Sashe 17
Bangon Duniya 1 To Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dawata mahaukaciyar Wuta tana wani kara daruri Sarki Kaushatu yanuna wutar da hannu yana ammbaton wasu kalaman tsafi take wutar tamace yakara karanto wasu kalaman tsatsuba yawatsama Boka Barnuhu Wasu jajaye sarkoki na wuta damassifan gudu sarkokin sukaje sudaddaure Boka Barnuhu tako,ina asassan jikinsa nanfa wani masifaffen xafi yaratsa ko,ina ajikinsa yaji kamar ana huramakasusuwansa Wuta yarika kwarma ihu sarki Kaushatu yarika jujjuya hannunsa take sarka tarika juyida Boka Barnohu tana watan gaririya dashi asararin Samaniya yana,ihu gamida kuwwa domin masifan da yakesha Inda Sarkan kedada tamkeshi tana matseshi tsananin masifa saida boka Barnuhu yacire raida rayuwa yasallama cewa ya halaka can yatuna aikindake gabansa Na jagorantar Dakarun xumunci suraka Kairuf Xuwa Bangon Duniya domin aje Sarkan ajali amaxauninsa Saiyakokarta dakyar yajuya yar yatsansa yarubuta wani rubutu a,iska take Wani karamin aljani yabayyanaagabansa yace Yakai babban bokamenene bukatarka Barnuhu yadakama aljani tsawa yace kaiwawa maxa kaceceni karabanida Wannan tsinanniyar Sarkan take aljanin nanyakama Sarkan yafigeta yarabata dajikin Boka Barnuhu ran Sarki Kaushatu yaibaki daganin taimakon da karamin aljaninnan yaima BokaBarnuhu sai yakwantsama ihu yanuna karamin aljaninnan da wata sandar tsafi Take aljanin yakamadawuta yakone kurmus Ran Boka yabaci yakwarara ihu yaiwani Girgixayadaga hannunsa sama saiga wataxabgegeyar Bulalan karfe tabayyana ahannunsa Kafin Sarki Kaushatu yaiwani yunkuri tuni Boka Barnuhu yabayyana agabansa inda yafara xubama Sarki Kaushatu Duka daBulalan karfennan Masifa duk indayalabtamar Sai gurim yadare jini yaballe tuni yarikitashi daruwan bulalai sarki Kaushatu yarude yafuta ahayyacinsa yarika kwarara ihu gamida Tsalle asama kai maganin wuya agudu aikoda Sarki Kaushatu yaji tsananin masifar duka jikinsa yafara Kauri yananeman kamawa da wuta sai yakara Sama aguje Boka Barnuhu yabishi sukasa Tsere tabbas shaidani Shaidanine inda awannan haline Sarki Kaushatu yarika karanto wasu kalaman tsatsuba kawai sai wasu miyagun kwari kanana suka bayyana surufe Boka Barnuhu da cixo duk inda Sukacixa sai gurin yarube yakama tsutsa nanfa lissafi yacanxa masifa tadawo kan Boka yarika kwarara ihu amma ahaka Saida Boka Barnuhu yasabi wasu kalaman Surkulle yaturama Sarki Kaushatu wasu Gayyar macixai insa sukai kansa baki budeSarki Kaushatu yakwarma ihu yasa takobi yarika Sarare macixannan amma ahaka saida wani maciji yainasaran danna mar cixo awuya wani masifar xafida xugi suka shigeshi yakwarara ihu Macijin yakara makamar Cixo aitake Sarki Kaushatu yasuma yaikasa Af aishima Boka Barnuhu tsananin Masifar cixon kwarinnan saida yasuma shima yaikasa,to duk wannan bala,i da Boka Barnuhu da Sarki Kaushatu kesaukema juna Gimbiya Ela tana makale asama tanakallon koda tagaSun tagayyara kansu dukansu Sun sume sunyi kasa Sai itama tasabi karanto kalaman Surkulle kawai sai itama taikasa tabi