← Book details Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 20

Sashe 8

Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

#BANGON DUNIYA PART 2C Lokacinda Boka Barnuhu yagama jawabinsa Sai Gimbiya Eela takwarara ihu taxare takobi takalli maxaje tace lalla kusani domin samama duniya sauki sai mun gwabza yaki da koma waye tasaki linxamin dokinta tanufi halittunnan tana Ihu Sai Sauran dakaru surufa mata baya suma suna rafka ihu dankari suma halittunnan saisuka kwarara ihu suka nufu dakarun Xumunci ahassale kayya masifa bakyau kuma maitasota tsinannene domin wani irinhaduwa akayi irinna mayakar asalinanfa akai kwaram kwatsam masifa takullu afara asaran rayuka iface iface yayawaita jini yarika watsi ako ina mutane nakashe dodanninnan kisan kiyashi sukuma sunama mutane kisan gilla Boka Barnuhu yakwarara ihu yarika babbake halittunnan da wutar tsafi yanacewa yakudakarun Zumunci lallai kui yakiiya karfinku kukashe hallittunnan kisan kiyasghi domin kushiga kogonnan kusani duk wanda yainasaranshiga wannan kogo har yaikokari yamallaki daya daga cikin miyagun takubba tozaizamo daya daga cikin Dakarun Xumunci goma Shabiyu wanda kuma sune xasuima,Yaro Kairuf Rakiya xuwa BANGONDUNIYA domin yaron yakai Sarkar ajali muhallinta Karr uba akoda maxajesuji cewa duk yawansu Sai, mutun goma shabiyune xasuzama cikakkun Dakarun Xumunci sai yaki yakara tsamari wutar yaki taruru tai sama kowa so yake yasami kofa yashige kogon Zurum domin yamallaki dayadaga cikin miyagun takubba suma halittunnan sukara xage dantse ganin basubar wani mahaluki yashiga kogonnanba dankari Sarauniya Atine yarmama kura ajalin garke takwarara ihu ta fudda wasukananan gatura gudabiyu masu tsananin kaifi tarika Faskara kawunan halittunnan tana sassabe kafadunsu damasifa tabude hanya tanufi bakin kogon gadangadan saura kiris tafada ciki sai Halittunnan suka taru su yanyame kofar kogon Atine yarmama takwarara ihu tasaki gaturannan turkashi tsafi gaskiyar maishi domin gaturannan kaitsaye suka afkama halitunnan dasara hanya tasamu damasifan gudu tafada kogon Inda Yarima Marwan yabiyo bayanta dabalbalin bala,i shimayashige kogo dankari Sarki Marhux yatunkari Kogonnan halittun sukaimar dafifi yakwarma ihu yafadasu dasara dasuka yatarwatsasu sukadare yafada kogon shima, Kaiyya al,aamrin yaikamari hallitunnan hankalinsu yatashi xuciyarsu takufulasukarika kashe mutane bashara,a inda suma gayyar mutane sukai kaimi daomin fadawa kogonnan Gimbiya Ela sadauki Imfal yarima Imkal Jaruma Mira sarki Yaki Suduf sukai kumaji gamida kundumbafa sutunkari kogon da masifada bala,i domin duk halittan data kusancesu to tamutu suka gallabi halittunnansubudemusu kofofin mutuwa tilas dole kanwan naki Halittun suka tarwatse gamida darewa sukuma suka afka cikin gogon Xurum yaki yacigaba Inda boka Barnuhu da Sadauki Amirul Jaishi da sarauni Mehalsuma suka hadu sucure sukarika ma halittunnan yayyafin kibau gamida feshin wuta daga Sirin tsafi damasifa suma suka shige cikin gogon nanfa dakaru dadama suka shigecikin kogon anyi ittifaka