Sashe 17
Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mima batasan sanɗa ta miƙe tsaye ba nan taƙe jiri ya fara ɗiban ta
Mary ganin haka yasa ta tashi ta kamo hannun ta cikin ruÉ—ewa tace"Sis lafiya"
Mima wani irrin Amai ne yazo mata aiko ta fara kokara amai babu ko gaggauta wa
Mary kwalawa Ammeiy Kira tayi
Ammeiy fita tayi cikin tashin hankali tana kallon Mima na amai ta nufi wajan su
Kafin kace Maye Mima jiri ya É—ibe ta ta faÉ—i tsumammi ya
Cikin tashin hankali Ammeiy ta É—auki waya ta kira Abbeiy ta sanar masa komai
"Gani nima ina kan shiga gida"cewan Abbeiy kit ya kashe wayan
Hijabin ta suka sanya mata kafin Abbeiy ya É—auke ta suka sanya ta cikin Mota
Nan Abbeiy ya bawa Motan wuta suka bar gidan
A babban Hospital É—in sa ya nufi da ita
Yana zuwa da kansa Abbeiy ya duba ta
Bayan sun sanya mata Drip Abbeiy ya fito jiki a sanyaye
Ammeiy na ganin sa ta nufi wajan sa tace"Alhaji yaya jikin nata"
Abbeiy kallon Ammeiy yayi yace"Muje Office"
Nan suka nufi Office É—in Abbeiy
Bayan sun zauna Abbeiy ya kalli Ammeiy yace"She Have a pregnant"
Zaro Ido Ammeiy tayi tace"Alhaji Ciki fa kace Innadillahi wa'inna ilaihi raju'un......
More Comment
More Typing
Share Fisabidillah
👩â€ðŸ”? *Dr. ZAHRA* 👩â€ðŸ”?
_*Funny, love story*_
*By Asmeety Ce*
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*
*Free Book*
*Page-31&32*
*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****
**Short Story**
*_Bismillah Rahman Rahim_*
_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._
**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**
"Innadillahi wa'inna ilaihi raju'un" Haka Ammeiy take ta maimaita wa
Abbeiy kam kasa yin koda matsin kirki yayi yana kallon Ammeiy
Can sai yace"Tunɗa mukayi musu aure sun taba ƙyaɓe wa ne ita da Son?"
Ammeiy tana kallon Abbeiy tace"A a gaskiya ban taba gani ba, kuma ba Son junan su suƙe ba kaga baza su taba aikata hakan ba tare da sun tare ba"
Numfashi Abbeiy yaja kafin yace"To ki gwada tuntubar Yayata mana May be ita zatasan komai tunÉ—a Æ´ar uwar tane "
"Gaskiya kam Alhaji dan bana tunanin Mima zata iya aikata haramtacciyar abin nan ba"cewar Ammeiy
Tashi tayi ta fice
A waje ta sami Mary tsaye
Mary na Kallon Ammeiy ta miƙe tace"Ammeiy Maye Abbeiy yace?"
Numfashi Ammeiy taja tana kallon Mary tace" Zauna na tambaye ki"
Zama sukayi kafin Ammeiy tace" akwai Abinda ya taba shiga tsakanin Mima da Son ne?"
"A a Ammeiy babu gaskiya"cewar Mary tana kallon Ammeiy
Ammeiy zufa ce ta fara keto Mata ta ko ina, hawaye ne ya fara zubo mata daga idanun ta
Cikin ruÉ—ewa Mary tace"Ammeiy Mai ke faruwa ne, kodai Mima ta mutu Ammeiy"?"
"Ba gwara mutuwar ba da abin kunyar da Mima tajayo mana "
"Ammeiy maye Mima ta jayo kuma?"