bayansu,acan kasa kuwa koda Dakarun Xumunci da DA dakarun Sarki Kaushatu sukaji shiru Saisukaci gabada yakar juna inda Dakarun xumunci sucigaba,dama JAMA,AR sarki Kaushatu kisan kiyashi kwatsamsai sukaji wata tsawa daga Sama maitsananin karfi gamida tsoratarwa cik yaki yatsaya bakidaya Sukadaga kawunansu sama aisai suka hango Boka Barnuhu da Sarki Kaushatu sunayo kasa babuwani alaman maimotsi jimkadan Sukafado kasa Dam Jama,ar Sarki Kaushatu suka kewayeshi Suma Dakarun xumunci sukewaye Barnuhu cikinsu babu wanimai alaman rai kowani bangare yaharxuka kamar anhura musu Usur sai kowani bangare yakwarma ihu sukaxare makamai xasukara kacamewa alokacinne Gimbiya Ela tadiro dagasama taitsawa akatsaya tace kaikusani wadannan gwaraxa basu mutuba kuma suna bukatan tamakommu domin surayu,lallai yaki atsakimmu baxaikareba amma mufarayi mumagani XANSHAKATA#BANGON DUNIYA PART #35''' Lokacinda Dakarun xumunci da Dakarun Sarki Kaushatu su fusata kowanne yakawo wuya sai suka xare makamai sannan suka kwarara ihu zasu afkama juna da Yaki adaidai lokacinne Gimbiya Ela tadiro daga Sama takwarma ihu gamida Kwarma tsawa cak kowani bangare suka tsaya suna huci gamida muxurai Gimbiya Ela tace kai madauka Fansa kusani wadannan gwaraxa basu mutuba kuma suna bukatan taimakommu domin suratu GimbiyaEla tadaga murya tace lallai kusaniyaki tsakanimmu baxai kareba harsai randa wanimmu yaga karshen wani saboda haka mufara ma Jagororimmu magani Kafin muci gabada farmakin juna take Sarauniya Xa,uma tai Umurni da adauki SARKIkaushatu aje aimasa magani takedakaru suka daukeshi sukai gaba dashi inda Dakarun xumunci suka kewaye Boka Barnohu Sannan Gimbiya Ela tadubi Kairuf da abokansa tace kai yara lallai kusani kunada aiki agabanku saboda haka kudauki niyya kunufi gabas lallai duk wuyaduk runtsi kada kuyarda kuravu dajuna Kairuf da abokansa sudauhanya sutafi harsuka bace bat al,amarin jama,ar Sarki Kaushatu dankan,ana kuwa lokacin da Boka hartum yakama dubashi saida yadauki tsawon Sa,a uku cur Amma yakasa gane komai kwatakwata Sarki Kaushatu ko motsi bayayi tamkar yamutu Boka yakalli Sarauniya Xa,uma yace Ranki yadade inajinfa Sarki yamutu aibai kare maganarsaba SarkinYaki Kanwar yasa takobi yakille kan bokan, yakwarara ihu yace ina Sarkina bai mutuba tabbas Xaitashi sai yafudda wasu kananan takubba guda biyu yayi Umurnida ahada wuta nantake aka hada wata gagarumar wuta Sarkin yaki Kanwar yacusa Takubban acinkin wutar saidatakubban sukai jajaur harsuna wani korekore Saisa hannu yayage Rigan Sarki Kaushatu yadauko takubbannan sunahuci yadabama Sarki Kaushatu akirji take gurin yakone Fatarta dade amma Sarki Kaushatu yai xunbur yatashi yaxauna gamida kwarara ihu Dakaru suka barka ihun murna suna jinjina ga Sarkin yaki Kanwar Sarauniya Xa,uma tadurkusa takama hannun Sarki Kaushatu tace barka dadawowa Sarkina amma baitanka mataba Nanfa akai akai Sarki yaimagana amma abin yagagara Sai jujjuya idanu kawai yakeyi Sai Sarki yaki Kanwar yakama Hannun Sarki Kaushatu yajijjiga sannan yaciroWani