Sashe 17
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba Bai Gama tunanin da yake ba ya tsinkayo muryar fu,ad Yana cewa "akan Mai yasa ba ason nasani ,ko dai wani abun kuke boyemin ban sani ba? Abbanmu tun ba yanzu ba nake tambayarka asalin labarin abin da ya faru kaki ka saurareni balle ka fadamin ,ni maye lefina dannasan wannan labarin, shin ni ban cancanci nasani bane ake boyemin , da farko yaya Abeed n'a sameshi a daki na Yana kuka har da cemin so nake natona Masa asiri ,narasa gane Gaba daya inda kuka dosa ya kamata kuyi min bayani dalla dalla yadda zan gane" Fu ad Yana yimusu maganar idanunsa cike fal da hawaye, sannan ya ciga ba da cewa "da farko na fara karanta littafin , nagama saka Rai a ciki Yaya ya dauke book din to yanzu wa kukeso ya karasa karanta min?" "Nine " Abeed ya fad'a lokacin da ya fito daga d'aki idonsa na zub da hawaye "ba dai so kake kaji ba nine wan da Zan karasa maka, indai asirina kukeso ya tonu a shirye nake domin a yanzu duniyar batamin dadi sai zafi da kunci, yanzu nafi bukatar mutuwa fiye da rayuwa, bana son komai natsani duk wani Jin dadi na duniya, Fu ad! Badai labarina kakeson sani ba uhm karka damu zaka sani, kuma kaima ina mai tabbatar maka saikayi dana sanin karanta littafin sabi da....... " Bai karasa maganar ba yaji hannun Abjeed a bakinsa Yana hawaye shima Yana girgiza masa Kai alamar ya Yi hakuri kada ya fad'a , "Yaya Dan girman Allah kayi hakuri kada ka fada masa kabari kawai Tun da ka karbi littafin, "uhm Abjeed kenan ka sakeni nayi masa bayani Koda ace Ni ban fada masa ba watarana Dole ya sani, Kuma duk ranar da yasani zai kasance Yana Mai fishi da Ni da min Alla ya Isa duk lokacin da ya tuna Dani ko yaganni Koda ace bana Raye nasan sai tsinuwarsa da Allah ya Isa ta bini har kabarina ,Dan Haka ka barni n'a fadamasa komai Tun kan n'a mutu" "a,a dan Allah yaya ka daina fad'ar Haka ,idan Har ka Bari wannan mummunan labarin ta fito wallahi abbama bazai yafe maka ba" cikin tsawa Abeed yace "saï mai shekara nawa tsawan shekaru da dama da suka shude abbanmu ya tsaneni Maine lefina ,ya manta duk wani bawa Bata tsallake kaddarar sa ,yamanta allane yake komai ,Ni kaina da ace Nina halicci kaina wallahi saina canza kaddarata Sabi da nafahimci banzo duniya a sa a ba, da ace Abba Yana sona kamar ku bazai so ace su Fu ad su karanta littafin Nan ba , shikkenan tun da Haka yakeso shima wani tarwatsewar family dinsa be"
Allah sarki Abba kwallar Dake kwance a idonsa ne ya karasa sakkowa ,lokaci guda yaji jijiyoyin kansa sun bayyana , Gaba ki daya tsoro da furgici ya Kama zuciyar Abba ,Sabi da tsabar tsananin zafin da kalaman Abeed sukayi Masa ,tabbas ya Fadi daidai Akan Fu ad sai dai dolene komai Daren dadewa komai ya bayyana.
Shikuwa Abeed Bai Gama karasa maganar Saba ya ga Fu ad ya yenke jiki ya Fadi, hannunsa ruke a daidai saitun ziciyarsa,
💔_____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 14*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 14*
Kuzo kuga tashin hankali wan da ba a samashi Rana , Gaba ki daya ilahirin mutanen dake gidan hankalin su yayi masifar tashi, abbane ya furta "innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Innalillahi wa'inna ilaihirraju un !! Innalillahi wa'inna ilaihirraju un !! Fu ad" shikuwa Abeed zubewa yayi a kasa wanwar idanunsa, suba a lumshe ba su ba a bude ba yashiga zubar da hawaye Yana cewa "shikkenan abbanmu ,hankalin ka ya kwanta ,kagani ko Suma yayi yanzu ,to ka lissafa lokacin da yasan wannan labarin ya zaiji ,mutuwa zai ko uhm hankalinku ya kwanta, " itama Adeena tana gefe sai faman kuka take ganin yadda duk 'yan gidan suna kuka, jikinta a sabule ta Mike zuwa inda Abeed yake ta Kamo hannunsa ,saï ta saké fashewa da kuka Tace "uncle maiya sameka, waye wan da ya saka ka kuka?" Dan Allah Uncle ka fadamin waye ya saka ka kuka ,nasan ba zai huce abbanmu ba ,kayi hakuri kaji " shidai Abeed kallonta kawai yake cike da tausaya wa yake kallon ta bakinsa yayi Masa nauyi yakasa cewa uffan sai dai kawai kallon ta da yake, sauran karfinsa Gaba daya ya tattaro ya Mike tsaye tare da karasawa idan