"Maryam Ƴar uwar ki Zahra tana ɗauke da juna biyu harna wata ɗaya da sati biyu"
Mary batasan sanÉ—a ta rungume Ammeiy ba tana farin ciki
Ammeiy tana kallon ta tace"Farin ciki kiƙe bayan cikin bamusan ko na waye ba"
Mary tana Murmushi tace"Ammeiy ki kwantar da hankalin ki wannan cikin daƙe jikin Sis na Uncle ne"
Nan Mary ta bawa Ammeiy labarin komai
Ammeiy batasan sanÉ—a ta fashe da kukan daÉ—i ba
Tana godiya ga Allah
Abbeiy yana fita ya hangosu suna cikin wannan halin
Nufar wajan su yayi yana zuwa Ammeiy na ganin sa tace"Alhmdllhi Alhaji cikin na Son ne"
Abbeiy da Mamaki a fuskar sa yaƙe kallon Ammeiy shi abinma ya bashi Mamaki sai kuma yace"Yaran zamani kenan abinɗa bakai tunani ba shike faruwa Allah ya raya mana su ya Albarka ce rayuwar su"
Da Amen suka amsa kafin Abbeiy yayi musu iso zuwa dakin da aka kwantar da Mima
Turo kofan dakin sukayi
Kwance taƙe idanun ta a lumshe suƙe, jin an turo kofa yasa ta buɗe idanun ta
Tana ganin su Ammeiy ta miƙe zaune tana taro hawaye
Ammeiy cikin Murmushi ta karitso ta riko hannun ta tana kallon ta tace"Sorry Dear yaya jikin naki yanzu kike ji?"
"Da sauki Ammeiy yanzu bana jin komai"
Tace tana kwantar da kanta bisa kafadar Ammeiy
Abbeiy daƙe tsaye yana kallonta yace"Mamata babu abinɗa kike buƙata ne?"
Girgiza ƙanta tayi
Murmushi Mary tayi tana kallon Mima tace"Sis Sannu fa"
Harara Mima ta dalla mata kafin ta lumshe idonta
Misalin ƙarfe 2pm aka sallame su
Nan suka dawo gida
Bayan Mima tayi wanka ta kwanta kan bed nan ta lula duniyar Tunani
Mary ce ta shigo riƙe da Plat wadda yaƙe ɗauke da fruit salad da Glass Cup wadda shima yaƙe ɗauke da Banana juice
Zama tayi bakin bed kafin ta kalli Mima tace"Taso inji Ammeiy kici wannan Fruit da juice zakiji DaÉ—in sa"
Tashi tayi daman yunwa taƙe ji
Kallon Fruit ɗin tayi tana kwaɓe fuska kamar mai son yin kuka tace"Amai naƙe ji kuma Ni ba wannan naƙe so ba"
Mary tana Murmushi tace"ahh lalle sai yanzu na tabbatar da cewa gaskiya ne mata masu laulayi haka suƙe da zaban abin ci"
Kallon rashin fahimta Mima tayi wa Mary kafin tace"Maye kiƙe nufi da hakan?"
Mary tana ajiye Plat É—in hannun ta tace"Eh Sis Ina nufin irrin ku masu karamin ciki haka kuke"
Tashi tsaye Mima tayi tana taro hawaye tace"Ciki fa kika ce? Kina nufin Ina É—auke da Cikin Hero a jikina?"
"Eh mana Sis ai ba haramun ba ko?"
Mima fashewa tayi da kuka tana shafa cikin nata sai kuma ta saki Murmushi tace"Alhmdllhi komai na Allah ne dole na gode masa, koda banason Mahaifin wannan abinɗa ƙe cikin nawa ba to dole zanso yaron da zan haifa"
Tausayi sosai Mima ta bawa Mary
Tashi tayi ta kamo hannun ta suka zauna kafin ta kalleta tace"Sis Uncle Yana matuƙar Son ki amma ƙe kuma baki Son sa shiyasa ya nisanta kansa daƙe saboda kadda ya takura miki, kuma a halin yanzu haka ƙema kina matuƙar Son Uncle Hero please Dan Allah ki Kwantar da hankalin ki kinga ba lafiya gare ki ba kinji"
Rungume ta Tayi tana kuka tace"Sis gaskiya ina Son Hero Wllhy inason Mijina"
Bubbuga bayan ta Mary tayi kafin ta samu tayi shiru
After 2 month
Ammeiy ce zaune a falo tana kallo
Mima ta sauko
Riƙe taƙe da Laptop ɗin ta tana sanye da ƙatuwar hijabinta da ya sauka har ƙasa yana ja sai ɗan karamin cikinta da ya fito dagwas abinsa gwanin sha'awa
Zama tayi kan kujera tana faÉ—in"Ashhhhhhh!!"
