Sashe 20
Banana Island Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikinta My boyyyy Zumbur ya mi e yina washe baki ,da sauri ya fara warware mata abun da ya ulleta Menene ? Mamana ne tazo murmushi tayi ta mi e zaune da zafin nama ya bude closet akin ya jefo mata sabon jallabiyarsa mai hula ,shima yayi maza ya saka wani ba tareda ya saka boxer ba ya kama gaban rigar ya ri e yanda baza a gane baida wando a ciki ba ya fita da sauro yina ce mata Ki maza ki shirya kizo ku gaisa da mamata Tambaya Mijinki ya ta a shan maki cibiya yina mirza maki kan nono ? In bai taba ba ki sa ya maki,da in gama hawa ne aswer Me zai faru idan Ifty sun hadu da maman Adnan? Sawa zatayi a koreta ko _AMUN AFWA GOBE BA UPDATE ZANJE KADUNA INTERVIEW,PLZ INA BARAR ADDU'AR SAMUN NASARA_ Oum Aphnan 09065990265 _*BANANA ISLAND*_ _(Billionaire's paradise)_ Book 2 Page *N* Na... Oum Aphnan ```Littafin ku i ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani``` ___________ Yina sakkowa falon ya taradda momynsa da bodyguard in ta yasha ba en suit da ba ar tabarau a tsaye a bayanta Itakuwa taci uwar gayu cikin wata doguwar rigar shadda fari tar an masa aikin phonix da jan xare an dadda esa da adon stones tun daga sama har asa ,ta kafa aurin gwaugwaro ,ta ha a ma jikinta mahadin kayan jajaye,kama daga ,takalmi da jakar kayan duk jajaye ,bakinta au yasha jan janbaki sai ta rataya kyakyawar Mayafi mai ruwan golden ,sai walwali takeyi cikin gwala-gwalai kunne da wuya zuwa hannaye. Daddana wayarta take irar Samsung tana lalubo numbersa tana an magana a hankali Can he harbour? Yanzu fa sassafe ne anya ya tashi barci? Tanayi tana kallon agogon wayarta sai gashi ya fito da sauri hannunsa ri e da rigarsa ta gaba Washe baki tayi cikin murnar ganin yaronta an jariri na oyoyo ta bu e mashi hannu yazo ya rungumeta Zuwa yayi gabanta ya rungumeta ka an ya do ana kumatunsa a saman kumatunta na dama sannan ya cire ya sake ha e kumatunshi da kumatunta na hagu welcome my apple Guards in mamansan ne yace Good morning sir bai kallesa ba ya kama hannun maman tasa ,suka fara tafiya ,har ya cire ran zai amsashi sai kuma yaji yace How Are You doing? Kafin ya bashi amsa sai ga Ifty ta kwaso da gudu tana gyara zaman rigarshi da yayi mata yawa . Hiii welcome momy waigowa tayi da sauri jin Muryar mace tana gaisheta da turanci ,kallon Ifty tayi sannan ta kalli Adana ,da alamar tambaya irin in wacece wannan? Sororo ifty tayi ,da sauri Adnan ya amshe da Momy mah wife Iftyhal khair a mata hannu tayi irin su gaisa in nan ,tana tsatsare ta da ido taga level of awareness inta ( arfin wayewanta) an rausayar dakai Ifty tayi tana mommotsa hannuwanta Ina kwana momy Broad smile ne ya rufe kyakyawar fuskar baturiyar uwar tashi ,cikin tsokana tace I've no idea than to accept you as my in_law....kinaso in zama surukuwarki? Dariya ifty tayi tana mamakin yanda baturiyar taji turanci ,bata iya magana ba sai jinjina mata kai da tayi cikin jin kunya Ki kula mun da yarona sosai and you'll enjoy my company sake murmushi tayi I'll thnk you mah cigaba da tafiya sukayi ta maida attention in ta wajen yaronta an jaririna ina can duk na damu nace bari inzo in ma yarona girki nayi sati bamu hadu ba ,nasan kanacan kana fama da kayan gwangwani sai nazo na tarar da mace a gidan kuma Yes mom kuma ta iya girki muje ma ki gani ya wani ja hannunta kamar small pikin ba wannan mai ladaftar macen a bed ba. Ifty da take biye da su a baya lili ce ta kafa damunta da kira da sauri ta aga masu hannu ,waigowa momyn tayi Uhm jeki amsa wayarki an nan nagode da kulamun da boy da kikayi Nice meeting you too tayi maza ta haye stairs da zai kaita next floor matar tayi mata kama da boss amma me yasa ta sakin mata jiki haka? Matarka kyakyawace ,gashi ta iya girki , me yasa kayi aure baka sanar damu ba? Shafa kai yayi yina an sosa eya You know ,mom you know my condition banason a kirani da auri_saki... Jinjina kai tayi da sauri Yes...Yes ...to amma yanzu how far? Wannan tayi ? Momy kamr zatayi ,amma ban gama gwada ta ba Shikenan ,bazan katse maku amarcinku ba...kawai dai da zarar komai ya daidaita ka sanar dani da wuri don in shirya maku shagali na musamman Hajiya Turai ta fara mun gori kasan last month matar ansa ta samu ciki wai an gayyaceni baby shower ,cikin yakai 2months ,so inasone matarka tayi tai ciki in ma ma iyata barazana... momy You started again? aukar jakarta tayi Eh mana inason in ga grandchild ina kuma naga ugun yarinyar kamar za tayi wazo ewa Adnan yayi ya rungumeta suka wuce