Sashe 14
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 4 min read
filin yakiduk wannan Masifa da akasaukema Juna Sarki Kaushatu na gefe yana kallo shida Sarauniya Za,uma koda yalurada kyau sai yafahimci wasu abubuwa biyu dake Faruwa awannan yaki abu nafarko shine Dakarun Majusawa Samada dubu gomane kexagaye da katuwar Giwannan daSu Khairuf sukekai dakarun sunkafa sun tsare basabarin wani makiyi yakusanci Giwannan face sunturashi kiyama ahaka suke tafe awannan yaki aikinsune sukare lafiyar Giwannan dakuma Kairuf da abokansa koda Sarki Kaushatu yafahimci Fasalin yakin Sai yakwarma ihu yadubi Sarauniya Za,uma yace yake Xa,uma lallai tsinannun Majusawannan sunshiryama wannan yaki kuma babban burinsu shine sugududa yarancan uku tokitunkari Giwarkitarwatsa masu bata tsaro sannankijuya akalan Giwan tanufi Kudu amaimako Yamma yadaga murya yace lallai duk waniHalitta mutun ko,aljan mutukar yaikokarin shiga tsakaninki da burinki tokisadashi da,ajalinsa nikuma xantunkari Sarkinyaki Kanwar dake kashemin Jama,a kamar Karya wohoho aisai Sarauniya Za,uma tabarka ihu wanda yatsorata kananan Jarumai suka Furgita ta,afka Filin daga nanfa tafarama makiya kisan gilla tamkar wutar kara haka take babbake maxajetana bude hanya har ta,isa gurin dakarun majusawa masu ba Giwar tsaro kaiya aikoda Sukai ido biyu da ita suka fahimci niyyarta nason Kwaton Giwannan aisai sukayo kanta suka yamyameta surika kaimata miyagun sarada suka inda itakuma tawanxu tana karewa gamida maida martani tana musu kisan Gilla shiko Sarki Kaushatu dan,kan,ana sai yakwarara ihu yadaka tsalle yatashi sama yarika taka wuyan maxaje yana karyawa gamidasa Mashi yana burma kawunan makiya ahaka har ya,isa gurin Sarkin Yaki Kanwar Yasa kafa yadaki Kanwar akirji tsanani xafin Dukan da karfin Dukan da Sarki Kaushatu yaima Sarkin Yaki Kanwar Saida Sarkin yaki yai Sama Sannan yakife akasa wannan lamari shine yai Sanadiyar yaki yatsaya cik Dakarun Sarki Kaushatu suka rika huci Inda Dakarun Majusawa idanunsu yakomaKan Sarkin yakinsu dake kwance jini tabaki ta hanci tsammaninsu yamutu tsoro yafara ratsa xukatunsu Sukuma Jama,ar Sarki Kan,ana Sufara Murmushin Samunnasara amma sai Tunanin kowa yacanxa al,amarin yagirmama lokacinda Sarkin yaki Kanwar yamiki tamkar mashi yakwarma ihu yasa kafa yabanke Sarki Kan,ana, sarki Kan,ana yai Sama amaimakon yafado kasa Sai yamakale asama yakama babbaka dariya tamkar xararre, can yadaure Fuska tamkar yahango mutuwarsa yace kai majusawa lallai shugabankuyakira muku masifa yakuma Gayyaci mutuwarku bakidaya sarkin yaki Kanwar yadaga murya yace Karyanka tsinanne lallai baka isa kakashemuba saidai mutuwar kasko wohoho ran Sarki Kaushatu yabaciyakama gunaguni yana Sambatu gamida ambaton wasu hardaddun kalmomi nasurkulle kawai sai asaki wani kara,maitsanain karfi tamkar Fashewar Dutse dif haske yadauke duhu maitsanani yamamaye ko,ina jama,asushiga cikin tashin hankali datsoro domin Saboda tsananin Du kotafin Hannu mutun bai,iya gani Nanfa Jama,ar Sarkin Yaki Kanwardana SarkiKaushatu bakidaya sukashiga rudanin rashinSanin mexai faru acikin wannan Bakin Duh shiko Sarki Kaushatu saiyarika ketadariya Yanama kansa kirari yanacewa Wane mutum wane aljan karyan yaro karyan uban yaro ni Sarki Kaushatu dankaN,ana yarafka ihu gamida ambatun wasu kalaman tsafi take asaki watatsawa da walkiya kayya ai saijama,asuga wasu kananan Gatura masu tarinyawa suntunkarosu Kankace haka gaturan sunfada cikin bakin Duhunnan nanfa akarika jin ihun maxaje gamida feshinjini can,akaji Shiru Sannan duhu yayaye Haske yagauraye ko ina kayya aisai ga Ilahirin Majusawa Kwace ammusu kisan wulakanci amma akwai abu daya da ya furgita Dakarun Sarki Kaushatu, yakuma hassala Sarki KAUSHATUN KANSA shayi,ya,isofaTALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA . Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc, . A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja, . Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi . TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA . 1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31, 2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu, Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu, Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook, . Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar, Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa . Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99% Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg