Sashe 14
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Am Abdul majeed! Dan Allah idan ba wani abun kake ba tashi na Dan aike ka" bude ido yayi a hankula cikin nutsuwa yake kalllonsa Dan ya San Babu Mai fad'a Masa irin wannan sunan sai shi, kallonsa yayi yace "na d'aka kafito kenan?" "Kaga Ni ba wannan nakeson jiba idan zakaje to idan kuma bazakaje ba natafi da kaina" "bazai jeba tafi da kanka Babu wan da ya hanaka" ammi ta fada lokacin da take karasonwa cikin falon "ammi kanina ne fa ban Isa na aikesa ba?" "Ni Kuma mahaifiyar kace ban Isa na baka humarni ka jiba?"
"Allah ya huci zuciyar ki ammi zanje da kaina kamar yadda kike so" Bai sake kallon inda Abjeed ya keba ya fice daga part din, Kai tsaye parking space ya nufa ya shiga mota zai fara tuki,wayarsa ta shiga ruri ,rainsa Bai soba haka ya dauki wayar ya Kara a kunnensa "Assalamualaikum" ya furta a takaice "am Abeeddeen Abban ku nake nema yanan kuwa Dan na Kira wayarsa naji Bai daga ba" "uhm wallahi abbanmu bayanan Amma ban sani ba dai ko Yana hanya shiyasa Bai daga ba, yau nake tunanin zai dawo" "okay Allah ya dawo da shi lafiya Daman maganar aurenku da haleema ne naji shiru nikuma sonake n'a aurar da yarinya ta " "uhm abba indai wannan maganar ce aini ma zan iya baka amsa ba sai Abbanmu ya dawo ba ,kawai kayi Mata auren dama' Ni ban shirya aure yanzu ba kuyi hakuri,"lallai ma yaronnan kacika dan duniya wato baka shirya aure ba ,irin ga gold dinan ana bibiyar ka Har kasamu bakin wulakanci, to wallahi ka kiyayeni aikin banza ni gangancine yasa ZAN baka auren 'yata " Bai jira abin da Abeed zai ce ba ya katse wayar kitt.
Allah sarki abeeed kifa kansa yayi a kan sitiyarin motar ya saki kuka n'a rashin dalilin mai yake damunsa Gaba daya ta rasa duk wani farinciki ,komai Yamada zafi rayuwarsa gaba daya tazama a bin tausayi yasan ba komai bane face sakayya kamaryadda damuwarasa ta illata zarah a baya shima gashi zuciyar sa tana son bugawa sabi da tunanin da kunci, jiyayi an rabashi ta baya ,saurin d'ago wa yayi Yana kallonsa a zuciyar sa kuma yace "daman bai rufe kofar motar nan ba" afili kuma saï yace "Abjeed ! Lafiya ?" "Yaya wai maiyake faruwa ne maiyake damunka narasa mai yaje faruwa dakai ni fa da ba Haka nasan yayana ba ,amma jibeka yanzu duk dépression ya maka yawa ,ita wadda kake domin ta mebi ma yanzu Bata Raye Dan Allah Yaya ka daina tunanin nan, sannan ina son kaje ka roki yafiyar abbana zai yafe maka nasani sabi da abbana Yana da hakuri nasan girman zunubin da ka aikata bai zama lallai ya goge cikin sauki ba ,Amma ai an dade dolene abbana ya manta wasu daga ciki ka daure Dan uwana dan Allah, bana jin dadin ina ganinka cikin damuwa ,kwana biyu Adeena datake yarinya karama itama ta Soma damuwa Akan yadda kake rayuwarka a gidannan sokake ta tsinci kanta a yanayin da kake ciki?" "Uhm Abjeed bazaka gane ba bakasan komai ba Kai yarone har yanzu , kaje kawai Zan fita" "a,a Yaya wallahi bazan barka ka fita a irin wannan yanayin ba , koma mainene ka kawo n'a sayo maka" "a,a Abjeed kabarshi bakaji abin da Ammi Tace ba bazaka ba" "uhm Ammi ai ba sabi da haka Tace baza niba itama tagaji da halinkane na ko in kula shiyasa takeso ka dan taka da kanka kaima sabi da zaman dakin shima wani ciwanne haba ayi mutum kamar wani sakago, yanzu dai idan ma baza ka bani nasayo maka ba mutafi tare" Babu yarda Abeed ya iya ya Soma tuka mota Har baki gate Mai gadi ya wangale musu gete suka fita,
