Sashe 16
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aguje inda dakarun suci gaba dabinsa hakadai bakidaya garin yarudeda iface iface tsawon uni guda ana bin yarannan amma sunkikamuwa Kilxamne yafara isa kofa Sai Yarima Lamir sannan sai Xamir suka kosa suga Kairuf ai sai suka hangoshi daukacin jama,ar wannan birni nabiyedashi da masifan gudu sunadafda kamashi hankalin yarima Lamir yatashi yadubi Xamir yace kai dan boka jikan boka kataimaki Kairuf Xamir yaimurmushi yace angama amma baiyi niyar taimakamasa domin ko motsi baiyiba Yarima Lamir yadakamai tsawa yace kai wawa xafa sukamashifa Xamir yace kaidai kasa ido Yarimana,Lamir yai shiru amma hankalinsa bai kwantaba ai saida yarage saura kiris Sudamki Yaro Kairuf Kawai Xamir ya ambaci wata kallma tareda nuna Tarin Jama,arnan masu yunkurin kama Kairu take wani wawukeken yarami yabayyana yashiga tsakaninsu da kairuf dayawa sun afka ramin kuma sun hallaka wasu kuma sukajabaya inda Kairuf yakarisa gurin abokansa sukai waje da gudu dankari makarijijjigi ai lokacinda Karuf da abokansa sukai waje saisukai arangama da tawagar Sarki Kaushatu dankanana summa ko ina da,ira suna muxurai Nanfa idan yarannan yaraina Fata suka tabbar sun shiga hannu axxalumi, Sarki Kaushatu yakwarara ihu yakama kirari yanacewa kai Saini hatsabibi dan hatsabiba wane mutum wane aljan lallai indai nace inaso inmallaki abu toba makawa saina Mallakeshi kota halin kaka yakara kwarara ihu sannan yanuna yarannan datsinin takobi yace kai yara kunriga kunshiga hannu ahalin yanxu duk duniya babu maicetonku domin nikadaine gagarabadau Kawai Sai yaro KAIRUF yabusheda dariya tamkar mahaukace haka yake kyakyata dariya Har Akaxaci yasamu tabuwar hankali Sarki Kaushatu yadakamai tsawa yace kai mahaukaci kasani awannan karan kaikadai xan kama amma abokanka yanxunnan xankashesu Kawai Sai Kairuf yadaure Fuska yaceda Sarki Kaushatu kai wawan Sarki shin bakajin karan tohowar balbalin bala,ine akunnuwanka to kabude kunnuwarka kasaurara dakyau mutuwane dakanta take tunkaroka kaida jama,arka inkanason kaci gaba darayuwa kaida Jama,arka toka kwashi tarkacen Dakarunka kasannayi dankari Ran sarki kaushatu yabaci yaima dakarunsa tsawa yace kai maxaje kukashe abokan yaronnan agabansa idanunsa domin yadandani bakin cikin mutuwar abokansa dankari Dakaru dubu dari biyune da saba,in da bakwai sukai kumaji gamida kururuwa suka xare makamai sukwarara ihu suka tunkari abokan Kairuf da mugunnufi nanfa Yarima Lamir Xamir Kilxam suka rude gamida Futa acikin hayyacinsu su salmma cewa yautasa takare tuni sunjike wandunansu da Futsari Kairuf yakallesu yace aa abokainakada kuji tsoran komai abokaina bafa xakumutuba sunajinsane kawai sudai tsananin tsoro yahanasumasuimar magana saida yarage Saurakiris Dakarun Sarki Kaushaty surufe Yarannan dasara Kwatsam Sai sukaji Saukan Ruwan kibau kamar Ruwan Sama tako,ina Ruwam kibiyane ke sauka asassan jikin makiya dankari nanfa akafara kisan, maxajekamar barnan iska,Maxaje suka rika xubewa kasa matattu saida adauki tsawon dakika sittin ana ruwan kibau mara misaltuwa sunama maxaje kisan gilla Kamar anyi ruwa andauke Dif sai kibaudin sukadaina xuwa komai yalafa tabdi jam aibakidaya dakarunnan dubi daribiyu da Saba in da bakwai sunmace babu wani mekoda motsi, Suko yara Kibaune sukai musu danga tamkar ansasu acikin keji babu abinda yasamesu, dankari aikoda Sarki Kaushatu dankan,ana yaga irin mummunan barnan da akaimar sai yakwarara ihu yace waye waye yaimin wannan barna Kawai sai Kairuf yadaga murya yace sune akekira da Dakarun xumunci maganin tsinannu ajalin axxaluma dodannin Kafurai Wato DAKARUN XUMUNCI MASUBURIN SAMAMA DUNIYA sauki kuma shune xasu Rakani BANGON DUNIYA domin inmaida Sarkan akali amaxauninta na,asali, Sarki Kaushatu yabude baki afusace xaiyi magana amma ina tilas yaishiru sakamakon jin wani Sautin ihu gamidaKururuwa mai tsananin Karfi Wanda tasa bakidaya Duk wani mahaluki dake wannan guri Saida yaraxana gamida