← Book details Banana Island Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 33

Sashe 26

Banana Island Complete Hausa Novel · about 10 min read

Na...
Oum Aphnan
___________
Lili tayi mamakin yanda Adnan ya kwantar da kai yake bata hakuri tmbyrta shine wai dama yina magana?
ulu
ulu take da ido ta kasa amsa shi
ki rarrasan mun
awarki don Allah nasan tana jin maganarki...
Ifty da zama ita kadai ya isheta fitowa tayi daga wajen taron tana waige waigen neman lili,bata ankare da suna tareba saida sukazo dab da juna .
Wani wawan cin burki tayi sauri kiris ta fadi sannan ta juya zata ta fi.
Da sauri yakai hannu ya kamota
Easy Plz
daddagewa tayi zata warce hannunta
an sake Ni Ko ?
Lili zuru tayi masu da ido ta rasa wa zata goya baya ,a gefe Adnan ya ribace ta da yaudararren furcinsa ,a
umshe a zuciyarta kuma tana tausayin
awarta ,bataso ya cigaba da cuzguna mata .
Bata warware da tunanin mafita ba sai ga wani mai
aukan hoto yazo in da suke ,yina ro
on izinin
aukansu hoto ,jikinsa har yana rawa tunda kowa dai yasan daya daga cikin manyan tabon Adnan shine baya kula mata amma yau gashi hannu dumu dumu tare da yarinyar despite sakin layin da yayi a dakin taron wannan shi ake kira da
Love
A kunne ya ra
a mata
Karki yada rashin jituwar mu,ki barshi a internal problem na rokeki
jikinta sanyi yyi ko banza tayi kewar mijinta .
Gyara tsayuwar ta tayi suka jera mai hoton
an sunkuyawa yayi zai daukesu a hankali yace
Smile faccceee
Batasan sanda ta saki murmushi ba
sannan ya dauki hotunan.
Lili ma ta shigo yayi da ita.
Sanadiyyar hoton nan ya janyo silar daidaituwar Ifty da Adnan ta shige jirgi suka wuce banana island taron da bata gamashi ba kenan.
Nikuwa nace anyi marar zuciya a nan wajen.
Yau bai mata crazy sex
in da ya saba ba,kodon yayi rashin Sex en ne oho ,haka yabarta
akinta shikuma yaje
akinsa ya kwanta , washenkari tana farkawa tayi sallah ,tayi wanka ta nufi kitchen ta shirya masu break fast ,still babu
uriyarsa a gidan ,mamaki abun yaso bata amma sai dai ta daure ta cigaba da aiyukanta ita ka
ai ,tana gama goge inda ta
ata ta wuce ta sake yin wanka ta feshe jikinta da tauraruka ta nufi wajen closet
in ta ,a gaban closet
in taga wani
an kit
in akwati mai azaban kyau ,da takarda an
auka mashi irin roba flower din nan na masoya.
Tana ganin takardan tasan sa
o ya bar mata don haka ta duka a hankali ta
auka ,rubutu ne In 2words
Wear me
Murmusawa tayi a ranta tace
Topah yau kayan ma sai an za
an mun wanda zan saka
e akwatin tayi , subhanallh!
Wata irin gown ne na material mai azaban kyau fari tar an masa adon gold . Da takalmansa da
an kunne abun hannu da
afa da zobba na zinare .
Jujjuya kayan take tana tunani ta ke zurasu .
Yace ya tsani matarshi ta zauna a gida da kaya mai nauyi me yasa zansa wainnan harda wainnan
agogoragon takalmin?
Haka dai ta saka kayan ta je gaban madubi tana
arewa kanta kallo fuskarta fayau ba bu makeup Amma tayi kyau kamar an zana ta .
A nutse ta taka falon da nufin ta wuce dinning room taci abincinta tunda shi
in bata gansa ba.
Tana sakkowa daga matakalan bene ta hangoshi tsaye da malun malun
in babbar riga ya murya hula irin na yoroba ya matse ta ta gefen kunnensa . Wani dariya ne ya ciyota batasan sanda ta gangaro da gudu daga matakalar ba ta dirke akan
afafunta ta fashe da dariya har da hawaye .
Shima dariyar ya tayata ka
an ,yaje ya kamo kafa
arta suna kallon juna
Na baki dariya why? You look great Mrs mie
yar take magana tana
arin ri
e dariyar
Kayi kyau fa kaima,me ya shiga kanka yau ? Wani drama zamuyi kasakani saka wannan kayan kai kuma babbar riga ban ta
a ganinka dashi ba
aure fuska yayi cikin tsokana yace
To ya nayi?
