fice
Bin bayan sa tayi tana hararar sa ta fice itama
A falo suka sami Abbeiy tare da Ammeiy kallon su Abbeiy yayi yace"Son ya naga wannan tana kumbure kumbure fa kodai kayi mata laifi ne?"
Kallon Mima yayi ya dalla mata harara kafin yace"No Abbeiy rashin kunya tayi"
Mima tana Kwantar da kanta kafadan Ammeiy tace"Abbeiy Wllhy babu abinÉ—a nai masa ya murÉ—e min baki"
"A a Daughter akwai dai abinɗa kikayi" cewar Ammeiy tana shafa sumar ƙanta
Mima na turo baki tana kallon sa tace"Ammeiy kigafa Ni nai masa wannan adon fa amma ko godiya bayin ba É—an naga idanun sa sun sauya zuwa ja na tambaye sa shine ya murÉ—an baki"