Sashe 32
Banana Island Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na... Oum Aphnan _OMG Zanyi kewarku my loves ,although naso in cigaba da littafin nan zuwa book 4 amma wasu dalilai ya sa na yi cutting badon raina yaso ba ....amma still damar kune ku biyoni a littafin *ARROGANT BILLIONIER * don samun cigaban *Billionaires paradise* ,sannan Ina maku Albishir da sabon littafina na gaba ....kun san sunansa kuwa??? (Yasin assignment ) kowa ya zuba Idanu zaku ganshi ,nan gaba kadan labarine oh wow ya unshi abubuwa kamar haka.....Homo and above all comedian story kardai in cikaku da surutu kunsan bana book in banza,to bana wannan ma na musamman ne .....on its way coming soooooooon ___________ A week later Adnan da Ifty suna cin amarcinsu zas dadi ba fada ba tashin hankali babu tunanin duka while having sex ,Saidai tanashan fama 2_4/7 suna play room ,su kansu Ma'aikatan gidan sunsan Mayun juna sun hadu hariji da harija...lolz Yau arfe 9.30 na safe suka fito cikin kyawawan shirin su kamar masu zuwa bitch sai ta daura Abaya a saman kayanta kamar yanda ya bata umurni ,jirginsa suka shiga ,ba wanda yayi magana saida ta daidaita a sararin samaniya kana tace My mugu ina zamuje ne ? Ki zura ibla washe fuska tayi ,sannan ta yabe fuska tana watsa hannunta akan cinyarta Ok all eyes! A wani tafkeken fili mai unshe da tarin jirage suka yada zango ,saida ya fito sannan ya bu e mata ofa itama ta fito ya taaya a gabanta yina gyara mata boturan rigarta Babe jida wannan creamy milk din nake banaso ana kallemun su Turo baki tayi Matsala na dakai kwafsi! Ko ina mukaje sai ansan Ni matar kace uhmm Uhum yanzun nan zakisha spanking a uwawu kinga sai attention in kowa ya dawo da hujja zabura tayi tai gaba da gudu tasan kadan daga aikinsa kenan. Da sauri yabi bayanta ya cafke hannunta ,ya wani ha e rai ya rufe warar idonsa da bakar tabarau ,a mamakance ta waiga don sanin abinda ya sauyasa nan take . Wani mutuni ta gani yina tunkaro su daga ganinsa kasan Pilot ne ,don haka ta tsaida fara'ar fuskarta kadan behave like Mrs Adnan ok? yayi mata magana a kusa da kunnenta .jinjina masa kai tayi gamida natsuwa sosai. Cikin girmamawa mutumin ya araso yina kwasan gaisuwa. Adnan a nutse ya nuna Ifty Ga candidate inku wafawa yayi kana yace You Are welcome madam jinjina kai kawai tayi ,shikuma ya wuce dasu gaban wasu jirage guda biyu masu aukar mutane 2_2 Adnan ne ya bude mata wajen driver na gaba kenan yace ta shiga , yabe fuska tayi kamar za tayi kuka Me zanyi? Zan koya maki tu a jirgi na gaji da yawo a mota for God sake...haba Zatayi magana ya kashe mata ido aya zan kissing an ficilin bakin nan . But ta shige jirgin tasan kadan daga aikinsa kenan ya bata kunya a gaban mutane. Saida ta zauna a seat din gaba, shikuma ya zauna a na baya sannan ya sa hannu ya rufo glasses in saman jirgin itama ta rufo nata ,yabi jikinta ya cire Abayan da ta aura ya ajiye a gefe Suka ma ala abun kunnen da ake sakawa ,suka daure ugunsu da belt sannan ta waiga ta kalli adnan don neman karin bayani . Ji tayi ance Jirgi mai Number kaza...kaza yina arin tashi ware ido tayi,cikin mamaki da matukar jin dadi . jirgin ya an fara waina tayoyinsa a asa wani jirginma da suke iri aya na gwanayen kenan an aure da igiya an hada LINK da na su Adnan dake gaba shima yina binsu a baya luuuuu...... kafin a hankali jiragen biyu suka tashi sama yirrrr , aya nabin bayan aya igiya na ri e dasu Dariya ifty ta soma akawa cikin jin dadi wai ita ake koya ma jirgi. Batayi aune ba taji ana cewa za'a raba tsakaninsu wangale ido tayi Wuuuuuh taji jirgin kamar an finciketa ta sake lulawa cikin gajimare tana kwana kamar zata kife dasu . Shikuma daya jirgin ya karya kwana yayi arewa .abun ba karamin da i yai ma Ifty ba don haka ta fara ihun murna Yeeehhhhh ta koma tayi bayan seat in ta kwanta iskan jirgin na karka a gashin kanta dake daure da ribom . Adnan ma dariya yake tayata yina sake orienting dinta ,le a kanta tayi ta tagan jirgin taga yanda sukayi sama da duniya bata kallon komai sai tsirrai daga can nesa ,ga jirgin sai figarsu yake yina wani nausawa dasu ta cikin gajimare kamar zai watsar dasu Irin dai wasan nan da an mashin keyi ko masu mota In ana biki (awizooo ba burki) Wangale ido tayi cikin tsoro ta kwantsama ihu ,a Gigice yace What Kasa magana tayi saboda jin wani abu mai nauyi yazo ya tokare mata mara da tayi,sama sama ta fara numfarfashi kamar ranta zai fita mrs mie what ? Kamar za'a zaremata rai tace Zan mutu ka ...ka yafemun ta are magana tana sagalo masa hannu alaman ya kamata ,tayi wani luuuuu zata fa i .ta kwanta rikicaaa akan hannun seat din . ba