kimanin dakaru miliyan dayane suka samidamar shigewa cikin Kogon Xurim sannan Bakin kogon yashafe halittun da,ake dauki badadi dasu suka bace wohoho lokacin da maxaje suka tsinci kansu acikin kogon Zurimsai hankalinsu yai mutukar tashi domin wani makadedan kogone maitsananin duhu wanda wani baya iya ganin wani sannan sai wani ihu gamida kuwwa dadararraku ketashi acikin ramin hankalin kowa yatashi domin duhundare abin tsorone can sai boka Barnuhu yakama Magana cikin madaukakiyar murya yanacewa yaku tarom maxaje lallai kusa awannan kogo babatun dan,uwa ko,aboki komasoyi kokuma masoyiya domin mutuwace kekewayedamu tabbas mu miliyan gudane acikin wannan kogo ammafa kusaniMutum goma shabiyune kawai xasu futa araye kuma sune mamallaka miyagun takubba wanda akemusu lakabida Dakarun Xumunci dankari nanfa kowa yashiga taitayinsa gamida gyara rikon takobinsa, Acankuwa tsakiyar ruwa yakine mai tsanani yacigaba da wanxuwa tsakanin Dakarun sarki Kaushatu dakuma aljannun ruwa yaki yakaure arika asaran rayuka takowani bangare jini yacika kogin mutuwa tarika xirga xirga aruwan tana daukan masu karan kwana tana turasu kiyama dankari miyagum mutune da shaidanun aljannu surika tuttudowa tako ina burinsu kawai sudauki sandar tsafin Matsafiya Jajira sucireSarka Ajali amma kafin sukarisa gunta sun hallaka daga harin magabtansu Sandar tarika gudu asamanruwa inda Sarki Kaushatu dankan,ana yarika bin sandar aguje dominyakamata kwatsam sai wata shirgegiyar tsuntsuwa tabayyana asararin samaniya girmanta yaninka girman giwa sau bakwai taima jama,a,runfa tarika yimusu yayyafin wuta hartakai ga Sandar Jajira taikasa kasa xatadauka aisai Sarki Kaushatuyakwarara ihu yasabi karanto wasudalamusants afi yanuna katon tsuntsunnan dasandar tsafinsa tuni wani janhaske yaratsa sassan jikin tsuntsunnan take tai bindiga tatarwatse namantayai daidai asama Wasu bakaken,aljannu suka ketokasan ruwa sukafoto sukaima Sandar tsafinJajira kuri sunakokarin dauka SarkiKaushatu yakwarma ihu yaiwani yunkuri tuni,yatashi sama yadira atsakiyar bakaken aljannunan Take sukaure da yaki inda yarika ketasu gida biyu yana wattsarwa kamar annoba tankar barnan isaka hakaSarki Kaushatu ke saukema aljannun bala,i da xaxxabin mutuwa dukda irinkisan gillada Sarki Kaushatu kema aljannunan amma saikara tuttuduwa sukeyi suka yamyameshi sukaimai kuri sukahadu xasumai rufdugu ammada Sarki Kaushatu yakwarma ihu yaikururuwa ya,ambaci wasukalamai dagakalmomim surkulle saiwata mahaukaciyar iska tawanxu tarika sunkutan aljannun tana watsidasu cikin kankanin lokaci,iskar taima bakaken aljannunan kacakaca Sarki Kaushatu yakwarmaIhu Mairaxanarwa KAINATSORATAWLH SAINASHAYI ;;;;#BANGON DUNIYA PART 2D;;;; Lokacinda Dakarun xumunci sutsinci kansu acikin Kogon Xurim sai hankalinsu yatashi domin munin kogon ya isa gaduhu gawasu gurnanaimarasa kangado can akasaki wani kara gamida tsawa anacewa yauceRananr mutuwarku kawai sai wasumanya manya gauraki sukabayyana ackin kogonnan surika shawagi suna feshin wuta gamida sunkutar mutane suna jefasu acikin wani