Sashe 6
Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbeiy kallon Zaif yayi amma kuma yaga idanun sa fari tas,
Kallonsa yakai kan Mima gani yayi yadda gashin kanta a warwase yasa Abbeiy faÉ—uwar gaba
Cikin zuciyan sa yana tunanin karɗe ciwon sane ya tashi, dan yasan Zaif yana ɗauke da matsanancin sha'awa wani sa'in har sumewa yaƙe idan ya tashi masa
"Amm Son Yakamata katashi ka tafi kaga mahaifin wannan Yarinyar ya kira wai ta shirya kai suƙe jira"
Badan yaso ba ya tashi yayi musu Sallama ya fice
Abbeiy kallon Mima yayi yace"Jeki Bedroom ki shirya bakon ki zaizo nan da mintuna kaÉ—an Daughter"
Tana turo Baki tayi hanyar Bedroom É—in su
Abbeiy kallon Ammeiy yayi yace"Ki kula da yaran nan Bilkisu dan na lura akwai abinÉ—a ya shiga tsakanin su Yanzu Be careful"
"Nima abinÉ—a na lura kenan amma insha Allahu zan kula, amma Abbeiy Zaif Meyasa kuka É—age sai Son ya auri Wannan Yarinyar Ni dai gaskiya banso a haÉ—a wata da Mima a zaman abokiyar zama ba"
Numfashi Abbeiy yaja kala yace"nima ba san hakan nayi ba amma babu yadda na iyane shiyasa"
Zaif yana fita babu inɗa ya tsaya sai gidan su Abokin Abbeiy yana zuwa mai gadi ya buɗe masa Get, bayan yayi Parking ya Kwantar da kanta bisa kan stalin Motan yana tunanin ta inɗa zai fara Magana da wacce baima san ko wacece ita ba, baisan wata kalan Yarinya ce ba fara or baka bai sani ba , ko irin matar da yaƙe so ko akatsin haka bai sani ba shidai harga Allah bayajin zai iya zama da wata ƴa mace wadda bayaso a matsayin mata ba
Ya É—auki sama da 30mint yana É—aure wa da warware wa amma babu mafita haka ya zura kafafunsa ya fito daga cikin motan
Tana tsaye daga baƙin Window tana kallon sa wasu zafafan Hawaye ne suka zubo mata daga cikin idanun ta, hannu tasa ta goge kafin ya juya cikin ɗakin
Zaro ido wacce taƙe zaunen tayi tace"Har yanzu kukan bai kare ba Hafsat"
Wacce aka kira da Hafsat zama tayi kan kujera tana kallon ta tace"Dole nayi kuka Maimuna ɗuk gatan da Abbu yaƙe nunan ya kasa cikamin burina na auren wadda naƙe so"
Maimuna tashi tayi ta ɗafe kafadar ta kafin cikin rarrashi tace"kiyi hakuri komai mai wuce wane kuma Abbu bazai zaba miki Abinda zai cutar daƙe ba kinji?"
Girgiza kai ta shiga yi tana kallon Maimuna cikin kuka tace"Auran Maison ka shine farin cikin ka bakiga HUSSAIN DA HUSNA bane sunso junan su tun HUSNA batasan kanta ba a lokacin da HUSSAIN ya fara sanin HUSNA wani irrin daɗi ne baiji ba, a lokacin da HUSNA ta ɓace wani irrin haline HUSSAIN bai shigeta ba ɗuk dan suna Son junan sune amma idan na auri wadda banaso shima baya sona taya zamu faranta wa junan mu rai har muyi zaman daɗi tare Tell Me Maimuna?"
