Sashe 3
Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Wow ashe zamusha biki kai Uncle Hero zai zama Ango wllhy harna hango ka cikin manyan kaya irrin ta angwaye" cewar Mima tana kallon Zaif
Wani irrin kallo Zaif yayi mata wadda ita batama san yana yiba tana ta shirmin ta
Abbeiy kallon ta yayi yace"Mama ta gobe kishirya É—an Abokina zaizo ku gaisa"
Kallonsa ya kai kan Mary yace"Yaya ta ƙema ki turo waccan yaron da na taba ganin ku tare kuna hira na tambaye Ammeiy ku tace kuna son junan ku so kiyi Masa Magana ya turo ayi zancan Auran ku kinji?"
Cikin jin daÉ—i tace"To Abbeiy"
Mima da tunÉ—a Abbeiy yayi Mata Maganan É—an abokin saa zaizo tayi shiru tana tunanin abinÉ—a zai biyo baya
Da Daddare misalin ƙarfe 9 yana zaune a babban falon sa, wayan sa daƙe gyafen sa ce tayi kara hannu yasa ya ɗauka kallon gaban screen ɗin yayi ganin mai kiran nasa yasa shi yin Picking
Shiru yayi kafin can kuma yace '' sai yanzu kaga daman kira na?"
Can bangaren Saddam yace"Sorry Wllhy aiki yayi min yawa shiyasa kajini shiru, ya maye labari?"
Numfashi Zaif yaja kana yace"Gobe inason zamuje da kai wani waje"
"Ina?" Saddam ya jefa masa da tambaya
É—afe kansa Zaif yayi yana hura iskar bakinsa, shi a rayuwarsa bayason yawan tambaya Shiyasa ma É—uk abinÉ—a ance masa yayi ko yace ayi bayason tambaya ayi É—in yafi
Saddam jin Zaif yayi shiru ne yasa shi gane abinÉ—a yasa shi yin shirun Murmushi yayi yace"Ok zanzo"
Kamar mai kowon Magana Zaif yace"Thank" Yana gama faÉ—in haka ya katse wayan
Kwantar da kansa ya yi kan kujera yana lumshe idonsa, tunani ya shiga yi can kuma sai ya fesar da numfashi ya miƙe ya shige Bedroom
Yana shiga Bathroom ya wuce ya sakar wa kansa Shower
Tsayawa yayi ruwan yana dukan tsakiyar kansa , lumshe idonsa yayi yana jin yadda ruwan ke shigan sa
Ya jima a hakan kafin ya É—auro Alwala ya fito É—aure da Towel a kugunsa
Wajan Mirror ya wace yana zuwa ya shafa Mai masu kamshi ya feshe jikinsa da turare masu kamshi kafin ya nufi wajan Wardrobe
Kayan baccin sa ya sanya kafin ya fice daga dakin
"Kya nima yunwa naƙe ji Wllhy" cewar Mima tana riƙe cikin ta
Kallonta Mary tayi tace"to nikuma maye zanyi miki kenan"
Cikin matsifa Mima tace"Nace wani abu zakiyi min ne to, kya'asu wa wai kare da gudun layya, kinga fita zanyi Wllhy kada kirufen daki ina zuwa"
Gyara kwanciya Mary tayi tana fadin"kinga kwanciya ta sai kinzo kawai"
Tsaki taja ta fice tana sanÉ—a
Kitchen ta nufa , tana zuwa taga baki kirin cikin Kitchen É—in, hannu tasa da niyar kunna wutar Kitchen É—in sai kuma komayi ta tuna ta bari
Wajan frige ta nufa tana zuwa ta buɗe nan idon ta ya sauka kan Cake daƙe ciki
Murmushi tayi tasa hannu ta ciro tare da Spoon kafin ta rufe frige É—in
Hawa tayi kan frige É—in ta zauna nan ta fara cin Cake tana lumshe ido
Zaif da tunɗa ta shigo yaƙe kallonta girgiza kansa yayi yana miƙe wa tsaye ya ajiye Tea Cup daƙe hannun sa ya nufi wajan frige
Mima cak ta da katar da cin Cake É—in ta tana sauraron tafiyar da taji
A jiye Cake É—in tayi gyafen ta kafin ta fara rarraba ido ko zataga Mai shi
Ji tayi an daga ta cak , aiko cikin razana ta buÉ—e baki zata kwalla kara Zaif yayi saurin sanya Bakinsa cikin nata
Tsayawa tayi tana kallon fuskan sa amma saboda duhu bata iya ganin fuskan mai shi
Zaif bayyi yin kurin Shucking Tongue É—in ta ba amma haryanzu Bakin sa na cikin nata
Sundau lokaci a haka kafin ya zare bakin sa ya fice daga Kitchen ɗin yana ɗafe kansa daƙe masa barazanar tarwatse
Yana fita ta sauƙe numfashi kafin cikin tsoro ta nufi hanyar fita
Tsayawa tayi tana kallon Cake É—in aiko komawa tayi ta É—auke Cake É—in ta fice tana sauri ta haura Step
Tana zuwa bakin dakin ta buɗe kofar da ƙarfi ta shige ciki tana numfashi kamar wacce tayi gudu
Mary tashi tayi tana kallon Mima tace" ƙekuma lafiya ya nagan ki haka fa"
Mima zama tayi bakin bed tana kallon kofar ta kalli Mary tace"Wllhy akwai matsala Mary"
"Matsala fa Kika ce na maye kuma?"
