Sashe 11
Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari Tun karfe 4 ta fita wajan wasan CRICKET bata dawo gidan ba sai kusan karfe 9:30am
Tana zuwa kuwa ta sami Mary a falo tana waya
Kallo É—aya tayi mata ta É—auke kai
Tana ƙoƙarin haurawa zuwa Bedroom
Mary tace"Mima albishirinki?"
Tana kallon Mary tace"Goro"
"Fari ko ja?"
Juyar da ido Mima tayi kafin tace"Fari"
Nuna mata kan sinter table
Mima kallonta takai wajan nan ta hango Laptop sabo da waya kirar Samson Masu shegen kyau
Zaro ido tayi tana nufar wajan tace"Woww so Beautiful"
ÆŠauka tayi tana kallon su
Cikin jin daÉ—i ta kalli Mary tace"Abbeiy ne ya siyomin?"
Mary na hararar Mima tace"a kina da Mijin ma Abbeiy ne zai ringa yi miki komai"
Cikin rashin fahimta Mima tace"Ban gane maye kiƙe nufi?"
"Ina nufin Mijin kine ya aika miki shi daga London Malama"
Mima batasan sanÉ—a ta ajiye su ba
Ɗariya Mary tayi tana kallon Mima tace"Ahh lalle yau na tabbatar da cewa tsanar da kiƙe yiwa Uncle yayi yawa, amma ina nan ina jira ranar da zakizo gabana kina magiya akan Soyayyan Uncle Wllhy"
Wani kallon baki da hankali Mima tayi wa Mary kafin tayi Murmushi tace"Nikuma ina rokon Allah da kadda ya nunan wannan ranar, idan har wannan ranar zatazo gareni Ya Allah kafin nan ka É—auke raina"
Zaro Ido Mary tayi tace"Mima ina gudun miki zuwan wannan ranar Wllhy ki nemi ruwa ki kulkula baƙin ki saboda kinyi babban Abinɗa yaci ki hukunta kanki da kanki"
Murmushin gyafen baki Mima tayi tana kallon Mary tace"Bara ki taɓa gane komai ba Maryam, na tsani Hero bana kaunar ganin sa a Rayuwa ta nabi Umarnin su Ammeiy da Abbeiy ne kawai dan na faranta musu rai amma badan inason sa ba "
Tana gama faÉ—in haka ta ha haura zuwa Bedroom
Da kallo Mary tabi ta dashi tana Mamakin Mima
Murmushi ta sakar wadda yaƙe kama da nasan maganin ku ai
Mima na shiga É—aki ta cire kayan jikin ta kafin ta nufi Toilet wanka tayi ta fito
Cikin riga da siket É—in Les ta shirya kafin ta É—aure gashin kanta ta yafa gyalle ta fito falo
Lokacin Ammeiy ce zaune
Tana zama ta kalli Ammeiy tace"Ammeiy zani wanƙe kai"
Murmushi Ammeiy tayi tana kallon ta tace"kin tambaye Mijin naki?"
Sunkuyar da kai Mima tayi tana wasa da yatsun hannunta tace"A a Ammeiy"
"Maryam bata baki sakon Abbeiy É—in ku bane?"
Tana zunbura baki tace"Ammeiy tace wai Uncle ne ya aikomin dasu, shiyasa naki karɓa"
Murmushi irrin ta manyan taka Ammeiy tayi tace"To ba shi bane Abbeiy kune, jeki karba sannan ki kirashi ki tambaye shi zaki wanƙe kai"
Tashi tayi badan taso ba ta nufi Bedroom
Zaune ta tarda Mary tana wasa da Laptop É—in da Abbeiy ya siyo musu
"Ina Laptop dina da wayan nawa"
ÆŠagowa tayi ta kalli Mima kafin tace"gashi can " ta nuna mata su
ÆŠauka tayi ta kunna aiko a kunne gashi da sabon Sim a cikin
Kallon Mary tayi tace"kiban numbern sa"
"Nawa kenan?"
