← Book details Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 20

Sashe 13

Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yacigaba dacewa mahaifiyata itace Sarauniyar Kasarmu maisuna Tambux babbar kasace mai daukeda mutane sama da miliyan dubu goma Mahaifiyata Munaya takasance tanaji dakarfin mulki da girman ixxa taka karya wanda taso tadora wandataso domin tanada karfin Rundunaxunxurutun maxajen Fama samada miliyan dubu biiyu Babu abin Mahaifiyata takeso Face taga kasarta nakara fadada wannan daliline yasa take yakar kananan masarautuda manya tanahadesu acikin masarautanta tabbas Mahaifiyata Wato Sarauniya Munaya xata iya aikata komai kuma xata kashe kowaye saboda karagan mulkinta Yarima Lamir yace kasani yakai Abokina Kairuf kasar Tabux tanada manyan birane guda bakwai kuma sarakunandake mulki awadannan birane bakidayansu yayyinane Uwammu daya kuma ubammu dayaNine karaminsu amma sunyi mutukar tsanata saboda tsananin tsanata dasukayi saida suka haramtamin Shiga biranansu bakomai yasa suka hanani Shiga biranensuba Face ra,yimmu dasu yasha bambam domin su sunkasancene Axxalumai nakarshe suna mutukar gallaxama talakawa suna kwace gamasu dukiya sannan sunaauran matayen dasukeso koda matan basa sonsu tsananin xalunci laifi kadan sai ayankema hukuncin kisa sannan awashe gidanka tonikuma aduk lokacin danaji wannan danyan aiki tofa bana iya shiru shi yasa suka samin dokan shiga biranansu saidai inyatsa ababban birnin Tambux inda itama Mahaifiyata muke rikicida ita aduk lokacinda taiwani danyen hukunci saboda hakaitama mahaifyan nawa tatsaneni domin halimmu yabanbanta YarimaLamir yace kasani yakai Kairuf nina dauko haline na Mahaifimmu Sarki Samarax wanda shine asalin Sarkin Yakasance Sarkine Adali kumashugaba mai sun jamaarsa saboda tsanani adalcinsa saida anemi talaka akasarmu akarasa kowa kagani akasar tambutu yanada wadatarsa daidaishi wannan Adalici na Mahaifimmu yana mutukar konama Mahaifiyarmu rai itada yayyina subakwai suna matukar jin haushinsa suntsani rayuwansa akullun sunacikin yimar Fatan mutuwa kodasuga abin yakiKarewa kullum sunamai fatan mutuwa amma kociwonkai bayayi saisuka hadakai dabokaye sukamai tsafi suka sanyamar cutar mutuwar rabin jiki yakasance kullum yana kwance Mahaifiyarmu tahaye karagar Mulkinsa inda tasauke Sarakuna bakwai masu mulkin birane bakwai tadora yayanta bakwai suka fara gudanarda Mulkin kama karya tabba ahalin yanxu jama,ar kasanmu sunacikin bala,i,da musifayarima Lamir yaci gabadacewa dalilinda yasa nasanka shine Watarana mahaifiyarmu tashirya taron na xallan yayanta Muka taru aturakanta mutakwas biyar Maxane sai mata uku mahaifiyarmu tafara magana tanacewa yaku yayana nakirakune domin isanardaku cewa munadab da mulkan Duniya bakidayanta mamaki yakamamu inda babbammu yace ya Ummi Lamir mekikenufi dacewa munadab da mulkan Duniya Mahaifiyarmu tai murmushi tace kusani yayana Rikici yaballe aduniya adalilin bayyanar Sarkan ajali Sarkace wanda duk wanda yamallaketa to bamakawa Sai Sarakunan duniya sunmasa mubaya, jaruman duniya xasukasance suna musu biyayya