Sashe 7
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sallamar su munira ce ta dawo da zainab daga gengedin da tafara ,jin yadda taji munira ta zabga uban salati ta na ihu "innalillahi wa'inna ilaihirraju un mun Shiga uku! Umma kin kasheta umma!! Kina Ina umma zokiga Amnaa" ta durkusa ta dauketa a San k'ame ko motsi Babu a jikin yarinyar Sabi da yadda ruwan ya shanye jikinta Gaba daya Har fuskarta , "amnaa! manaa!! Ta shiga Kiran sunan ta tana jijiga ta ,dai dai lokacin da umma ta fito daga d'aki Tace "lafiya kike min Kara aka Sabi da Baki da hankali daga dawiwar ki" "umma ! Umma kalli ki duba kigani Dan Allah ,jibi yarinyar Nan umma yanzu har tsanar da kukewa amnaa takai Haka?" "Dallacan rufemun Baki uban mai nayi mata Har da zakice n'a tsaneta ,ke indai baki min. Sharriba bakya jin dadi?" "Umma Naga alamar bakisan Mai kika aikata ba to kin kashe ta Bata motsi umm kin kashe amnaa" "what namai?" Na kasheta kikace uban me nayi Mata da har Zan kashe ta?" Ta sa hannu ta finciko hannun yarinyar kwalli daya wai zata dauketa take taji hannun yayi Kara ji kake kass "na shiga uku innalillahi wa'inna ilaihirraju un!! Umma kin karya ta wallahi kin balla mata hannu " hannu zainba ta dora Aka tashiga juyi a gurin tana salati da salallami tana zufa ruwa ake a lokacin Amma ita gumine ya Soma zubo mata, "shikkenan munira zamana yakare a gidannan saganan Kuma sai gidan yari nashiga uku sai kicemin ta duri ruwa da yawa ai da bazan nata wannan daukan ba ,bani ita muje asibiti ko Bata mutu ba " "a,a umma wlh bazan Baki ita ba nasan halinki sai ki karasa ta ,indai asbiti ne Zan kaita da kaina" "eyee sannu uwar tausayi jikar Anna bawa to wallahi ba kin tafi kaita asbitin ba ,Sora naji wannan maganar a gurin abbanku ,idan kika sake naji wannnan maganar hmm saina miki abin da yafi wan da nayiwa amnaa saina Miki tsanar da saikin gwammace allah bai halicceki a cikin wannan gidan ba" "shikkenan umma bazan fada ba amma dan Allah kiyi hakuri ki bani kudi natafi kinsan baza a dubata kyau taba Dole sai na bada kudi" "to bazan bayar ba nace bazan bayar ba indai da kudina za a dubata Allah sai dai ta mutu" "umma ta mutu fa kikace?" Dan Allah umma Taya akai kika Bari shaid'an yaci galaba a kanki Mai yasa ? Ni dain nasan a da mahaifiyata ba Haka take ba wallahi umma kin canza ,ki Tai aka ki bani ita na kaita asbiti umma kada ta mutu" "rufemin Baki Ni cewa nayi Miki ban San hanyar asbitin ba "umma tayi tsaki ta dauki hijabi ta fice kamar wata tsohuwar mahaukayi ya, tana tafe tana salati kamar wata Mara gaskiya Tana cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Nashiga uku yanzu idan Malan yazo mai ZAN ce masa ?" Dai dai lokacin da ta Isa bakin titi ta tsare Mai adaidai ta "hajiya Ina Zan kaiki?" " Please Nan Gaba kadan asbiti Zani nawa Zan baka?" "Dari biyar " "haba bawan Allah dari biyar Kuma?" "Kinga baba ruwa fa akeyi idan yamiki ki shigo idan Bai Miki ba Bay tafiya ta" "shikkenan muje Amma ban da Ina tsoron kada wannnan yarinyar ta mutu ban je asbiti ba da wallahi sisita bazan kashe ba a kafa ZAN tafi" ta karasa maganar tare da Shiga a saidai ta, BAYAN ta zauna a cikin Zuciyar ta ta ce "Wallahi muna dawowa saï n'a daki d'ari biyar d'ita dan ba uwar kice ta bani kudin ba" "am baiwar Allah anzo fa kina can kina tunani" "okay tom n'a gode " ta zaro daribiyar ta Mika mm asa tashi ga asbitin a guje.