Tausayin Kawar tata ne yaka ta hakan yasa ta rungume ta tana rarrashin ta
Wata dattijowar mata ne ta shigo É—akin ta kallesu kafin tace"ai sai ku fito bakon naku ya karitso" tana gama faÉ—in haka ta fice
Maimuna kallon Hafsat tayi tace"Calm down please Besty kinji "
GyaÉ—a Mata kai tayi kafin ta tashi ta yafa gyalle suka fice daga dakin
A falon baƙi suka same shi yana zaune yana latsar waya
Da Sallama suka shigo , ciki ciki Zaif ya amsa musu amma bai É—aga kansa daga kan wayan ba
Zama sukayi kafin Maimuna ta gaida shi ya amsa ciki ciki kamar baiso
Shiru sukayi falon babu abinda kaƙe ji sai karar Ac da Tv plasma daƙe falon
Jin shirun yayi yawa yasa Maimuna faÉ—in Bara na baku waje Masoya" tashi tayi ta fice
Nan ma shiru babu wadda yace kala cikin su
Hafsat kan a katsa tana wasa da zoben hannun ta
Ɗagowa yayi ya kalleta kafin ya taɓe baki yaci gaba da latsa wayan
After 30mint
Ya ɗago ya saƙe kallonta a karo na biyu yaga Yarinyar ba laifi amma kuma ɓaka ce kyakkyawa ce sai kuma yaga batakai Mima kyau ba kuma Mima tafi ta haske sosai ƙare mata kallo yayi sosai sai yanzu yaga ashe zata girmi Mima sosai ,
Numfashi yaja kana cikin Cool Voice ɗinsa yace"Baki buƙatar komai zan tafi?"
ÆŠagowa Hafsat tayi tana kallon sa sai kuma taga yana latsa wayan sa kamar bashi ne yayi Maganan ba
Cikin sanyin Murya tace"Inada"
"Uhmm!!" Yace
Tashi tayi ta nufi inɗa yaƙe zaune tana zuwa ta ɗuka har kasa ta haɗe hannayen ta biyu cikin kuka tace"dan Allah ina rokan ka kaji tausayi na, na ƴar mace wacce baza ta iya rayuwa da wanda bataso kuma bata kaunar zama dashi a matsayin Miji ba dan Allah ka Faɗawa Abbu na baka sona Wllhy inada wadda naƙe so naƙe kauna Please nasan Kanada Ƙanne kuma nasan bakason abinɗa zai cutar dasu Please ka ɗauke Ni kamar ƙanwar ka kayi min Alfarmar hakan Wllhy mutuwa zanyi idan ban auri Safwan ba" sai kuma ta fashe da kuka tana girgiza masa kai
Tunɗa tafara magana Zaif bai ɗago kai ba amma idanun sa a lumshe suƙe shi a rayuwarsa bayason jin kukan mace cikin ransa faɗi yaƙe"She's Cry like Zahra"
Jin kukan nata bana karewa ba yasa shi dagowa ya kalleta cikin rarrashi yace"Stop Cry is okay"
Shiru tayi tana shashsheka
Numfashi yaja kana yace"What shall we do, I mean what a solution Now?"
Tana goge hawayen ta tace"Safwan is ur friend right?"
"Ummm"yace yana kallon ta
"So dan Allah kataima kemu Please"
Shiru yayi kafin ya miƙe tsaye yana kallonta yace"Good By" yana faɗin haka ya fice daga Falon
Fashewa da kuka Hafsat tayi tana fadin"shikenan aure na zayyi "
"Wow irrin kyau haka gaskiya da gani wannan zaisha soyayya sis"
Murmushi Mima tayi tana kallon Mary tace"gaskiya soyayya wanda har abada bazai manta da itaba yau zaiji ta"
Waro ido Mary tayi tace"Wllhy Mima nasan halinki banÉ—a mugunta dan babu shakka abinÉ—a zakiyi kenan"
"Kinsan zan aikata hakan ne kuma kike yin wasu Maganganun"
"Mima zakiyi kenan fa kika ce?" Cewar Mary tana kallon Mima wacce taƙe shirin fita tayi ado ta sanya abaya Ash color da duwatsu fari ta kalli Mary tace"If Course" sannan ta fice daga dakin
Mary girgiza kai tayi
A Compound ɗin gidan ta same shi yana zaune gaban sa ruwan gora ne ajiye sai glass Cup Yana latsan wayan daƙe hannun sa
Da Sallama ta karitso wajan sa
ÆŠagowa yayi yana sakar Mata Murmushi yace"wslm ykk ygd"
Murmushin ƙeta tayi tace"All is fine"
Zama tayi kan kujera tana kallon sa
"My name is Abdullah Adam Dambu"
Mima da takai ruwa bakinta batasan lokacin da ruwan ya kware taba ta fashe da Dariya harda riƙe ciki tana nuna sa da yatsa tace"Sunan Dambu hahahaha" ta Kuma fashewa da dariya
Kallonta ya tsaya yi yana Mamaki irrin dariyar da taƙe, shiba wannan Bama kyawun tane ya ruɗa shi
Ga Dimples É—in ta gyafe duka biyu sun lotse
Hannu yakai da niyyar tabawa yaji karar shigowar Motan Zaif cikin gidan
Mima dariya taƙe tsosai
Abdullah Kallon ta yaƙe harda tagumi
Zaif tun da Mai gadi ya buÉ—e Mata Get idanun sa suka sauka kan su
Zaro ido yayi yana kallon yadda Abdullah ya zubawa Mima ido yana kallonta
Kallonsa yakai kan Mima da taƙe dariya
Wani irrin yau mai ɗaci ya Hadiye cikin jin haushi ko Parking bai gama yiba ya kashe motan ya fito ya nufi inɗa suƙe zaunen
Mima idanun ta ne suka sauka kan fuskan sa da tayi jazir ga idanun sa da sun canza kala zuwa ja
A tsorace ta miƙe tsaye tana faɗin"innadillahi wa'inna ilaihi raju'un nashiga uku Ni Zahr.....bata karisa ba yayi mata wani irin damƙe taƙe ta.......