ya mata rakiya har bakin ofa ,Jirginsu ta tashi ,sannan ya dawo inda ya bar ifty. Lili cikin masifa tace Ifty bazaki dawo school ba yau fa anyi test Cikin ra a ta kanga hannunta a baki kusa da wayar tace Ke surukata ce fa tazo gidanmu zan kiraki anjima Tayi maza ta kashe wayar ,ta koma ta kwanta akan gadon tana gyara zaman gashinta tayi crossing afarta aya kan aya . Cikin san a san a ya shigo akin , an sansanyan ajiyar zuciya tayi ,wanda ya sashi waro ido Akwai matsala ne? murmushin ya e tayi Uhm uhm ina momyn? Ta tafi da tsananin farinciki ,kinsan bata ta a ganina da mace ba sai yau ,yau ta yarda da kuzarin mazakutan anta duk macen da tazo kafin su ha u na ka a ta an kishine taji ya taso ma Ifty ,shi wai baya sakaya wasu maganar ne ? ammm...mata nawa suka zauna anan? Bai tsaya wani ja da tsayi ba yace Sha biyar ennn she sighs Kafeta da ido yayi sam ba alamar damuwa a ransa,na wai ata rayuwar an mata sha biyar da yayi ya karbe budurcin wasu ya maishesu ananun zawarawa. Me ya dinga faruwa ka rabu dasu Na fa a maki a baya Ni Harijine so basa iya accommodating sex style ina shiyasa muke rabuwa me kace ma momy game dani? Nace mata You Are yet to be my bride idan kin cancanta zan fada mata sai a fara shirye-shiryen aure Dukan gadon tayi cikin an fushi Eh Ni kowa yasan ka aureni dangina .. awayena da kowa ,amma kai kaki barin kowa yasan Ni matarka ne ,anya baka da oyayyen manufa a kaina? Bana arya...ki cinye jarabawarki mana kiga in baki zama full Mrs Adnan ba? Na gaji tests Suna jirana a makaranta ,kwana nawa muna having sex atleast zaka Gane in zan iya daukar ka or not,gaskiya duk wani assignment din da kake jin zaka bani kayi gaggawar bani Inyi in naci in koma makaranta a full house wife in banciba ,ka rabu dani ka daina arar mun da uruciyata kana shanye mun dararen karatuna wajen making fun da gangar jikina da sunan gwaji I'm sorry luv kinsan Ina sonki e baki tayi Prove it I'll today yayi magana yina arin kamo mata jaw. Ture hannunsa tayi Zan juya school gaskiya inada test Kissing in goshinta yayi Ohk dont be offended ya fice akin ya barta tana sa e sa en zuci ,kodai yayi fushine ya ha ura dani? Ya kwashe kusan 2hrs har tayi barci ma abunta sai gashi ya dawo hannunsa da wani jaka na kwali ya ajiye mata a gefen gado Ya hauro gadon yina shafa mata bombom cikin tafiyar tsotsa Firgigit ta bu e ido ,murmushi ya mata Zo ki sa kaya ko? Gyada masa kai tayi idonta ya ciko da walla Bayan ka yaga mun rigan Janyo jakan yayi ya mi a mata ,ready made in kayane a ciki da takalmi da under Thnk you ta fa i tana lumshe ido ,da kansa ya zare mata jallabiyar ,ya kamo masagalin Brazier in ya kulle mata ta baya ya saka mata hannun ta saka pant ,sannan ne yayi kissing saman Nonon ta na dama Ina sonki a haka naked tsikar jikinta ne ya tashi yarrrr Da sauri ya aura mata kaya ta zura takalmi ya kamo hannunta suka fito . Wawakeken gidan da suka fito saida taso firgita ga zafafan motoci nan ga jirage helicopters har guda uku Gangarawa ta baya yayi da suka isa gaban wani mota mai bu en sama mai suffan kwale_kwale bangajejen gaske ,irin motocin nan masu cinye kwalta su ka ai baza su iya jera hanya mota biyu a tare ba saidai wasu su biyo bayansu ,irin motocin nan da idan goslow ya hadu akan titi suke tashi sama su tsallake kan motocin su sauka a gaba ....motane da akwai komai na bukatuwar mutum kama daga Tv,fridge da komai,in mutum yaso zai bu e saman shi ,in ya gan dama zai rufe ta dawo kamar sauran motoci ....Tunda ifty take bata ta a ganin mota irinsa ba idan bacin ta gansa da taya hu u da babu abinda zaisa bazatace jirgin sama bane aka fafe samanshi ba. A gaban motar suka tsaya yina kallonta yanda jikinta ya nyi sanyi ,ya kamo hannuwarta biyu Kin iya mota ko? girgizaa masa kai tayi kamar wawuya. Aah ba na ganki a wata mercedez ba farkon Ha uwar mu? Eh amma ban iya tuka motoci Masu kamar jirgi ba Iri aya ne just automatic...kinji ya kamo hannunta ya ma ala mata key in motar a hannu Tukwuicin kyautar budurcinki da kika bani ware ido tayi And so? Ki cigaba da yawonki a ciki kewaya motar ta dingayi bayida plate number saidai ansa Mrs D. Shikenan ka rabu dani nima? Zamuyi magana daga baya ,in da yiwuwar da uwar mu zan sanar dake,ynz dai ki koma Hostel akwai kayan ki da zaki ringa sauyawa a cikin motar Jikinta rawa ya kamayi a ranta tace shikenan. Yayi mun nisa ,na bada kyautar budurci na an bani motar da za'a bugeni a hanya a amsa ,motan da ko shuwagabannin kasa basu hawa ina Ni ina hawanta??? Tanaji tana gani ta yi