Sashe 8
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana Shiga asbitin ta shiga Kiran likitocin asbitin a gigice " doctor ! Doctor's!! " Suma likitocin a tsorace suka fito ganin yadda take kwada musu Kira kamar wadda zata tashi sama, "lafiya baiwar Allah" wani likita ya fad'a fitowar sa kenan, Mika Masa Amnaa tayi wadda ke sankame cikin zani, "baiwar Allah lafiya ya Zaki kawo Mana gawa kice muduba ta Anya kina da hankali kuwa?" "Gawa kuma wallahi ba gawa bace da ran ta Dan Allah ku taimake ni" "kinga baiwar Allah ki kwantar da hankalin ki Naga gaba daya a rub'e kike ,wanan yarinyar da kika kawomin ta riga da ta mutu Babu wani sauran Rai a jikinta" "innalillahi wa'inna ilaihirraju un ta mutu dan Allah doctor ka duba ta walalhi Bata mutu ba da ranta mai yasa zaku yanke wanan hukunci Haka ku gawada duba lafiyar ta zaku tabbatar da abin da n'a en fada maku kawai fa ruwa ne ta dan daketa ,shine har zakuce ta mutu Dan Allah ku taimaka wallahi idan mijina yazo yaji wanan abu kasheni zaiyi" "Kinga baiwar Allah kada fa ki daga Mana hankali mu Ina ruwan mu da wani mijin ki da wayasa ki barta ruwan ya dake ta sakacin ku na mata lokacin da take a cikin ruwan ke kina Ina Sabi da tsabar rashin sanin darajar haihuwa" "Dan girman Allah doctor Ni dai katai makeni komai zakace saika fadamin daga baya amma ni yanzu ka tausaya min, wanan dada 'bata lokacin da akeyi wajan Yin magana shima saï yasa ko Bata mutu ba ta mutu dan Allah ka taimaka please" "ke Kinga bafa Zan taba yarinyar Nan ba salon ta karasa a gurina ki d'ebo min hukuma kice na kashe Miki yarinya to bazan iya ba ,Zaki iya tafiya" "idan kana son iyayen kan ka taimake ni. Dan girman allah" "uhm shikkenan to jira Ni anan "ya juya ya Soma tafiya zuwa cikin asbitin, daki daya ya shiga wan da shine daya daga cikin d'akunan da ake ajiye yara wadan da suka kusa mutuwa ko suka mutu, a kan gado ya Dora ta sannan ya zuba Mata Ido Yana kallon ta cike da nazarin a bin da ke damun ta, hannun sa ya saka guda daya a kan cikinta sannan ya shiga anfani da yatsun sa guda daya Yana d'an d'Anna kirjinta zuwa cikinta ,ba a dauki wasu 'yan mintina ba saï ga ruwa Yana fitowa daga cikin bakinta Har da hancin ta, da sauri doctor ya zaro Ido cikin kidima yace "subahanallahi" wannan ruwa Haka garin ya akai Haka?" Yana magana Yana danna wa har ruwan ya daina fita daga bakinta ,can Kuma baiwar Allah taja wani dogon numfashi ta Soma bude idonta, saï kuma ta canyara da ihu Daman kuka take abin ya faru ,ganin Haka yasa ta cigaba da kukanta tana Mika Masa hannu alamar ya dauketa duk a tunanin ta a lokacin acikin ruwa take ,Gaba kidaya tabi ta furgice ,Babu yadda doctor ya gudun Kar ta shid'e yasa ya saka hannu ya dauketa yashiga jijjigata Yana Dan babbuga bayanta, can Kuma sai yaji shiru alamar tayi bacci, hakan yasa yayi gan dala ya Mai da ita Daman gadon ya fita waje gurin zainab,
Yana zuwa gaban ta a fusace yace "kina da hankali kuwa Anya ma wannan yarinyar kece kika haifeta?" Kasheta kikeso kiyi ko?" "A,a doctor wallahi 'yatace Kuma kasan yadda uwa takeji akan danta bazan taba iya kashe wannan yarinyar ba Ina son ta to Mai zaisa na kasheta?" Karya kike da ace yarkicr baza ki barta a waje ke kishiga daki ba, da alama mahaifiyar ta kishiyar kice ko?" "Haba likita yazaka d'inga Bina da wadannan munanen kalmomin Akan Yaya Mai kasani akai na" tana magana Tana kuka "Ina da miji Amma kamar Banda miji kullum cikin kuka nake da kuncin rayuwa yanzu takai ta kawo ma abin cin da zamuci ga garar mu yake balle kuma gurin zama , yau Watan mijina daya da guduwa ya barni Babu Kira Babu message kullum cikin bin gida Jen masu kudi nake Ina atai nakamin , yauma abin da ya faru kenan nashiga makotan mu domin su taimaka min kafin n'a dawo Ashe ita ta rarrafo ta fito waje shine nazo na sameta acikin ruwa tsulum_tsulum ruwa ya shanye ta har wuya , wayyoo Allah na bansan Mai zanyi ba bani da kowa