← Book details Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 20

Sashe 12

Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dake Birni ZHUMM sai yaro kairuf yabusheda dariya yaceda Sarki Kaushatu lallai kanada karfi kanada dakaru aljannu da mutane sannan kai gagarabadaune afagen tsafi amma kai wawane Sarki Kaushatu yakwarma ihu yace kai yaro xaka mutu Yaro yace amma sai karigani mutuwa lallai kasani ni Kairuf baxantaba Yarda Inxauna akarkashin wani axalumin sarkiba mutun ko aljan,adaidai wannan lokacinne Wani jibgegen tsuntsu yai Wuf yasunkuci Kairuf yai sama Kaiya Sarki Kaushatu yakwarma ihu yacilla wata takobi takobin tabi bayan tsutsun damasifar gudu kamar walkiya takobin takurema tsuntsun gudu takaimar sara tsuntsun yakauce amma ahaka saida takobin tasare katon Fiffikensa guda daya tsuntsun yakwarma ihu sai yabace asararin Samaniya inda takobin tarika kaikomo asama tarasashi dole tadawo kasa Sarki Kaushatu yace lallai wannen koma wanene yajama kansa da ahalinsa Bala,i bamakawa saina kashe nashi, yasaki linxamin dokinsa yai yamma yana cewa maxaje kubiyoni Al,amarin tsuntsunnan kuwa baidira akoinaba Sai gaban Sarki Raban inda yake tsaye agaban tarin dakaru kimanin Miliya goma yadira amatsayin Mutum yanarikeda Kairuf an yankemar hannu daya dakaru suka Saramai gamida jinjina yamikama Sarki Raban Yaro Kairuf Sarki yakarba yadafa kafadar Sadaukin yace dakyau Sarkin Yaki Kurban dukda cewa karasa wani sashi na jikinka toka tseratarda Dakarummu daga axabar mutuwa domin badan kaimin alkawarin cewa xaka kawomin wannan yaroba toda ko Jama,ar birnin Sharkure zasukare Sai na fuskanci Sarki Kaushatu da yaki Sarki Raban yakama hannun Kairuf yakwarara ihu yace yaro daga yau kaxama mallakina lallai xaka xauna afadata tsawon kwanaki talatin yadaga murya yacedaganan kuma naxama Sarkin Duniya baki daya Kwatsam Sai ajiwata murya nacew Kai wawa Sarki Lallai kasani baxaka taba xama Sarkin Duniya atare kuma alokaci guda Sarki Raban dadakarunsa sukaidububa ixuwa Inda wannan murya ke futowa dankari aisai sukai toxali da Dakarun xumunci su goma Shabiyu abisa Fararen Dawakansu Sarki Raban yakwarma ihu yace kai tsinannu suwayeku daxaku shigo cikin birnina sannan kukaryatani agaban jama,ata lallai sai kun gwammace kumutu amadadin kurayu yadaga murya yace tabbas abisa shishshigi dakaranbani daku,aita agarene sai na dandana muku bakar axaba Jaruma Miira tace kai wawan Sarki Kasani Sanin komu suwayebashida dawani amfani agareka kasaki Yaro Kairuf yaci gabada tafiyarsa shine samun saukinka kuma xama lafiyarka da jama,arka tadaga murya tace idanko kanaso kasan komu suwaye tokasabama umurnimmu domin sai munmuku mugunyar axava tayadda xakurika mutuwa kamar Kwarinda suka shaki guba Sarki Raban yafusata yakwararaihu yadakama dakarunsa tsawa yace kai maxaje ku yankumin kan yarinyarcan mai rashin kunya domin yazamo darasi ga yan uwanta Samada katti darine suka xaro makamai sukai kukan Kura sukaikan Miira saita murmushi tajijjiga mashin dake hannunta takwarara ihu tatunkaresu tana wani ihu suka hadu akai kwaram tashin farko tasoke katti bakawai atare taxare mashi tahallaka ashirin dakarun suka fusata suka xagayeta sukarika kaimata Sara dasuka itakuma tawanxu tana karewa gamida maida martani aikoda taixaiya sau uku acikin abokan gaba sai,takashesu bakidaya Ran Sarki Raban yabaci yakwarma ihu ya,umurci Dakaru dubu dasu dakama Miiraa Wawa dakarun sukai Kuwwa sunufi Miira afusace Kairuf yaceda Sarki Raban lallaifa kasani mutanenka dubu babu wanda xairayu xanbaka Shawar kodai katura daukacindakarunka kokuma kamikani garesu Ko Kallonsa Sarki baiyiba inda Miirata afkama dakarunnan