bokaye da manya matsafa kai har aljanu bakake da Farare indai Kamallaki Sarkan Ajali tofa Sai kajuyasu kamar Waina Aikoda yayyina sukaji wannan labari saisuka mike sukace yake Ummi Lamir muna neman ixininki dakibarmu mushiga Duniya muma ai gwagwar mayan neman Sarkan ajali damuMahaifiyarmu tace aa yara abindanakeso daku shine kukasance cikinshiri domin ahalin yanxu Sarkan tana wuyan wani yaro mai suna Kairuf yatunkari BANGON DUNIYA domin maida Sarka maxauninta indamiyagun halittu aljanu da mutane ke farautansa domin duk wanda yainasaran kame Kairuf har yaikwanaki Talatin taredashi to Sarkan Ajali taxama Mallakisa Kuma yaxama Sarki Duniya bakidaya Hansaru tace ya Ummi Lamir,to tayaya xamu mallaki wannan Sarka inbamu shiga Duniyaba Mahaifiyammu tace Yaxama Dolene Yaro Kairuf yaratso takasammu tadaga murya tace inko yashigo to har abada baxai futaba saiyai kwana Talatin ahannunmu sannan mucire Sarkan awuyansa Muyankashi musha jininsa domin samun tabarakinsa nan yan uwana sukama Murna sunacewa lallai idan duniya taxamo akarkashimmuba,dan,adamba aljannuma da dabbobi sai sundandani axabarmu tabbas sai kowani Halitta yagwammace mutuwa amaimakon yarayu Tsam namike hankalina atashe xanfuta sainaji Mahaifiyamu takira sunana tace Lamir nasan hankalinka yatashi jin Duniya zata shiga masifa ahannumu tokasani awannan karanbubu dagin kafa duk wanda yace xaishiga tsakanimmu da burimmu to xamu kaudashi adoran kasa kowaye, wasu hawayen takaici sukwararo afuskata nafice adakin kaitsaye dakin Mahaifimmu na nufa inashiga Sainasha mamaki Domin axaune naganshi yanacin abinci da hannunsa babu wata alamar cuta ataredashi Makaki yakamani mutuminda koxama baya iyayi to tayaya yasami wannan lafiyar, KAIKAI YAU DARIGAMA ANKIFARMINDA SHAYI [#BANGON;;;;DUNIYA #PART #3F] yarima Lamir yacigaba daba Yaro kairuf labari yace alokacinda nashiga dakin mahaifimmu sai nasha mamaki ganinshi axaune bisa kujerayanacin abinci da hannayensa cikin sanyin jiki nakarisa gareshi nadurkusa agabansa nadafa kafafunsanace ya babana ya,akai kaida komaisai ammaka saboda cutar mutuwar tsagin jiki datasame naga kana,iya aikata komaida kanka Mahaifinayaiwani murmushi maikamada,Yake yace kasani yakai dana nadade dawarkewa to,amma inatsoran mahaifiyarka da yan uwanka domin mutukar suka sanna sami lafiya to bamakawa sai sunkasheni kodanaji wannan magana sai nafasheda kuka nakama hannun mahaifina inacewa kayi hakuri babana banida Karfin da xan iya kareka daga sharrin yan uwana Mahaifiyana yace karkadamu dana komai xaiwuce akamme kashigo gurina naga alama,akwai tashin hankali afuskanka takenabashi labarin Sarkan Ajali dakuma irin shirin da mahaifiyammu da yan,uwana sukeyi domin kamakaSai mahaifina yacemin to aikaine xaka taimaki Kairuf Sanna wannan tafiyama dakai xa,ayi lallai wajibine karaka Kairuf Bangon Duniya nabude baki xanyi magana sai yadaka tardani yace kamaida Rayuwanka alanbun Gabar kaida abokanka lallai watarana xaku hadu daKairufacikinta Sannan xaka iya ganeshine tahanyar Sarkan Ajali dake Rataye awuyansa domin itanadabanne aduk lokacin dakakalleta