← Book details Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 20

Sashe 19

Dr Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin kuka tace"Hero kayi hakuri dan Allah kaya femin Wllhy nadaina sanya ka cikin baƙin ciki , kuma jikina nakane kayi ɗuk abinɗa kaƙe so da ita Mallakin kane kaji?"
Yana Murmushi ya shafi kanta yace"Allah yayi miki Albarka Matata"
"Amen"tace tana balla masa botun din rigansa
Hannu yasa ya shafi cikin ta yace"Yau Baby zaiji É—umin Daddyn sa ko Sunshine"
Hannu tasa tana rufe fuska tace"Nidai Hero ka daina" Dariya yayi yana tashi ya sauka kan bed din
Kayan jikinsa ya cire tas bai rage komai ba harta Boxer kafin ya haye kan bed

Runfa yayi mata da faffadar kirjinsa kafin ya haÉ—e bakinsu ya fara yin Hot kiss da ita
Sosai suka lula duniyar mabi jin daÉ—i
Mima sakon Zaif taƙe ta karɓa inɗa Zaif kuwa yaƙe mata wasu wasanni daban daban
Jin yana ƙoƙarin Shigarta yasa ta kamkame shi tana faɗin"Hero kadda kayi da Zafi kaji?"
Zaif baya cikin hayyacin sa balle yasan tana yi masa wasu magana
Shigarta yayi yana sakin kara jin yadda É—umin jikinta ya ratsa tashi jikin
Cikin zafi zafi ya fara Having Sex da ita yana gurnanin daÉ—i

Mima taji jiki sosai a hannun Zaif dan har tsuma tayi babu adadi

Zaif bai ƙyaleta ba har saida yayi 3hours kafin ya zame J ɗin sa yana sauke numfashi

Jin shashshekar kukan ta yasa shi juyowa da sauri yana kallon ta yace"Ohhhh Sorry My Sweet Honey Hero ko?"
GyaÉ—a masa kai tayi tana kwantar da kanta bisa kirjinsa

Murmushi yayi yana shafa cikin ta yace"Baby yau yaji É—umin Daddyn sa "
Itako Mima bugan kirjinsa tayi tana fadin"nidai muje muyi wanka bacci naƙe ji"
Yana tashi yace"To Sarauniya ta"
Hannu yasa ya É—agata cak sai Toilet
A can Toilet ma bai barta ba wasu wasanni yaƙe mata inda Mima ta saƙe masa kuka ya kyaleta haka aci gaba da Fingering ɗin ta
Sanda yayi mai isarsa dan kansa ya kyaleta yana mata ÆŠariya
Itako Mima kukan Shagwaɓa taƙe masa
Suna fita yasa hannu yaja zanin gadon da suka bata kafin ya shimfida wani suka kwanta

Zame Towel É—in jikinsa yayi da nata sannan ya rungume ta yana sauke numfashi
Shafa bayansa Mima tayi tace"Herooo!!"
" Ya akayi ne Sarauniyar Uncle?"
Tana ɓoye fuskarta tace"Abin akwai daɗi"
Da sauri Zaif ya ɗago yana kallon ta yace"Da gaske kin fara jin daɗin ƙema?"
GyaÉ—a masa kai tayi
Yana Murza Brea's dinta yace"Ko mu karayi ne?"
"Na gaji sai dai da asuba"
Yana Murmushin jin daÉ—i yace"Ok"
Rungume ta yayi nan Bacci yayi Wuff dasu

Da Asuba haka Mima taji Zaif yana laluban ta
Bata ankara ba taji yana shigar ta
Kamkame sa tayi tana numfashi

Zaif sosai yaji daÉ—in yadda Mima ta bashi haÉ—in kai
Style kala kala ya dinga yi da ita yana surutai iri daban daban

Mima ko kaɗan batayi yin kurin hana shiba saima kara taya shi da taƙe yi

Zaif ganin Duniyar tayi haske yasa shi ƙyaleta ya shige Toilet
Bayan ya sutur ta jikinsa yayi alwala ya fito
Jallabiya yasa kafin ya fice zuwa masallaci

Mima daƙer ta miƙe tayo Toilet
Wanka tayi kafin ta É—auro Alwala ta fito
Doguwar rigan da ta gani a cikin Wardrobe din sa shi ta É—auka ta sa
Kafin ta taÉ—a Sallah

