Sashe 6
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
{#BANGON DUNIYA PART 1 {-I~}Lokacinda Sarki Kaushatu dan,Kan,ana Tunku maikai yaro makasa yadira akasa saida hankalin kowa yatashi domin tunikasa takama girgixa koramu sukama ambaliya hankalin Halittun daji manya dakanana yatashi sukama xarya acikin daji sarki Kaushatu yakwarara ihu yajijjiga gaturan hannayansa yadubi Makamakan gwaggon birannan yace kai tsinannu ganinan gareku yafalfala aguje yatunkaresu suma sukwarma ihu sutunkaroshi ahassale suka hadu atsakiya akai kwaram kwatsam dankari ainan halittunnan suga balbalin bala,i da masifa domin wani,irin kisan gilla yakemusu tamkarbarnan iska haka yake fatalidasu tamkar guguwar annoba haka yake turasu kiyama duk inda yakutsa sai kaga gawawwaki naxuba kawuna natashi sama yasare yabanke gamida Farkewa dankari koda masifataimasifa halittunnan suji masifa aisai suka tarwatse amma saboda bala,i irinna Sarki Kaushatu sai yakwarara ihu tuni watamasifaffiyar wuta tabisu daya bayan daya takonesu kaf Sai yajuya yaceda jama,arsa kubiyoni mutnkari tsinanniya Jajira take yanufi Wutan yana wanidam dam yanaham aisai wutan tarabu biyu hanya tasamu kai tsaye sarki Kaushatu yafada hanyar shida Jamarsa sukawuce lami lafiya sannan suka riski katom dutsennan mai aman wuta dankari babu wata hanyada xasu wuce face wutarnan tababbakesu nanfa akai cirko cirko Sarki Kaushatu yaceda,dakarunsa lallai babu watahanya sai mungifta tagaban dutsennan mai aman wuta sai yadaga murya yace lallai kowa yashirya domin xan aikata wani tsafi lallai xandakatarda wutar na tsawon dakika Sittin lallai duk wanda baiyi kokari yawuce adan wannan lokacinba to yahallaka nantake yafara karanto wasu sarkakkun kalmomi daga kalmomin tsafi damatsanancin Sauri yake Karantowa yarintse idanunsa yaigumi Sharkaf tundaga sama harkasa can akwarara tsawa mairudarwa saiSarki Kaushatu yabude idanunsa take wutantadauke aibaicema kowakomaiba sai yasaki linxamin dokinsa kamar walkiya yagilma hakasuma tawagarsa suka rika gilmawa suna wucewa amma tsananin yawansu saida lokacinnan yacika basugama wucewaba take dutsen yacigaba da aman wutansa yababbake wadanda suka rage Kowaige Sarki Kaushatu da dakarunsa basuyiba sukabi wata siririyar hanya maitsayi take wasu Aljannu masu sufar batoyi sukarika shawagi asamansu suna yunkurin daukansu sarki kaushatu yadagamurya yace yaku jama,ata lallai kadawanda yadaga kai yakalli aljannunnan koyai kokarin yakarsu xai mutuhaka sukaci gabada tsula gudu a yar karamar hanyarnan batoyinnan suna musu baraxana, Amma,al,amarin Boka Barnuhu da tawagarsa masu kokarin samama duniya,sauki sunutsa acikin tafiya domin su isaWadil Maut domin sumallaki Miyagun takubba tafiya suke babuSassauci kamar xasu tashi Sama suna keta kwaxaxxabo gamida haure duwatsu suna tsallake koramau da tsaunuka harsu isawata doguwar sahara mai tsananin xafida kuna saidasukai tafiya tatsawon sa,auku cur sannan sukawuce Saharan sai su hangi wani bahagondaji maitarin duhuwa dadogayen itatuwa gamida manyamanyan Duwatsu sunadab dashiga daji Sai Boka Barnuhu yakwarara ihu gamida tsawa yace yaku taron maxaje lallai kada wanda yakuskura yashiga wannan dajin cik dakaru sukaja linxamin dawakansu dawakai sukai turjiya gamida Haninya bayan ansami Natsuwa sai Boka Barnuhu yace yaku maxajen fama lallai kowa yashirya yagyara damaransa domin tunkaran mutuwa gamida shirya shirin Gumu Gimbiya Eela tace yakai babban boka shin wace masiface acikin wannan daji Boka Barnuhu yace akwai wasu arnan daji masu tsananin karfigamida taurinkai da jaraban tsafi sam basabarin wata bakuwar halitta tawuce tawannan daji lallai tarihi yanuna samada shekaru dari biyubaya babu wata Halitta mutum ko,aljan ko gungun dabbobi dasuka keta wannan daji batareda arnan dajinnan sun hallakasuba kod boka Barnuhu yagama wannan bayaniSai Sadauki Amirul Jaishi yakwarara ihu yace lallai yau tarihi xaikaryerayuka xasu salwanta kuma saimunma kasa ado dajini yadaga