Sashe 15
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
BANGON DUNIYA Littafi na hudu 4 Na Ibni Abdullahi Abdullahi Ebook created by Shuraih Usman Publish @ www.hausaebooks.com.ng ;;;;#BANGON DUNIYA;;;;;;0;;;;;#30 Bakomai yafurgita dakarun Sarki Kaushatu ba yakuma Hassala SarkiKaushatuba Face ganin ilahirin Dakarun majusawa Sunmace amma Shi Sarkin yaki Kanwar yana tsaye yaja daga saihuci yakekamar bakin maciji Ran Sarki Kaushatu yabaci yace kaitsinanne shinkai baxaka mutubane lallai Kamar yadda Jama,arka suka mace tofa kaima Saika mutu Kawai Sai Sarkin Yaki Kanwar yakeceda dariya kamar mahaukaci akarshe yakwarara ihu yanuna Sarki Kaushatu da tsinin Mashi yace kai Wawan Sarki Fandararre lallai kasani Sarautan Sarkin yaki ba,abanxa ake Samuntaba saboda haka kafin kakasheni lallai kana bukatan Jarumai kamata guda dari hoho kalamansa sunbatama Sarki Kaushaturai yaceda dakarunsa kai maxaje Ku,afkama tsinannan kusarami ilahirin Sassan jikisa wohoho afusace gayyar aljannuda Mutane harda dodanni sukwarara ihu duu sukai kan Sarki Yaki Kanwar Shima yamaka ihu yajefar da takobin dake hannusa yadaga hannayensa Sama yana wasu sambatu gamida ambato kalaman tsafi takewasu xabga xabgan takubba suka bayyana ahannunsa yafalfala aguje yatunkari makiyarsa suna ihu shima yana ihu saida yarage Saura kiris suhadu Sai yadaka tsalle yaisama tamkar tsutsu yadira atsakiyar makiya nanfa makiya sukarufeshi Suka yamyameshi kamar xasu cinyeshi amma da SarkinYaki yararika ihu yakai wani wawan kora damada hagu yasalam aisaiga,kawuna natashi sama jikkuna naxuba kamar rubabbun kago jini yafara watsi ko,ina kaiya lallai maxasuke Maganin maza domin wani irinkisa mara kyangani duk inda Sarki yaki yatasada Sarada suka sai yatarwa maxaje yaxamo kamar wanishaidani yakasa yatsare yai rumfa inda yarikaRabana maxaje Mutuwakyauta Ida Mutuwa tarika bin bayansa tana Wafce Rayukan masu karan Kwana ihun maxaje yayawata gawawwaki yayawaita jini yarika kwarara tamkar kogi yabarke Sarki yaki yarika Ragargaxan dakarun Sarki Kaushatu bamutun ba,aljan ko Dodo duk wanda sukai kwaram tofa kwanansa yakare kai al,amarinyamunana kuma yakaxanta Sai Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace kai Jama,ata lallai tsinuwada La,ana tana dabda tabbata agareke sannan kuna dabda riskan Axabata Lallai lokaci kadan yarege muku kodai kukai Sarkin yaki Kanwar kasa kokuma insanya Bakar wuta takoneku Aijin Kalaman Sarki Kaushatu Sai yakarama Jama,arsa axama dakaimi suka fusata sukaima Sarkin yakiKanwar Kuri suka xagayeshi sukarika kaimai miyagun Sarada suka take suka nunamai Sarkin yawa yafi Sarkin Karfi wani Dodo yasokamartakobi agadan baya Saida yahudashi harciki Sarkin Yaki Kanwar yabarka ihu bayansa yadare jini yabarke Wani Dakare yakartamar takobaKirji take Dakarun Fama suka RufeSarkin yaki Kanwar Sara,bakakkautawa tun Sarkin yaki na maida martani yakasa yakama kare kansa nanma abin yagagara yadurkushe bisa Guiwowinsa suci gabada Saransahar yabaje