dawani masifaffen yaki tarika kaimaxa kasa tana sare kawuna gamida datse kafafu kaiya aihakan nafaruwa sai Sarki Raban yai umurni dabakidaya Jama,arsa dasu afkama Miira kaiya Wannan shine babban kuskurensa Domin lokacin da curin dakaru miliyan goma sukai ruri gamida kwarara ihu sai sukaikan Miira afusace kaiya ai atare kuma alokaci guda Dakarun Xumunci surafka ihu sannan suka xare takubba sukadaidaita Sahuda Miira Sannan suka futa aguje suka fadama Dakarun Sarki Raban da Sarada Suka hoho bakyaubadadi maxa maganin maxaainan Sadauki Amirul jaishi yarika Faskare kan makiya kamar mai fasakwakwa dandatsa kasusuwa yake kamar mahauci dakashi Sarki Lukman yarika xarya atsakankanin makiya yana musu kisan gilla Inda daukacin Dakarun Xumunci surika saukema makiya BALBALIN BALA,I yaki yakaxanta KAI SHAYI{#BANGONDUNIYA PART 3C;;#3D} Bakin gumurxu yaci gaba wanxuwa tsakanin #Dakarun;;#Zumunci da Dakarun Sarki raban kura taturnuke ilahirin Gari ihun maxaje yacika Kunnuwa mutane Gimbiya Ela tarika Farautan rayukan maxaje tana ingixasu lahira duk inda tasa gaba mutuwa akeyi Shiko yarima Lurwan sai yarika amfani dawasu kananan wukake yana Farke makogwaran makiya kaiya Futuna bakyau tabbass Masifa akwance take kuma Allah yatsinema maitasota domin kisan yayi yawa barnan rayuka ya kaxanta bisa Tilas Dakarun kasarShark suka jabaya jini yabata ko,ina gamaxajenan kwance kamar m Kiyashi matattu gawasu akareraye wasu sun rasahannaye wasu antsire musu idanu,inda wasu bakidaya kafafunsu akasare Hankalin Sarki Raban yabaci yakalli tarin gawawwakin Jama,arsabirjik akasa Sai yakwarara ihu akarke ya murtuke Fuska sannan yakarema Dakarun Xumunci Kallo saikuma yabushe dadariya Kamar Xararre yanuna Dakarun xumunci yace kai Tsinannu tanbadadddu lallai kuba mutane bane annobace maifasa Gungun al,umma amma abisa kisan kiyashi dakukaima Jama,ata tabbas ayau kuma Zakumutu yadaga Murya yace inarantsuwa da Furfuran mahaifina kaf Saina Kasheku kawai sai yasabi Suburbudu TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA . Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc, . A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja, . Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi . TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA . 1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31, 2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu, Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu, Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook, . Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar, Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa . Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99% Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg kalaman tsafitake yakama kumbura yana girma yana Fadi al,amarin yatsorata kowa domin tsananin kunburan da Sarki Raban yakeyi yanadabda Fashewane can sai yaibindiga Tass yafashe hoho tsafi gaskiya maishi ai yana tarwatsewa Sai gawasu Jaruman Fama sugoma shabiya sun bayyana Dukkaninsu kamanninsu daya da Sarki Raban sunacikin bakar Damar yaki Sunyi jugum kuma sunyi dirgija Kamar wasu Shaidanu atare Kuma alokaci guda Dakarunnan iridaya masu kamanni daya sukwarara ihu gamida xare takubba sikai kan Dakarun Xumunci su,afka musu da yaki maitada hankali tabbas awannan Karan Dakarun Xumunci sunji Sauyi domin sunsha mutukar wuya da hatsabiban mutanennan domin sun gallabesu sunkuma takura musu harma sun yanki Sarki Lukman da Jaruma Miihal koda Boka Barnuhu yaga al,amarin Xai kwabe Sai yatsala ihu Sannan yasabi Sambatu irinna mannya matsafa yana Sambatu yakallon Gilmawar dakarunnan Shabiyu masu kamada Sarki Raban