Sashe 10
Depression Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Zaid kake tambaya ta bama zaka Yi hamdala Dana dawo araye ba sai dai wasu tambayoyi da kakemin kamar zaka da keni" ziki Babu kwari mujahid ya karaso inda oga atiku ya tsaya tare da Kura Masa Ido Yana karantar yanayin sa ,Can Kuma sai yace "Dole na tambaye ka Ina Zaid Sabi da tare kuka tafi ,Dan Allah ka fadamin ina ka kaishi zaid amana ce shi a gareni " "au to amana? Waya baka amanar ko kwalta ce ta baka amanar Dan nasan a titi ka tsinto shi, Wai yanzu mujahid har Ni oganka kake kallon tsabar idona kana min wad'anan tambayoyin kamar wani sa,an ka, to zaidu Yana hannun su sun Kama shi sai Mai ,zaka iya barina yanzu na sarara haba tambaya tun da nadawo kakemin ita Ina laifin kace nadawo lafiya wato Zaid kawai kasani to Ina ga zuwa yanzu zaid ya Dade da zama macacce " "innalillahi wa'inna ilaihirraju un!" Mujahid ya fada Wade da dafa Kai ya d'ago idanun sa cike da hawaye tab a ciki yace "yanzu oga ka kyauta kenan mai ka aikata Haka , innalillahi wa'inna ilaihirraju un saï da nace kabari ZAN Kai zaidu yarone baisan komai ba Amma ka d'âge shi zai Kai yanzu gashinan abin da kajanyo shikkenan Daman haka kake so burinka ya cika ka kashe Zaid ,nasan dama' tun da nazo da shi ba sonshi kake ba ,to hankalin ka ya kwanta kakashe Zaid Allah sarki bawan Allah bashi da kowa sai Allah yanzu ka rabashi da duniya ta hanyar gurba tacciyar sana,ar ka , shikkenan Babu komai kamar yadda ka kashe Zaid Nima wata Rana zaka min Haka domin Nima ba Dan uwanka bane kaganni ne ka taimakeni ,n'a gode da taimakon da kayi mini allah ya saka da alkairi Amma kasani zama dakai ya kare "daga Haka mujahid ya Mike tare da goge hawayen Dake zuba a kuncinsa ,sannan ya Yi hanyar fita, abokinan sa wadan da suka dad'e suna yiwa oga atiku aiki ne suka Shiga tsayar da shi suna bashi hakuri Amma mujahid ya ki tsayawa ya ciga ba da tafiya tare da cewa0 "Kuna Allah ya ganar da ku kamar yadda nagane wannan hanyar da muke bi ba Mai kyau bace nabar ku lafiya" dai dai lokacin da ya fice daga gidan.
"Kallan me kuke? Kuma idan zaku bishi ban hana kuba zaku iya tafiya, Daman shi Haka d'an Adam yake ka dakko shi daga Rana ka saka shi a inuwa daga baya ya butul ce maka, jibi sabi da wannan d'an jaririn yaron yayimin Haka shekara sama da 12 ina tare da mujahid saï gashi yaro karami Wan da ko shekara daya basuyi tare ba ya butul cemin akan shi" "Nima gaskiya oga nayi mamakin abin da mujahid ya aikata ban San maiyasa yake kaunar yaronan ba muma lokaci guda mukaga soyayya Mai karfi ta shiga tsakaninsa da Zaid" "mtstwww Kai Kuma Ali akwai ka da muna furci to Ina ruwanka kasan yaro akwai saurin Shiga rai dadin da dawa kuma Zaid abin tausayi ne allah idan yaronan Yana magana wataran har kuka yake sani" haushine ya Kama oga atiku a fusace yace "okay tausayi ko to kaima zaka iya bin mujahid Dan da alama Kai ma wataran zaka iya cin Amana ta kamar yadda yayi min ,Amma kusani Baku tsira ba sannan bakuci nulus ba duk inda kuka shiga a fadin duniyar Nan saina Nemo KU na kashek",
"Oga kusa fa?" Ali yafada tare da zaro Ido "eh kusa ai duk wan da nazauna dashi musamman mujahid yariga da yasan sirrina tun da yaci amanata zai iya kaini Kara gurin hukuma Akan harkalla ta ,Dan Haka ya zama Dole na kwar da su" yan Gama fadar Haka Bai jira abin da Ali zai ce ba ya shige cikin gidan da sauri.
