Sashe 21
Banana Island Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma motar key ta na aga masa hannu yina aga mata har ta fice daga nan ta cigaba da tu a motar da yawanci ta wani screen ake daddanawa yina directing Dinka da yatsa inda ta kamata ka ta Tun a bakin gate in makarantar securities Suka rikice da mata sannu da zuwa sanda ta sauke glass sukaga itace A bakin Hostel kuwa kasa fitowa a motar tayi saidai ta kira lili a waya kafin nan ta rizgi kukanta ma'ishi ,sannan lili na zuwa ta bu e Boot suka fara sauke akwatunan ashe kayane kamr na lefe. Su Sumayya na ganin wannan alibidin sukayi maza sukazo da securityn mata dake gadin Hostel in su suka kama mata akwatunan zuwa daki Duk abun nan ifty na mota ta kasa fitowa saboda jiri da take gani ga idonta sun kumbura saboda kuka ,lili shigowa motar tayi tana bata baki dukda batasan me ya dameta ba,da yar ta hakura ta bata sun shade ta rufe warar idonta suka fito zuwa Hostel. _*BANANA ISLAND*_ _(Billionaire's paradise)_ Book 2 Page *O* Na... Oum Aphnan ```Littafin ku i ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani``` ___________ Ruwa me zafi ta kai mata toilet taje tayi wanka tana dawowa taga tea yaji milo sosai ,aikuwa tasha ba laifi ta daura da paracetamol saboda yanayin feverish condition din da tajita a ciki daganan ta soma barcin gajiya sai wajen 2.30pm ganin bata da niyyar tashi tayi sallah sannan Lili ta tasheta Are you off? a tayi gamida hamma Anyi sallah ne? To 3 zumbur ta mi e zaune Shine baki tasheni ba ? Inaso ki huta da yawa Har dare Adnan bai kira wayar ifty ba wannan abu ba aramin aga mata hankali yayi ba ,taci kuka a sarari tayi a zahiri ,tun Lili na rarrashinta har ta fara jin haushin Adnan Haba wannan ai zaluncine ka koya ma yarinya sonka ka wancakalar da ita... Lili ba sonsa nike ba tausayin kaina da uwata nikeji ,ya rabani da budurcina yayi ma auye mu arya ya aureni Kiyi hakury my love Allah sai ya wulakantashi tsiyar mazan nan kenan masu kudi sun maida mata kamar riga a kowani lokaci zasu iya cireta su sauyata He told me,mata sha biya suka zauna a gidansa ,a wawancina sai ina ganin Ni bazai mun ba ,ki jibeni fa mummuna na dani shikuma gorgeous dashi half cast kyau muni wannan dai duk bashine ba laifi dai ya maki laifi kuma bazaici a bulus ba Ifty zatayi magana saisukaji knocking din securityn dake night shift a ofar akinsu Share hawayenta tayi da sauri suka bu e mata ofa ta shigo Barka da dare iyayen akina Good evening ma suka gaisheta suna mamakin me ya kawo ta akinsu dama gata gwana wajen tijara student Momy mercy ki zauna Zama tayi ta soma masu kame kame kafin ta fadi asalin abunda ya kawo ta,wato rokon kudi Yaran nan sunan muna gadinku ne amma kun fimu hutawa ,kuna dealing da manyan Alhazan birni ,iyayenku wasune mazajenku manyan mutane .amma mu ,yunwa muke sha a wajen can ,gashi baa biyanmu albashi fiye da watanni takwas ba'a bamu albashi ba....bazan ta a manta awata ba ,Madam saude tana night shift akafe akan kujera ta jingina da arfen solar lamp in can na hanyar masjid inku,ashe hawan jininta ya tashi ba wanda ya sani bare ya kawo mata auki.... saidai da asuba mazan security sukazo suka ta ata suka ga ta fa o akan kujeran matacciya! Ta mutu ! Ifty ta tambaya a ru Eh wlh shiyasa,sam na tsani aikin security in nan gashi ba'a biyanmu albashin kirki ga tsadar rayuwa , 20k bazasu iya bamu ba ta yaya zamu sauya ma yaran da suke ashin mu rayuwa Cikin damuwa Ifty tace Lili mu bude akwatin nan,muga kayan dake ciki,inda wanda za'a bata taba yara Kayane jibge duk ready mades sai takalma foreings bana kasar nan ba Ifty daukan takalmin tayi tana juyawa ,kudinsu zasu kai dubu ari biyu da ashirin kowani guda aya kimanin ku in Nigeria Momy ki siyar da wainnan kuci abinci ,Ni irin wainnan takalmar ko na saka bazaa san na saka takalmi mai tsada ba ,ko wanda suka san kudinsa ne sai sai ace anyi jabunsa ne ta aro mata da gowns masu kyau sannan lili ta ha a mata kayan abincin su da suke dashi . Tana fita Lili ta janyo sabuwar Laptop in da ta hango a cikin kayan da yafi tafiya da tunaninta A hankali ta bu e ta kunna Rubutu taga anyi kamar haka a jikin screen Thank You for a most interesting day we made together.....this laptop is yours....and I'd like you to use it for chat with me Lumshe Ido Lili tayi ta mi a mata laptop din da sauri , ur ta kafe rubutun da ido kafin cikin fushi ta maida masa da amsa Ohk haka kake so mu zauna ? Kalar relationship dinmu kenan ? na zama abokiyar ebe maka kewa?...kana bani umurni kamar wani boss. ta tura masu idonta ma ale da walla .zirr nashi massage din ya shigo . Ca e baki tayi a ranta tace agogo Sarkin aiki kullum kana