← Book details Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 20

Sashe 18

Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kusani abokai, wannan fili akwai wasumiyagun halittu aboye awannan guri mutukar mukai garajen shiga tofa xamu hallaka Yarima Lamir yace to menene abinyi yanxu xamu juya dabayane Kairuf yace aa ai indai musa gabanmu aguri tofa bamaganan komawa baya damin bakidayanmu sai Mun hallaka acikin wannan Daji, Xamir yace har yanxu aikin Kilxamne yasamar mana da mafita domin shine Maidawa Kilxam yace tokusaurareni kuma kowannemmu yanemi Gurin buya take suka koma bayan manyan itatuwasuka Rabe Kilxam yadaki kasa gamida ambaton wasu bakin kalmomi take wata Barewa tabayyana agabansa yasa hannu yadaki Barewar sai tafada cikin ciwarnan Dankari aisai wasu mahaukatan kuraye suka taso mata sunkai su arba,in suka yanyameta lokaci guda suka cinyeta hatta kashinta saida Sukai masa Kurmus sannan Sukoma sukwanta acikin duhun ciyawar sai KILXAM yaceda abokansa sufuto atsorace sukaFuto domin sunga abinda yafaru ga Barewannan Kairuf yace yakai Kixam wadannan wasu irin shaidanun kurayene Kilxam yace sune akema lakabi da yan kwanta kwanta baxasu taba Farautankaba harsaika afka musu tofa asannanne xasuimaka kofar rago sudaka maka wawa Sannan kusani yaku abokaina duk girman dajinnan hanya dayace itace muketa tacikin KurayannanMuwuce Yarima Lamair yace baxaiyuwaba Xamir yace xai yuwu idanhar xamu dage sannan kuma xamubi Shadin Kairuf yace menene Sharadin Xamir yace xan busa wani garin magani Kuraye xasu makance natsawon dakika Sittin inhar mukai nasaran futa acikinsu kafin cikar Dakika Sittin tofa muntsira inkomugaxa to Mun halaka Yara sukalli junansu sannan sukalli Xamir suce kai muke jira lallai xamui iyakokarimmu muga muntsallake wannan tsinannen guri mai hadarin tsiya Kawai sai Xamir yabude jakarsa yadauko wani jan kullallen tsumma yakwance saiga wani bakin gari aciki Xamir yadamki garin yawatsa acikin duhuwan take ilarin gurin yagauraye da wani hayaki mai tukuki yalullube Duhuwar harba,a ganinta Xamir yace abokai kushir shirin gudu lallai daxaran haske yabayyana to mufada aguje babu tsayawa Sannan babu waige har sai munfuta acikin Duhuwar yana rufe bakinsa Sai hayakin yagushe haske yabayyana take suka tsunduma aguje karce gudu inbakayi bani guri gudusuke tsulawa basuda wani buri Facesujisu awajen Rinki kayya saida tafiyarsu tainisa sunadabda futa awannan Duhuwa sai Yarima Lamir yataka wani Guri ashe akwai Rami agurin kawai Sai kafarsa taxurma cikin ramin yaikokarin cirowa amma sai yakasa sai yakwarara ihu inda Alokacin Su kairuf sun isa gefe ammasunajin Ihun Lamir Saisuka waigosai sugaNshi atsaye yana kwarara ihu kayya adaidai wannan lokacinne kuma Dakiku Sitti suka cika Kurayen suka tashi suka fara xaxxare idanu gamida kada Kunnuwa tabbdisai sukai Toxali Da lamir kaitsaye Kurayen sukai gunji sukai kansa suna yakare munanan bakunansu Kairuf yakwarma ihu yakoma dabayasuma abokansa su juya Sunufi indYarima Lamir yaKE TOFA DAMATSALA BARI INYINAN SHAYIII;;;;;;#BANGON DUNIYA PART 37 Lokacinda Yarima Lamir yakafe akasan ramin da kafarsa taxurma yawaiga baya yaga kurayennan na tunkaroshi yakalli gabansa yaga abokansa sunyi nisa suna dabda futa awannan duhuwa alhali basu san halin dashi yake cikiba Sai yakwarara ihu cik Kairuf,Xamir,Kilxam suka tsaya sannan alokaci guda suka juyo dankari aikoda Suga Yarima Lamir amakale gakuma kuraye nadabda cimmasa sai suma sukwarma ihu sannan suka runtuma aguje suma sunufi inda Lamir yake amakale suna isa Kurayen na isowa nanfaKilxa da Kairuf suka xare wasu kananan takubba suka rika kaima KurayeN Sara shikuma Xamir yakama kokarin taimakon yarima Lamir nanfa ashiga dauki badadi tsakanin kuraye dasu Kairuf caraf wata katowan kura tacafki kafar Kairu tagatsa tsananin xafi yakwarara ihu Kilxam yaikumaji yasokama kuran tsinin takobi a,ido take yafasa idonnata bashiri tasaki Kairuf yai karfin