murya yace tabbas ko,amutu ko,airai saimunketa dajinnan mun wuce ai yanarufe bakinsa Sai aka kwarma wani ihu mai furgitarwa gamida raxanarwa kwatsam sai cincirundon arnan dajinnan surika futowa daga cikin dajinnan yawansu yawuce misali,girmansu yakaigirman katuwar Bishiya sunarike dawasu miyagun makamai marasa kangado bakakenekirin munana masu kamada aladu sukai sahusahu saimuxurai sukeyi gamida lashe bakunansu tabbas insun sami naman mutum bashakkaci xasuyi Sarkinsu Maisuna Karkuxu yadakama Su Boka Barnuhu tsawa yanamaicewa ku mazzaje lallaikusani bama yaki Saida dalili dan haka inamai baku Shawara daku juya kukoma baya kunemi wata hanyar mutukar kunason kucigaba darayuwa aduniya turkashi lallai maza basa daukan Raini aituni Yarima Fawan yadakamai tsawa yace kaimutumin daji karyanka tasha karya lallai babu abinda xaisa mukomadabaya saidai mugo gamida Gwabxawa karfida karfi dantse da dantse wanda xai mutu ya mutu wandaxairayu yarayu wohoho ai sai Sarkin,arnan dajinnan yahassala yakwarara ihu yaima Jama,arsa tsawa gamida ambato wasu kalamai marasa Fassara aisai Jama,arsa sukai Ihu sukaikan Su Boka Barnuhu Suma sukai kainsu ahassale kowani bangare na Ihu gamida kururuwa sukai taho mugama akai karambatan karfe jini yakwaranyeda tsoka afara neman ranjuna ashiga Kairuwa ranadankari nanfa ihun maxaje yawaita arnan dajinnan sukarikama maxaje kisangilla wani abintashin hankali sukuma kaifida tsini baya tasiri ajikinsu kaiya aikoda adaulokaci anawannan bakin gumurxu Sai arnan dajinnan suka furgita Dakarun Boka Barnuhu ran maxaje yabaci Sadauk Amirul Jaishi yakwarara ihu maraxanarwa wanda saida tai sanadiyar yaki yatsaya cik NIMA NAYI RUFARSHAYI BANGON DUNIYA Littafi na biyu 2 Na Ibn Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected] #BANGON;;;;DUNIYA;;;;#PART 2A Lokacinda aljannu masu suffan batoyi sukai dandaxo agaban dakarun Sarki Kaushatu dan,kan,ana sai sukama babbaka dariya kamar mahaukata akarke suka tsuke fuskokinsu kamar an aiko Musu da sakon,Mutuwar ahlinsu shugabansu yadakama Rundunan Sarki Kaushatu tsawa yace kai tsinannu lallai kusaniMe Girma Jajira tasha gabanku kuma taxarce tunanin ku domin ahalin yanxu Sarkan ajali na hannuntatsawon kwanaki goma kuma tairantsuwa da iyayanta babu wani mahaluki daxai rabatada wannan Sarka harsai taxama nata yaxare takobi yanuna tawagar Sarki Kaushatu yace kai tsinannu shin xaku juyanekukoma kuna bukatar mutuwa awannan dajin tabdijam kalaman shugaban aljannunnan yafusata Jama,ar sarki Kaushatu sukwarara ihu gamida xare takubba xasu afkama aljannunnan suma aljannun suka yunkuro Kaiii wani ihu maikarfigamida tsoratarwa yaratsa kunnuwan maxaje tilas kowani bangare yatsaya acigabada hararan juna cikin tsananin tsana da kiyayya Sarki Kaushatu yace aa Maxaje lallai kusani yaki ba,ama faraba domin mallakan sarkan ajali abune da saitaci rayukan mutum da aljan mara adadadi yacigaba dacewa domin yanxu ana kashe rayukane daruruwa da dubabe tabbas nangaba Garuruwa xa,arika shafewa kamar ba,ayisuba yakine da xa,ayishi harxuwa bangon Duniya Sai yabusheda dariya yakalli tarin cincurundan aljannunnan yace kai iblisai lallai kusani domin mallakan Sarka ajali ina bukatan karin maxajen fama daga aljannu da mutane dakuma dodanni damiyagun dabbobi shin xakui mubaya,ane gareni koko sai mungoga kunjini na jiku Aljannu sukara gyara tsayuwansu gamida rikon makami sarki Kaushatu yakallesu yace baxaku sallamaba kenan to kutaho inbaku jikinku aljannu sukwarma ihu gamida kururuwa sutunkaro Sarki Kaushatu Tunku maikai yaro makasa yanatsaye ko motsawa baiyiba saiwani simi simi yakeda baki yana karanto kalaman surkulle da tsatsuba suci gabada tunkaroshi suna ihu gamida kugi saura kiris su af kamasa Sai yadaki kasa dakafarsa dakarfi ya,ambaci wasu klaman tsafi take kasa takama girgixa tana rawa gamida ruftawa bakidaya Kasan tahadiye aljannunnan iya kunguru sukai sukai sufuta sukasa gashi kasa nadada matsesu sai kwarma,ihu aljannu sukeyi