← Book details Banana Island Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 33

Sashe 24

Banana Island Complete Hausa Novel · about 4 min read

Na...
Oum Aphnan
___________
Haka ya na
ota a towel ba inda ke motsi a jikinta yazo ya shimfi
e ta ,wani wahallalen barci ya sureta .
Cikin barci taji bakin Adnan a saman le
enta Yina
arin kissing nata,a tsorace ta wangale ido zata fasa ihu taga wayam babu kowa a katafaren dakin sai ita kadai ,har duhun magriba ya fara shiga ,tashi zaune tayi da
yar tana tunanin irin tsoratar da zuciyarta da Adnan yayi da salonsa har ya saka mata tsoronsa Yina mata gizo kamar shine yake
arin Sex da ita nan kuwa babu kowa.
yar da rarrafe taja jiki ta shiga toilet din
akin ta
ara gasa jikinta tayi wankan tsarki ,ta fito tayi ramakon sallolinta ,ta zauna shiruuu akan praying mat ta rasa tunanin ma da zatayi .
Shigowa
akin yayi cikin Black suit da takalmi sau ciki ba
e ,da
yar ta
aga
warar idonta ta kallesa kawai sai taji wani
walla na tausayawa kanta da kanta na neman cika mata ido da sauri ta rausayar da ido
Agogo Sarkin aiki ,ynz zaice zaije meeting ,na fara tsanar life style
insa
Yakike?
ufule tace
Muna cikin muslinci
shiru yayi jin muryarta a dushe,dukda tanason tayi masifa amma Muryar ma baya fita
Muje ki gaida ummanki ,zan wuce America daga nan
Sorry ka maidani school kawai banda mood din ganin mamana,she is a sick mother bana so taji damuwa akaina ko yaya
Baija da tsayi ba and bai nuna ya damu ba yace
Ina jiranki a down floor
Da Jan
afa ta shigo Hostel wajen 1pm agogon Nigeria ,ko ina na jikinta a lullu
e cikin abaya ,ta rufe idonta da
atoton tabarau da face mask .
Lili na cikin peeling Irish a general kitchen
in block
insu ta hango Ifty na jan kafa da
yar tana nufar hanyar
akinsu.
Wani
arar murna ta saki
Oyoyo my loveeee
ta yarda abun ferewan ta kwaso da gudu zata rungumeta .
alewa Ifty tayi a bango jikinta na kyarma take rokonta
Don Allah karki ta
ani ,jikina a nune yake
Turus Lili tayi
Whts going on?
awa tayi ta jikin bango ,ta shige
akin ,ta fara da sauke madubin idonta da veil
in kanta sannan ta zare doguwar rigar jikinta ,wani
ara Lili ta saki mai
unshe da firgici
Baby me ya sameki accident kukayi?
an fashine suka tare ku suka maku dreadful duka haka?
Gocewa da kuka ifty tayi kamar mai jiran
iris ,Lili ma da batasan me ya faru ba kukan ta fara taya ta dashi ,saida sukayi mai isarsu sannan ifty ta bu
e baki da kyar ta fara rarrashin Lili
Kiyi ha
uri lilina kiyi shiru kinji
Cikin sheshe
ar kuka saman hancinta da kuncinta sunyi jajir tace
Ifty kinga kuwa jikinki a mirror ? Waya maki wannan izayar ? Halan lalas akayi maki da wuta?
Ba wuta bane bulala ne
zumbur ta mi
e gamida dafe
irji
Bulala?...How ?
Adnan ya Zane Ni with so call sex style
insa
Duka?
Ifty Wai Auren nan dole ne ?
Wannan banana island ya zame mun masifa ,In banci banana ba ai an maida mun da jikina goji/kabewa (Pumpkin)...
Tunda kika hadu da mutunin nan komai naki ya rikice ,gashi ma zai shafi lafiyarki kizo muje In kaiki sick bay ....Kuma ma
etacin ko ya kaiki asibiti
Ban nuna masa ba ,I don't want him to underrate me
Kwanci Tashi babu wuya a wajen Allah yau satin Ifty biyu rabonta da Adnan duk wani
afan da zasu sadu ta yankeshi ,ta warke sarai ta cigaba da hul
ar ta kamar da ,karatunsu ya sake zafi sun shiga watan da zasu rubuta jarabawan
are degree
insu ,don haka Sam bata kunna wayoyinta da su Laptop
Maman Ifty tayi lafiya sarai har sun dawo Nigeria ,Adnan ya siya masu unguwa guda a birnin Gombe ya bada kwangilar kyawawan plat houses na zamani 3bedrooms plats kowanne. ,gidajene a jere duk an masu fentin ruwan madara da gets maroons,rufin kwanukan gidajen ma maroon ,yaja masu bohol ta bayan gidajen aka ha
a masu tafkin zamani da shanayensu zasu ringa shan ruwa idan sun dawo daga kiwo
Sannan ya bu
e ma maman Ifty tafkeken kamfanin youghurt da zasu ringa saida gyararren fresh milk ,ynx yabar cuku cukun registan kamfanin a hannun yaronsa ne da kuma samar ma kamfanin abokan kasuwanci
Kafin sati biyun nan ,gaba
aya
an rugansu ya kwashesu ya dawo dasu unguwar da ya gina masu a cikin garin,murna da sa Albarka har sun rasa godiyar da zasuyi ma Adnan don yayi masu aikin da gomnati ta gaza yin masu,sun maida rugarsu wajen noma da kiwo ,rayuwarsu yina cikin gari .
Duk wannan halin da ake ciki ifty Batada labari .
_*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *T*
Chapter 24 · 0% Book details