mahaukacin rami kayya ainan masifa tabude ashiga dauki badadi,tsakanin mutane da tsuntsaye anacikin,wannan bala ine sai akara Kwalla ihu saikuma wasu kananan aljannumasu kama da tsulan biri suka bayyana acikin kogonnan suhau maxajeda cixo duk wanda suka cixa to take xakaga jikinsa yakama rubewasuna xubewa matattu masifa ta gauraye kogo jini yarika kwarara gawawwaki su yawaita wuta takama acikin kogo inda bakidaya Kogon yadauki rawa kamar xai Kife,Dankari can sai,aji Murya Boka Barnuhuyanacewa yaku Dakarun Xumunci nidai na mallaki daya daga cikin miyagun takubba lallai kugaggauta mallakan takubban nikam nai waje ina jiranku Boka Barnuhu yai waje inda yasha mamaki domin yatatda sarauniya Tune yarmama kura ajalin garke da Sadauki Amirul jaishi da yarima Marwan sunatsaye sun xurama kogon ido dukkansu sunarike da miyagun takubba BokaBarnuhu yai musu jinjina shima yabi sahu yaxubama Kogon ido can saiga Sarki Lurwan da Gimbiya Ela suma sunyo waje suka daidaita sahu suma suxurama Kogon idanu ajere sai ga Jaruma Miiira SARKIN YAKI Salkas YARIMA SAMAR da Ummi Mihal dakuma SARKI DUF aisuna gama futowa acikin kogonnan sai Kogon yaiwani girgixa akai wani tsawa take kogon yarugurguje yarufta kasa yashafe saikarantse ba,ataba yinsaba aduniyaba Dakarun xama lafiya Goma Shabiyu suncikadaidai Suka jeru sukai sahu Boka Barnuhu yakwarara ihu yadaga murya yace yaku Dakarun xumunci lallai kusani muda gidajammu da iyalammu abokammu munyi bankwana lallai baxamu kara waiwayan ahalimmuba harsai munkai Sarkan Ajali bangon Duniya sai yaciro Madubinsa na tsafi yakama simisimi dabaki yana damHam take sai Hoton gurmuxun da akeyi atsakiyar ruwa tsakanin Sarki Kaushatu dadakarunsa dakuma Miyagun aljannu da mutane suke arangama atsakiyarRuwa Saiga Sarki Kaushatu lokacinda yai haifarda Iska tai yaga yaga da gayyar aljannu yakwarara ihu yafalfala aguje daniyar kama Sandar Jajira wanda har yanxu tana tafiya asaman ruwa kuma har yanxu Sarkar ajali na rataye a Sandar dankari Sarki Kaushatu yatunkari Sandar inda miyagun aljannu da mutane suka dinga farmasa damiyagunhare hare amma haka yake sauke musu kwando kwando na bala,ii konesu yake kamar karmamida wutar tsafi har yacimma Sandar yamika hannu xai cire Sarkan kawai sai Sarki Kaushatu yaji wani wawan duka amuka mukinsa yai sama yafado acikin ruwa yanutse yatabo karkashin Ruwa yadibo yashin kasan ruwan sannan yakunnu kai waje kaiya sai yai arbada wani gabjejen aljani girmansa yawuce misali yanada wasu makamakan kaho akansa tsananin girman aljanin saidaKowani Mahaluki yatsorata aljannu da mutane sukaja baya aljani yadamki Wuyar sarki Kaushatu dan kan,ana yajijjigashi gamida shakemar wuya sarki Kaushatu yaji masifar shaka idanunsa sukai jawur yafara ganin taurarin mutuwa nunfashinsa yafara daukewa yatabbatar indai yakara dakika Goma ahannunwan Mahaukacin aljaninnam tabbas Mutuwa xaiyi Sai yagirgixa yar yatsansatake yatsan takara tsawo da kauri sannan Farcensa tarikide taxama tsinin mashi mai tsananin tsini dakaifi kawai Sai Sarki Kaushatu yasokama aljaninnan