Sashe 19
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
tainisa daniyyarsu xuwa Dajin Bikir domin su iski Rijiyar Xurum domin sushayarda Boka Barnuhu ruwanRijiyar domin yasami waraka dagacutardake Damunsa tafiya suke cikin Sauri kamar xasu tashi Sama basuda wani buri face sugansu adajinBakir sunacikin tafiya sai sukai kicibis da wata dandaxon Jama,a maxa da mata yarada manya gasunan Fululu fiyeda fin irga sunkafa bukkoki sunata kaikawo da,alamu wannan al,Umman tanacikin tashin hankali domin mafi yawancinsu sunrame sunkanjale sun xamo tamkar kashidarai yaransu sairafka Rafkankai idanu xuru xuru koda Dakarun Xumunci suka isa wannan Sansani saiWasu maxaje su tara sukataresu nanfaakafara kallon kallo can wanidaga cikin Maxaje Tarannan yaceda Dakarun xumunci Barkanku daxuwa Dakarun xumunci masu burinSamama Duniya Sauki Jama,ar Sarki Kilad suna muku barka daxuwa kuma suna mubaya a gareku Sarauni Atine tace kusuwaye kuma ya,akai kusammu kuma menene yasakuke xaune awannan guri mai mutukar hadari ga rayuwan dan,adam Sai saurayin yace ni Sunana Yarima Sauwar bn Kilad domin amsa tambayoyinku muna bukatan kushigo cikin sansanimmu musami guri muxauna domin muna bukatan taimakomku saikawa yajuya yakama tafiya Dakarun Xumunci suka rufamarbaya Saida sukadauki tsawon Sa,aguda suna tafiya acikin wannan Sansani Sannan suka isa wata katuwar tanti wanda akai mata ado tamkar masarauta sannan gadaru masutarin yawa sunkewaye ko,ina sai muxurai sukeyi kaitsaye Yarima Sauwar yashiga Tantinnan Dakaru sukai gaisuwa da jinjina agareshi sannan yakunna kaicikin tantin Dakarun xumunci suka bishi koda suka shiga cikin tantin saidakarun xumunci sukasha mamaki ganin Ankawata cikin tantin dakayan kawa na Sarauta manyan kujeru na alfarma da kilasai ga bayi nakai komo sannan sai Yarima Sauwar yaxauna awata katuwar karaga sannan samari takwas suma suka xauna akujeru Takwas Sannan aka Umurci Dakarun Xumuncidasu xauna awasu kilasai goma Shadaya da,aka taxa dansu sannan aka Shimfide Boka Barnohuawani gado shima na masamma bayan angabato dakayan abinci da ababensha Sai Ba,yan anci ansha sai Gimbiya Ela taigyaran murya taceda Yarima Sauwar ahalin yanxu kai muke jira domin kabamu labarinku Yarima yace Labarine maicikeda tausayi gamida takaici dakuma rashin imani yarima Sauwar yace Da farkodai sunan Kasammu Laharim sannan kamar yadda na fada muku Sunan mahaifina KILAD yakasace Sarkine mai adalci atsakaninjama,arsa Sannan yanada Farin jiniagun talakawansa#BANGON DUNIYA PART {#40} Anjere Mamyan akwatuna guda Shida Domin xuba kuru,u inda aka wari uku na Masoyan Yarima Sauwar Uku kuma na Magoya bayan Gimbiya Nariyya Jama,a suka hau layi domin gudanad da wannan Xabe xuci yoyinsu nacikeda Rudani gamida tarin Fargaba axahiri sunason Suxabi Yarima Sauwar domin yagaji karagar Mahaifinsa domin Halinsu dayane amma suna Fargaban abinda xaibiyo baya domin suna tuna alkawuran axaba da Gimbiya Narriyya taimusu mutukar basu xabetaba tofa saisun gwammace Mutuwada Rayuwa akai tsurutsu Sai Waxiri Dandanu yahau dandamali yadagaMurya yace yaku Jama,a lallai Kutsaya Kuxabi Shugaba adali kada tsoroda Fargaba yasa kukashe kawunanku alhali kuna Raye Sannan yadaga hannunsa Sama yace nariko Farin Dutse kuma Yarima Sauwar shine xabina tabdijam aikamar dama jiransa jama,asuke sugaxabinsa take sukarika tulama Yarima Sauwar kuri,a inda akacika akwatunansa da Kuru,u sannan akarika xubawa akasa inda Akwatun Gimbiya Nariyya babu komai aituni Garin Balwan yabarkeda ihu mata suka sa guda Makada suka Saki Ganguna Mawaka sukama Rerama Yarima Sauwar Wakokin yabo awannan Rana akanada Yarima Sauwar Sarkin Kasar Balwana saida akai mako uku ana biki sannan kowa yakama gabansa inda Sarki Sauwar yarika gudanarda muliki tamkar na Mahaifinsa inda Jama,a dadama suke cewa yafima Mahaifinsa iya mulki al,amarin Gimbiya Nariyya kuwaba,amasan ina tashigaba tsawon Watanni Uku kwatsam rannan sai wata bakar Kwanama Narkekiya tabayyana atsakiyar kasuwa Girmanta yakai Rikakkensaniya tanadakari har guda goma