Sashe 15
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 12*
************
"Ammi ! "Naam fu ad" "ammi bakiyi murnar dawowa ta bane? "Haba fu ad Ni na Isa Mai kayimin da Zan ce banyi murnar dawowar ka ba, kuma abin farincikin ma har da kyautar da da ka kawomin " dariya fu ad yayi yace "ammi yanzu dai gashinan Zan barshi a gurinki Ni Zan shiga ciki na Dan huta kafin yamma Zan fito "
"Okay tom shikkenan sai ka fito"
Fu ad Yana shiga d'akin kayansa ya zazzage ya dakko littafin Nan ,sai da ya tabbatar Babu wan da yake ganinsa sannan ya tura kofar dakin sa tare da saka mukulli ya rufe, ya koma cikin bedroom dinsa, riga kawai ya cire ya kwanta a kan gadon wanka yakeso yayi amma zumudi da matsuwar san karanta littafin ya hanashi yin komai, numfashi ya danja kana ya sauke ajiyar zuciya yabude feji na biyu ya Soma karatu kamar Haka........
"Acikin ak fadama akwai wani guri wan da abbanmu ne kadai yasan gurin saï ita ,ananne inda masifa ta Soma afkamin tsakani n'a da ita , yau kamar kullum Ina zaune a dakina ina danna waya, saï ga Kira ya shigo dauke da bakuwar number, da kamar bazan dauka ba sai kuma wata zuciyar tacemin ka dauka mana kasani ko damuwa ce, daya zuciyar kuma Tace "a,a karka dauka mebi irin matan nanne masu bibiyarka suna kaunar ka" ban bi ta wanna zuciyar ba sai na daga,ta shin farko abin da ya tsayarmin da tunanin da nake a lokacin dai dai lokacin da sautin gudun zuciyata ya karu jin wanan dadda dar muryar "Assalamualaikum" Baki na harrawa yake wajen cewa "wa, alaikumussalam" "Ina wuni yaya? Kwakwalwata ce ta saké kullewa jin yadda yarinyar ta kirani da yayanta sai Kuma na sake shiru Ina sauraron abin da zata ce n'a gaba, "Yaya baka ganeni ba" to alokacin gaskiya ban gane taba domin Ni ba mazauni bane ko a gida sai dai na kalleta ta kalleni Babu abin da ya taba hadani da ita, shiyasa ban dauki murya ba, a hankula na bude Baki nace "a,a ban gane koba gaskiya" "uhm uhm Yaya zarah cefa " "zarah Kuma wacece zarah Kuma?" Wanan tambayar da nayi Mata yasa ta k'atse wayarta Dan ita a tunanin ta ta zata sonta nake kamar yadda itama take Sona, sai yau ta fahimci ita kadai take haukanta,
Katse wayar da tayi Ashe kuka ta fashe dashi lokaci guda har da majina, wayarta ta janyo a hankula ta danna Kiran kawarta jalila ,bugu biyu jalila ta daga muryarta na magagin bacci Tace "zarah lafiya Naga kiranki yanzu?"
"Wayyo Allah na jalila nashi ga uku na afka tarkon da Babu Mai iya tsamoni sai Allah jalila ki taimakeni" "nashiga uku zarah Mai yake damunki Haka kukafa naji kinayi kodai yayan nakine?" "Uhm jalila shine Mana Ni Ina ta haukana Ashe shi baya sona ni kadai nake haukana yanzu yazanyi nashiga uku" zarah ta sake fashewa da kuka kamar wata karamar yarinya.
"To ke shi da bakin ki yace baya sonki ,haba zarah ne zai ganki yace baya sonki ,saï dai in bashi da zuciya a kirjinsa ,ke ko macece ta ganki ai sai tayi dagaske zata iya dauke kanta daga gareki, ki kwantar da hankalin ki Dan Allah indai shine kisa aranki shima Yana sonki, yanzu ki samu kiyi bacci kinji"
"Uhm uhm dan Allah jalila ki taimaka kada ki kashe walalhi tsoro nakeji dan Allah" tana maganar tana shashshekar kuka, "to yanzu zarah idan ban kashe ba yakike so nayi ,na farko dai Ni ba iya ciremiki son shi zanyi daga zuciyar ki ba nabiyi Kuma Ni ba iya tararsa zanyi na sanar Masa ba ki daiyi tunani Dan wallahi idan kika cigaba da sa damuwa a ranki zuciyarki zata iyayi bindaga"
"Uhm shikkenan jalila a tinanina ke kad'aice wacce Zan iya kawowa kukana naji sanyi a Raina domin Ina tunanin Zaki iya faran tamin da kalamar masu dadi, Ashe ba Haka bane " tana Gama fadar Haka ta k'atse wayar tare da d'ago wayar a hannunta tashiga kallon hoton Abeed tana zubda hawaye masu zafi,
******
Bayan ta kashe wayar Kira na shiga domin son sanin wacece wadda take kirana Dan kokad'an ban kawo wannan zaran bace nayi tunanin watace daban a waje, a Daren ne n'a fahimci irin soyayyar da yarinyar take nunamin,
Misalin karfe 3 na dare zarah takasa Koda runtsawa Sabi da tunani na koya ta kwanta ta rufe idonta nine dai wan da take gani, hakan yasa ta kasa jurewa ta dauki wayarta ta turamin massage Akan na fito lambu Zan San kowace a wannan Daren, sannan ta Kara da cewa idan kuwa ban fito ba Dole zata kashe kanta ta huta.