akasa Sarki Kaushatu yai tsawa take Dakaru suka jabaya abar Sarkin yaki akwance jini nakwarara ajikinsa yaitsamotsamo da jini Sarki Kaushatu yakwarara ihu sannan yabusheda daririya yace kailallai wannan mutun jarumin Gaskene Kuma namijin Famane lallai ina bukatansa acikin tawagata Sarauniya Za,uma takalli Sarki Kaushatutace ranka yadade ai wannan yariga yamutu Sarki Kaushatu yabushedadariya yace baimutuba amma yana dabda mutuwa amma xamu taimakeshi domin yarayu kawai saiyasabi wasu kalaman Surkulle yadaga hannunsa daya take wani Kurtu yabayyana ahannunsa cikeda Ruwan tsafi yakwarama Sarkin Yaki Kanwar Kawai sai yamike xumbur kamar kibiya yanaxare idanu Yasungumi Takobi yana kokarin Afkamadakarun Sarki Kaushatu da Sara Sai Sarki Kaushatu yanunashida yatsa take wani Haske yashigi Jikin Sarkin Yaki kawai Sai aga Sarkin Yaki yatunkari Inda Sarki Kaushatu ketsaye Yana xuwa sai yaduka yai gaisuwa da mubaya,a ga Sarki Kaushatu yanacewa jinjina da mubaya,a agareka yakai babban Sarki Dagayau ni bawankane Sarki Kaushatu yabushedadariya yace Saini Tunku maikai yaro makisa nine Hankaka maida dan wani naka Sannan yadubiYaro Kairuf da Yarima Lamir da Kilxam da Xamir wadanda suke kan giwa yace kai hatsabiban yara lallai daga yau kun xamo abin ikona doleme kuikwanaki Talatin afadata domin immallaki Sarkan ajali Yabushe dadariya Kawai Sai Yaro kairufyadakama Sarki Kaushatu tsawa yace kai wawan Sarki kana tunanimMallakan Sarkan ajali abune mai Sauki Kamar haka tokasake karatu yaro yadaga murya yace inamai rantsuwa da Sarkan ajali dake Rataye awuyata kokwana daya baxa muyi ahannunkaba Ran Sarki Kaushatu yabaci yace kai yaro lallai kanada Mutukar Sa,a domin Sarkan Ajalina wuyanka badan hakaba da sai nayi gunduwa Gunduwa dakai tsinanne amma Dukda haka Saina xaneka Da bulalan Karfe Sarki Kaushatu yaceda Wasu dakaru kudaukomin yaronnan domin aimasa ladabi take wasu Furda furdan Aljannu Sutunkari Giwannan gadan gadandaniyyar sudauko giwan cancak yarima Lamir da abokansa sukatsoratasufara zazzare idanu amma shi Kairuff Sai yarika irga inda yafara daga daya har xuwa tara kuma alokacinne Makamakan aljanunnan Suka isa Dafda Giwarnan aisuna kai hannayensu domin damkar giwannan Kairuf na ambatar Goma kawaiSaikasa taigirgixa take aljannunnan Suka burma kasa tahadiyesu haka itama katuwar Giwannan taburma karkashin Kasa tanutse gurin yakoma yashafe tamkar babu abinda yafaru aisai Sarki Kaushatu yakwarara ihu yakama tsunburikai dakalaman tsatsuba yana haska kasada Wani jan haske natsafi koxaiga ta,inda Sukairuf suke amma babu wata alama aisai yakwarara ihu yace kai maxaje lallai akwai babban matsala kubiyoni Yasaki linxamin DokiDakarunsa sukarufamasa baya Suko Yara lokacinda Suka rufta cikin karkashin Kasa sai suka tsincikansu a AWATA SABUWAR DUNIYA SHAYII YA,ISOF{#BANGON DUNIYA #PART #31} Lokacinda Kairuf da abokansa sukarufta karkashin kasa saisuka tsincikansu awani makadeden gari maicikeda mutane gamutanen wannanbirni sunkasance