← Book details Banana Island Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 33

Sashe 4

Banana Island Complete Hausa Novel · about 7 min read

Easy
Kamar zata nitse don kunya haka tace

Thank you
Cak ya tsaida idonsa a kanta,hannunta ri
e a hannunsa ,yina mamakin
aryan da ta masa ,shidai tunda yake bai ta
a ganin mai kama da ita ba
Lafiya? Wacece ke?
yayi magana a dake kamar boss
ewa tayi kwarjininsa ya cika mata ido baza ta iya masa
arya ba kuma,don haka muryarta a take ya fara rawa kamar za tayi kuka

alibar jarida ce mai sanin makamar aiki nazo ne In maka wasu tambayoyi
Kallonta yayi da lumsassun idonsa kamar na mai jin barci,sai kuma ya maza ya sakar mata hannu ,cikin karsashi yace
Sure?
jinjina masa kai tayi ,kawai sai ya juya yayi taku biyu kafin yace
Plz have a seat
Saurin cin masa tayi gamida daidaita tsawonta dashi cikin hikima tayi,wacce duk tsawonta komawa tayi gajera can
asa dashi da ka
an ta gota cikinsa. Mamaki fal ranta ta samu kujera ta zauna
Nagode yalla
Kafeta da ido ya sake yi wanda ya sata tsarguwa tayi maza ta sunkuyar dakai tana wasa da
an yatsun hannunta da ya gama gauraya da
amshinsa

Ehem
Ya bata alama da ta soma maganarta .
arare ta bu
e jottern hannun ta da ta shirya tambayoyin ta ,sannan ta kunna wayarta domin na
an rahotanni ,sai kuma ta tsaya tana dawara tunda babu biro.
Cak ya mi
e ya dawo gabanta ya manna bayansa da teburinsa ya ciro biro guda daya daga cikin tarin birukan da aka rubuta sunan kamfanin a jiki ya mika mata.
Jikinta ya sake mutuwa ya akayi yasan biro take nema?
Amsa tayi gamida yin masa godiya sannan ta rubuta kwanan wata (Date)
Gyaran murya tayi gamida washe baki

Ready?
(Ka shirya?

what ever you want
(Duk abunda kike so) ya bata amsa hannunsa dogare akan table
in yina tsaye a gabanta

Wannan hiran zanyi da kaine a matsayina na
alibar jarida mai sanin makamar aiki dake
arin kammala project na degree
ina daga nan jami'ar uni lag. Ina fatan ...
katseta yayi

Shiyasa kuka hada baki da
awayenki don kece me livern tunkarata amma ba don makaranta ta saki ba ko?
auke wuta tayi ,ya akayi ya sani? Ta tambayi kanta,share maganarsa tayi don Batada amsa sannan taje tambaya na farko

re very young wasu ma suna cewa shekaranka 31 amma ka shiga sahun masu ku
in duniya...
Katseta yayi ta hanyar
arasa mata abunda takeson fa

Ta yaya nayi nasaran zama multi billoniya???
e idanuwa tayi cikin mamaki ,sannan ta basa amsa da

Yes??

Kin tabbata haka kike nufi?
Jinjina masa kai tayi ,kawai sai ya tashi daga inda yake tsaye ya fara tafiya ,taku uku sannan ya tsaya gamida juya mata baya
Wannan ya danganta da yanda mutum yayi aiki tu
urune

Hum kodai kana da sa
a yalla
Juyowa yayi ya kalleta
Ban
aryata ki ba ,amma ki sani the more you work the more you luck,so karki yaudari kanki da tunanin masu kudi a huce suke samun kudinsu sun fiki jajaircewa ne sai Allah ya taimakesu........So work hard and be honest that's my key to success

Ok sir, kai
in matu
in jirgi ne abunda ka karanta kenan ,ya akayi kuma ka bu
e kamfanin
era motoci ,helikwafta da airplane gadgets?

Ventures
(kasada ce)
Girgiza kai tayi
Ban gane ba
Duk wani business da kikaga an farar dashi da kasada,ake farawa to hakan ne ma anan,ko har yanzu baki yarda ba?
an Tsurewa tayi ganin kamar yayi fushi
Naga kamar ranka ya
aci kayi ha