A lokacin da message din ya shigo wayata nayi tunanin cewa message din mTN ne saina ga Ashe wannan bakuwar number ce, dan Haka nashiga karantawa ,abin da zai baku mamaki shine ,yadda jikina ya hau tsima Sabi da tunanin yadda za ai ace mutum ya ce kafito karfe 3 n'a dare ,so a lokacin nayi tunanin cewa aljana ce kawai nayi gamo ba mutum bace, dan Haka nashiga yin addu,oi duk wadda tazo bakina, can Kuma sai naji nafara daina jin tsoron da nakeji, take tinanina ya Soma dawowa, namike zumbur na nufi hanyar fita ko riga Babu dagani sai gajeran wando, cikin sanda na karasa lambun abbanmu Danni banma taba shigaba duk da dewata a gidan ban taba sanin akwai wani lambu a gidan ba sai yau,
.
Ina karasawa can na hangota ta kifa Kai hannunta Kuma wukace Mai kaifin gaske, addu,a na sakeyi sannan na Soma takawa zuwa kusa da ita cikin jarumta da fargaba,har na Kai inda take a tsugune, batare da nace Mata uffan ba nayi tsaye a kanta, jin Haka yasa ta d'ago ta kalleni idanun ta sun rune sunyi jajawur kamar garwashi fuskar Nan Tata tayi ja ta kumbura Sabi da kuka, bakina na sarkewa nace "Kai zarah meya sameki Haka? Wai kece Daman? "Kuka tasake fashemin da shi a lokacin tare da fadowa kirjina tana cigaba da kukan, sai lokacin na gane yadda akejin juciya na bugawa sosai idan soyakai so , hannuna ta janyo daddai saitin zuciyar ta Tace "Yaya kaji yadda zuciyata zata buga ko" "ya Salam "ya furzar da iska daga bakin sa yace "zarah meyasa kike fadar Haka zuciyarki bazata taba bugawa ba in dai a kainane"
"A,a Yaya kada kace haka wallahi tana gab da bugawa saura kadan muddum baka Soni ba" "uhm zarah kenan waya fada Miki ni bana sonki, nima ai Ina sonki Zara,una" "to Amma Yaya kabarni Ina Shan wahala kasan tsawan shekarun da aka dauka inata dakon siyayyarka , Ada nayi tunanin hakura zanyi Yaya" "ki hakura Kuma akanme Zaki hakura bayan Ina sonki" "uhm bazaka gane ba Yaya kafi karfina ta ko Ina a Koda yaushe idan kasamu wadda ta fini zaka iya barina ka koma gurinta" "Zara,u ! Kenan nima ina sonki kuma abin da kike tunani bazai taba faruwa ba insha Allahu" "uhm Yaya i love you" to Yaya ya kayi shiru kace wani abun Mana?" "I kiss you " "kana so ne ?" "Uhm indai za aimin ai ina so" "tab to Ni Yaya komai kakeso indai Ina dashi Zan maka" "tom shikkenan yanzu dai Bari nayi kiss din , ko "uhm uhm ba yanzu ba Yaya sai munyi aure" tana gama fadar Haka ta cire jikinta daga nasa tayi cikin gida da gudu zuciyarta cike fal da farinciki, ni kuwa tsayawa nayi kamar wani sakago ina tunanin yadda Zan iya koyawa zuciyata soyayyarta batare da na wahalar da ita ba".
Jin wannan maganar da Abeed ya fad'a yasa Fu,ad rufe littafin tare da gige zufar da ya hada bakinsa na rawa yace" innalillahi wa'inna ilaihirraju un kenan dama baya son ta ya amsa kenan mezai faru? Ya bude littafin zai cigaba da karantawa yaji ana kwankwasa d'akin basa, tsaki yayi ya Mike duk da baisan wanene ba amma dai ya Bata Masa Rai arasa San da za azo a takura Masa sai lokacin da yake karanta wannan littafin,
Mikewa yayi ya karasa bakin kofar ,"wane? "Uncle Fu ad nice" "kewa? "Ni Adeena abbanmu yace idan ka gama abin da kake kazo kuci abinci" "okay Tom shikkenan kicewa abba ganinan zuwa " "Tom Uncle sai ka fito" bai ce mata komai ba ya juya saman gadonsa yayi shiru Yana son ya ciga ba da karanta littafin Amma Kuma Yana tsoron ya cigaba da karatun abba yaga baizo ba yasake aikowa, magana yasoma Yi shikadai Yana cewa "to Amma idan na cigaba da karatun a ai banyi laifi ba ,tun da abbanmu yace nagama abin da nake.
Kwanciya yayi ya sake dakko littafin ya bude shafi na biyar ya ciga ba da karatun sa daga inda ya tsaya .....
********