akuibin cikinsa take yaburma cikin jini yai futan burgu tsananin xafi da xugi aljanin yakwarma Ihu yai jifadaSarki Kaushatu sama inda aljanin yaxare Takobi daniyyar raba Sarki Kaushatu Gida biyu kaiyya Shaidanidai Shaidanine tuni Sarki Kaushatu yarikida yaxama wani koren Haske yashiga kunnin aljani tadama yafuta ta hagualjani yakwarma ihu Hasken yashige bakin aljanin yafuce ta duburan aljanin hoho aisai aljaninnan yakama kumbura yanacika yana fadi yanada Kumbura Jikake Dam aljanin yafashe yatarwatse wuta tawatsu acikin ruwan inda tahallaka gayyar aljannu da yawa sannan wutarnan takama Sandar tsafin Jajira kamar audiga haka tanade Sarkan Ajali tatsunduma cikin Ruwa tanutsedankari hatsabiban mutane da Shaidanun aljannu sukwarara ihu sukanutsa cikin ruwa Domin Kamo Sarkan ajali ,ai hakan nafaruwa Sai Boka Barnuhu yakwarara ihu yace yaku Dakarun Xumunci Sarkan ajalitafantsama cikin teku lallai aljannu da mutane babu maikara samunta kaitsaye awannan karon Sarkan xata Fada wuyan yaro Kairufne yadaga Murya yace kushir mutunkariTafkin Sulum dake yankin Najjwa tabbas Yaro Kairuf haifaffe wannan yankine kuma acanne xamu sameshi bakumamukadai muke nemansaba Axaluma daga Sarakunan aljannu da mutane bokaye da matsafa dodanni da miyagun dabbobi duk xasu sauka ayankin Najjwa domin mallakar yaro Kairuf yakara daga murya yace kuxo muje dominmugwaxa yaki maitaken Sai Jan Gwarxo Yasaki Linxamin dokinsa yaikudu sauran Dakarun Xumunci suka dafamai baya suka rika gudu tamkar xasu tashi Sama suna cikin wannan gudune maikamada gudun karshee kwatsam Sai suka hango wata bakar Kura tatokare sararin Samaniya tatunkarosu Boka Barnuhu yaja linxamin dokinsa yatsaya suma abokan tafiyarsa suka tsaya Sannu ahankali kuran ta,iso gabansu kuran tacigaba da tsiri tana sama anasaki wani ihu dakururuwa gamida sakin wani tsawa maixanarwa can karan yalafa adainajin kowani irin kara Sannu,ahakali kuran tayaye abindake boye awannan bakar kuran yabayyana Dankari abinfa yafurgitani najitsoro Saina NEMI GURI NAXAUNA KUMA AKAWOMIN SHAYI MAIXAFI KADA AFIFITAFA inbakusani bakusani shan Shayi maixafi yanacire Tsoro{BANGON DUNIYA PART 2 E} Lokacinda kura ta yaye sai wata kasaitacciyar runduna tabayyana yawam mayakan wannan runduna yawuce irga gasunan fululu ba adadadi nanfa afara kallon kallo tsakanin dakarun xumunci da wannan tawaga Boka barnuhu yafuskanci wannan tawagar mayaka yadaga murya yana cewa yaku taron mayaka nawannan runduna kusani mubaaxxulumai bane kuma sam bama Fatan futuna tayadu awannan duniya lallai mumunkasacene dakaru Shabiyu masu burin samama Duniya sauki daga Hannu axxaluman Sarakuna tomenene uxurinku na taremu kawai sai akama babbaka dariya atsakiyar wannan tawaga can dakaru suka buda hoho aisai gawani Narkeken kato bakinkiri akan wata katuwar giwa yaketo wannan runduna yafoto Gaba yafuskanci dakarun Xumunci yakara bushewa dadariya akarshe yahadarai kamar yahango mutuwarsa yadakama Dakarun Xumunci tsawa yace kai tsinannu lallai kusani ni Sarki Xairutu nadade dashiri domin
Chapter 8 · 0% Book details