aisai yalura dukcikansu irin yakidaya sukeyi kuma basa Iya aikata komai Sai wani guda daya acikinsuyamotsa wanda kuma Shine ke Kafsa yaki da Sadauki Amirul Jaishi kawai Boka Barnuhu yadaga muryayace yakai sadauki Amirul Jaishi lallai kasani kaine xaka kawo karshen wannan yaki Domin Kaine kake fafata yaki da Sarki Raban Sauran duk tasirin tsafine kawai kaiya aikoda Sadauki Amirul jaishi yaji Furucin Babban Boka Barnuhu sai yakwarara ihu yafara Saukema Sarki Raban masifar yaki Salosalo nantake yakuntata Sarki Raba yatakurash yagallabeshi yatoshema Sarki Raban duk wata kofan tsira tun yana iyakai Sara har yakasa saidai maida martani kuma bakidaya suma Dakarun masu kamadashi sunkasa aikata komai anacikin wannan yanayine Sadauki Amirul Jaishi yakwararama Sarki Raban wawani wawan Sara agadan baya bayan yadare sannan yabarke da jine tsananin masifar xafin Sara saida Sarki Raban yasaki takobinsa BAKIDAYA dakarun masu kamadashi sai suka bace Sadauki Amirul Jaishi yasakafa yabanke Sarki Raba yai Sama yafado kasa yai yunkurin mikiwa amma yamakara Domin tuni Dakarun xumunci sun kewayeshi kowannensu narike da Ta kobi tilas yamika wuya Boka Barnohu yace aikamakara lallai koda mun kyaleka araye to nangaba xaka hadakai da makiyammu domin kuyakemu Boka Barnuhu yadaga murya yace maxaje kusaukemar ajalinsa take suka sanya takubba Sukamai Ruwan Takubba nan tasa takare Sarauniya Atine yarmama tarungume yaro Kairuf tace kadaure yaro lallai damu dakai Axaluman Sarakuna baxasubarmu muhutaba kuma muma baxa mubarsu su hutaba tadaga murya tace lallai baxamu hutaba har sai munkai Sarkan Ajali BANGON DUNIYA awannan gari Dakarun xumunci suka Kwana biyu harda yaro Kairuf akwana na uku suka Shirya suka bar Garin suka nausa Kudancin Duniya Inda Kairu yabacemusu adokar daji yayi mutukar nisa atafiyarsa inda yashiga wani Dajimai dankaran kyau rairayine kasaryankin sannan akwai manyan itatuwa dogaye ga Koramu kota ko,inawata iska mai dadi tana kadawa ahankali tana bada nishadi Kairuf yacigaba da tafiya acikin wannan Rairayi har yariski wata katuwar Fadama maidaukeda kayan marmari kala kala nau,i Mangwaro,ayaba ,inibi kashu,abarba gwaba dadai Sauran yayan itatuwa masu dadi kaitsaye Kairuf yafada cikin Fadamar yakama cin yayan itace cikin Shauki kwatsam sai yaga wani katon tantikawai sai yashige dankari aisai yaga wani katon Teburi cikeda kayan Dadi Soyayyun naman kaji tsuntsaye dasauran dabbobi ga nau,in irin kowani abinci tuni yawunsa Kairuf yatsinke dama andade ba,ahaduba kawai sai yahaye Kujera yatasa kayayyakinnan daci tamkar damashi aajemar idansa yarufe yaci wannan yaci wancan to alokacinne wasu yara suka shigo cikin Tantin subakwai dukkansu Shekarunsu basu wuce nakairufba KAI NIMAFA XANTABA KAYAN DADINNAN#BANGON;;;;#DUNIYA;;#PART;;#3ELokacin da Kairuf yadagakai yaga Yara bakwai atsaye akansa sai yadakata dacin abincinda yakeyi yaxuba musu idanu kamar yaga bakin mayu afusace yara shida suka xareWasu kananan takubba sirara sukai kan Yaro Kairuf sai yamike Kafin su afkamar sai daya yaron dabaiyi yunkurin fadamasaba yadakamusu tsawa yace kai abokai kudakata Wannanfa bakommune yaran sukatsaya cik suka kalleshi suce wayeshi kuma ya akai yaxamo bakommu yaron yace kukalli wuyansa SarkanAjaline arataye ai yaran nakallon wuyan Kairuf sai bakidaya suka xube agaban Kairuf sunacewa barka daxuwa babban bakommu Kairuf yakallesu cikin rashin yarda yace kusuwaye yaya akayi naxama bakonku alhali bantaba xuwa wannan yankinba Yaron yace Kakwantar da hankalinka Ni sunana Yarima Lamir wan'yannan kuma abokainane Sunayensu Lahur Laxmir Lator Ratol Fakir dakuma Xamir, Lamir
Chapter 12 · 0% Book details