Mutanen da suka Sanni suna kirana mutum mai tsananin kirki da hakuri
me yasa?
saboda sun Sanni sosai. To karki expecting dariya a wajena bazaki samu ba I'm very serious man
I'm sorry sir....ammmm mutane suna tuhumar ka da rashin aure ko budurwa bakada meye gaskiyar maganar ?are you a GAY?
Ware Ido yai da sauri
A gay? gay fa kikace? But wow
Jikinta rawa ya farayi
Don Allah kayi hakuri ba nufina inci fuskarka bane ba kawai tambaya ne
Bana lu
To amma me yasa ...
Tambayoyin sun fara ginsana
I apologize
Tsam ya taso har inda take ya jawo kujera gabanta ya zauna har sunajin tashi da saukar numfashin juna
Ke fa?
Ware ido tayi
Now time to ask you ,wacece ke?
ta kusa
warewa da miyaun bakinta ,saboda yanda tambayarsa yayi shocking nata. don haka ta fara tari
wal
wal! Bai ko motsaba ,bare ya nuna
osawarsa ,har ta gama. kana yace
Careful
Gyaran murya tayi
Thank You...
Wacece ke?
Sorry sir ba wani labari da zakaji me da
i game dani ,bayan abunda na fada maka a farko
Me yasa Ni kikazo ki ka tambaye ni?
Saboda kai
in namijin duniya ne ,kowa zai nishadantu da tattaunawarmu dakai in ya saurara,amma nikuwa babu wani abu na cigaba da zaka samu in kaji labarina sai tarin haushi
e baki yayi zai magana sai ga D.A
in sa ta turo
Excuse me miss ,lokacinki ya
are wani zai shigo
agowa yayi ya kalli DA
in sa,cikin
osawa
Ki dakatar da ko wanene sai mun gama
an da kai tayi cikin ladabi
Ohk sir
Da mamaki a fuskar Ifty tace
Me yasa?
kin kunna mun fitilar son sanin ko ke wacece,ki saki jiki dani kamar abokai ,ki bani labarin rayuwar ki ta yanda zan fahimta
friends? Look at me
(kalleni )
Yes I am...sunanki ,iyayenki komai na rayuwarki
Rumtse Ido tayi kawai sai ga hawaye na gudu daga jijiyoyin idonta da gudu taja hanci ta soma
arin maida hawayen
Iftihal_khair Mohammed ,Na fito daga garin Gombe, makaranta ya kawo Ni Lagos da na gama zan koma wajen sick mother ena...
sheshe
a ta soma yi hakan ya dakatar da ita ga
ara sa maganar ta .
Sorry ok ? Take heart
Jan majina tayi kawai ta mike da sauri ta
auki jotter
in ta zata fita
Bin bayanta yayi da sauri amma ina har ta kai
ofa ,kuma
ofar ya bu
e,har ,ta taka ta fita gilass
in ya fara ziyyy zai rufe
Me yaja ra'ayinki wajen interview dani ?Baki bukatar tallafi a harkar karatun ki?
Tambaya kayi na baka amsa amma bana bu
atar taimakon kowa sai Allah
Ina da
arin tambayoyi da zan maki
Tambayoyi kuma?
kafin ya bata amsa
ofar ya rufe da ita a waje don haka ta wuce ta fita kamfanin da sauri .
Akwai mur
iyar cakwakiya a kwance ,keep following??
Littafin ku
ine dai ina jin daga page din nan har mu gama zai kasance sexy frame work?? ,so in ke ba matar aure bace karki karanta??
*DAGA PAGE DIN GABA PAGES DIN KYAUTA SUN
ARE DON HAKA KI BIYA KU
IN KI TA
AYA DAGA CIKIN WAINNAN HANYOYIN*
REGULAR 300#
VIP 500#
SPECIAL 1000#
7782217014 , MOHAMMED HASSANA,FCMB BANK
KATIN MTN SHAIDAR BIYA TA NAN 09065990265??
_*BANANA ISLAND*_??
_(Billionaire's paradise)_
3
Na...
Oum Aphnan
```NA JIMA BAN NISHA
ANTAR DAKU DA LITTAFI IRIN JARABABBEN NAMIJI??,GIDAN DA
I?? DA HARIJI?? BA..HAKAN NE YA SAMUN SHAU
IN RUBUTA WANNAN LITTAFIN.DON HAKA IN HAR BAKI BIYA KUDIN KI BA MAZA KI BIYA AYI TAFIYAR DAKE ,THE FREE PAGES WILL BE 3 ONLY??`
______________
Talla!!!
awata ina kika samo wannan garin maganin mai
arfin gaske? Cokali daya rak nasha da madara oga yayi ta zuba sambatu??
Hmm kedai bari kawai
awata wajen maman Shuraim
ar mutan sokotawa ne na siya Emergency kenan ake fada maki ,ai bama garurrukan magani kadai take saidawa ba
Akwai Tsumi
Tabaje
Zuman mata
Sa buzu kuwwa
Gumban ridi
Gumban dabino
Dahuwar
an shila
dahuwar kajin amare
Cicci
Matsin dawo da budurci
Maganin Nono
Maganin baya
Maganin
Maganin rage tumbi
Nonon ra
Kai magungunguna dai gasunan birjik ,gashi abun burgewan ana aika kaya duk inda kike a fadin
asar nan,har ma nijer siyan daya ko sari
Wani albishir
in ga masu sarin kaya da masu siyan kaya masu yawa kayanku za'a kawo maku har garin da kuke ba ko sisin kwabonku .
Ina kuke mata
walisa masu son ganin sun burge mazajensu su lukumesu a
aki aita aiki a bed??
Ina mata masu kishiya masu son zama mowan mata ,kiyi ma kishiyarki zarrah? ??
Maza garzayo ki amfani da kayan maman Shuraim
ar Sokoto ki more ki bada labari har ma ki kawo
awayenki ....Mun gode????
_____________
A daddafe Ifty ta shigo Hostel ,still Lili tana gaban laptop
in ta tana typing project dinta ,a gajiye ta cire Abayan jikinta ta sauya zuwa bom short?? da er T_shirt taje ta dauki pure water leda
aya ta kwankwa
e . Duk halin da take ciki Lili na kallonta ta wutsiyar ido . Har saida ta dawo gefenta ta zauna yaraf tana jan numfashi

Lili na gaji
Dakatawa da typing din da takeyi tayi ,ta
an tsaida Idanuwarta akanta cikin kulawa tana tambayarta

Ayyah sannu ,hope kin samu ganinsa? Ina nan ina jiran kira daga police station
Dariya ifty ta fashe dashi
Sai kace wata
arauniya ...Na sameshi
sai kuma tayi shiru
Chapter 4 · 0% Book details