girgixa sannan sumaida kallosa ga inda wannan ihu kefutowa Aisai Sukai toxalida DAKARUN XUMUNCI sugoma shabiyu suntunkaro gurin asukwane bisa dawakansu Suna Kururuwa Dankari Sarki Kaushatu yakare Musu Kallo inda Kallonsa yafi karkata akan mutun daya Sai yakwarara ihu yaceda jama,arsa kai Dakaru mutun aljan Dodo da duk wata halitta yashirya Sshirin Gumu gamida BAKIN GUMURXU DOmin nahango wani tsinanne awancan Tawagar LALLAFA YAU XA,AI MUWAR YAWA To ABOKAI NAYI AIKE AKAWOMIN SHAYI SHIRU NAKEJI BARI INBI SAWO KAR,ASAMI MATSALA#BANGON DUNIYA PART #33 Wohoho Lokacinda Dakarun xumunci Suka bayyana takubbansu tsirara suna bisa fararen dawakai suntunkari Rundunan Sarki Kaushatu Dan kan,ana Suka jatunga afara kallon kallo tamkar garken xakuna makiyan juna kowani bangareGurnani yake saukewa Can Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace kai tsinannu fandararru lallai kusani Ni Sarki Kaushatu gagarabadau nadau damaran Mulkan duniya kuma babu wanda ya isa yatsaidani yajoya takobinsa yanuna Boka Barnuhu yace kai tsinanne la,ananne damakai abokin gabanane tunfil,axal nasani bakada wani buri aduniya Face kaga katarwatsamin burina to,amma baxaka iyaba domin ahalin yanxu nawuce saninka kuma naxarce tunanika lallai ni nafikarfin koma waye Kai wawa Boka Barnuhu yadakamai tsawa yace kasani aduk wata karawa akowace fafatawa dake wakana atsanin nidakai nineke galaba akanka Boka Barnuhu yadaga murya yace shin kasan meyasa nake Nasara akanka Todan nine akan gaskiya kaikuma kana doron xalunci danhaka awannan karamma kaine xakasha kasa Sarki Kaushatu yahassalayakwarara ihu yace ina Lallai kadade kana gwadamin tsananin Sa,adarabo to,amma awannan xagayen awannan lokacin nikasheka xanyi kaida tsirarun jama,arka Yakara kwarma ihu yaceda jama,arsa kai tawagar Hadaka aljannu da mutane dodanni da Rafanai ku,afkama Dakarun xumunci da yaki Maitake Kurunkus lallai dayansu kada yarayu sonake inga kawunansu jere agabana wohoho tawagan Sarki Kaushatu takwarara ihu data hargitsa dajin sukaikan dakarun Xumunci dawata irin bakar xuciya maicike da mugun nufi BOKA BARNUHU yaceyaku Dakarun Fama kushirya shirin kashe mutun da aljan kusanya kaifin takobinku domin ganar da makiya gaskiya, tabdijam atare kuma alokaci guda suka fudda makamai suka Rafka ihu suxaburi dawakansu dawakan sukai rimi gamida haniniya sannan sukaifutan kibiya sutunkari makiya aka hadu atsakiya akai karanbatan karfe Inda jin yakwaranyeda tsoka nanfa wutar yakitaruru masifa takullu Dakarun xumunci sufara kulla xumunci da mutuwa sukarima ma Dakarun SarkiKaushatu masauki alahira Tamkar aljana Haka Gimbiya Eela take kutsawa cikin Makiya tana ihu tana sauke kawunansukasa tamkar mai sare kanrake haka take fike kan makiya bamutun ba aljan kowanne taikaro dashi tamkar goji haka take ketashi haka shima Sadauki Amirul Jaishi maxan fama yarika Ragargaxan mazaje yana turasu kiyama duk inda yasagaba tofa saidai kaga maxaje nafaduwa kasa tamkar xubar kaggo yaxamema Rafanai da aljannu annobar Mutuwa yarika dandantsar kashinsu tamkar Mahauciamahauta Shiko Yarima Lurwan wani gunji yake tamkar xaki dayakai Kora saidai kaga mutum da aljannafashewa suna feshin jini hoho yaki yaitsanani masifa taimasifa bakajin komai sai ihun maxaje dakaraji maxaje jini kefeshi tamkar Saukan ruwan Sama Tuni Jini yacika ko,ina mattatu su yawaita kaiya fashibannan aiki kowa yagaji bai sababa kuma kowa ya,iya yahuta dominJaruma MIrat shawagi tarikayi asararin Samaniya tana Sakima aljannu da mutane ruwan kibiya haka take tura makiya lahira bashiri kayya adade anayi Sai Gaski Sarauniya Atine Yar mama Kura mai ajalin Garke takubba biyu tarike inda tarika sokewa da farke cikin makiya tamkar barnan iska kamar balbalin bala,i haka tarika Fatali da rayukamabokan gaba hoho gumu yai gumu yaki yai yaki kamar wutan daji haka Dakarun Xumunci suke babbake dakarun Sarki Kaushatu Dan kan,ana tabbdi Jam aikoda Ajima ana wannan yaki Sai jama,ar Sarki kaushatu suka