Sashe 9
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 3 min read
mallakan miyagun takubba amma yagagara kawai sai ggashi kun samosu lallai nafiku bukatan wadannan takubba saboda haka mutukar kunaso kuci gabada rayuwa toku mikomin Miyagun takubba nikuma xanbarku kurayu Hoho Kalaman sunkone Ranyukan Dakarun Xumunci Ransu yafaraTafarfasa Sarauniya atune yar mama Kura ajalin Garke takwarara ihu gamida xare Wani Gatari taceda Sarki Xairana Kai wawa lallai kasani da Maxaje da Matayen Duniya Xasu taru akammu Domun rabamu da takubbanmu tobazasu iyarabamu da miyagun takubbaba tadaga murya tace kaiwawa lallai kaida Jama,arka Kunada Zabi biyu Kodai kujuya akuje domin Kurayu kokuma muragargajeku tamkarSakone daga abin bauta Sarki Xaraitu yahassala yakwarma ihu yadubi tarin dakarunsu yace maxaje ku,afkama tsinannunnan kukar kashesu ku karbomin Takubban Hannunsu Dakaru suka Rafka Ihu gamida Ruri suka tunkari Dakarun Xumunci ahassale Suma dakarun Xumunci sukai Kuwwa xasu tunkari MakiyaSai Sarauniya atune Yar mama tace aa maxaje lallai kusani Mumuna tunkaran yakin Duniyace saboda ha kowani Dakare daya acikimmu yana daidaine da Dakaru miliyan Barkatai tadaga Murya tace Sabodahaka wannan yaki Nawane kuma bana bukatan tai makon kowa acikinku Dakarun Xumunci Sukai baya Sukai baya Sarauniya Atine takalli Cincirundan Mayaka dasuke tunkarota sai takwarara ihu tajada baya taku Uku sannan taiwani Futan Burgu tatunkari maxaje tana wani ihu da yacika kunnuwa mutane tsananin karfin Gudunta har wata guguwa kebin bayanta tana jujjuyagaturan hannunta takosa ta isaga makiya saida yarage Saura Kiris Suhadu Saita kwarara ihu gamida daka wani uban tsalle tadira atsakiyaabokan gaba kaiya fashi bannan aiki kuma wuyar aiki ba,afaraba domin dawani irin masifa tadira indatakama ragargaxan makiya tamkar barnan iska kisa takeyi irin naramukon gayya duk inda tasa gaba saika gawawwaki kwace akasa sai fili intaka sara saita kashe dakaru daribiyu tarika tsalle tana gunji gamida faskara kawunan makiya tahimmatu taxage damtse tarika dandatsan kasusuwan makiya turkashi lallai Jarumta abarsone kuma yaki masifane tabbas bayawa ke kawo nasara afilin dagaba face jajur cewa gamida Fuskantar Mutuwa gabadadagaba domin kisanda Sarauniya atine kema maxaje abin yamunana sukansu abokan gogawan nata suntsorata domin harbace musu takeyyi Saidai kaji ruwansara kamar daga Sama tarika Saukema makiya SaloSalo na bala,i da musifar Yaki kaiya al,amari ya munana gawawwaki Su yawaita jini yakama kwarara kamar ambaliyar teku sassan jikin dan,adam suka rika yawo asaman jini tamkar kadoji na biki kaiya ran maxa yabaci Sarki Zairatu yahassala yatunxura yacika yabatse daganin irikisan gilla da Sarauniya Atine kema Jama,arsa Yatattakura yakwararaihu gamidaruri yadaga murya yanacewa kai tsinanny lallai kuncika ragwage tanbadaddu ace mace daya ta addabeku tagagareku tana muku kisan kare dangi amma kunkasa mata koda kwarxanene tabbas ababen bauta na fushidaku sannan suna dabda tsine muku kuda ahalinku lallai karshenku baxaitai mukukyauba mutukar baku saro kan tsinanniyar nanba hoho ai Sai dakarun Sarki Zairaitu sukwarara ihu sukai ruri gamida Kuwwa suka Fusata sukai Kundun bala sukai kan Sarauniya Atine suna ihu da karajin Fusata hoho suka xagayeta suka yammyameta sukarika kaimata sarada Suka marasa kangado tsananin taruwa dadakaru sukai mata harba,a,iya ganinta saidai arrika jin ihunta da karajinta kuma ana ganin faduwar maxaje tareda tashin kawuna sama Dakaru sukara yammyameta har,adaina jin sautinta Hankalin Dakarun Xumunci yatashi domin komai na,iya faruwa sai suka Fara shirin kaimata dauki Kayyasa Aiki Saida kayan aiki aisai akaji takwarara wani ihu gamida tsawa wani haskemai baraxana kashe idanu yahaske ko,ina har saida idanu sudaina gani nadan wani lokaci hoho ai sai arika kanin maje asararin samaniya ana wurgidasu kamar anobar mutuwa jemagu maxaje suka tarwatse asama suka rika fadowa kasa matattu inda akaga Sarauniya Atine yarmama asarari Samaniya tana datse kawunan makiya kamar Shaidaniya tsananin masifa har rubu gida barkatai takeyi a idon makiyi KAI ABIN YABAN TSORO NAKUJI SAINA NEMI GURI NA XAUNA AKAWOMIN SHAYI MAIXAFI ATINE TARUDANI