hali yamike wata kura takawomar yaga yasa takobinsa yafarke kirjinta wasu kuraye biyu suka dako tsalledaniyyar dira akan Kilxam hoho dannagada wanda yafi dan nakoya kawai sai yaxame kurayen suka dira akasa aikafin sukara yin wani yunkuri Tuni Kilxam yasa wani karfe yadaki bakin daya bakidaya yadagar gaxahakwaranta suka xube bakinta yakarkace dayan tairimi yasakafa yadaki kirjinta taigunji sannan takife akasa yadaka tsalle yahaye ruwan cikin Kurannan yashako wuyanta yasa wata karamar wuka yassyayanke kanta Yadaga kansama yanunama kurayen yakwarara ihu yanunama kurayen kurayen suka tsaye suna wani turjiya gamida gunnji alokacinne Xamir da Kairuf Suka xaro Yarima Lamir daga raminnan koda Xamir yaga sunciro YarimaLamir sai yakwalama Kilxam kira yace kai mafarauci, yarima yakubuta kaxo mutafi Kilxam yace ina kuje kawai lallaini ina tareda Kurayennan Kairuf yace meyasa kake neman halaka madadadin karayu Kilxam yace aa aboki Mutukar na sauki kan Kurannan dana yanke, kasa tofa nidaku duk xamu Hallaka bakidaya saboda haka kawai kutafi lallai ina muku fatan alkairi Ku,isa Bongon Duniya ku,ajiye Sarkan Ajali a,ida yadace yadaga murya yace kuje abokaina nina sadaukarda Rayuwata dominku koda Kairuf,Lamir,Zamir sukaji wannan kalamai na ABOKINSU sai hankalinsu yatashi idanunsu sukai Jawur tamkar xasu fasheda kuka Sai yarima Lamir yace aa lallai Sarauniya Atine Yar mama tace duk wuya duk rintsi kada murabu da juna yace lallai baxamu bar abokimmu ya hallakaba kuma baxamu mutuba Sai yadubi Xamir yace kai jinin tsafine lallai muna bukatan taimakonka Xamir yarintsa idanu yakama sambatu gamida kalaman Surkulle yai yace da kilxam maxa kasaki Kankurannan kai baya Kilxam yace aa baxaka iyama wadannan tsinannun Kurayen komaiba Xamir yadakama Kilxam tsawa yace kakauce nacema take Kilxam yasaki kan kuran yai baya aguje Kurayen naganin Kilxam yasaki kan Kuran yajuya aguje Sai sukai gunji sutaho aguje daniyyar afkamusu to alokacinne Xamir yabude idanunsu gamida nuna Kurayen da Babban yatsarsa Aitake Saiwani wawukeken Rami yawanxu yashiga tsakaninsu da Kurayennan Yarima Lamir Kairuf Kilxam Xamir suka rungume juna dan farin ciki indaKurayennan sukama kaikawo abakin Raminnan Can sai Kilxam yace lallai mukara gaba domin kurayennan tsinannune xasu iya tsalleke wannan ramin anjima kadan take sukaci gabada tafiya har suka isa wani katon dutse suka rasa hanya domin Dutsen yatare ko,ina koda suka gajida xagaye Dutsennan sai suka sami tushen wata katuwar bishiya suka xauna domin suhuta kaiyada sunsan masifarda take wannan itaciya toda basui kuskuren XamabaSukuwa tawagar Sarki Kaushatu dan Kan,ana karkashin jagorancin Shaidanu biyu Sarkin yaki Kanwar dakuma Sarauniya Xa,uma gudu suke Runtumawa adokar daji saikarantse duniyar zasu kure Duniya suna cikin keta daxuxxuka da Koramugamida Duwatsu sai suka isa wani tsuburi mai Suna Sabti lokacinda suke kokarin Ketare wannan Tsuburi sai wasu jama,ar aljannu suka taso musu aljannun suka kewaye ko,ina sukai rantsuwa babu wata halitta daxata gifta tawannan tsuburi face sun turata kiyama nanfa akai cirko ciko ana hararan juna can sai Sarkin yaki Kanwar yace kai tsinannu tanbadaddu lallai inamai mukuumurni daku kauce kubamu hanyamuwuce domin bagurinku muxoba muna kan hanyarmuce taxowa Bahar Jabal mu,isa kogin San,ana domin muima Sarki Kaushatu dankan,ana magani kaiya aikoda SarkinAljanu Manjus yaji cewa Sarki Kaushatune ba lafiya sai yakwarara ihu yadaga murya yadaka Dadakarun, Sarki Kaushatu yace kai tsinannu lallai lallaikoda muna da niyyar barinku kuwuce tofa yanxu baxakurayuba domin kuna tareda babban makiyimmu wanda yajefamu acikin masifa da bala,inda baxamu taba mantawaba yadaga murya yace lallai yaune xamu sauke Fushimmu na tsawon shekara arba,in akannku Sarki Majuss yagirgixa kai yace kai maxaje mutukar kuna so kurayu to saidai ku mikomana Sarki Kaushatu mumai Danyen hukunci domin muhuce takaici afusace kuma