Sashe 3
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yadurkusa agaban Sarki Kaushatu yace kagafarcemu yashugabammu lallai munxagaye ilahirin wannan kogi amma babu alaman Sarkan Ajali acikinsa aisai Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace karyane lallai yau komai dake cikin wannanteko sai yabayyana take yasabi karaonto tsatsuba yanacika yana batsewa yanawani damdam yafara canxa kala yaibaki yai kore idanunsa sukai jajur sai yatakarkare yafasa ihu yanuna tekun dawata jar sanda dake hannunsa dankari Tsafi gaskiyar maishi take wani jan haske yafita ajikinsandarnan yafantsama acikin tekunnan take ruwan kogin yakama konewa yana tsotsewa sannu ahankali sai anemi ruwannan akarasa tekun takekashe kaikace anshekara darine rabon goginda ruwananfa jamar,aljannu da mutane sukasha mamaki gamida tsorata domin ganin manyamanyan halittun ruwa kananansu da manyansu sunbayyana tsiraransu akwaryan tekunnan take Sarki KAUSHATU yadakama halintunna tsawa yanacewa kai kananan kwari kukoma bisa tudu domin xangabatarda binkice take halittunan sukai waje Sarki Kaushatu yajefa wani Farin Dutse atsakiyar tekunnan kawai sai Wani hoton katon kifi yabaiyana acikin Haske saigashi yabaina lokacin da Sarkar ajali tafada tekunnan wannan kifinne yahadiye sarkan kuma yafuta aguje dawani irin sauri tafiya tamkar walkiya tsabar tafiyar Kifinnan yana gudun Sa,a biyar acikin dakika,biyar, sai hasken yabace Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace yaku jama,ata Tsinannan kififi Maisuna Surkum shineyahadiye Sarkan ajali lallai tafiyarsa tainisan banmamaki domin shu,umin kifine akwai wasu Shaidanun,aljannu guda bakwai dasuke taredashi sune suke ixashi ahalin yanxu yatunkari Bahar Jabal lallai muna bukatan mukama Wannan kifi kafin ya,isa Bahar Jabal domin gurine mai mugun hadari Sarki Kaushatu yaitsawa ga jama,asa yace maxaje kufara kera jiragen ruwa domin mubi bayan Shu,umin kifi Surkum, takeruwan kogin yadawo halittunciki sukoma inada aljannu da mutane suka fara kda manyan bishiyoyi domin kera jiragen ruwa Acan Kasar Sham kuwa sarakunan kasashe Dubune suka taruababban dakin taro domin tattaunawa akan Bayyanar Sarkan ajali lokacinda Sarakuna suka xaxxauna Sai Sai Sarkin Kasar Sham maisuna Sarki Jahuru yamike bayan yagabatarda Gaisuwansa ga manyan Sarakuna da manyan bokaye da maxajem fama Sai yafara bayani yana cewa yaku Taron Sarakunan duniya masu kaunar xaman lafiya dakwanciyar hankali lallai kusani Tsinannu bokaye sunkunnoma Duniya bala,i tahanyar bainama Al umman aljannu da mutane cewa Duk wandayamallaki Sarkan ajali xai shahara kuma xaitunbatsa saiyagagar kowa aduniya akarkema saiyamallaki duniya atafin hannusa sai yajuya mutane da,ajannu sanransa, tokusani tundaga ranar datsinannun bokayennan sukaima duniya wannanshela Shaidanu da aljannu dodanni da mutane dakuma nau,in hatsabiban halittu dabazasu irguba suka baxama gamida watsuwa adoran kasa karkashin kasa cikin koramu rafuka dakuma tsuburai da manya manyan duwatsu sakoda Lungunan wannan Duniya suna neman wannan Sarka amma saida sukai shekaru dari hudu sunaneman wannan sarka ammababu wanda yataba koda kuskurenganinta harwasu sun hakura kwatsam sai wani tsinannan aljanni mainaci da tsanani binkice yasamota towannan al,amari shineyakara bijiro da wutar masifan datanemi takwantawa domin hatsabiban sarakunan aljannu da mutane bokaye da Sadaukai sun watsu adoron kasa danmallakar Sarkan ajali Gashi annobar Duniya yabayyana Shima yashiga sahunneman Sarkan wani Jarumi yamike yace ya sarki Jahuru shin wanene annobar duniya Sarki Kaushatu yace jinka bala,i saninka masifa Sarki KAUSHATU DN KAN,ANA TUNKU MAI KAI YARO MAKISA jikan Sarki Kurungu Dankari ai jin an ambaci wannan masifa sai Jama,ar taron bakidaya suka mike gamida bude baki cikin tsananin tsoro da fargaba Sarki Jahuru yace yakujama,a yanxu menenemufuta wace hanya xamubi domin kubutarda Duniya daga fadawa bala,ida masifa Shiru babu wani mai motsi can sai wani boka dattijo shekarunsa