kan laptop. Eh haka nike fatan mu kasance. Kina bukatar wani abu ne bayan hakan? Kafe screen din da ido tayi kawai sai kuka ,da sauri lili ta taso Wai me yace maki dont tell me ya sake ata maki rai ,Ifty zanci mutuncin Adnan saidai daga baya kiji haushina Tura mata screen in tayi a gabanta ,itama ta karanta ,shiru tayi batace komai ba ,ta kasa banbance aure zasuyi ko zaman dadiro . Sun kwashe kusan minti 30 kafin massages suka fara shigowa daga angarensa Ki shirya zamuje Unguwa dake a weekend in nan Ina da karatu ta tura masa amsa cikin fusata Ifty ni fa mijinki ne ,talk to me with some kind respect ,zamuje India a week end din nan umurni ne! Mr man kana dawo da hannun agogo baya ,nasan dai cikakkiyar matar aure bata ta a zama a Hostel ta baro akin mijinta ...then wani matsayi ka ajiye Ni a zuciyarka ,haryau ka kasa accepting ina a matsayin mata ,Ni kam ban zama ball ba da kowai Tom and Jerry zai bugani ba.... thumb up Lili ta mata wato abunda ta fa a masa yayi daidai shiru yayi yina ta maimaita rubutun ta ya rasa amsar da zai bata Haushine ya cika ifty ta kama kan laptop din zata rufe kawai sai ga message in sa ya shigo . Ban ta a driving wata iya mace a jirgi na ba,sai ke Ban ta a barci gado aya da wata mace ba ,sai ke Ban ta a gabatar da wata mace ga mahaifiyata ba ,sai ke Ban ta a.........(Yanke maganar da zai yi kawai yayi daganan ya aura da bata tsatsauran umurni) Mrs mie ki shirya week end in nan zamuje India duba jikin umma za'a bata sallama upcoming Monday. Yina tura mata sa on yayi switching laptop insa gaba aya ,yinajin wani irin matsananciyar kewarta na damunsa ,Tunzurashi da tayi ya sa masa azababben ciwon kai . Dafe kai kurum yayi yinajin wani juwa na ibansa Bakisan abunda naji ba a lokacin da na hango ma allallun hawaye a warar idonki ba....Bakisan wuyar da kika gana ma zuciyata ba ,for the executive 15 hours banji uriyarki ba Ina tausaya maki Ifty ,banaso in gwada maki sex style ina amma so lokaci yayi da zan gwada maki muhimman turakun zama da mohammedul_Adnan *Mu ha u a kashi na Uku* Note that : Banana Island Littafin ku ine Regular 300# vip 500# special 1k Zaki iya biya ta katin mtn a tura ma wannan Number 09065990265 ko ta nan bank 7782217014 , Mohammed Hassana , Fcmb Joy part ya are mai dakakken zuciya ya biyoni ,don jin kalar lagwadan Sex in da Adnan zai ba Ifty Shin anya ma zata yarda ta bishi Meye makomar wannan auren???? *Kiyi gaggawar Mallakar naki Kar ayi tafiyar babu ke....* Oum Aphnan Luv u all _*BANANA ISLAND*_ _(Billionaire's paradise)_ Book 3 Page *P* Free Na... Oum Aphnan ```Idan Baki karanta Book 1&2 ba bazaki ,fahimci Book 3 ba,Salon Book 3 zai sauya ma na baya shiyasa nayi masa free pages for you guys to be radiated``` ___________ _Ina Kuke masoyan shahararriyar marubuciyar nan da ta saba faranta maku da zafafan littafan ta masu fadakarwa tare da naishadantarwa...Wato Binta Umar Abbale to yau ma ga damarku_ _Ingantacciyar marubuciyar zata fara kawo maku littafinta mai dogon zamani wato_ ```MAJNUNI``` _Wohoho ko banfada ba kunsan za'a arar sa madarar baseera don Nishadantar da mai karatu . Littafin MAJNUNI zai fara zuwa maku ne daga 1_02_2023 inshaalh ...karku sake a baku labari_ ____________ Nigeria 6:52am Adnan ,Jogging ya keyi cikin kayan motsa jiki ,saiga message in ta ya shigo wayarsa arfe nawa zamu tafi? Dakatawa yayi yina numfarfashi ,ya aga goran ruwan Eva ya wala tukun,kana ya tura mata amsar 1 agogon GMT A da ale ta sa Kinyi binciken da nace kiyi da laptop in da na baki? shiru tayi cikin mamaki Me zanyi? Naga a front page in ka rubuta Wai chatting kake so munayi Ni dakai dashi Alone... Yes ki an yi bincike akan *Grovelling ,Submissive & Cringing* Learn to know the differences kafin mu ha Ohk sir Maida wayar yayi a aljihun wandonsa mai zif ya cigaba da gudun da yakeyi daga kan faffadan matakalan benayen atilayen A hankali tayi searching words in da ya bata ta internet ,a take suka watso mata da fassararshi da sharu an shi Sex ne zaku ringayi amma umurni yina hannunsa ne....Dole zai jujjuyaki kamar yanda ake juya dabba ,kuma bazakiyi orafi ba,kuma zaki masa biyayya da duk karsashinki.... hotunan yanda irin mazan suke aure jikin mace da belt aka turo mata da sauri ta fita ,ta kwanta tayi shiru tana kallon dogayen hannunta ,Ahaka barci arawo ya sureta. Adnan har ya tafi office suka shiga meeting da members insa baiji wani tsokaci daga wajen ifty ba ,don haka kwata kwata hankalinsa rabuwa biyu yayi aya yina can wajen tunanin Ifty...message ya tura mata I went older kin gama research Ifty dake kwance tana karatun test in da zasuyi monday,waigawa tayi ta kalli notification in da yayi