"Na Hero Mana"
Bata numbern tayi kafin taci gaba da aikin ta
Mima kira tayi bugu uku bai daga ba
Tsaki taja ta saƙe kira nan ma bai ɗaga ba
Tsaki taja ta sanya wayan cikin jakarta ta fice daga É—akin
Babu Ammeiy a falon hakan yasa ta fice
Driver ne ya kaita shagon wanƙe kai
London
Tunɗa Zaif ya tafi aiki suƙe gadan gadan
Mara lafiyar haryanzu haka jikin yayi sanani sosai dan kuwa likitocin sun ƙasa
Sunyi gwargwadon karfin su amma abin yaki ci yaki cinye wa, haka sukabar komai a hannun Allah
Zaune yaƙe a Office ɗin da suƙe aikin Umar ne ya shigo yana Numfashi kamar wadda yayi gudun sere
Kallon sa Zaif yayi yace"Jikin ne ?"
Girgiza kai Umar yayi yace"We loose her"
ÆŠafe kansa Zaif yayi yana lumshe idonsa
Tunani ya shigayi"Mutuwa kenan Matar nan ta Mutu yau kusan shekaru goma kenan suƙe kan yin abu daya sai gashi yau tabar duniyar" Innadillahi wa'inna ilaihi raju'un
Shine kawai abinɗa Zaif yaƙe ta maimaita wa
ÆŠagowa Zaif yayi yana kallon Umar kafin yace" Zamu tafi da gawar kenan ba?"
"Yes yanzu ma kuwa" cewan Umar
Tashi yayi suka fita
Nan aka basu gawar suka nufi Airport da ita
Umar ne ya É—auko musu da kayan su a Hotel É—in da suka sauka
Kafin suka shige jirgi
Nigeria
Mima layi yayi yawa sosai har dare,
hakan yasa ta cewa Driver yayi tafiyan sa idan ta gama ko motan Haya zata shiga ta tafi gida
Haka ta jira har karfe 8:30pm kafin aka fara yi Mata
Karfe 10:20pm dai dai aka gama yi mata wanke kan, kafin ta sallame su ta fito
A bakin titi bata samu abin hawa ba hakan yasa ta, ta fara tafiyar kafa
Tana cikin tafiya taji pon É—in Mota a bayan ta juyowa tayi ta tsaya nan Motan tasha gaban ta
Kafin Mima ta hallara Wani ya janye hannun ta daga cikin Motan, cikin razana ta kwalla kara amma ina ta makara babu sun sanya ta cikin Motan
Zaif sun sauka lafiya a garin Abuja
Basu tsaya ko ina ba sai gidan wannan matan suka kai gawar ta
Jira sukayi akayi jana'izar ta kafin suka wuce giÉ—an su Umar
Nan sukayi wanka suka ci abinci
Misalin ƙarfe 10:00pm
Tafe yaƙe a cikin Motan Umar da ya ɗauko
Tuki yaƙe amma tunɗa ya hau hanya zuciyan sa yaƙe bugawa
Yana cikin tukin sa cikin hankalin sa kamar baiso
A wani babban Shopping Complax yayi Parking
Fita yayi ya shige ciki , bai daɗe ba ya fito riƙe da fararen ledoji biyu irrin ta siyayya
Shiga yayi cikin Motan kafin ya bawa Motan wuta ya hau hanya
Mima ƙokuwa taƙe yi da mutanen daƙe cikin Motan tana ihu tana bubbuga kofan
ÆŠaya daga cikin Mazan ne ya riko hannun ta
Aiko cikin Sa'a ta dalla masa cizo ta juya ta kamo J ɗin dayan nan taƙe suka saki kara suna riƙe inɗa taji musu ciwon
Hannu tasa ta buÉ—e kofar ta fita a guje
Mima duk abinda suƙe tana maƙale da Jakarta a hannun ta
Gudu taƙe suna binda da kafa suka
Tana cikin guduwa tayi karo da wani a gaban ta nan tayo baya ta faÉ—i
Dariya Mutumin yayi yana kallon ta yace"Haba Beauty ai baza ki kuɓuce mana ba" dariya sauran ma su kayi
Cikin kuka tace"Allah bazai baku sa'an cimma burinku ba "
Daya daga cikin su ne ya kamo gashin kanta yana kallon ta yace"Wato kinason rasa Ranki kenan ko ?"