Sarki Kaushatu yadubesu yakeceda dariya yace kaikananan hatsabibai shin xaku Sallamane kokun xabi kumutu kasatahadiyeku shugaban dakarun aljannunnan yace ina aihar,abada baxamuma wani halitta biyayyaba kawai mumun kasance bayine na Matsafiya Jajera Fasa taro koda Sarki Kaushatu yaji kalaman aljannu sai yakara bushewada dariya yace karya kukeyi lallai bakutaba toxali damutuwabane amma yanxu xaku ganta yadaga murya ya,ambaci wasu kalmomi take wata gagarumar wuta tawanxu mai tsananin xafi tanufi aljannunnan gadan gadan sai wani turoko wutar take tana wani mele mele ai sai aljannunnan sukatsorata wasusuka fasa ihu gamida rushewa dakuka aikoda shugabansu yagacewa shida jama,arsa xasu mutu,sai yadaga murya yanacewa yakai Sarki Kaushatu dan kan,ana lallai muntuba kuma kaine jagorammu take wutar tamutu tabace bat kasa tasakesu sUka nufi Sarki Kaushatu sukayi sujjada agareshi sarki Kaushatu yafashedadariya yace dole kamwar naki wane mutum kuma wane aljan take aljannu suka shigatawagar Sarki Kaushatu suka tunkari bakin Dutse tafiya kadan sukayi sai sukai kicibis da bakar Runduna tawagar Matsafiya Jajira dankari yawan dakarunta yaninka na SarkiKaushatu sannan akwai aljanu da mutane da miyagun halittu masu cin naman mutane Matsafiya jajira tafuskanci Sarki Kaushatu tace lale Sarki Kaushatu dan kan,ana Hatsabibi dan hatsabibi inamakabarkadaxuwa yankina Sarki Kaushatu yadaka mata tsawa yace ke kamar Iblishiya lallai kisani Nibana wasa kuma ba,amin wasa shin xakibani Sarkan ajaline kirayu koko saikinga taurarin mutuwa Jajira tabushedadariya tace kai bakin hatsabibi abin dasaukine haka lallai kasani komutuwa baxata iya rabani da Sarkan ajaliba saida tadaukemu tare tace kadubi tarin mayakana sunninka taka karfida yawan makamai gamida hatsabibanci kawai saitanufi jama,arta surika budamata tana tafiya tanacewa yakai sarki Kaushatu xanje tsakiyar dakaruna inxauna abisa karagata yayinda shikuma Sarkan ajali yana rataye a sandar mulkina sandar kuma nakafe akasa abayan karagata tana shigewa cikin dakarunta suna kulle kowace kafa hartabace amma anajin muryanta tana cewa indaikacika hatsabibi toka fasa rundunata katarwtsa Dakaruna kaxo muikwaram dakai inkakasheni saika mallaki Sarkan ajali Sarki Kaushatu yafusata yaima dakarunsa tsawa yace kai maxaje Ku,afkama tsinannunan domin sugane banbancin yawan da jarumta Dakaru sukai ihu gamida kuwwa suka afkama dakarun Matsafiya Jajira dabalbalin bala,i nanfa yaki yakaure masifa tawanxu ashiga asaranrayuka kura tahadu tai sama ShikoSarki Kaushatu saida yakwarara ihu sannan yai kundunbala ya,afka filin yaki kayya wuyar aiki ba,afaraba domin wani irinkisan kiyashi yakema dakarun Jajira babu mutum ba,aljan duk inda yatunkara saidaka fifi gawawwaki kwance yaxamo kamar wani aljani yarika feshin wuta yana kone makiya wani xubin sayai aman wata hatsabibiyar iska taita watsida maxaje damasifa ya,isagaban matsafiya Jajira kafin tai waniyunkuri yaxabga mata sara tamkar yasari dutse haka takobin tai tsalle akarke takobin tanannade shi kansa Sarki Kaushatu yasha mamaki domin samada shekaru arba,in baitaba Sarin mutum ko,aljan yarayuba amma sai Jajira ta girgije tabusheda dariya takalle Sarki Kaushatutace kadauka kaikadaine hatsabibi,Lallai kasani Iya sammakoka towani ahanya yakwana taxare takobi Shima yaxare takobi sukaja baya taku bakwai sannan sukwarara ihu suyanko aguje SHAYIIII#BANGON DONIYA PART 2;;B;;IIBLocinda Sarki Kaushatu da Matsafiya Jajira suka jada vaya taku bakwai sukwarma ihu sannan suka sheko aguje suka tunkari juna afusace suka hadu sukai Kwaram kwatsam hankalin yammaxa yatashi domin haduwace ta hatsabibai namfa masifa takullu inda Sarki Kaushatu daJajira sukarika kaima juna sara da suka cikin matsanancin sauri kamar walkiya karan haduwan takubba sucika ko ina tsananin karfin kai sara insukaima juna sara takubba suka hadu to sai tartsatsi wuta yatashi tsananim masifa kura tarufesu har va,aganinsu idanuwan masu kallo sudaina ganin