Sashe 9
Banana Island Complete Hausa Novel · about 1 min read
maza ta rufe ido saboda jin kunyar maganar da ta fa Daidai nan ma'aikatan wajen biyu suka shigo hannunsu dauke da kofin cofee da snacks . Don haka da sauri ta sauke hannun a fuskarta ,sun tunanl masu da meeting fa sukeyi Ajiye ma Adnan din nasa sukayi a gaba itama aka ajiye mata ,a sanyaye tace