shiri ya umurci jirgin tayi asa ,a guje ya fito ya zagaya wajen ta ya alle ta ajikin belt din jirgin ya kinkimota da gudu suka nufi sick bay (asibitin dake wajen) yana walla kiran help help Da sauri akazo da abun gungura mara lapiya aka aurata akai sukayi Emergency da gudu yina biye dasu. 2hours Later Aka fito da ifty kwance sharkaf an daure mata hannunta da drip aka kaita rest room ( akin hutu),sannan likitan ya umurci Adnan da ya biyosa office A rude Adnan ya bisa Likita what happened to my wife? Calm down sir ,matarka tana a better condition kawai ta samu kanta a panic condition ne while ba ita ka ai bane Amma ynz mun bata Emergency intervention komai zai dawo daidai Panic? Ban gane ba,muna cikin jirgine da kawai naga luuu zata mutu Eh kasan masu juna biyu karamin abu yina iya basu tsoro ,Wanda if care Is not taken zasu iya rasa abunda ke cikin cikinsu Wannan karon a furgice Adnan ya mi Dr ban fahimta ba ,meye ma juna biyu? Kana nufin Mrs mie tana da ciki? Ko meyema juna biyu? ya sake wulla masa tambayar Yanda ya rude gaba aya yaso ba likitan dariya Yes haka nike nufi sir,don haka tana bu atar Complete bedrest ba sex sosai a barta ta huta saboda yaron zai iya fita a koda yaushe yanzu haka Aaah ai Sex an barshi inshaalh har ta haihu , alhmdllh bari in Kira momy ,kace a barta ta huta ba'a don hayaniya ko? Gaskiya asibitin nan will not be conducive to her karan jirgi zai ringa tsorata mun baby,gwara mu bar asan kawai in ta haihu ma dawo.... Fashewa da dariya yayi Mr man bedrest ba har ta haihu bane kawai na wucin gadine ,kamar abar cikin yayi kwari na 4months ba daga abu mai nauyi ba aukan namiji kamar kai amma zaku iya canja style in da basai ta dauke ka ba kuma shima atleast 1 a kwanaki 3 har sai cikin ya fara motsi daganan sai a dawo normal activities Godiya Adnan ya shiga zumbuda masa ya fara laluben Aljihunsa sam bayi da cash ,don haka ya waiga ya kalli likita Likita kana amsan open cheque? mai zai hana yalla ai inada voters card da national ID Wani lumshe ido yayi bai amsa likitanba ya kanga wayarsa a kunne yina sauraran ringing en wayar momynsa asa natsuwa yayi sai fadi yake a hankali Momy pick d call...dauka ... auka momy can saida ya kusa katsewa aka auki wayar Hello momy na kusa zama dadyyyy.... an kusa daina kirana boyyy bai sai ba ashe prety ta auka saida yaji ta fasa ihun murna Dady...momy Anty Ifty nada ciki ahayee zamu sha shagalin suna...wayyo da i biki (ita abinda ya dameta kenan ayi shagalin Biki a gidansu) Iyayen da duk suke falo rikicewa suma sukayi da murna momy ta amshe wayar a hannun preety tana tambayarsa wani asibiti suke right now ,zasu biyo Flight su zo duba mai cikkksss Hauka ruwa ruwa shidai dady binsu kawai yake da kallo ba tareda yace uffan ba yinata tasvihi wa Ubangiji da yake ta fadada masa zuri'ar sa da albarkan Saida Adnan ya kira kowa na family dinsa da familyn Ifty,itadai umma ta kasa amsa shi kunyar Fulani ya motsa ....shidai baisan ma yayi wani wauta ba ya cigaba da kiran dangi da su lili yanda kasan ga iftyn nan ta haihu da babynta a hannu ba ciki bane kawai na satuttuka ,saida ya Farfesa ma kowa sannan hankalinsa ya dawo kan likita Oya likita muje jirgi in baka cheque....kai Nagode likita ....ammmm,You sure Matana nada ciki ko? murmushi dai kawai yayi ganin yanda ubangidansu yake a ru e cikin murna yina da a jin dadi da shift in aikinsa ya bashi damar sanar da oga Adnan dadda an labarin nan. likita kana da tabbacin Matana nada ciki ko? sir ba'a aryan ciki and beside akwai cardinal sign ma ,zakaga Vagina dinta ya zama purple...vaginal secretions dinta zai linku....ga alamomi nan da yawa dai **** Ifty sanda ta farka ta ganta kewaye cikin dangi abun ya bata kunya ,haka kowa ke nan nan da ita daga arshe ma momy tace za'a auketa su wuce Abuja saboda tasan nacin adnan kar yayi masu asara . Nan kuwa adnan ya dire yace bai yarda ba ai likita yayi masa bayani to bazai wahalar da ita ba . Humhum su Ifty an shigo dangin en boko ido ba tsarki **** Saida cikin Ifty yakai wata uku kana suka shirya warya waryan _Baby shower_ Uwar unborn da baban unborn akasha hotuna ,wannan tana tsaye ta age top in jikinta ta turo cikin adnan ya an sunkuya ya manna bakinsa akan asan cibiyarta yana kissing akayi masu hoto .....hotuna dai gasunan ,dangi suka dinga sawa a status da shafukansu na sada zumunta kamar za'a haifi dan gold . Anci ansha anyi kyaututtuka sannan ifty ta dawo Banana island da tarin masu mata hidima. Haka adnan da Ifty da sauran dangi suka cigaba da lelen ciki duk bayan wata uku sai an party an dauki hotuna har ciki ya shiga wata tara lokacin yayi tulele ,ko