Wani karamin store suka shiga , Kaya masu kyau suka kwasowa Adeena sosai sannan suka buya kudin suka fita zuwa mota, BAYAN sun saka kayan a ciki ne suma suka shiga motar suka Soma tafiya cikin nutsuwa har suka karasa cikin warabar gidan su, bude musu gate Mai gadi yayi suka shiga ciki ,bayan sun Yi parking suka fito dauke da kayan a hannun su suka shiga cikin gidan , Basu tadda kowa a falon ba Dan Haka Abjeed ya shige bedroom dinsa shima Abeed ya shiga nasa bedroom din dauke da kayan Adeena a hannunsa,
A zaune ya sameta ta Yi wanka hadda saka janbaki da jagira, abin gwanin ban dariya Sabi da kwalliyar ma Bata iyaba , Jan bakin duk ya hauro fuskarta , Abeed da ya shigo da dariya zaiyi sai Kuma ya fasa Sabi da yasan halin darunta "awwwwn kinganki kuwa ko turawa albarka" "Allah dagaske kake uncle?" ",Uhm dagaske mana ga kayanma n'a sayo Miki kiyi sauri kisa Abba ya karaso Dan yanzu ammi ta tafi airport " kuka ta saka ta Soma daru harda burgima Wai yaza ace ammi taje taro Abba ita Kuma a barta a gida, da sauri Abeed ya katseta da cewa "ya Isa mommy Zaki Bata kwalliyar sokike ya dawo yaga bakiyi kyau ba? To albishirinki ammi batayi kwalliya ba ta tafi Kinga kafin ta dawo ke kinyi walliyarki ko? "Eh hakane ta washe Baki tana dariya shima dariyar ya Soma Yi, Dan shi Babu abin da ya bashi dariya kamar janbakin da ta lafta har saman hakoranta ,Wai duk a tunanin ta ita ta kure kyau.
Doguwar riga ya Bata fara Mai ratsin ado Baki da pink sai dankwalin rigar baki, Yana Bata ya fita yace "to Ina jiranki a falo natafi taro abbanmu" to Tace Masa kawai ya fita.
Bai Dade da zama a falon ba sai jin jiniya yayi ta ko Ina da karar shigowar motoci ,wannan abin ya tabbatar Masa abbansu ne yadawo ,nan take Abeed ya ji jikinsa yayi sanyi Haka kurum yaji jikinsa na Bari kamar nazari, kokarin saita kansa yayi ganin Adeena ta fito daga d'aki da gudu ,hakan yayi daidai da shigowar Abba falon ,a guje ta fad'a jikin sa Yana murna tana cewa "oyoyo abbanmu " shima murna yashiga yi da murmushi Yana cewa "oyoyo amaryata, kinyi kyau fa" "Allah abbanmu nayi kyau ? Tana magana Tana watsawa ammi harara , sannan ta cigaba da cewa "abbanmu Amma ai nafi ammi yin kyau ko" "ah haba Wana zai hada kinfita kyau itafa ta tsufa" dariya Adeena tashiga yimata har da kwalo , Abjeed da ya fito daga dakinsa shima rungume Abba yayi Yana dariya Yana cewa "I miss you baby boy" Rai Abba ya hade tare da cewa "ka Soma ko?' "u uhm uhm shikkenan bazance maka baby boy ba to naji muje kaci abinci ka huta ko" "tom shikkenan muje" "a,a Abbana bakaga Yaya Abeed bane tun dazu yaketa maka sannu da zuwa baka amsa ba" "oh Ashe Daman da mutum a falon aini ban ganshi ba" Nan take jikin Abeed tasakeyin sanyi ,Amma duk da Haka baiyi kasa a guywa ba yasake cewa "abbanmu sannu da zuwa" "banza yayi Masa tare da watsa masa harara ya huce ,har yaje bakin kofa yace "waye Abban naka ? Metsamtssss Abba yayi tsaki ya huce ciki.