ahassale Sarauniya Za,uma tabarka ihu tace Wane yaro kuma wane uban yaro tanuna Sarki Majuss da tsinin takobi yace lallai abisa cika bakida kurarinka sai mundanndamaka mugunyar axaba takwararaihu taitsawa tace maxaje aljannu da mutane gamida dodanni ina Umurtanku daku afkama Wadannantsinannun aljannun kuimusu Daurin huhun goro tadaga Murya tace lallai bana bukatan akashe koda aljani daya acikinsu kaiyyasa nanfa kowanin bangare yakwarma ihu Sannan suka xare makamai suka afkama juna da axabebben yaki hodijon lallai maxa suke maganin maxadumin haka dambarwa tabarke atsakanin mutun da aljan inda Jama,ar Sarkin aljannu MANJUSS ke yunkuri Hallaka Jama,ar Sarki Kaushatu Sukuma suna bigesu suna daurewa TURKASHI ABIN BAMAGANA BARI INKURBI KUNU GYADA{#BANGON DUNIYA PART #38} Lokacinda yaki yakaure tsakanin Dakarun Sarki Kaushatu da DakarunSarkin ajannu Manjus sai arinka bigi inbiga inda Arika sumar da dakarun Sarki Manjus ana Dauresu Kai koda Sarki Manjuss Yaga ana kame Jama,arsa kamar kaji Sai yabarka ihu yasabi kirarari yana cewa saini Sarki Manjuss uban maxaje inkashe mutun insha Kwanyarsa inkashe aljan inci namansa yakara Kwarma ihu yakarci wanikaton Dutse da takobinsa takedutsen yarabe biyu sannan yaikundubala ya,afka Filin yaki wohoho ai al,amarin bakyan fada domin tashi Farko yafekema sama da aljanu Dari kawuna yafarke tubin Mutane Samada Dari kamar Balbalin bala,i tamkar barnan Iska haka Sarki Manjuss kewatsida Jama,ar Sarki Kurungu duk inda yagilma saidai kaga gawawwaki na xuba tamkar annobar Mutuwa kamar wutar karmami Haka Sarkinaljannun Manjuss ke sarrafa takobiyana aika dodanni da aljannu da Mutane lahira kaiya aituni yadamakomai inda yarikabi yana datse igiyoyinda da,akadaure jama,arsa koda Sarkin yaki Kanwar yaga Mummunan barnanda Sarki Manjuss kema Jama,arsu saita kwarma ihu tafalla aguje tafuskanci Sarki Manjussnanfa Suka Sarkeda yaki maitada hankali inda Akaci gabada daure jama,ar sarki Manjuss SHiko da Sarauniya Xa,uma saisukarika kaima Juna sara dasuka cikin xafinnama sukarikita guri gamida ruda ko ina inda kura tatashi taisama tamamaye ko,ina yaki yakaxanta inda Sarauni xa,uma tashekamar Sara tamkartasari Dutse haka takobinta yai tsalle Sarki Manjuss yasa kafa yabanketa taibaya xata fadi yasa Takobi yasareta akafada jini yai tsartuwatsananin xafi Sarauniya Xa,uma takwarara ihu Sarki Manjuss yakecedadariya yadaga takwobi xaimata Fashin kwakwa saiyaji ansa kafa an bankeshi kafin yaiwani yunkuri ansureshi Sama anmakada kasa yayunkura xaitashi saiyaji kaifin takobi amako gwaransa anrutsashida,Ita tabbas yai imanincewa mutukar yamotsa xai hallaka aisai yatsaya cik gamida daga hannayansa Sama Bawanibane yaritsashida tsinin Takobinba Face Sarkin yaki Kanwar yanawani Muxurai daxaxxare idanu sannan yakwarara ihu yadaka tsawa take yaki yatsaya cik Sarkin yaki yaceda Dakarun Sarki Manjuss kai tsinannu kusani Sarkinku yakai kasa sannan yamika wuya gamida Sallamawa shin xakumika wuyane kokoinyi umurni ga Jama,ata suturaku Kiyama ai saisuka karaya gamida tsorata sukaxubarda makamansu sannan sukaxube bisa giwowinsu Sarkin yaki Kanwar yakeceda Dariya yaceDa Sarki Manjuss kaitsinanne menene Maganarka takarshe ga jama,arka maxa kafurta domin mutuwa xakayi saiyace yakai Sarkin yaki lallai idan kakasheni babu watariba da xaka Samu amma idan harka banni araye to xanmaka anfani nida Jama,ata munacikin amanarku lallai xamui mubaya,a gaSarki Kaushatu dankan ana Sarauniya Xa,uma takeceda dariya tace tabbas Dole itace uwar naki tace akyaleshi yarayu shida Jama,arsa sannan suna cikin amanammu take Sarki Manjuss da Jama,arsa sukai muba,ya,asuka hade da tawagar Sarki Kaushatu Sai Sarauniya Za,uma tace Dakaru kushirya domin xamucigaba tafiya domin mu,isa kogin Bahar Jabal mukarisa Koramar San,ana domin Samun lafiyar Shugabammu sarki Kaushatu Danka,ana Runduna tai yyammacin Duniya, Sukuwa Dakarun Xumunci Tafiyarsu
Chapter 18 · 0% Book details