Murmushi Mima tayi tana kallon Mutumin tace"Rasa raina ba shine damuwar kuba, a a ranar da zakuga sakamakon ku shine kaɗai naƙe hanga"
Mari yakai mata a fuska nan taƙe gyafen bakin ta ya fashe jini ya fara bi ta wajan
Cikin jin zafi Mima takai masa naushi a hanci, aiko da sauri ya sakar Mata gashi yana faÉ—in"Auchhhhh"
Tashi tayi ta fara gudu
Gudu taƙe harta isa bakin Titi inɗa babu kowa babu motsin kowa sai motocin da suƙe wucewa cikin gudu, nan ta tsaya tana mika hannu alamun taimako tana jujjuya bayan ta ganin Mutanen zuwa suƙe yi yasa ta fara ƙoƙarin hawa kan Kwaltan
Zaif da yaƙe tuki cikin hankalin sa idonsa ne ya sauka kan wata Budurwa daƙe ƙoƙarin hawa kan Kwaltan, nan ya kama brik jikake"Poooooooo gakkkk" yaja biriki
Mima ihu tasa tana durkushe wa a wajan
Aiko mutanen da gudu sukayo kanta nan Ogan nasu ya kamo hannun Mima yaja ta, ta faɗi a ƙasa nan taƙe fuskarta ya ɓace da ƙasa yanda babu wanda zai gane ta saban yadda kasan yayi balance a fuskarta
Zaif Lumshe idonsa yayi yana jin yadda zuciyarsa kya sanan ta buguwa
Mima tana buÉ—e Idanun ta, ta sauke su akan Kyakkyawan fuskan sa
Duk da tana cikin wannan halin na wahala amma bai hanata sakin Murmushi ba cikin dagawar murya da zafin kamo gashin ta da dayan yayi tace"Herooooooo"
Aiko da sauri Zaif ya ware idanun sa nan taƙe ya sauƙe su kanta inɗa suƙe ƙoƙarin cire mata rigan jikinta, ita kuma tana iyakar ƙoƙarin taga ta kwace kanta
Bai gama firgita ba saida yaji takara da cewa" Uncle Hero Help Me please Zasu Amshi abinkaaaaa.........
More Comment
More Typing
Share Fisabidillah
👩â€ðŸ”? *Dr. ZAHRA* 👩â€ðŸ”?
_*Funny, love story*_
*By Asmeety Ce*
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*
*Free Book*
*Page-23&24*
*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****
**Short Story**
*_Bismillah Rahman Rahim_*
_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._
**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**
Mary Hankali tashe taƙe kiran wayan Mima amma bata dagawa
Ammeiy ce ta fito tana kallon ta tace"kya kuma lafiya na ganki haka?"
"Ammeiy babu komai" tace tana danna damuwar ta
"Wai ina Mima? Karde haryanzu bata dawo ba ?"
Cikin in ina tace"amm...amm...munyi waya da ita hanzu wai tana hanya layine yayi yawa shiyasa"
"Ok" cewar Ammeiy ta koma É—aki
A jiyar zuciya Mary tayi tana kara trying numbern Mima Amma haryanzu shiru
Hakan yasa ta gaji ta shige Bedroom
Da gudu ya nufi wajan su
Aiko suna ganin Zaif ya nufosu nan suka saƙe ta suka gudu
Mima hankalin ta baya jikinta duk tabi ta rikice bata iya gane komai
Duhu haka taƙe gani ga jikinta da yaƙe rawa saban tsoro daya gama ratsa zuciyar ta
Zaif yana zuwa ya duka kasa inda take durkushe tana jujjuya bayan ta tana hawaye ga jikinta daƙe ƙirma
Hannu yasa ya rungume ta gam
Aiko cikin tsoro ta fara ture sa tana kuka duk ta fice a hayyacin ta
"Ƙyaleni ku ƙyaleni Please kadda kuzubar min da Mutunci na Ni matan aure ce Wllhy" surutai taƙe yi sosai
Zaif ƙoƙarin riko hannun ta yaƙe amma ina Mima bata cikin hayyacin ta
"Shitttt Stop Zahraaaa" ya É—aga mata sawa
Kamar a mafarki tajiyo muryan sa
Ido ta kura masa tana hawaye
Kamo haɓar ta yayi yana haɗe fuskokin su cikin ƙasa da Murya yace"Stop it Me Ok?"
Bakinta na rawa tace"Heroooo"
Daga haka tayi lum a jikinsa sumammiya
Ajiyar zuciya ya sauƙe kafin ya miƙe da ita cak ya ɗauki jakarta ya nufi Mota
Yana zuwa ya kwantar da ita a kujeran baya shikuma ya shiga gurin mazaunin Driver yaja Motan