*Zaid kasan Mai nake so da Kai?" "Aaaaa,a "ya fad'a tare da tsirawa mujahid Ido, "Ina son duk abin da oga atiku ya baka kafin ka Kai kafara sanar mun, Sabi da a kwai gurare masu hatsari da ake Kai Kaya Kuma a samu akasi "yan sanda suzo kame ta gurin, ya kamata ka d'inga kulawa kaji, Ina tausaya maka ne su baza su duba Kai yaro bane wallahi kulleka zasuyi " daga masa Kai zaid yayi tare da cewa "to too Amma Dan Dan al alllah zaka kaini a bani ma ma magani magana ta ta dawooooooo dai dai?" Murmushi mujahid yayi gami da kallon sa ta shafa masa Kai yace "kar ka damu kanina insha allah idan Har nasamu kudi Zan kaika domin Nima bana jin dadin ganin ka a Haka magana Tana maka wahala ,kada da hakuri kaji" "uhm uhm yau yau she zaka kaiiiiiii Ni na na na ga Amnaa?" "Uhm Allah sarki d'an uwa mai dadi kada ka damu insha allah zaka saké ganin 'yar,uwarka hakan da ta faru bayana nufin kara bu da ita n'a Har aba da ba, insha Allahu bazasu cutar maka da kanwarka ba zata rayu Kuma watara na zaka ganta" ya na magana Yana kallonsa cike da tausaya wa, wayar shi ce ta shiga ruri ,cikin hanzari ya d'aga tare da karawa a kunne yace "yanka yadade barka da wanan lokacin" "barka ina zaid?" Oga gashinan muna tare wani abun ne ya faru?" "A,a akwai wata harkalla da zamu buga ne ina son Zan bashi aiki yanzu zai kaiwa Kaya tasha" "Kai oga Tasha fa kace za su iya kamashi wallahi kasan basa da kirki" "a,a baza su Kama shi ba ai shi karamin yaro ne bazasu fahimci komai a Kai ba ,kuma ma idan sun Kama shi mu Ina ruwan mu badai ya biya mana bukatar mu ba" "a,a oga dan Allah a Can za wanan abin idan ba damuwa ni Bari n'a zo n'a amsa n'a Kai" "Kai baka da hankali wan da za a kaiwa kayanan shahararren Mai dukiya ne kowa ya san shi a kasarnan idan Aka samu matsala Koda d'aya ce sai an kamamu" "ah to indai Haka ne oga ai Babu wani abu Dan sun Kama Ni , bakaji Mai kace ba kowa ya sanshi kaga kuwa zai iya belin mu " "hmm shifa ba Yana Kar bar kayanan Nan da sanan 'yayan sa ki wani nasa ba a,a Babu wan da ya sani ,Idan Kuma muka Bari wani daga cikin ahalinsa ya Ankara tamu ta kare , shiyasa na ce a aika Zaid ya Kai Babu wan da zai fahimta," "hmm oga bazaka gane ba gwara Ni idan an Kama Ni nasan tayadda Zan kwaci kaina shikuwa fa baisan yazai ba ga maganar sa Bata fita kamar ta kowa kaga kuwa akai matsala" "Kai mujahid Ina maka magana Kana mayar mun to Bari na fito na fad'a maka yadda zaka gane, idan wanan mutumin yazo kasar nan Tun daga farkon Tasha har izuwa filin jirgi masu gadin sa ne da masu take masa baya ga uban rundunar sojoji da suke a gurin ,Kai Kana da hankali zaka Kai kan ka gurin sokake ka mutu " zaro ido mujahid yayi yace "tofa yanzu kenan ta za a Yi?" "Kawai ka turomin Zaid ya Kai Masa , katse waya kaga alhaji ya na sake kirana" 'kitt mujahid ya ktse gami da kallon Zaid yace "Ina fatan dai kaji duk abin da muka tattauna da oga ko" batare da yayi magana ba ya daga Masa Kai idonsa cike fal da kwalla, ganin Haka yasa jikin mujahid yayi sanyi sai yaji kamar ya karbi kayan ya Kai da kansa, can Kuna sai ya dafa kafadar Zaid ya janyosa jikinsa yace "Zaid ka kwantar da hankalin ka kaji insha allah Babu abin da zai faru da Kai kaji ,nasan Mai kake tunani Amnaa ko ?" Karka damu insha Allahu zaka je ka dawo lafiya kuma zaka rayu da kanwarka cikin ikon allah" Yana magana ya na jijjiga bayan Zaid alamar rarrashi.
💔_____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 7*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK one*