fu,ad yake , d'ago kansa yayi still har lokacin baya motsi ,ganin Haka yasa Abeed ya sa hannu ya d'aukeshi daga kasan kamar wani karamin yaro, ya Soma tafiya Yana Dan tangadi, har ya fara sauka daga kan step d'in ,Adeena ce still ta sake binsa a baya tana kuka tana cewa "uncle meyasami uncle Fu ad ,ko dai ya mutu ne?" Batare da ya Bata amsar abin da ta tambaye Saba ya ce "ko ma ciki" ta bare Baki zata cigaba da kukan Abjeed ya daka Mata tsawa, take Tasha jinin jikinta ta koma , Abjeed ya bisu abaya har zuwa parking space na gidan, motar ya bude ya saka shi aciki ya rufe sannan ya dawo zai shiga cikin motar, shima jikinsa ya Soma rawa, a take jiri ya dauke shi ya zube a gurin, "innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Innalillahi wa'inna ilaihirraju un !! Ammi ta furta lokacin da take Kara sowa gurin, take ta zube a gaban Abeed tana kuka kamar ranta zai fita tana cewa "shikkenan komai ya kare ,Daman abin da nake gudu kenan gashinan ai, ka kashemin su hankali ya kwanta" ta cigaba da kuka, Abba da ya biyo bayan ammi yaga abin da ya faru, take kafafuwan sa suka kasa daukar jikinsa ,lokaci guda yayi zaman dabaro Yana bon su da kallo" Abjeed kuwa yama rasa mai zaice domin idan gani yake kamar idan ya zauna zuciyarsa zata iya bugawa, share kwallar idonsa yayi Wanda ya kada yayi jajur, ya ce "shikkenan abbanmu ,hankalin ka ya kwanta, gasunan Zan tafi na barmaka su ,domin bazan iya jure irin wannan abin da akewa Yaya ba, zuciyata bazata iya dauka ba, idanuwa na sunyi nauyi da kallon irin wannan tozarcin, badai ya Abeed bane gashinan abbana kaci Gaba da nuna masa tsana, wallahi n'a tabbata idan hakan taci gaba da faruwa wataran zuciyar yaya zata buga ,kuma ni yanzu Zan tafi na bar gidannan kada Wanda ya nemeni Dan bazan iya zama inaji Ina gani a tona wannan mummunan abun a Gaba n'a ba" Yana Gama fadar Haka ya kalli hanyar fita ya Soma tafiya, abbane ya taso dashi da Adeena dagudu Adeena ta fad'a jikinsa tana kuka tana cewa "uncle Ina zaka Dan Allah kada katafi ,idan katafi wane zai nunawa uncle Dina soyayya , na fahimci kaikadai kake damuwa da damuwarsa Dan Allah karka tafi ka dakata" hannunsa ya duzge daga nasa ya cigaba da tafiya, Dan ko kallon inda Abba yake Bai Yi ba ,shima Abban rukosa yake Yana lallabasa Yana cewa "don Allah kada kace zaka tafi ,idan ka tafi waye wan da zai kula da Yan uwanka, Kai kadaine zaka iya taimakon mu a halin yanzu dan Allah ka tsaya" "abba bazan tsaya ba , lokacin da yaya yake rokanka ka saurare shi ,baka saurareshi ba nunawa Kai kamar ba ayin afuwa a duniya ,shi kamar ba danka ba alallai Dole Dan Allah ya jarafce shi saika tozar tashi, ita zaran wacece ,da shi da ita wane yafi kamata ka so ,kada ka manta shifa dankane na jini wan da ka Haifa da kanka , ba dakko shi kayiba ba sa daka Aka baka ba, ita Kuma zarah fa, wallahi Abba koka gaggauta canza halinka ko ka hadu da fishin Allah ,Kuma duk da Haka Allah bazai kyale kaba dolene sai an maka hisa bi da Yaya Abeed ,Dan ya aikata wani abun Bai kamata a ce ka hanzartar da rayuwar sa ba, dan Haka ni Baby ruwa na kaje indai sune ,gasunan kamar yadda ka hada abin da kanka saï ka warware Kai kadai idan Fu ad ya farka, Nina tafi bazan sake waiwayar kuba harsai ka koma yiwa yaya magana kamar yadda kake min, sannan ka nuna masa kauna kamar yadda ka nuna min" daga Haka Abjeed ya fita daga cikin gidan Baki daya Yana goge hawayen Dake Shirin gangaro Masa.
"Adeena maza ki..."karka cemin komai abbanmu " Adeena ta dakatar da shi da sauri "abbanmu meyasa zakayi Mana haha, duk da Ni yarinyace karama ,za a iyacewa bansan menene so ba Amma nasan komai, nasan da cewa baka son uncle sannan Kuma baka kulashi, to meyasa ,abbanmu banason jin komai amsa kawai nake son ji, abbanmu bakasan zafin da zuciyata take min ba ko, to ciwo nakeji a duk lokacin da naji ka batawa uncle Rai ,inajin zafi da daci acikin zuciyata , yau nima naji sha,akwai son sanin asalin labarin A.K FADAMA ?"
"Nikam nashiga uku dan Allah abar wannan zancen daga baya ayi ,abba kazo mukamashi musa a mota muje asbiti kada su mutu" Ammi ta fada tana share hawayen.