xasukai dari dahayani yanasanya dadoguwar riga yanadatarinkasumba fari sol yanarike wata bakar Sanda yamike yace nine Boka Barnuhu ibn Marhu nakasan Jumki yacigabada cewa lallai masifa tatunkaro duniya kuma dole mudakatarda ita yace lallai yaxama dole muma mufuta neman Sarkan ajalikamar yadda shaidanu suka baxamanemanta idan harmukai nasaran mallakarta to munceci duniya daga fadawa Masifa sarki jahuruyace to xamu futane bakidayammu koko yaya Boka Barnuhu yace aa Zamu hada tawagace nadakarunXumunci ta futantun jarumai sadaukai goma Shabiyu Wani sarki yamike yace kowa yana bukatan futa wannan aiki tayaya xa,asami Mutun shabiyu Boka Yace xa,afudda dakarun Xumuncine tahanyar gasasarkin yacewace iringasa Boka yace dukmai sha,awar kasancewa aciki tawagarBANGON DUNIYA PART 1D Sarkinnan yadubi Boka yace wace gasace wannan Boka Barnuhu yace,duk jarumi ko sadauki dayake son kasancewa daya dagacikin tawagardakarun Xumunci tosai yashirya shirin tunkara Jabalul Maut domin mallakan daya dagacikin Miyagun takubba goma shabiyu dake kogon tsafi dankari aijin wannan batu na Boka Barnuhu saimanyan sarakuna da sadaukai da jarumai naduniya suka mike atare sukwarara ihu Sarki Jahuru yadakama bokaBarnuhu tsawa yacekai mahaukaci shin kasan abinda kakefada koko kahaukacene Boka Barnu yace inacikin hayyacina wani sarki yace amma kasan balbalin bala in dake Jabalul Maut kuwa Boka Barnuhu yace lallai akwai masifu da bala o,i awannan tafiya maitaken tafiyan ajali amma kusani Mutukar mukabari Sarki Kaushatu yamallaki Sarkan ajali tosai munfuskanci Masifar daba,atabajin labarintaba lallai sai sarakunan duniya sunkoma bayin Sarki Kaushatu domin yama Mutanen Duniya tanajin gamida tattalin axaba marasa adadadi bakidaya dakin taron yaitsit domin,anshiga halin gaba kura baya xaki can sai wata Sarauniya tamike tace nice Sarauniya Eelaa mai mulkin Kasara Sham shin tayaya Dakarun xumunci xasu tallafi duniya Boka yace indan har asamu jaruman fama dasu iya tunkaran Jabalul Maut sukasamo miyagun takubba goma shabiyu to sune za,asanya musu dakarun xumunci kuma sune xasushiga daji domin bayaro Kairuf Kariya Sarki Jahuru yace wanene Yaro Kairuf Boka Barnuhu yace shiyaro kairuf shine kadai yaron da Sarkan,ajali zata iya zama awuyansa tsawon shekara guda kusani ahalin yanxu Sarkan ajali tananan yawo aruwa tanufi Bahar maliya kuma xataci gaba dayawo aruwa to ahakane Sarkan yata shiga wuyan yaro kairuf tofa daxaran Sarkan tabayyana awuyan yaron Sarki Kaushatu da sauran miyagun halittu da hatsabibai daga aljannu damutane xasushiga farautansa domin mutukar wani yainaran kama yaro Kairuf yatsareshi tsawon Kwanaki talatin to Sarkan xataxama mallakinsa Boka yacigabada cewa to Su Dakarun xumunci xasu kasancene masuba Yaro kairuf kariya sannan suyaki duk wani hatsabin sarki da yainasaran kamashi sukwaceshi susashi ahanya taxuwa bangon Duniya domin indai ainasaran kai Sarkan Bangon duniya ajefata awutar dalma dake Riyar wuta to duniya xata xauna lafiya domin xata narke tabi ruwandalma dake cikin rijiyar aikodajin wannan bayani Sai Sarauniya Eela tace tonine farkon jaruma daxata tunkari Jabalul Maut domin zama daya dagaciki Dakarun xumunci kuma,ina mairantsuwa da jarumtata sainaraka yaro Kairufharbangon Duniya Daganan sai Sai Sarki Sahal yace nima inacikin wannantawaga sai Wata mace tamike tace ni Gimbiya Atine yar mamanasallama rayuwata dan samama Duniya Sauki Sai yarima Anwar saiSadauki Badar sai yarima Auxar sai Gimbiya Miraa sai Jarumi Rafi,atasai Sarki Amirur Jaishi daganan saisadaukai da jaruman sarakuna sama da dubu saba,in sushiga wannan gasa tasamo miyagun takubba tuni maxaje suka hausahu cikin damaran yaki BOKA Barnuhu yadagamurya yace yaku dakarun fama kusani wanna tafiya nine jagoranta sannan xamu fara tayafine mudubu Saba,in ammafa dakyar mutum dubu talatin su isa Jabalul Maut sannan idan mushiga kogon tsafi tofa dakarun Xumuncine kawai xasu iya fotowa araye bakidaya maxaje suka amsa dacewa lallai munbada rayuwarmu domin yayammu