dirkadirka gatsawo ga girma maxansu da matansu bakidaya shigansu iri dayane sanye sukeda Jajayen riguna da Bakakenwanduna wani abin mamaki shine bakidaya idanun jama,ar wannan birni idanusu nakan sukairuf kamar Mayu haka jama,ar wannan gari suka tsaresu da idanu Kairuf yadubi abokansa yace acikinku akwai wanda yasan tarihin wannan Gari Yarima Lamir yace wannan itace Duniyar kasa Kuma sundana muna tarkone domin cafkemu Lallai sai mundauki mataki,domin tserewa Kairuf yace to yanxu menene abinyi Kilxam yace atsarin Farauta idan maharbi ko mafarauci yadana tarko tobayakai hari Sai yaga abin Harinsa nashirin tserwa yarima Lamir yace wato yanxu tunda muna tsaye baxasu dauki mataki akammubaamma inmuka motsa xasu dau matakin akamamu kenan Kilxam yace tabbas wannan kallon nasu akwai shiri tsiya acikinsa yara sukai Shiru Can Kairuf yace abokai gashawara Dafari xamufara tafiya ahankali kamar baxa muguduba tosuma baxasu fado manaba to ammafa kowannemmu yasani muna tafiyane muna kara Sauri sannan akwai matakin daxamukai tofa saidai kafarmu takwacemu lallai kowa acikimmu yashirya gudum mutuwa takesukama tafiya atare tabbas biri yayi kama da mutum domin su Kairuf nafara tafiya sai ilahirin Jama,ar Birnin sukarika binsu abaya Kairuf yace karmutsaya kuma kada muwaiga kawai mucigabada tafiya har Xamir yasamamana mufuta tunda yagaji tsafi sukaci gaba da tafiya inda Xamir yaxaro wani karaminMadubin tsafi suna tafe yana karanto kalaman tsatsuba can yashafi madubinsa take ilahirin taswiran birnin yabayyana amadubin yakarema birnin kallo tsaf tareda naxarinkofofin garin suna tafe Xamir yanacewa wannan birni yanad girma da fadi daidai dadai sannam akwaiyawan tarin Jama, sunkai miliyan goma shahudu maxa da mata, sannan akwai kofofin shigowa wannan gari guda biyu sannan sannan akwai kofar futa guda uku dukkansuakwai masu gadi domin bakofan tsaro sannan masu gadin sunkasancene bakaken axxalumai sannan basuda yarda koda Sarki yainiytar futa tawannan kofa tofa dole sai yanuna musu wata Jar alama sannan xasu amintadashi inko sauran jama,ane tosuma akwai alama dasuke karba daga masarautan wannan kasa ahankamma sai anhadaku da jagora amintacce sannan baxasu taba bude kofanba harsai sunyi binkice maitsanani Koda sukairuf suji wannan bayani daga bakin Xamir Sai suka tsorata fargaba yashigesu Kairuf yace to yanxudai bamuda mufita kenan sai ankamamu Yarima Lamir yace aa lallai idan mukai kuskure jama,ar wannan gari suka kamamu tofa Sai hali tabbas xasu iya rikemu natsawon kwanaki talatindominBirninsu nakarkashin kasaneakwaiwahala wasu jama,adaga Duniyar Sama su,iya shigowa wannanbirni Yakalli Xamir yace kacigaba dabinkice lallai zamu sami Mafuta domin bamatsalar dabata da magani Sukaci gabada tafiya Jama,ar birninnadada biyedasu Duuu su Kairuf suka kara sauri inda suma jama,ar birnin sukara dago kafa can Yaro Xamir yai ajiyar xuciya yace abokai munsami hanya amma Itama sai mumdage xage damtse gamida Jajuriya sannan mukai labari dukkuma