More Comment
More Typing
Share Fisabidillah
👩â€ðŸ”? *Dr. ZAHRA* 👩â€ðŸ”?
_*Funny, love story*_
*By Asmeety Ce*
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*
*Free Book*
*Page-13&14*
**WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim
https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9
**Short Story**
*_Bismillah Rahman Rahim_*
_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._
**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**
Ta kwalla kara
Hannu ya É—aga ya bata tagwayen maruka biyu
Sit Mima tayi shiru idanun ta na juyuwa kamar wata mai iska
Abdullah da yagane wa Zaif ganin zai kara mata marin yasa shi kama hannun sa yace"Haba Man taya zakana dukan Mace haka karfa ka manta kaifa likita ne kasan illan marin mace a fuska , idan kuma kishi kakeyi to Allah ya baka hakuri niba Saurayin ta bane turoni akayi na kawo mata takardun da zata fara aiki a Hospital É—in Mahaifin kune amma yanzu ga takardun Ni na wuce sai anjima" yana ajiye takardun ya bar wajan
Mima da bata gane komai ta kwantar da kanta kan kujerar ta fashe da kuka
Cikin jin haushin kansa yabar wajan yana huci, bai tsaya ko ina ba sai Bedroom ɗin sa, yana zuwa ya zube kan bed yana lumshe idonsa ji yayi duniyar ma ta ishesa babu abinɗa yaƙe tunani yaƙe damin sa kamar inɗa Abdullah yace wai *idan kuma kishi kakeyi* tsaki yaja yana faɗin*Kishi hmm*
Tashi yayi ya faÉ—a Toilet
Daƙer ta miƙe ta nufi ciki tana zuwa Direct bedroom ta haura
Turo kofar tayi a hankali ta shige ciki tana riƙe da kanta daƙe mata ciwo ga kumatun ta daƙe mata zogi
Mary daƙe Kwance dagowa tayi tana kallon Mima, da sauri ta tashi zaune tana zaro ido tace"Sis Mai yasamiki haka?"
Shiru Mima tayi ta shige Toilet tana shiga ta zube a kasan tails É—in bayin ta fashe da kuka mai tsuma rai
Mary É—uk ta rikece tana buga kofar Toilet É—in amma Mima ta rufe da key
Fita tayi ta nufi Bedroom É—in Ammeiy tana zuwa zata buÉ—e kofar ta tuna Ammeiy bata nan aje dubiya a Hospital
Sashin Zaif ta nufa tana zuwa ta shige ciki baya nan a falo hakan yasa ta nufi Bedroom É—in sa tana zuwa kuwa tayi Sa'a harya fito daga wanka ya sauya kayan jikinsa yana zaune bakin bed Yana waya
Tana shiga cikin ruÉ—ewa tace"Uncle Mima" sai kuma tayi shiru ganin yadda yayi mata wani irin kallo yasa ta yin shiru tana Hawaye
Da hannu yayi mata nuni da ta fice masa daga dakin
Sum sum ta fice tana share hawayen ta