bani da Mai taimako na uhm uhm uhm" kukan zainab ya tsanan ta kamar gaske, shikuwa doctor Nan take jikinsa yayi sanyi idanuwan sa duk suka cika da kwalla ,murya a sanyaye ya kalle ta yace "kiyi hakuri kinji wallahi nayi Miki mummunar fahimta ne shiyasa Amma kiyi hakuri kinji Kuma inssha Allah Zan taimaka Miki da wasu kudade kafin ki tafi kinji" "to doctor nagode kwarai da gaske Amma da kabar shi bana son na dora maka nauyi " "a,a ai bake kika rokeni ba nine nayi niyyar na taimaka muku ,tom shikkenan doctor nagode Allah ya saka maka da alkairi ya biyaka da gidan aljanna ,yanzu Ina ita Amnaa take da dukkan alamu wani abu ya faru da ita shiyasa kafito kanamin fad'a" ta yi maganar tana Jan majina hade da rausayar da murya ,Wai dan ya kara jin tausayin ta, "uhm Kar ki damu dama' nazata kina sanene kika Mata Haka da ace an Kara wasu yan dak'iku kafin ki kawota zata iya mutuwa alokacin sai Kuma Allah yayi da sauran kwanan ta a Gaba ,yanzu tasamu bacci Zaki iya shiga ki ganta Allah ya Kara lafiya sai a kula" "insha allah doctor Zan kula yanzu ina ne dakin" ta tambaye shi yayi Mata nuni da hannu, hanyar d'akin ta nufa ta bude kofar a hankula sannan tashiga ,karasawa tayi bakin gadon ta Yi tsaye a kan ta, Can kuma ta tabe Baki Tace "shegiya wato Ni Ina can Ina zabga karya danna fitar da kaina Ashe ke kinan kina aikin sharara bacci ,dama kin mutu ai shashasha"ta fada tare da Kai hannu zata dungure mata Kai saï ga doctor ya shigo, da sauri ta Shiga shafamata Kai tana cewa "wayyo Allah yarinya ta yanzu da kin tafi kin barni shikkenan bani sauran wani wan da Zan gani naji dadi ,Kai Allah na gide maka da ka rayamin amnaa ta" "uhm gaskiya ne alamu sun nuna kina kaunar 'yarnan Taki Kuma gata kekykewa Ni har da zance kibani ita nayi rainonta?" "Ni wallahi da Haka zata faru Dana fi kowa farinciki" tafada a zuciyar ta a fili kuma Tace" uhm ai doctor yadda nake son Amnaa bazan iya bada kyau tar taba ban sani ba dai ko ban Gaba, amma doctor Kai da ga gani ma ko aure baka da shi balle Har na dau yata n'a baka to waye zaiyi rainon kenan?" "Uhm Ni na fad'a Miki ai ninan da kike gani raino gadon gidan mune duk da bani da aure ki bani ita kiga yadda Zan nuna Mata gata" "tab Ni da banason taji dadi kodai dai da sa,a dayane shine zakace na baka ita taga gata "afili Kuma tace uhm a,a dai doctor kabarni da yarinyata hakan ma na gode" "Tom shikkenan nidai daman aikine ya kawoni kasarnan Kuna agobe nake Shirin komawa kasarmu ga Katina idan Kuna bukatar wani abu sai ku tuntubeni ta wannan number " to doctor Aina kake kenan ?" Uhm kowa nawa Yana kasar faransa iyayena Dan Gina yayan Nina Kuma dama' abin da ya kawoni adamawa na kammala shi Dan Haka gobe zan koma Dan Allah mama sai adada kulawa kinji" Baki zainab ta sake budewa ta saki kuka Tace "yaro tun da nake Babu wan da yata'ba kirana da maman sa kowa kallon wulakan tacciya talaka yakemin ,amma saï gashi yau nasamu da Wan da ya girmamani ngd sosai yaro " "ah haba idan bama girmama manya da wad'an da suka girnemu ai bamucika ginin Abban muba inason kisa a raki kinsamu da Wanda zai tallafa Miki ,akullum mahaifin mu Yana ce mana duk wata Macé komai kan kwantar ta kada musake mu wulakan tata Sabi da watarana itama uwace Dan Haka kema a yanzu kinzama mahaifiya a gareni ,yanzu Ni Zan tafi Allah ya Bata lafiya ga wannan sai kusayi wasu abubuwan da Baku da shi" ,ya Mika nata bandirr din kudade guda uku sannan ya juya ya fita, Baki da hanci ta saka tana mamaki wannan kudade Haka to shi wannan d'an gidan wane tab da alama Watan tafiyata Hajji ya Kama ,lallai wannan yarinyar tazo da 'kashin arziki Amma fa hakan bazai Hana naki cin ubanki ba ,nadai hakura ki danyi wasu 'yan shekaru a duniya kafin Nan Nima na samu abin da n'a samu a gurinsa inya so saina kasheki....
💔_____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 8*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK one*