madubin tsafi yakara ajikin Sarki Kaushatu ai saiga wanikoren abu yanabin sassan jikin Sarki Kaushatu yana gurbata jininsa tabdii Hankalin Sarkinyaki kanwar yatashi yakwarma ihuSarauniya Za,uma tace kai,namijin duniya meyake Faruwane da Sarkimmu Saiyace yanacikin masifa da bala,i lallai shikadaine yasan masifan xafida xugin da yakeji a ilahirinjikinsa domin Boka Barnohu yajefiSarkimmu da Macijin tsafi kuma maciji yacijeshi yasamishi bakin guba maikarya garkuwan cikin dan,adam lallai indan bamuyi wani abuba nanda Cikar kwanaki Bakwai tofa gubar xatai kacakaca daduk wata laka najikin Sarkimmu xai xamoshiba,amaceba kuma shiba,arayeba kuma har,abada baxaiwarkeba kuma baxai iya amfanama kansa komaiba saidai kawai yasaurari mutuwarsa dankari koda Jama,ar Sarki Kaushatu sukaji wannan bayani Sai sukaraya hankulansu sutashi xuciyarsu takama tafasa sufara shirin komawa baya domin daukan Fansa akan Dakarun Xumunci Koda Sarauniya Xa,uma tagane shirinsu saitakwarma ihu tacekai rundunar axxalumai masucike da burin Fansa kudakata Saisukaja dagasukatsaya Sannan tace ahalin yanxu bamuda lokacin daukar fansa aikimmu shine musamama Sarkimmu magani kafin Cutannan taci karfinsa Sannan tadubi Sarkin yaki Kanwar tace yaka namijin duniya yanxu menene mafuta Sarkin yaki yace mafuta Guda biyune kuma acikin biyun dolene muidaya Sarauniya xa,uma tace wadansu hanyoyine Sarkin yaki Kanwar yace hanya tafarko itace saimun tunkari kogin BaharJabal domin muriski koramar San,an watakamar koramace wanda take atsakanin manyan duwatsu Masu farin haske to indai muriski wannan Kogi na Sann,an har mukai nasara Tsunduma Sarki Kaushatu aciki yalume ruwan kogin yaratsa kowani Sassana jikinsa tolallai Sarki Kaushatu xairayu Kuma xaikara Karfin Dantse gamida Karfin Sihiri Sarkin yaki Kanwar yace to amma kusani tunkarar Bahar Jabal daidai yake da tunkarar mutuwa gabadagaba domin akwai masifu da balao,i marasa adadadi ahanya dakuma kewayan koramar San,an Xaicigava da bayanin mafita tabiyu Sai DODO Guraba yace aa Sarki yaki Kanwar lallai mu gwaraxane afannin yaki sannan muna fuskanta yakin Duniyane to akamme xamu tsaya xaban wata hanya mafi Sauki domin Samama shugaban lafiya yadaga Muryayace nidai ashawarata kawai mutunkari Bahar Jabal ko,amutu ko,airai natabbatu sai wasundangana da kogin San,an yace komai kukace maxaje bakidaya Runduna sukadauka Aljannu da mutanedodanni damiyagun halittu Mutafi mutafi mutafii San,ana Jinhaka sai SarauniyaZa,uma tai ihu tace tunda tawaga ta,amince mutafiiii take tawaga taiKudu domin riskan Bahar Jabal sukarisa koramar San,ana acan kumaBangaran Dakarun Xumunci sunkewaye Boka Barnuhu inda sukaitamar Magaunguna amma sai abin yaxamo abanxa babban abin tashin hankalin shine Ilahirin jikin Boka Barnuhu kwari,nnanne suke yawo ajikinsa tacikin cikinsa saidai kaga suna takai kawo asassan jikinsa bahalin tabasu duk inda akai kuskuren tabasu ko yunkurin kashesu tofasaikaga Sun karayawa dankari hankalin Dakarun Zumunci yatashi sukarasa abinyi Kowanne kansa yadauxafi cansai Sarauniya Atine Yarmama tasabi karanto wasu kalaman Surkulle tarika cikatana batsewa tana wani Damdam tana ham taiwani rubutu daga Sidirorin tsafi akasa tashare sannan takwashe kasan GurinTakwarara ihy takira wani suna Saubakwai Kumal kumal,,,,tawatsa kasar Sama aisai asaki wata tsawa da Walkiya mairitarwa gamida bantso NATSORATA NAFECCE RUNFAR SHAYI#BANGON!DUNIYA!PART!