Wanda yasanya kasala tofa xaihallaka awannan birni Kairuf yace to a,ina hanyar take kuma yaya xa,ayi mukai gareta batareda jama,arwannan birni sunkame muba Xamir yace farkodai kusani abokai ita wannan kofa takasance koface tasirri da masu laifi keshigowa da fice dakayan laifi batada wani tsaro kaiwa kafarmune xata kaimu Yarima Lamir yace to dawani lokaci yakamata mufara gudu Xamir yace kowannemmu yakasance cikin Shirikamar yadda muke bukatan gurinda xamu futa aguje suma Jama,ar wannan birni sun shirya daidai gurindazasu afkamana Yaci gabadacewa to mukafin mukarisa gurin xamu futa aguje kusani abokai gudune nakowa yaitakansa sannan alokacin da mufuta aguje karmusake mubi hanya daya amma kuma yaxama dolene muhadu a kofadaya Kilxam yace kamar yaya kenan Zamir yace ina nufin kowa yabi hanyarsa amma muhadu akudu maso arewana,karken wannan gari yace kowa yakula sukaci gabada tafiya sunacikin tafiya sai Xamin yace abokai lokaci yayi kowa yaceci rayuwansa dankari aikamar fashewar tangaran haka Yarannan suka tarwatse kowa yabi hanyarsa damasifar gudu maitaken gudun mutuwa nanfa jama,ar gari sukabi bayansu kowannensu gudu yake irinna futanrai Yarima Lamir yarika tsula gudu kamarzai tashi Sama inda wasu katti uku suka kuremar gudu suka tareshi Sai yasabi yaudara yatsaya yayi kamar yamika wuya yashammacesu yaxaro karamar takobinsa yasokama daya,aci dakaren yakwala ihumutun biyun sukawomar wafta yakara kartama daya takobin akirji shima yai baya nanfa ragowar dayan yarika kawoma Lamir wafta afusace shikuma yanaxillewa suna wannan haline Lamir yasokama takobiacinya yafuta guje,Kilxam nagudu iya karfinsa amma sai yaji caraf andamkeshi anyi Samadashi wani kato yakamashi cikin hanxari Kilxan yaxaro karamar wukansa yasokamamutumin a,ido tsananin xafi mutumin yaijifa da Kilxam wani kato yakawomar wawura Kilxam yaxille yadauki wani katon Dutse yamakama mutumin yafuta agujee Shiko Xamir bat yabace inda masu binsasukanemeshi sukarasa nanfa sumasukama surkulle aisai yabayyana agabansu yaimusu bala,in nisa sukwarara ihu sufara tika gudu harwani tashi sama sukeyi kaidagani kasan aikin tsafine amma sai yaxamo abanxa domin saisunkusa cimma Kilxam sai yabace ahaka sukarika fafatawa Shiko Kairuf dayake shine Sarkan ajali kehannunsa tosai jama,sukafi binsa tako,ina suke barkowa har suka sashi atsakiya sukaimar kofan rago Kairuf yarasa Mafita NAYICAN DAGUDU DOMININ,ISARUMFAR SHAYI{#BANGO;;;;#DUNIYA;;PART #032} Lokacinda Dakaru masu yawa sukakewaye Kairuf sunaneman kamashi saiyarasa abinyi Dakaru sukai kansa koda yaga alama Zasudakamar wawa sai yacire Sarkan Ajali dake rataye a Wuyansa Yajefata Sama tabbdijam ai jama,a naganin Sarkannan asama sai suka manceda batun kama Kairuf sumaida hankulansu Sama gamida daga hannaye suna turereniya dabige bigen juna kowa namuradin ya Cafe SARKAN AJALI aikafin Sarkan takawo garesu Sai kairuf yadaka tsalle yahaye kafadun jama,a yakara maka tsalle yacafe Sarka yadire agabansu can nesa yakara runtumawa