tosai taxamo maka wata halittan Xaki giwakura damusa dadai sauransu sannan tana sauya kala tamkar Hawainiya tokaji Dalilin da yasa muka kiraka abokimmu sannan bakidaya abokammu xasu rakaka xuwa Bangon Duniya Kairuf yace ina wannan tafiyace bisa umurni Sannan ba,acemin intafida kowaba saboda haka lallai baxan aminta dakaiba Kafin sukara cewa wani abu Sai sukaji karan tafiyar dawakai dakuma ihun maxaje koda Kilxam yaleka waje sai yai toxali da RundunanMayaka Fiyeda miliyan biyu summa Fadamar kawanya aguje yadawoyaceda abokansa lallai munacikin Hadari domin Sarauniya Nufayace dakantataxoda dakaru masu yawa kawai saimai Sanarwa yafara Sanarwa yakai Yarima Lamir lallai kasani bakidaya Wannan lambu tana xagayaneda maxajen Fama bakuda wani hanyar tsira saboda haka Mahaifyarka Mai girma Nufaya Sarauniya kasar Tubax tana umurtanka dakai dayaro kairuf da abokannka kufu kokuma idan dakaru sudaka muku wawa lallai saikun dandana mugunyar axaba nanfa hankalinsu yatashi Sai Yarima Lamir yacekukwantarda hankalinku Nida Kairuf da Kilxam dakuma xamir xamufuta takofan Sirri lallai baxa,akamamuba sannan yanuna abokansa guda biyar yace kukuma xaku futa xuwaga mahaifiyata daya bayandaya lallai kada kufutada sauri domin mu yaudaresu har mui nisa tuni Kairuf Lamir Xamir Kilxam sukabi wata boyayyiyar hanya tasirri saida sukainisa sannan suma yara biyardin sufara futa,Kairuf Lamir Xamir Kilxam sukaita gudu inda suka shiga wani ramimaikama darijiya Sukaita gudu kaman ransu xai futa saida sukai sa,ahudu suna xula gudu sannan suka fuce araminnan sai suka tsinci kansu nesa dabirnin Tunbax Lamir yace karmu tsaya muci gabada tafiya nanfa sukaci gabasukai nisa sosai kwatsam sai sukai kicibis da Sarki ShamruXu daya daga cikin yayyin Yarima Lamir datawagarsa na maxaje miliyan guda nanfa Yara sukai Cirko cirko dakaru Suka kewayesu Sarki Shamruxu yakeceda dadariya akarshe yadaure Fuska yace kai kanina Lamir nagode maka dakakawomin Kairuf Dama nasan Mahaifiyarmu baxata iya kamakuba shi yasa nakafa natsare awannan wuri Yarima Lamir yace aa Yayana lallai kasani babu abinda xaka,iyamana gwara kakyalemu mui tafiyarmu inko kaki tofa Kaida Jama,arka xakuhallaka SARKI SHAMRUxu Yakeceda dariya yace kaiyaro ninafi karfin kaimin Baraxana daMutuwa domin kasanni Ajaline maikashe kowa Yaitsawa gaDakarunsa yace kukamemin yarannan muigaba dakaru Sukayo kansu Sai Lamir yace Abokai kukama hannuna dasauri suka rirrikeshi kawai Sai yaran suka xamawata guguwa subi iska sukai Gaba Sarki Shamrux yakwarara ihu yacewannan yaron saina kasheshi ahaduwarmu tagaba Awani kungurmin daji suka bayyana mai tsananin Sarkakiya nankuma yuwa tasasu agaba Gashi babu guxiri ataredasu Lamir yadubi Kilxam yace Kaine Mafarauci saikashiga daji kasamo mana abinci take Kilxam yamike yashiga Daji dakikai Sittin saigashi yadawo da wata karamar barewa sukai murna take Xamir yafotoda duwatsun kyastuwa yahada kirare yatashi wuta suka gasa barewannan suci Sukoshi sukasha ruwa abinkada Gaji yayyu aisai sukama barci tamkarmatattu Sudai sunfarkane Sugansuawasu Katon keji andorasu bisa