#36:: Lokacinda abarka tsawa gamida Walkiya mairaxanarwa saiga wani damitsitsin,aljani yabayyana da wani mangare rankai dasilalan kafafu dawasu kwalakwalan idanu jajaye Tamkar garwashin wuta yanada katon baki tamkar kofan gari tabbas duk wani shika shikan muni na bantsoro suntabbata ga wannan,ajani Yarika Kallon Dakarun Xumunci yana lashe baki Sarauniya Atine yarmama tadakamai tsawa tace kai Rakumi uban gararamba mugun bako nakowa matsatstsaku mai bakida yawa, shugabana bashida lafiyainabukatan taimakonka aljani Rafsago yadubi Boka Barnuhu wanda yake kwance ko numfashi baya iyayi wani haske yafuta a idanunsa yashigi Idanun Boka Barnuhu haskenyaratsa ilahirin jikin Boka Barnuhuamma ko motsi baiyiba Sai aljani Rafsago yakwarma ihu yace yaku Dakarun xumunci lallai kusani Shugabanku yana cikin Mawu yacin hali rayuwansa tana makale Sadauki Amirul Jaishi yace mekake nufi da rayuwan shugabanmu tana Makale aljani Rafsago yace inanufin nanda cikar kwanaki Bakwai xai mutu atare kuma alokaci Guda Dakarun xumunci sukwarara ihu gamidaXare takobi suka kewaye aljani Rafsago zasuimar wankan takubba Sarauniya atine takwarma ihu gamidadaka musu tsawa tanacewa aa maxaje kadafa kui kuskure cak sukatsaya Atine yar mama taceda aljaniRafsago kai uban Gararamba ina mafuta,yace yanxu Yaxama dule Kutunkari dajin Kayaba sannan ku,isa Rijiyar dake kan Dutsan kayaba kudibi ruwan kuba Shugabanku yasha sannan xaisami lafiya kawai saiyabace bat Nanfa sukai xuruxuru Sarauniya Atine tace Wanene yasan Dajin Kayaba Sai Miraa tace wani kasurgumin dajine maicike da miyagun halittu aljannu da munngan dabbobi Masucin naman dan,adam tabbas shiga wannan daji daidai yakeda fadawa tarkon mutuwa sannan koda munyi nasaran shiga Dajin tosai munkarisa Dutsen maidibi shima wani masiface maixaman kanta sannan kusani tunkaran Rijiyar dake kan Dutsennan tamkar tunkaran mutuwane domin akwai wasu bakaken aljannu dasuke bautama wannan rijiya hatsabainenakarshe Sannan shaidanune sunada mutukar Karfi sannan matsafane na innanaha tabbas gogo yakidasu takar karo da ajaline Wohoho kawai Sai Sarki Lukman yace Faduwar gaba asaran namiji lallai babu tattaunawa babu shawara kawai mutunkari Dajin kayaba ayita takareTake sukadauki hanya suna tafiya cikin matsanancin gudu tamkar masu shiri xagaye duniya ,suko su Kairuf sunnutsa cikin jeji tafiya sukeyi cikin Sauri sauri dakuma taka tsantsan watarana daga cikin Rane kunsusai suka riski wani fili maitsawo gafadi sannan akwai wasu busassun ciyayi wanda kekwace awannan guri saura kiris Kairuf ya Fada Wannan Fili Sai Kilxam yai tsawa cikKairuf yadakata Yakalli Kilxam inadalili wannan ihu Kilxam yace