← Book details Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 20

Sashe 4

Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 3 min read

rike dawasu bakada kwari dankari aisai suka fara sakin kibau gadakarun sarki Kaushatu dan Kan,ana Kamar saukan ruwan sama nanfa sushiga babbakealjannuda mutane ihun maxaje yagauraye ko,ina aljannunnan bakwai surikita Jama,ar sarki Kaushatu kisa suke bashara,a nanfa masifa tasamu gindin xama wutar yaki taruru mutuwa tarika shawagi akammaxaje tana wafce rayukansu tana watsasu kiyama tsabar masifa na aljannunnan bakwai sai sudaka tsallesubar kan kifin sudira ajiragen ruwan dakarun Sarki Kaushatu sufarma maxajeda sara dasuka sutarwatsa jirgi sukashe jama,ar ciki subankama jirgin wuta yakone kurmus shikansa Kifi Kurdum saboda Shu,u,manci tako,ina feshin wuta yakeyi bakida hancinsa da fuka fukansa yana kone abokan gaba kaiya aikoda Sarki Kausatu yaga balbalin bala,i damasifa da ake saukema dakarunsa sai yakwarma ihu maitsananin kara da rudarwa yaxare takobi yai girgixa take yarabu xuwa gida bakwai kowani daya yafuskanci aljani guda dankari nanfa yaki yasauya salo domin wata sabuwar masiface akwantota tsakanin aljannunnan da Sarki Kausatu yaki yasarke maitada hankali Tuni yasa gatari alokaciguda yafaskara kan aljannu uku yafasa kijin biyu yamurde wuyan daya kawai sai ragowan aljaninnan yabace ajikin Kifi Kurdum sannan kifin yatashi Sama daniyyar guduwa Sarki Kaushatu yahade guri daya yai girgixa yatashi saman yariski katon kifinnan sukacame da yaki asama shida kifinnan kayya lallai wata tsiyasai dangado koda masifatai masifa sai sukarika sakema juna bala,i,daga kofofin tsafi tuni suka haifar dawani hayaki gamida rugugi maitada hankali kifi Kurdum yabusama Sarki Kaushatu wata Shu,uman wuta takama ilahirin jikinsa bakidaya hankalin jama,arsa yatashi shikuma kifinnan sai yatsaya asararin samaniya yana wani juyi kamar yana wasan Farinciki kayya da kifinnan yasan masifar da xata sameshi da yakara gaba aguje domin lokaci daya wutar tamutu sai SarkiKaushatu yabayyana yaya wani baki sannan yakunbura yakara girmatsanani girama yaninka kifinnan biyu yakwarara ihu yamika hannunsa tadanki Kifinnan yakafa hanna yensa abakin Kifin kamar Gora haka Sarki Kaushatu yabara kifinnan gida biyu yai jifada sassan jikin kifinSai Sarkan ajalii tabayyana asama Sarki Kaushatu yakaimata kamu amma shu,umar Sarkan saita xille tayo kasa xata fada cikin ruwan tekum Xurum Sarki Kaushatu yabiyota da tsananin gudu yana kwarma ihu yanacema dakarunsa kucafeta kada kubarri ta afka ruwannan aisai aljannu da mutane sukai cincirundo suka daga hannayensu domincafe sarkannan shikuma Sarki Kaushatu sai yarika saukowa ahankali domin yasadakar cewa Bamakawa Dole Sarka ajali tasauka ahannun daya daga cikin Dakarunsa kawai sai yarika kyakyata dariya abinsa Kayya da Sarki Kaushatu da jama,arsa sunsan masifarda xata afkamusu toda kowa yai takansa domin lokacinda Sarkar tayo kasa taxo dabda Dakarun Sarki Kaushatu Sai tafudda wani masifaffen haske haske yaketa tacikin dakarun Sarki Kaushatu abin bakyan gani domin haka hasken yarika shiga jikin aljannuda mutane yanafasasu kama tangaran haka suke tarwatsewa wohohonanfa tekun yarikede yaxama tekun jine yacika da gawawwakin aljannu da mutane, Sarkan tatsundumacikin ruwa Sarki Kaushatu yakwarara ihu shima yatsunduma cikin ruwan yakunna nutsu inda yabar dakarunsa suna cigaba da fashewa can yafuto yatsaya asaman ruwa yakama karanto kalaman tsafi gamidasuburbudo warkoki daga Warkokintsafi saiwani janhaske yashigi jama,arsa take sudaina fashewa alokaci guda kuma ruwa tekun yakafe halittun ruwan suka bayya afili tsananin Fushi sai Sarki Kaushatu yabusa musu wutar tsafi yakonesu bakidaya shida Jama,arsa suka koma kan tudu yakalle dakarunsa wanda adasunkai miliyan bakwai amma yanxu basuwuce miliya ukuba yakwarma ihu yace ahalin yanxu Sarka ajali tabar cikinruwa kuma wata Matsafiyar aljana maisuna Jajira itace tawufce sarkan Yadagamurya yacekuma tadauki ajalinta kawaisai yaigudu maxaje rufamar baya INASUNUFANE SHAYI YA ISO
Chapter 4 · 0% Book details