Acan gidan su Amnaa kuwa zainab n'a komawa gida tashiga sanarwa da sumayya abin da yafaru a asbiti, sosai tayi mamakin yadda mahaifiyar ta tazage taringa sharara karya, Amma Kuma saita danne Tace "to umma Kuma doctor Yana da kudi Haka Amma kika Bari mukayi saki na safe?" "Dallacan shashasha waya fadamiki Ni zainabu zanga su Naga Rashi bama ki da hankali, to Bari kiji har katinsa yabani zamuringa waya "to waya Kuma umma? Kinmanta ke matar aurece?' "mestwwww banza to saime Allah Zan iya kashe aurena Dan na auri wannan likitan ke bikiga kayau ba kamar shiyay kansa ni ina tunani ma wannan doctor din jinsin larabawa ne " "Kai umma kikashe auranki fa kikace daman Har akwai wani Dan Adam da zai rudeki ki iya kashe aurenan ki nasan duk kyau na doctor din Bai Kai Abban muba" "a uzubillahi daina fad'a Babu hadima Abban me tab mutumin da duk ya tsufa kyan da ya dushashe ,ammafa duk da Haka bazan kashe aurena ba Zan zauna acikin gidannan kodan Naga bayan wannan tsinanniyar yarinyar ,yan Zu abin da nakeso Dake Zan had'aki da wannan likitan domin ki Sato Mana zuciyar sa kingane" "Kai umma ni fa idan bai min ba bazan kulaki shiba" "shashasha akwai hotonsa a jikin katin kallifa " ta d'akko katin tare da nuna Mata sannan taci gaba da cewa "ni uwarki ma nagani n'a rude ballan tana ke duk wani qualités da ake nema a jikin namiji wannan likitan ya hadasu" "woww umma ammafa ya had'u wallahi Ina sonki ummana jibeshi fa Ni tun da nake ban taba ganin namiji Mai kyau kamar wannan ba umma ya sunan shi?" "Eto Nan fa daya sunan shine ban sani ba Amma duba katin baza a rasa sunan sa ajikiba" kallon katin sumayya taciga ba dayi tana karantawa anan ta ga sunsa a jiki,
"Woww ummana yanayin sa yanayin dadin sunan sa wallahi sunan yadace dashi" "ke dalla gafara Can, yasunan nashi?" Sunan sa doctor *ABEED AK FADAMA*. "Kai AK FADAMA?" Wannan sunan Aina nakejin sa ?" Tabbas n'a gane wannan mutumin shine wan da akaf fadin nahiyar Nan yafi kowanne attajiri yawan dukiya da yawan gwalagwalai hatta kofofin gidan sa ance na gold ne " "n'a gold umma?" Sumayya tayi tambayar had'e da zaro ido, "eh n'a gold aike mun warke wallahi yanzu abin da za ayi kisan yadda Zaki ki sace zuciyar doctor ABEED " "tab umma ba Dole ba" Bata Gama rufe bakiba sukaji amnaa ta chanyare da ihu alamar yunwa takeji ,Nan take zainab da sumayya sukayi tsaki "shegiyar yarinyar Nan kukan Mai takiyi Haka mestwwww" "a,a dai umma kisamu ki dauketa yanzu Sabi da Abba yakusa dawowa Dan wallahi zai iya ganewa " "hakane Amma wallahi kafin na dauketa saina zaneta "umma tatafi da sauri tashiga dukan d'uwawun amnaa da hannu itakuwa yarinyar ta dage sai kuka take abin tausayi , nikuwa marubuciyar nace idan karasa mahaifiya kayi kuka Dan karasa wani bangare na jikinka.
💔_____*DEPRESSION*_____💔
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*💔
*#JURIYA*💔
*#SOYAYYA*💔
*#DAMUWA*💔
*#HAKURI*💔
*#YAFIYA*💔
*#KYRA*💔
*Chapter 10*
TO😌 TO😌 TO😌💪💃💃💃💃💃 DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA💃💃💃💃💃💃
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
💔_*DEPRESSION*_💔
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 10*
*A.k FADAMA EXCITED*
Tun da su Fu,ad suke tafiya Zaid ya damesu da kuka har ya gaji yayi bacci a kirjin Fu,ad har suka karasa katafaren excited din ak fadama Dake cikin garin adamawa, babban gate din da aka Gina shi da zallar gold Mai tsada a ka wangale musu suka Shiga, excited din dake dauke da manya man yan gidaje na alfarma, daya daga cikin part din suka nufa, a daidai parking space din da yake wajen part din suka tsaya sukayi parking, Fu,ad ne ya fito dauke da Zaid a hannunsa da alama bayan kukan da yaci bacci ya samu yayi, takawa ya somayi har yakara sa bakin kofa ta farko wadda Tun kan ya karasa ta bude kanta da kanta, shiga yayi sukuma masu gadin abba n'a biye da abba abaya shima yazo ya Shiga, a babban falon gidan'suka zauna Abba ya bawa masu bagin sa umarni da su matsa Babu musu suka fita daga cikin part din Gaba daya, basu jima da fita ba Abba ya ji wayar sa na Kara, cikin nutsuwa ya sa hannu ya dauki wayar Dan ganin wayake kiransa a wannan lokacin, number faransa ce kuma Kiran daga cikin family dinsa ne dan yaga number ,dayawa yayi a nutse yace
"Assalamualaikum" "ameen wa, alaikumussalam" aka amsa cikin wata sanya yayyiyar murya Mai dadin gaske, "abbana! Ko ba a fad'a Masa ba yasan wanan muryar wanene acikin yaransa sanan ya Gane wan da yake magana Dan Babu wan da yake kiransa da irin wanan sunan sai shi, kafcikin yaransa kowa in ya tashi Haka yake cewa Abban mu, shi kadai ne yake kiransa da abbana.