Mima hannu tasa tana shafa Lips É—in ta,ta kalli Mary tace"yayi kissing É—ina"
Cikin dagawar murya Mary tace"What Waye?"
Tana turo baki tace"nima bansan shiba kawai dai ina cin cake ɗina naji ya ɗaga ni daga zaunen da naƙe zan kwalla kara ya sanya bakinsa cikin nawa"
Zaro ido Mary tayi tace"Bakinsa cikin naki kika ce fa Mima?"
Wani irin kallo Mima tayi wa Mary kafin tace"a a karya nake miki kinji"
"Ok yi hakuri Ni kiban naci Cake É—in Wllhy ya shiga raina da kika shigo dashi"
Dariyar mugunta Mima tayi tana kallon Mary tace"Ki mutu dan wannan karya ne kice zakici Yasin, da kin rakani ai babu yadda za'ayi wani kato ya shamin baki amma dan bakin ciki ai kwanciyar ki kikayi nayi tafiya ta É—an haka ban badawa aha"
Mary shiru tayi tana kallon Mima can kuma sai tace " Please Sis"
Idanu Mima ta juya kafin ta mikawa Mary plat É—in tace"Take it kadda ki cinyan"
Tashi tayi ta haura saman bed ta kwanta
Mary kuwa cin Cake É—in ta tafara yi
Yana koma Bedroom É—in sa ya faÉ—a kan Bed ya Kwanta yana lumshe idonsa
Zakin bakinta ne yaƙe ta mamaye cikin nasa bakin ɗuk da bayyi hakan da wata manufa ba ɗan kawai saboda kadda tasa musu ihu ta tayar da kowa daga bacci ne yasa yayi hakan
Ganin abin kara daɗuwa yaƙe yasa shi jan tsaki ya tashi ya shige Toilet ya wanke bakinsa ya fito ya kwanta nan bacci yayi Wuff da shi....
*Wacece MIMA*
*Waye ne ZAIF* Kubiyoni Next page dan ji yadda zata kaya
More Comment
More Typing
Share Fisabidillah
👩â€ðŸ”? *Dr. ZAHRA* 👩â€ðŸ”?
_*Funny, love story*_
*By Asmeety Ce*
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*
*Free Book*
*Page-7&8*
**WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim
https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9
**Short Story**
*_Bismillah Rahman Rahim_*
_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._
**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**
*Wacece MIMA da Zaif*
Alhaji Mamman Mustapha shine asalin sunan Mahaifin Mima
Dan uwa ga Alhaji Abubakar Mustapha Mahaifin Zaif
Alhaji Abubakar Mustapha da Alhaji Mamman Mustapha wa da kanine inɗa tun suna ƙanana iyayen su Allah yayi musu rantsuwa
Kafin Mahaifin su Alhaji Abubakar Mustapha ya ratsu yana da babban Private hospital wadda yaƙe a garin Abuja
Alhaji Abubakar Mustapha(Abbeiy) bayan ya gama karatun sa a kasar London yana zuwa garin Abuja nan Mahaifin su yace a fara aiki a Hospital É—in sa
Alhaji Abubakar Mustapha(Abbeiy) yayi matuƙar farin ciki da hakan
Babu ɓata lokaci ya fara aiki anan
Bayan wasu shekaru uku Alhaji Mamman Mustapha shima ya kammala karatun sa a garin Kano shima bangaren Likita ya karanta
Yana zuwa Abokin Mahaifin su yace yana bukatar Alhaji Mamman Mustapha ya fara aiki a Hospital ɗin sa daƙe farin Maiduguri
Haka Mahaifin su ya amince da hakan saboda akwai babban abota a tsakanin su sosai
Ana cikin haka Alhaji Abubakar Mustapha(Abbeiy) ya kamu da Son Æ´ar Abokin Mahaifin sa wato Bilkisu (Ammeiy) basu wani É—auki lokaci ba akai auran su
Anyi auran su da Wata goma ta haifi É—anta kyakkyawa fari, ranar suna aka raÉ—a masa sunan Mahaifin su Alhaji Abubakar Mustapha (Abbeiy) wato
Alhaji Mustapha Zaifudden inɗa aƙe kiran yaron da sunan Zaifudden
Bayan shekaru goma sha biyar Alhaji Mamman Mustapha yazo Abuja yana zuwa ya sami yayan sa da Maganan Auren sa, nan Abbeiy yaƙe tambayan sa a ina yasa mu mata
Alhaji Mamman Mustapha yace "A Maiduguri Yarinyar shuwa ce kuma tana da hankali sosai amma matsalan shine iyayen ta sunce baza su iya bawa Wani yare É—iyar su ba sai KANURI ko SHUWA kuma gaskiya yaya muna son junan mu sosai" kallon sa Abbeiy yayi yace"Ok gobe sai muje garin ko?"
Cikin jin daÉ—i Alhaji Mamman Mustapha ya amsa da "To"
Da washe gari kamar yadda Abbeiy yace haka suka tafi Maiduguri suna zuwa kuwa sun sami zama da iyayen Yarinyar nan ma Mahaifinta yace shi bazai bada auren Æ´ar sa ga Fulani ba
Abbeiy babu yadda bayyi dasu ba amma sunki haka suka hakura suka koma Abuja, Alhaji Mamman Mustapha yaci gaba da aikin sa
Tunɗa Alhaji Mamman Mustapha suka rabu da Abbeiy a ranar bai saƙe zuwa Abuja hutu ba gashi Abbeiy idan ya kirasa a waya ya tambaye sa yaushe zaizo sai yace sai wani Weekend haka har shekara biyu