Kallonta Ammeiy tayi tace"Yakamata kina hutawa Daughter Kinga yanzu kin fara nauyi wannan kina buƙatar hutu sosai"
Turo baki tayi tana kallon Ammeiy tace"Ammeiy nifa bana nauyi "
Dariya Ammeiy tayi
Suna cikin hira ta shigo da Sallama
Juyowa suka yi Ammeiy da Mima
Sanye yaƙe da ƙananun kaya riga ja sai Blue Black jens riƙe da Wayoyin sa a hannu
Mima tsayawa tayi tana kallon sa
Shima kallonta yaƙe
Kafin ya É—auke ganin sa gare ta ya karitso cikin Falon
Zama yayi yana gaida Ammeiy
Murmushi Ammeiy tayi tace"sai yau ka tuna damu Son"
Murmushi yayi yace"Ammeiy aiki ne yayimin yawa"
"To Allah ya taimaka "
"Amen " yace
"Sannu da zuwa Uncle Hero"
"Sannu" yace kafin ya miƙe ya fice
Da kallo Mima ta bisa harya fice
Ajiyar zuciya ta sauƙe
Ammeiy na lura da ita tace"je ki kai masa abinci Daughter"
Tashi tayi ta nufi Kitchen
Bayan ta haÉ—o Masa ta jera su kan tiry ta fito tayo hanyar part É—in sa
Zaif yana fita Direct Side É—insa ya nufa
Bedroom ya shiga ya rage kayan jikinsa ya faÉ—a Toilet
Wanka yayi ya fito
Cikin 3coter fari da blue É—in riga mai karamin hannu ya shirya
Fita yayi falo ya sami waje ya zauna kan kujera yana kallon Tv
Turo kofar tayi a hankali bakinta É—auke da Sallama
Zaif yana ganin itace ya ɗauki wayan sa ya sanya a kunne ta fara wayan ƙarya
Mima cikin sanyin jiki ta nufi wajan Daining ta ajiye tiry kafin ta nufi inɗa yaƙe
Tana zuwa ta sami waje ta zauna ƙasan kapet tana zama daƙer
Ko kallon inɗa taƙe bai ba yaci gaba da wayan sa
Zaman 30mint Mima tayi haryanzu Zaif bai daina yin wayan ba
Hakan yasa ta miƙe daƙer tayo hanyar fita
Tausayin ta yaji kafin yace"Come"
Komawa tayi jiki a sanyaye ta zauna daƙer
Ajiye wayan yayi yana ƙare mata kallo daga sama har zuwa ƙasa yaga ɗuk ta rame tayi baƙi ga ko kwalli babu a idanun ta balle kwalliya
Zama ya gyara kafin yace"Baki iya gaisuwa bane?"
Cikin sanyin Murya tace"Ina wuni Hero?"
Dauƙe kai yayi yace"Sanda na roka bazan amsa ba"
Tana zub da hawaye cikin rawar murya tace"Kayi hakuri dan Allah kaji"
Zaif jikinsa ne yayi sanyi tunani ya shiga yi yana faÉ—in "Why tayi sanyi haka kodai bata da Lafiya ne?"
Tambayan kan sa yaƙe amma babu amsa
"Taso nan" ya faÉ—a yana nuna mata gyafen sa
Tashi tayi ta zauna tana sunna kanta ƙasa
Kamo hannun ta yayi aiko da sauri ya saki hannu yana kallon ta cikin ruɗewa yace"Zahra mai yaƙe damin ki kodai baki da lafiya ne?"
Shiru tayi tana hawaye
Zaif hannu yasa ya zame hijabin daƙe jikinta
Zaro ido yayi saboda tozali da yayi da kashin wuyan ta É—uk sun fito raÉ—a raÉ—a
Hannu yasa ya ɗago haɓar ta yana kallon ta yace"Tell Me What Rong with you?"
Fashewa tayi da kuka tana FaÉ—awa jikin sa
Sosai taƙe kukan ta kasa Control kanta
Zaif runtse Idanun sa yayi yana jin kukan nata kamar ana datsa masa wuta a cikin zuciyan sa
Mima cikin kuka tace"HERO I LOVE YOU"
Waro idonun sa daƙe lumshe yayi yana sanya hannunsa ya ɗago fuskar ta
Idanun ta ta buɗe kafin tace"Yes I LOVE YOU HERO please kadda ka saƙe Ni santa kanka dani Wllhy mutuwa zanyi idan ka saƙe"
Murmushi yayi yace"Zahra I'm sorry I can't loving you yanzu ma da shirin baki takardar sakin ki nazo, banason abinɗa zai saƙe ta kura miki a rayuwar ki"