Ka zama wani kamar babban mutum
in nan
Rungumeta yayi Yina kissing
in ta ,a yanda suke tsaye a tsakiyar falon ya
aura gemunsa akan kanta ,Yina mata magana
asa
asa kamar wani zai jisu
Kinsan zuwa gidan surukai sai anyi shigar mutunci....momy ta gaiyacemu kalacin safe yau a Abj
Narai narai da ido tayi ,kamar za tayi kuka ,amma birne cikin zuciyarta tarin tsoron danginsa takeji me zatace masu ? Wannan matar
ar mulki In ta wulakanta ta fa.
A sanyaye ya
agota yina lura da yanda mood dinta ya sauya
Miee menene?
Babu komai yunwa nikeji
Sorry ok ,muje kici abincinki ,Ni yau zumudi yasa banajin yunwa ,Finally zan gabatarda mata ne gaban iyayena ,you'll be officially Mrs mie
Tsauu taji a ranta kamar yanda amare suke tsintar kansu ranar da za'a kaisu
akin miji.,sam taji kamar bata farinciki shikuwa sai wani rawar jiki yake da ita
awar lili are you alright?
gyada masa kai tayi tana maida
walla
Lakace kuncinta yayi
Yau bazakiyi stressing
ina da shogo
anki ba ,da cak na
auke ki ,amma ynz ki Barni inji da nauyin gown inda na saka ma wuya na
dariya ta fashe dashi
Ashe kunajin nauyi
Sosai ma inajin ban taba saka wannan rigar ba
shiyasa bakasan maha
inta hula
ube ake saka mata ba ,fully Bahaushe
Nadaiji a hakan ma nayi kyau
awwwn awesome,ka yabi kanka da kanka...
*Abuja*
10.37am
Tun daga bakin gate tasan sun shigo gidan arziki ,securities da maid zubewa suke suna kwasan gaisuwa fuskarsu
unshe da farin ciki ,alamu ya nuna kowa yasan da zuwansu,haba ifty
alawai Sarkin dariya ,baki ya
i rufuwa . Tana biye dashi a baya har suka isa
ofar shiga asalin
akunan gidan ,ya tura
ofar ya danna kai ....wani Gigitaccen
aran murna wata budurwa da zasu zo saanni da iftyn,ta saki ta nufo su da gudu ,daga ita sai guntuwar doguwar riga da ka
an ya gota gwuiwan
afa ,mai hannun vest .
Oyoyoooo big Anty na
taje ta ma
aleta yanda kasan sun san juna sun saba ganin juna irin sunyi kewar junan nan.
Haba ifty Sarkin dariya ,itama dariya ta shigayi mata suka ru
o hannun juna suka shigo falon
sunana faty amma
an gidan nan da
awayena suna kirana da preety saboda Ni kyakyawa ce
Wow nice one preety nima haka zance
a ranta kuwa cewa take wato sudai
an gidan nan yabon kansu a jininsu yake ,basu jiran ma a yabesu.
Momyn Adnan jin ihun preety yasa ta fito da ita da babansa ,dukkansu
an gayu dasu
Welcome...welcome
murmusawa tayi ta bu
e hannu da nufin ifty tazo ta rungumeta Adnan Yayi zaraf yaje ya shiga jikinta
Me ye haka ? Ni
iyata Nike welcoming
Momy na rigata to
Kinga mijin ki ko ,bansan yaushe zai tashi a baby boy ba ,nayi masa alkawarin daina kiranshi da boy ranar da yayi aure ,amma ina ya daina shogo
a.........yanzu tsakani da Allah dear judge us mijinki ya daina shago
Cikin dariya ifty ta girgiza mata kai ,alamar A'ah .
Zaro ido Adnan Yayi
Mrs mie kika goya bayanta
sunkuyar dakai Ifty tayi ,itakuwa maman tayi zaraf tace
Uhm uhm karka sa ta goyi bayan
arya
baban dai duk tsayawa yayi yina watching drama
insu,bai ce ma kowa komai ba, Fuskarsa
unshe da haiba irin na dattijan masu kudi
Adnan Kallon ifty yayi
Mrs mie ga Dadyn mu
arin zame hannunta take a hannun preety cikin jin kunya bata gaishesa ba saida aka mata magana,amma preety ta
i cikata saima ra
a da takeson yin mata a kunne,a haka ta
an sunkuya kadan da alamun girmamawa
Ina kwana
a mata hannu yayi
Taho
ya rugumo kafa
arta ta bangaren damarsa itama preety taje da sauri itama ta ma
ale a
arinsa na hagu ,har suka isa gaban table
in cin abinci su Adnan na bayansu .
Momyn na tambayarsa how far gameda ifty ,anan yake shaida mata tayi fa ba matsala. Sosai taji ta gamsu da ifty don ita Batada za
i sai za
anta .
