Sashe 7
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 4 min read
komai sai vakar kura sai kunnuwa kawai ke,iyajin karan haduwan takubba maitada tsigar jiki nanfa hankalin kowani bangare yatashi domin yakine aduhu basusan meke aukuwa shin Sarki Kaushatune xaiyi nasara ko Matsafiya Jajira can akadaina jin karan takubba sannu ahankali Kura tayayaye ai sai ga Sarki Kaushatu yashaki wuyan Jajira yacirata Sama yamakata dakasa takwalla ihu yasa kafa yai kwallo da ita tai gare akasa tayunkura tamike gamida kwarara ihu tanunu sarki Kaushatu da yatsa,take wasu kananan macixai da kunamu masu fiffike suka tunkari Sarki Kaushatu Yakece dadariya ya,ambaci wasu kalmomi na tsafi yanunasu da Sandar tsafinsa take wata bakar wuta tafuta takonesu kurmusMatsafiya jajira takama jujjujayaHannayenta take tasarrafa wata dunkulallaliyar Wuta metafe da wata mahaukaciyar guguwa tawatsama Sarki Kaushatu Shu,umin sai yabude bakinsa take wani ruwa yafoto daga bakinsa aguje tamkar datsi yabarke yaje yakashe wutannan Jajira takwarma ihu tace karya kake tsinanne indai tsafi gadonane to saika mutu Sarki Kaushatu dan Kan,ana Tunku mai kai yaro makisa sai yakece dadariya akarke yadaure fuska yace ke mahaukaciya badan ina sankiba datuni kimmutu amma jarumtarki da hatsabibancinki tabirgeni lallai inaso kixamo daya dagacikin makusantana domin Mumallaki Sarkan ajali tare musarfa duniya atare Jajira tace ina niJajira nafikarfin inxauna akan wani domin niruwane indauki wasu kuma in boye wasu Ran Sarki Kaushatu yabaci yarafka ihu yace tokuwa lallai xakimutuwar kannuka asaura take yanunata gamida simisimi dabaki tareda motsa yan yatsunsa kaiyya tsafigaskiyan meshi tabbas komai sammakonka akwai wani agabanka kuma tsafi kogini saidai kai iyanutsonka kafito domin lokacinda Sarki Kaushatu yanuna Jajira dahannunsa sai wasu igiyoyi suka fota a yan yatsunsa guda biyar damasifan gudu sukaje suka shaki wuyan Jajira,taji masifa kamar ana kafamata kibiyoyin dasuka kwana ana hura musu wuta takwarara ihu tsananin masifa saida tasaki Futsari abujenta,tuntana ihu atsaye harta durkushe visa Guiwowinta tsananin masifa takama aman jini kunnuwanta na xubda jini hancintama naxuvar kiniaikoda Jajira taji xata mutu sai tadaga hannayanta Sama alamar ta Sallama kuma tamika wuya ga Sarki Kaushatu aiganin haka Saidakarunta suma sukaxubarda makamai gamida Durkushewa akasa SarkiKaushatu yakwarara ihu yace wane mutum wane aljan Ni Kaushatu dan Kan,ana tunku maikai yaro makisajikan Sarki Kurungu mugun kifi Kaitsaye yanufi Sandar tsafin matsafiya Jajira wanda ke kafe akasa abayan karagarta Sarkan ajali na rataye asandar cikin takama Sarki Kaushatu yatunkari sandar yana murmushi kayya wani avuda Baisanibashine tun lokacinda Matsafiya Jajira takafe wannan sanda wasu jama,a daga jama,ar aljannu ruwa karkashin Jagorancin Sarki Sayyanu vn Siyam sunbiyo takarkashin kasa sunyi haki subiyo ta kogin kasa sunraruke kasar Sanndan sunaso sujanyeta ailokacin da Sarki Kaushatu yakai hannu daxumman yadauki Sarkannan kwatsam saikasa taburmewani wawukeken teku yabayyana ruwa yakai yakawo sandar tatafi akan ruwa Wasudaga cikin alajannun ruwa sukaima Sandar wawa domin sucire Sarkar Ajali dankari Sarki Kaushatu yakwarara ihu yanuna aljannunan take wata koriyar wuta takonesu tabdiijam aljannun ruwa suka bayyana asaman ruwannan suna kokarin riskan Sarkarajali Sarki Kaushatu yakwarma Ihuyai umurnida da Jama,arsa cewa kai maxaje ku afka cikin ruwannan domin gwabxawa da makiyammu lallai kadamubari dayansu yarayu tuni dakarunsa dana Matsafiya Jajira suka kwarma ihu gamida kundumbala suafka ruwannan nanfa afara cinikinmaxa Ma,ana yaki atsakiyar teku ,Acankuwa Dakarun xumunci masukokarin mallakan Miyagun takubba domin Raka sarkar ajali xuwa Bangon dununiya sunnutsa acikin daji gudu sukeyi tamkar xasu tashi sama saida sukai kwanaki casa,in suna keta daxuxxuka da kwaxaxxabai gamida tsallake duwatsu da tsaunuka sai suka isa Bakin Dutse wanda awannan dutsene xa,sami miyagun takuvba koda suka iso Sai BokaBarnuhu yaitsawa runduna tatsayakura taigaba Boka Barnuhu yace yaku dakarun Xumunci kusani munxo Dutsennan maitsanani hadari yanxu xanyi kokari ingano mana kofar daxamushiga cikingogon dutsennan munemi Miyagun takubba nanfa yakama tsumburikaida tsatsube tsatsube yana wani damdam yana hamham idanunsa sukada sukaijajur gumi yarufeshi yarika nuna yanki yanki na Katon dutsen dominneman kofa duk inda yanuna saikaji wani tsawa gamida tashin wutamai karfi yacigaba danunawa har yanuna wanguri take gurin yaburme wani wawukeken kogo yabayyana zududu yaicikin Dtsennan Aihakan na faruwa sai wasu miyagun halittu sukarika futuwa acikin kogonnan suka taru sukai dandaxo yawansu yafi karfin irga hallitun sunada suffar mutane amma sunada bindi kamar birai sannan sunarikeda miyagun makamai bakinsu na fudda wuta Boka Barnuhu yace yaku maxaje lallai kusani miyagun takubba nacikin kogonnan sukuma wadannan halittu baxasu bari wani yashigaba saidai basa nunfashi sannan,kusani kashe wadannan Halittu daida yake da YAKIN DUNIYA tofa ankawo SHAYI