Shabiyu nanfa tarika harbin Jama,a duk wanda Kunaman taharba take ilahirin jikinsa xaikoma Bakinkirin tamkar gauwayiyakama aman jini ahaka xaimutu alokaci Guda kunaman na harbin Mutane goma shabiyu kuma babuwanda xairayu kayya aituni Jama,a sukama gujeguje da ifeife inda wasu suka rikadanne wasu nanfa guri yadame wasu dakaru suka tunkari Kunamannan nanfa sufa jifantada Kibiyoyi da wukake da majajjawa amma saida kunaman tahallakasu bakidaya Koda labari ya isa Fada Sai Hankalin Sarki Sauwar yatashi dakansa yai damara sannan yadibi Gwaraxan jarumai kuma masujida KarfinDantse cikin Dimuwa suka isa Ga kunamannan nanfa afara kairuwa rana inda dakaru samada Dubu Hamsin suka tarumata amma Saida kunama takashe samada Maxaje dubu ashirin dakyar Suka hada karfidaKarfe sukaimata Rufdugu sannan sukasheta Kayya aisuna Kashe Wannan Kunama Sai akajiwani Sakaran Ihu take Jama,a sukamaida Kallonsu xuwa inda wannan ihun ke Futowa Dankari aisai Sukai toxalida Wata sabuwar annobahankulansu sukatashi tsoroyabaibaye xukatansu sukafara tunanin rugawa aguje bakomai yafurgita Sarki Sauwar da Jama,arsaba Face ganin Gimbiya Nariyya itada wasu Barka bakan Dakaru kimaninSu dari uku sannan kowannensu yana kan wannan katuwar kunama wanda Guda dayama tagallabi Jama,a nanfa Gimbiya Nariyya takwarara ihu sannan tabarkeda dadariya inda tarika cewa kai Karamin Sarki wanda baxai iyakare kansa daga abokan gababa lallai kasani dayanku baxaiTsiraba domin nayi rantsuwa sainakashe kowa awannan birni domin indau fansan wulakancin da kukaimin takwarara ihu tace dadakarunta taje Kufada cikin gari kukashe kowa kada kukyale koma Dakarun Kasar Balwan suka jadaga inda Sarki Sauwar yakwarara ihu yace yaku jama,ata lallai abisa,Umurnina matada maxa yaro dababba kada abar kowa bakidaya kufuta awannanbirni takofar Gabas domin baxamuiyadaukan lokaci maitsawo muna yaki da wannan annobaba xasui galaba akammu domin Shaidanune daga Duniyar Hatsabibai take jama,a sukai baya sukarika tarkata yaransu da tsofaffinsu suna ficewa abirnin inda Dakakkun jarumai yan amutu suka fuskanci Dakarun Gimbiya Nariya Sukarika dauki badadi tabbas Sai ankashe wasu domin wasu surayu domin Dayawa maxaje sunrasa rayuwansu inda akarke Jama,a suka fuce abirnin bakidaya sai yarage daka dakarun Kasar Sai Dakarun Gimbiya Nariya sunama maxaje kisan Gilla aikoda Sarki Sauwar yaga Jama,arsa sunficedaga birnin sai yaima Dakarunsa tsawa yace suma Sufice abirni take sukai baya shima yabi bayansu Ginbiya Nariyya takwarara ihu taceda Dakarunta kai tsinannu kada kubarsu sufuta inasun makara aisuna Futa sai Sarki SAUWAR yanuna kofar birnin da yatsansa yana karanto wasu sidirorin tsafi take kofar tashafe bubukofar Futa tarufeda Dakarun Nariyya, takwarara ihu tadubi duk wata hanyada tasani amma saitatarar Kofar atoshe take sannan katangar Kasar bakidaya takara tsawo fiyeda kima Gimbiya Nariyya tai umurnida arusa katangar amma abin yagagara nanfa tarika karanto tsatsuba da tsunvvurikai amma abin yagahareta adaidai nanne Sarki Sauwaryakalli Dakarun Xumunci yace tokunji bala,inda mukeciki Yar uwan mahaifina takoromu abirnimmu abincimmu dukiyarmu dabbobinmudakomai namu sunacikin birnimmu sannan abintashin hankalimma koda yaushe Sarauniya Nariyya da Dakarunta,xasu,iya Fasa katangar suriskemu wanda idan hakan tafarumukumaSai buxummu Sai SadaukiAmirul Jaishi yace Dukda yake cewa munahanyarmuce taxuwa samoma shugabammu Magani a Kayaba yaxama dole Gobe mutunkari GINBIYA NARIYYA domin mufatattaketa itada Dakarunta,Al,amarin Sukairuf,kuwa tunda sukatsiradagaharin xakunannan sai suka sami wata tushen bishiya suka xauna domin su huta kayyada sunsan masifan dake tushen bishiyannan todabasu xaunaba domin xamansu kedawuya saisukaga ganyayyakin wannan itaciyar Sunakama xubowa kasa suna taruwa aguri gudu suna wani jujjuyawa Sukai yawa Ganyayyaki sukai dam akwalla ihu Sai Yabayyana, karr uba tsananin tsoroda furgita SAIDA KAIRUF,KILXAM YARIMA LAMIR,DA XAMIR SUKAMIKE ATARE SUKWARARA IHU TABB NAFCE NANUFI RUNFAR SHAYIII kuhuta abokai