da matammu kannimmu da iyayammu surayu Boka Barnuhu yace tomujeee mutunkari mutuwa domin samama duniya sauki take Runduna tai yammacin duniya tafiya taitafiyamaxaje sukarika ratsa koramu daduwatsu harsu riski wani wadi mai kyan yanayi gamida dausayi maidadi aisunasanya kafafunsu awannanwadi sai,akwarara wani sakaran ihumaifurgita maza tunitawaga taja tatsayadomin sauraran abinda xaibiyo baya can saisuka hango wata bakar runduna maidauke da Sadaukai kimanin miliyan sittin tatunkarosu gadangada Boka Barnuhu yace maxaje kushirya shiri gwabxa yaki domin gatawagar Sarki Zalimu dan,axlamu nan ai yanarufe baki bakarRundunan nakarasowa Sarki Axlamu yaitsawa yacekai tsinannu lallai kusani yau tabaci muku domin kunyi kicibis mugun gamo kunadaXabi biyu kodai kumika wuya kuxama dakaruna domin inkara karfi wajan neman Sarkan Ajali kokumain yakeku ikarkasheku bakidaya Tuni Gimbiya tune yarmama kura mai ajalin garke taiwaje tace karya kake lallai kasani yadda kakeji da hatsabibanci jarumta gamida tsafi muma hakane saida mubuga aga wanene xai mutu kuma wanene xairayu Ran sarki Zalimu yabaci yakwarma ihu yaima dakarunsa tsawayace ku,afkama tsinannunnan kukashesu bakidaya kayya dakaru sukwarara ihu nanfa yaki yakacame akama musayan takubba karfe yahadu da karfe guri yahadu yayamutse afara asaran rayuka gimbiya tune yarmama tarika xarya tana kifarda maxaje kamar marnan iska sarki Sahal yakutsa cikin abokan gaba yadinga sauke kawunan makiya masifa tai masifa kura tacure tai sama adaina ganin komai sai ihun maxaje da karan haduwan takubba gamida Feshin jini can ihun maxaje yalafa sannan karan takubba ya lafa adainajin motsin komai sai tukuki da tarin bakar kura sannu ahankali kura tayaye haske yabayyana dankari ai bakidaya dakarun Sarki Xalumu dan axlamu babu sauran mai numfashi ganin haka Yakwarara Ihu yace kaitsinannu lallai baxambarku tabbas sai nasanyaku acikin ukuba da bala,i sai yaigirgixayatashi sama kamar tsuntsu yalulaka yabace acikin gajimare Boka Barnuhu yace dukda munrasa Jarumai dubu goma munyi nasara akan wannan shaidanin amma tabbas xaidawo, acan kuma bakin kogin Bahar Xum dakarun Sarki Kaushatu dan,kan,ana sungama kera jiragen ruwa guda miliyan daya sutsunduma cikin ruwa domin bin bayan Sarkar Ajali tsananin Shu,umanci sarkaushatu inkaduba shinexagani inkaduba bayama shine atsaye{BANGON DUNIYA PART 1E} Jiragen ruwa sukamike acikin Bahar xum sai tafiyasuke maxaje na rafka ihu gamida kururuwa suna saran,iska da takobi basuda wani buri face Fatan aukuwar bala,i suna sha,awar xubarda jini dagwada karfin dantse ga abokaningaba dayake tafiyace da akeyinta bisa alkaluman tsafi tuni sun tsallake Bahar Xumsunfada Tekun Xurum ai tafiya kandan sukayi sai akaji Sarki Kaushatu dan Kan,ana jikan Kurungu mugun kifi kada naganinka yakwana da yunwa yadaddage yakwarara ihuyanacewa kai maxaje matuka jiragen ruwa daga jinsin aljannu da mutane mudafe datuki domin Gakifi Kurdum can agabammu kuma haryanxu Sarkan ajalina taredashi tananan acikinsa take Dakaru sukaiduba gabansu kawai sai sukahango ruwa nawani toroko yanaxillo yanakara gaba da sauri alamun tafiyarKifi Kurdum maxaje sukasa ihu dakururuwa sutunkari wannan Kifi Abinka da harkan tsafi tuni Sucimma kifi sukewayeshi babu hanyarda xai iya guduwa kifin yabayyana asaman ruwa girma kifi yayigirman Giwa girmansa yawuce misali domin ganin girman kifinkawai ya,isa yasa Xuciyar maxaje tabuga abinkada shu,umim kifi sai yarika kallon maxaje daya bayandaya kamar yana irgasu Sarki Kaushatu yakwarma ihu yace kaiKifi Kurdum lallai abisa umurnina inacewa ka amayoda sarkan daka hadiya mutukar kana bukatan kacigabada rayuwa cinkin Salama Kifin yai gunji kawai sai yanutse cikin ruwa nanfa dakarun Sarki Kaushatu sukama dawur dawur da idanu Sarki Kaushatu yace maxaje lallai kukasance cikin shiri domin komai xai iya faruwa,lallai dayuwam xa,amutu kwatsamsai Kifi Kurdum yayo sama yafuto daga cikin ruwa asamansa akwai tsinannun aljannunnan guda bakwai masu sarrafashi suna