Wannan abin da abbba yayi yakarasa jikin ammi da Abjeed da duk mutanen gurin yayi sanyi musamman ma Adeena da take tsananin son uncle dinta batason ganin damuwarsa,
Shikuwa abeef idanunsa ne suka kawo kwalla saura kadan su zubo yayi saurin tarewa da hannunsa ya saki murmushin karfin hali ya kalli Adeena wadda tayi tsugune a gabansa yace "Mommy yanaga kin tsaya bakibi angon naki ba?" "Uncle meyasa kake kuka? Abbane ko kayi hakuri kaji uncle " murmushi ya sake sakar Mata yace "mommy Mai kikagani ba kuka nake ba " uhm Allah uncle kuka kake , uncle Wai maiyasa abbanmu yake maka Haka sainaga kamar baya sonka" "uhm Adeena ki daina fad'ar Haka abbanmu Yana sona "ya karasa maganar ragowar hawayen cikin idonsa suka Soma gangarowa da sauri ya Mike ya nufi dakinsa ,Yana shiga ya fada kan bed ya fashe da kuka .
Ammi dake tsaye batasan dan da ta zauna a kujera ta Soma rera kuka kamar wata karamar yarinya, Adeena dake zaune inda yatafi ya bb arta duk sai taji tana jin haushin abba Sabi da yasa sahibinta kuma rabin ranta kuka,.
Acan cikin dakin kuma Abjeed ne ke biye da abba Har yasamu guri ya zauna,BAYAN Abba ya zauna be Abjeed ya kalleshi yace "abbana !
"Naam karamin su babban su" "uhm abbana abin da Kai yanzu banji dadin Saba ,sai Naga kamar Bai kamata ace har zuwa yanzu kana jin haushin Yaya Abeed ba yakamata ace ka yafe Masa"
"Uhm Abjeed kenan bakasan komai ba har zuwa yanzu Kai yaro ne a lokacin da komai ya faru baka gama sanin mecece rayuwa ba shiyasa kake kallon abin da nayiwa Dan uwanka a matsayin ba daidai ba, ba Kai ba nima inajin Babu da di Akan abin da nake Masa sai dai bazan iya jurewa ba dolene sai na nuna Masa kuskurensa"
"A,a fa abbana kuskure dayane yaruga da yayishi Kuma Abu yaruga da ya shude yazama tarihi ya kamata kaima ka manta yazama tarihi a zuciyarka ,yanzu fa ace Yaya Abeed ya kwanta ya mutu wuta zai shiga kasan meyasa Abba sai bida kaki ka yafemasa fishin iyaye Akan da Yana matukar tasiri a gurin yaro Dan Allah Kai ka yafe Masa Kai zafin yayi masa yawa ga naka gaba zarah"
"Uhm nasani Abjeed ko da ace na yafe Masa ita Kuma Adeena fa?"
"Oh my God"
Abbana Adeena batasan komai ba ita kanta yarinyar tanajin Babu dadi akan abin da kakeyi Masa yakamata ka fahimta abbana ,ni yanzu Zan koma gurin Yaya Abeed ko Zan iya samun wasu kalmomin a bakina da zai sa ya ji dadi idan na fada mas_a"
Shi dai Abba Bai ce komai ba har Abjeed ya fita sai dai magan ganun da yayi Masa Gaba daya sun Gama kashe Masa jiki .
💔_____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 12*