xame Saura kalilan inda acikin kashi dari antura Saba,in kiyama koda Sarki Kaushatu yaga haka Sai yabarka ihu sannan yai wani gunji inda shima yafada cikin finlin daga yadira agaba Jaruma Miirat alokacin Idanta yarufe tana kashe abokan gaba Yashammaceta yasoka mata Mashi akirji takwarara ihu yasa kafa yabanketa tai sama Dakarunsa sukadaga makamansu domin tafado akai su fatattakata sai idanun Sadauki amirul Jaishi yakai kansu kuma yagane shirinsu take yadaka tsalle kamar tsuntsu yatashi sama yaje gareta yacafeta yadire agefe guda da sauri yagoyata abaya yaci gaba tura makiya lahira Afusace Sarkin Yaki Kanwar ya afkama Yarima Lurwan Sukacameda yaki inda yainaran sokama dokinYarima Lurwan mashi dokin yai rimi yabajeakasa takobin yarima Lurwan yasuce Sarkin Yaki Kanwar yatafkamar Sara agadan baya tsananin xafi yakwarara ihu SARKIN yaki Yakara daga takobi xaimar tsargan Rama alokacinne Sarauniya atine yar mama tadira agabansa tasokamar mashi akirji tafasa kirjinsa jini yai feshi Tsananin xafi Sarkin yaki yakwarara ihu yabaje akasa jini nakwarara Sarauniya Atine tadagaMashi xata tsireshi alokacinne Sarki Kaushatu yabayyana agabanta yasa kafa ya banketa ita Da Dokinnata suka xube kasa dasauri Tamike Taceda Sarki Kaushatu kaitsinanneyauce ranan mutuwanka takwarara ihu tayo kansa ta ,afkamar damiyagun harehare dafari yarainata amma yatabbatarda Jarumtar alokacin data xabgamar sara acinya gurin yadare jini yaifeshi Yagirgixa kai yace ketsinanniya kece xaki mutu yanxunnan takawomar sara yadamki hannunta yamatsa taji kamar xai fasamata kashi takwarara ihutareda Sakin takobin hannunta yadaga takobi daniyyar Datse hannunta alokacinne yaji Saukan kibiya adantsensa dukda dauriyansa da saida yakwarma ihu domin ji yayi kamar kashinsa xai ragargaje yasa hannu yaxare kibiyar adantsansa jini yai watsi tsananin xafi saida yarafka ihu yaiduba gamai harbinsa sai yaga Gimbiya Elace keshirin kara watsamar kibiya afusace yanunatada tsaya wata kakkarfan iska taikan Ela tasunkuceta tai samada ita damasifar Gudu kayya aisai Boka Barnuhu yakwarma ihu shima yai Sama yabi ELA hoho saishima Sarki KAUSHATU YAISAMA YABI BAYANSU TOFA NIKUMA,,,,,,,,,;;#BANGON #DUNIYA PART;;;#34 Lokacinda sarki Kaushatu yanuna Ela da yatsa Sai wata iska tawawushesheta taisamada ita talulaka tabace acikin gajimare Boka Barnuhuyakwarma Ihu shima yaisama yabibayanta Saishima SARKI KAUSHATU yakwarara ihu shima yabi bayan Boka Barnuhu bakidayansu suka bace acikin gajimare bisa tilas yaki yatsaya anasaurari dawowansu acan Sararin Samaniya kuwa boka Barnuhu yakurema Gimbiya Ela gudu yarikota sannan yafara yunkurindawowa kasa to alokacinne sukai arangama da Sarki Kaushatu dan kan,ana nanfa afara hararan juna gamida muxurai Sarki Kaushatu yadakama Boka Barnuhu tsawa yace Kai babban makiyi lallai kasani yauce xata xamomana rana takarke ahaduwammu domin yau vamakawasaina kasheka kaida tsinanniyar Yarinyarnan dake sabe akafadanka Boka Barnohu yabusheda darya akarke yadaure fuska sannan yadakama Sarki Kaushatu tsawa yace kai tsinanne lallai kaibaxaka iya kaheniba domin kasankoni waye mun gwabx yakiSau goma amma baka taba nasaraba Kum yauma Nine xanyi nasara akanka Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace kai tsinanne Rashin jiniRashin tsagawa Yawan magannganu Rashin artabu yaxxare takobi yakwarara ihu yaikan Boka Barnuhu yanacewa kaitsinanne taho mugwabaxa mugani nidakai waye xaimutu kuma wayexairayu sai Boka,Barnuhu yaijifada Gimbiya Eladake Kafadansa yanunata da yatsatamakale a,iska Shima yaxare takobi yaikan Sarki kaushatu sukacameda axabebben yaki asararin Samaniya sukarika kaima juna sarada Suka cikin tsananin Sauri irinna Walkiya takubbansu sukarika haduwa suna fudda wani irin kara mai tsiwasaida sukadauki Tsawon Sa,a uku suna goga kaxamin yaki amma babu wanda yainaran yankan dan uwansa sai suka watsarda takubbansu suka fara yakar juna takofofin tsafiinda Boka Barnuhu ya aikama Sarki Kaushatu