Wata katuwar giwa suna tafe awata Katuwar Runduna tamutun miliyan goma Hankalin yarannan yatashisukakalli juna Kairuf yace wananna kuma suwaye sukamemu YarimaLamir yace nidai bansansuba Sai XAMIR yace nasansu rundunan majusawane masu bautan wuta karkashi Sarki yaki Kanwar bashida tausayi kuma basu hada hanyada imaniba Lallai muna cikin hadari Kawai sai sukaji ankwatsatsa ihu mairaxanarwa cik akatsaida tafiya Saiga tawagar Sarki Kaushatu danka,ana suna tuttudowa kamar tururwa bakidayansu suna sanyaneda bakaken kaya damiyagun makamai yawansu yawuce kima makamansu abin tsorone nanfa sukai sahu Sufuskanci rundunar majusawa masu bautanwuta nan afara kallon kallo gamida hararan juna Yarima Lamir yace wayannan kuma Suwaye Kairuf yace tawagace ta Sarki Kaushatu dankan,anaTunku maikai yaro makisa jikan Sarki Kurungu mugun kifi kada naganinka yakwana da yunwa birida gatari kashemai gona Kura mai cefanen al,muru kowa yajadakaixaiyi asara kobaiyi takudiba to xairasa ransa Dankari koda YarimaLamir Kilxam Xamir sukaji cewar Rundunan Sarki Kaushatune Sai hankulansu yatashi sukama kyarma suna xuma domin sunada labarin tsinancewarsa,GIRKI YASAUKA #BANGON,,,DUNIYA,,,PART,,,#3G Lokacinda rundunan Sarki Kaushatu sukai Sahu sufuskanci Dakarun Majusawa sai akama KallonKallo gamida hararan juna Can Sarki Kaushatu Tunku maikai yaro makisa yafuto gaban Rundunarsa yai kururuwa yadakama Majusawa tsawa yace kai Majusawa yan bautan wuta lallai kusani Nine Dakaina basakoba kuma bukata dayanakesodaku Shine Kumiko Yarannan guda uku cikin Ruwan Sanyi Nikuma nai muku alkawari Zambarku Kurayu kuda iyalanku, Wannan Kalma taharxuka xuciyar Dakarun Majusawa inda suka fara tsuma suna Cixan baki Shiko Sarkin Yaki Kanwar ransa yadagule kawai sai yakwarara ihu yanuna Sarki Kaushatu da tsinin Mashiyace karyane lallai da akwacema yaro riga to gwara ayagata yadaga murya yace lallai akam mumikama yarannan tofa Saidai murasa Rayuwammu bakidaya Sarki Kaushatuyakwarma ihu yaima jama,arsa tsawa yace kai Maxaje kumutstsikemin kananan Kwarinnan dakarun Sarki Kaushatu sukwarma ihu sukaikan Rundunar Majusawa Inda Suma Majusawan Sukwarara ihu gamida xare takubba sukafalla aguje kaiyasa, aka hadu atsakiya akai kwaramkwatsam nan Masifa takullu bala,i yawanxu akafara misayan takubbaafara asaran Rayuka jini yafara Kwarara nanfa kawuna sukarika tashi Sama jikkuna surika xuba akasa yaki yakaxannce akowani bangare kisa akeyi Saidai Majusawa sunnuna cewa sufa ma,abota bautan wutane Domin suna kisa datakobine kuma suna kone makiya dawuta nanfa suka rika ma Dakarun Sarki Kaushatu kisan rashin mutunci kayya maza suke maganin maxa domin Sarkin yaki Kanwar yafurgita maxa domin da masu biyu yake wannan yaki duk inyakaiSuka sai yasoke samada maxaje arba,in dankari Nanfa yaxamema makiya annobar mutuwa yarika Saukemusu Salo salonamasifar yaki tamkar wutan daji haka yake babbake jama,ar Sarki Kaushatu duk inda yajuya saikaga gawawwaki na xubewa kasa jini yarika malala ihun maxaje yacika ko,ina Karan haduwan takubba yayawaita Wuta kama asassan
Chapter 13 · 0% Book details