Sashe 33
Banana Island Complete Hausa Novel · about 5 min read
tafiya mai nisa Ifty bata iya yi ,tuni sunyi kaura a Nigeria sun koma India da zama suna amsar kolawar likitoci na musamman , iyayen Babu kullum na karakaina tsakanin Nigeria zuwa India . Tun Bama da likitoci suka tabbatar masu da Adnan ya ura ma Ifty yara har wara uku bane a mahaifa daya ba ....... Nikuwa nace Adnan sex Yayi riba bakayi jaraba a banza ba ka yashe wayaye da yawa. 4 years Later Ifty na gani zaune asan wani lallausan carpet mai jikin kura kura. A tsakiyar yaranta maza biyu mace aya ,mazan na sanye da blue in wandunan jeans gajeru kwatan cinya da an T_shirt jajaye,itakuma er macen an sa mata ar misisi(bulawus) shima da kadan ya gota cinyarta mai ruwan pink ,an raba mata gashin kanta gida uku an kame mata da kyawawan ribom irin na yaran turawa...suna ta an wasanninsu a falon dake cike da tarkacen gunki (teddies) da wallaye manya manya da jiragen wasa da sauransu . Ifty hankalinta ya natsu akan allon laptop dinta ta dogare hannunta daya da wani pillow kamar timtim ta an kashingida kadan kunnenta ma ale da earps jikinta sanye da wata riga mai fadi sosai batasa Brazier ba don haka kan nonuwanta sun tsikaro ta saman rigar ,sauran rabin Nonon kuma ta sama sun fito ta V neck in rigar ,tayi atotuwa ta ajiye manyan mazaunai cikin dogon wando black ,ta mi afa guda tana karka afarta da yasha awarwaron afa na zinare har guda uku da zoben yatsan afan ,kana ganinta kaga babbar mace mai samun tattalin miji. Jikinta fresh dashi basai an gaya maka tanashan sperm (maniy) yanda ya kamata ba Video call takeyi da Lili da ta dawo gida wankan jego awata kinsan menene ? Wallahi na sake tsoron Allah me ya faru haka? Hmm I can't recall ,was it last week na shiga uni lag (makarantarsu) da mr mie,amsar result ina.... Katseta lili tayi Kinji galba au barin masu takardan kikayi baki amsa ba dama tuntuni? To me zanyi dashi ? Mijina ya barmun dutyn kula dashi da yaransa ,office ne kullum ina yawon zuwa office insa saidai in jarabansa Bata motsa ba a office ,sai naje na basa hakkinsa ,to wani sha'awar office zanyi ? ba gwanda in tsaya in bautan Ubangiji ba in samu lada... eh kuma haka ne Matar Romeo.. dai dai haka dayan sunan mijin nawa yake ....Ni ki tsaya kiji abun al'ajabin da na samo To ina jinki In fada maki dai naga su zakari ... Yamutsa fuska tayi cikin rashin fahimta Wa'az zakari? Ban wayeshi ba kin manta sumayya zakari? Wata er ajinmu nan mai yawon bin offices in malamai suna bata maki? Suna cinta? Ohhhh na ganeta mai ya faru da ita? kinga yanda ta koma? Ta lalace jikinta duk uraje fuskarta yayi tambari_tambari irin na tsoffin masu bleaching din nan ,gaba aya kinaganinta kinsan barikin bata yayinta....wallahi taban tausayi naje wajen ta amma er rainin wayon dacewa tayi ma bata gane Ni ba sai daga baya ,nidai na shanye bacin raina don itace abun tausai anan nike tambayarta me takeyi a makaranta ...wai ashe malam dawanau (Mr dauda) ri eta Yayi da tulin carryovers tayi spilling an sake dawo da ita ,tace malam Dauda kuwa ya maida ita kamar matarsa ,kuma dukda haka yaki taimakonta ta wuce .....a arshe ma ana zuwa rage ma'aikata federal government ta tsintsince useless ma'aikatan wajen masu bad records aka koresu ciki harda malam Dauda yanzu ko sana'a bashi dashi wai kaya yagaggu ma yake sakawa ya ma koma auyensu.... Wallahi ta bani tausayi...azzanu zannu walau kana ha un amma kamar tana da anjamau...gwanin ban tausayi haka na yi mata nasiha dai na bata abun kashewa e fuska lili tayi Ni ban wani ji tausayinsu ba maganin marasu ji kenan ,worse part din ma kayi iskanci a baka E Ni da a bani E ya ragargaza mun Gp a jami'a ,inzo fita in fita da 3rd class ,ba gwamma a bani carry over in dawo in gyara ba ,amma sam an matan mu basu ganewa .....mudai Alhamdulillah ba iyawanmu bane da ka natsa mu ka kuma bamu maza masu son mu da kula da mu ba ikonka ne .so,....Mun gode ma Allah mun gode ma iyayenmu Katse maganarta tayi da sauri hango cutie tana kokawa da Imam (mai sunan baban Ifty) takan ball Kawata yaranki na dambe muna nan muna hira wallahi haka sukeyi ,takan kayan wasa kullum dambe cutie kamar namiji ta koya damben maza....(waigawa tayi ta kallesu)cutien momy zo nan yaleshi ba ruwanmu da nunu Farfari tayi da ido tayi cike da tsiwa ,cikin gwarancinta take bata amsa da turanci Anty ki bari in zane nunu(imamu) baya ji Adnan da shigowarsa kenan ne yaje ya sureta Uhm uhm momyna banda rashin kunya suje su matse munke su zaneki Lili da tun dazu take kallonsu cikin burgewa tace Kawata ki raba masu dakin wasa ko ayi ta rikici yaseen Kafin ta bata amsa Adnan yazo gabanta yakai hannunsa kan gashin kanta Yina shafawa romantically Matar Adnan kinyi kyau,da alamu dai ana bukatar play room wannan kayan tada hankali haka a fili kwasha kwasha yayi magana yina kashe mata ido yina nuna mata nonuwanta da baki Ifty wayancewa tayi ta kalli screen in kana ta kalli Adnan My... Ga mai jego fa ku gaisa ta karkata masa face in screen in laptop in gabanta Sosa eya yayi cikin waskewa yace Our lili hyyy harara Ifty ta kwasa mashi Dallah baka iya ba ,kai da zakace Mrs He ,hyyyy Na bani da kishi ya fa a yina sosa eya To Mrs he hyyyy Ina babyn mu...kowa lafiya ko? Ina abokina,ynz har kun sake kawo baby na biyu gaskiya zamuyi zuciya mu ara kar kuzo ku wuce mu Wallahi Alhmdllh... lili ta fa a tana dariya Nima dai nace ALHAMDULILLAH SAI MUN HA E A LITTAFI NA GABA Taku har kullum Nurse Hassana Mohammed Bamalli (Oum Aphnan 09065990265 SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ db5bef9190ce46909c2da8982d823e2d