Bayan wasu kwanaki
Haka rayuwa taci gaba da tafiya inɗa Zaif da Mima suƙe nunawa junan su Soyayya kamar su cinye kansu
Abinɗa yaƙe bawa Mima Mamaki shine kotakota Zaif baya gajiya wajan yin Sex Kullum haka yaƙe yi wataran har kwana yaƙe yana abu daya , wataran kuma barin aikin sa yaƙe da rana saka yazo yana lalubar ta

Bangaren aiki kuwa Mima hutu Zaif yasa aka bata Saboda yanzu cikin Mima wata 5 ne idan kaga cikin zakace yakai haihuwa

After 5 Month

Zaune yaƙe kan kujerar daƙe makeken Falon sa
Fitowa tayi tana turo baki kamar tayi kuka
Zaif ɗagowa yayi yana kallon ta kafin ya miƙe tsaye ya nufi inɗa taƙe ganin daƙer taƙe tafiya
Kamo hannun ta yayi suka zauna kan kujera kafin ya sauko ƙasa yana matse mata kafa
Kallonsa tayi tace"Hero na gaji da wannan cikin"
Yana kallon ta yace"Sorry Insha Allahu zai sauka lafiya kinji?"
Tana hawaye tace"Hero harfa yau 10 Month Amma babu ko alamun sauka fa"

Mary ce ta shigo riƙe da Plat da Cup tana Sallama

Mima tana kallon ta tace"Sis Ina Ammeiy?"
Mary na zama gyafen Zaif tace"Tana nan"
Mima kafarta ta amsa a hannun Zaif ta mike daƙer
Kallonta Zaif yayi yace"Ina kuma zaki?"
Tana ƙoƙarin tafiya tace"Zani wajan Ammeiy tacewa Abbeiy ayimin operation yafi a cire wannan wahalan"
Tashi Zaif yayi yana kallon ta yace"Kina da Hankali ko? To Ni banyar da ba aha"
Kuka tasa tana kamo hannun sa tace"Please Hero "
"No Sunshine ban yarda ayiwa Matata wani su Operation ba"
Yana gama faÉ—in haka yayo hanyar Bedroom É—in sa
Mima kuka tasa
Mary rarrashin ta tayi kafin tayi shiru

Bayan kwana biyu
Suna zaune a falo
Ammeiy da Abbeiy sai Mary da Mima
Zaune suke misalin ƙarfe 12 na rana
Mima tunɗa yau ta tashi batajin daɗin jikinta ga ruwa da yaƙe sauka daga Jikinta ta canza pant ya kai tso huɗu ma
Kallon ta Ammeiy tayi yadda jikin ta ya kumbura ga fuskarta tayi dap a kumbure tace"Daughter baƙijin Daɗin jikin kine?"
Murmushi tayi tace"No Ammeiy bana jin komai fa"
Abbeiy na kallonta yace"Mamata bakida lafiya"
Sunkuyar da kai tayi batace komai ba

Haka suka ci gaba da yin hirar su, duk hankalin Ammeiy na kan Mima

Tashi tayi zata tafi Ammeiy ta kalleta tace"Daughter Ina zuwa"
"Ammeiy Bathroom zan shiga"
Tana gama faÉ—in haka ta haura zuwa Bedroom

Ammeiy tun tana jiran fitowar Mima har kusan Awa É—aya bata ga Mima ba hakan yasa ta kalli Mary tace"Jiki Dubamin Mima"
Tashi tayi ta nufi Bedroom
Turo kofa tayi ta shiga
Kwance ta sami Mima cikin jini tana Nishi, waro ido Mary tayi tana fadin"Innadillahi wa'inna ilaihi raju'un Sister" aiko da gudu tayo waje

Tana zuwa dai dai kuma Zaif ya turo kai cikin falon Mary tana hawaye tace"Ammeiy Sis Zata Mutu........

More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍� *Dr. ZAHRA* 👩‍�

_*Funny, love story*_

*By Asmeety Ce*

*Last Page Finally*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*

*Free Book*

*Page-35*

**__Finally Finally Finally__**

**_Short Story_**

*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._

**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**

Zaif da gudu yayo hanyar Bedroom É—in
Yana zuwa ya riske ta tana daga sugunne tana nishi ga jini da yaƙe zuba a kasan ta

Yana karitso wa ya sa hannu ya É—aga ta yayi hanyar waje da ita
Dai dai kuma Ammeiy da Abbeiy suna ƙoƙarin nufar Bedroom ɗin
Ya sauko
Abbeiy da gudu yabi bayan Zaif
Cikin Motan sa ya sanya ta Abbeiy kuma yaja su suka bar gidan

Ammeiy kallon Mary tayi tace"ÆŠauko key É—in Motan ki mubi bayan su oya"
Da sauri Mary ta shige Bedroom ta É—auko suka fice

Emirates International Hospital nan ne asibin da Zaif yaƙe aiki
Suna isa Abbeiy yayi Parking kafin suka fito

Zaif riƙe yaƙe da Mima wacce izuwa yanzu Numfashin taba ta tsaya cak

Da sauri suka nufi cikin Hospital É—in
Suna zuwa aka karɓe ta , aka shiga da ita Labour Room

Abbeiy binsu yayi ya shiga dan yace dashi za'ayi aikin
InÉ—a Zaif ma yayi yayi Abbeiy yace bazai shiga ba

Tsaye yaƙe bakin Kofar ɗakin su Ammeiy suka karitso da Mary

After 2hours
Saiga Abbeiy da wasu Likitoci sun fito suna share gumin su

Zaif yana ganin su ya karitso cikin tashin hankali suƙe tambayan su Abbeiy

Murmushi Abbeiy yayi yana kallon su sai kuma yasa hannu ya shafi fuskan Zaif yace"Congratulation My Son Now your a Father"
Murmushi Zaif yayi yana rungume Abbeiy yana ɓoye fuskan sa

Hannu Abbeiy yayi wa Nurse's suka fito da yaran
Nurse's Uku ne kuma dukka riƙe suƙe da Baby's
Ammeiy da Mary da sauri suka mika hannu suka karbe su
Dayan Nurse É—in ce ta mikawa Zaif na hannun ta
Zaif yana wa Baby's É—in kallon Mamaki
Abbeiy ya gane masa hakan yasa yace"3win's"
Waro ido Zaif yayi aiko sai gashi da Hawaye
Mikawa Abbeiy yayi ya koma gyafe ya jingina bayan sa da jikin ginin nan ya lumshe idonsa yana Godewa Allah

Abbeiy kallon su yayi yace"Zaku iya shiga ku ganta"

Ammeiy kallon Zaif yayi yace"Son go"
A hankali ya fara nufar ÆŠakin
Yana zuwa ya tura kofar ya shiga

Kwance taƙe fuskarta yana kallon saman silin Idanun ta a lumshe suƙe
Hannun ta kuma É—aure da Drip

Karitso wa yayi wajan bed É—in, yana zuwa yaja kujerar ya zauna kafin ya sanya hannu ya kamo nata hannun
Cikin Cool Voice ɗinsa yace"Zahra kinbiya Ni , kinyimin Komai a rayuwa ta Zahra, Kan bani farin ciki, kin hayfamin Yara masu kyau kamar ki,babu Abinda zan tsaka miki dashi sai fatan Allah ya biya ki da gidan Aljanna kamar yadda kika biya Ni I love You My Wife" ya sumbaci hannun nata yana kwantar da kansa bisa gyafen hannun nata wadda yaƙe ɗaure da Drip

Cikin sauri ya É—ago jin hannu da yayi akansa

A hankali ta ware nannauyin idanun ta wanda suƙe Sleeping eyes Kullum
Juyowa tayi ta kallesa kafin ta sakar masa Murmushi
Shima Murmushin ya sakar Mata
Cikin dashashiyar Murya tace"Hero"
Murmushi yayi yana É—ago da ita ta zauna kafin shima ya haura saman gadon ya zauna yana janta zuwa jikinsa
"Zahra Sorry"
Murmushi tayi kafin tace"About?"
"Kinsha wahala tsosai Sunshine"

Tana hawaye tace"Hero Akwai Wahala Haifuwa akwai wahala"
Shafa kanta yayi yana kallon ta yace"daga wannan ma shikenan tunÉ—a ya baki wahala"
"Uhmm Uhmm nidai a a sai na haifa mata dozun biyu"
ÆŠariya Zaif yayi yace"dozun biyu har?"
GyaÉ—a masa kai tayi
"Sunshine Ina zamukai Yara har Dozun biyu nidai daga wannan ma sun isheni"

Turo kofar da akayi ne yasa su yin shiru
Su Ammeiy ne suka shigo riƙe da Baby's

Mima da kallo taƙe binsu har suka karitso
Mary tana kallon Mima tace"Sis yaya jikin naki"
"Da sauki " ta faÉ—a tana kallon yaran
Ammeiy jera mata yaran tayi a gyafen ta Bayan sunyi mata yaya ji
Chapter 19 · 0% Book details