A wajen table
in ne taga sauran members
in familyn su biyu kowacce da mijinta da yaransu biyu kowa kujeransa dabam ,cikin murna da karrama wa suka gaisa ,sannan dady head of the family ya zauna a tsakiya ,matarshi na zaune a kujeran da suke fuskantar juna ,sai preety a gefen hagu ,ifty a gefen dama ,sai Adnan a gefen matarsa mamansa a gefenshi.
atoton table
in cin abincin mai
auke da kujeru goma sha biyu ,ya cike taf da kafatanin zuri'ar gidan ,su goma sha
aya saura kujera
aya tal ya rage
Maids Suka soma karakaina suna serving
in su suna kwashe dishes
in da ba'a bu
ata . Kowa ya saki jiki ana cin abinci ana hira mas maza sai hira da mazajensu suke ,itakuwa Ifty a takure take don haka Bataci wani abincin kirki ba sai drink da ta cika cikinta dashi sai
an cake .
Cikin hikima dady yake ma Ifty tambayoyin da ya shafi family
in ta da iyayenta duka ,a sanyaye take bashi amsa ,bata
oye masu komai na zamansu
ar ruga talakawan lilis ba ,Da kasancewarta marainiya da sick mother da take dashi a gida .
Ta aza iyayen zasuyi rejecting
in ta a zama surukuwa kuma daya daga cikinsu ,a matsayinsu na masu kudi auren
warya tabi
warya akeyi ,uhm uhm sai ma taji sun fara zancen gagarumin bikin su da za'ayi .
Ada muna alfahari da kasancewar mu family of 10 kujerun cin abincinmu 10 ne ,yau kin
aru a cikin mu mun zama 11 wannan babbar nasara ne,don haka Boy wancan single vacant chair
in na yaron kane inshallh
Sowa gaba
aya
akin suka
auka suna tafi irin sunji dadin maganar maman nan nasu.
Rausayar dakai Ifty tayi a ranta tace kenan In na zama juya waje road zasuyi dani?
Prety kam haka ta tsinke da surutu tana tsara yanda bikinsu zai kasance ,in anyi lunching a
asa kaza ,zaaje
asa kaza ayi event kaza aje
asa kaza ayi event kaza har a Gama programs bu
an Kaine ka
ai za'ayi a Nigeria
Sauran ma suna sake beautifying maganar fatyn .
Ifty batayi aune ba taji hannun Adnan akan cinyarta yina shashafata yina cusa yatsunsa a tsakankanin matse matsin cinyarta ,wani zillo tayi ta wawwaiga taga babu wanda hankalinsu ke kansu ,a hankali ta daura hannunta tana
arin janye hannunsa
Maida hannun yayi da sauri yina
age rigarta ta
asa yina
arin cusa hannunsa ta cikin jikinta ,gaba
aya fuskarta dagulewa yayi ganin zai tozartata a cikin dubban jama
Momy ne tace
Ifty kin
i cin komai
muryarta na rawa kamar za tayi kuka tace
oshiiiii...mommm
daidai nan taji hannunshi a cikin pant
in ta ,a zuciye ta warce hannunsa ta buge . Shima kuwa zuciya ya soma yi .
Mom da ta fahimci kamar akwai abinda Adnan yake mata na takurawa waskewa tayi ta yi magana ma gaba-daya wajen
waye zaisha cofee na mai da
in nan?"
Duk maganganu suka carke dashi wannan yace shine wannan yace ba zai sha ba.
Samun ga
an maganganun da Sukeyi Adnan Yayi yai sauri ya soma mata magana a fusace amma
asa
asa
wai meye haka?
kafesa tayi da ido cike da
walla ,Dady ne yace
Yadai son?
shida ya lura yina mata fa
a ne.
Wayancewa yayi ya
auki tissue ya kama goge hannu
Ahhh dad Inada meeting da abokaina by 12noon
ok to ka tafi ka bar mana Ifty in yaso ma daganan sai mu wuce wajen family dinta,ai kuma bazaku
ara haduwa da itaba daga ynz sai bayan biki
momyn tayi magana tana
an hararansa don ta lura da take takensa .
Daburcewa yayi gaba
aya
Momy da ita zamuje wajen abokan nawa ...ke tashi muje
ya ja kujeransa baya da sauri ya mi
e bai jira zancen kowa ba ya figi hannunta yayi waje da ita da sauri tana tafe tana gyara takalmin da ya hanata tsayawa ta saka
Saida suka fito
ofa sannan ta dakata ta cije taki tafiya
Kallonta yayi itama shi take kallo ta
i magana ,hakan ba
aramun
ara ta'azzara wutan sha'awarsa yake ba ,don haka a zafafe ya fara kissing
in ta baji ba gani ,a tsorace ta zame bakinta tana waige waige ,bakinta na rawa tace
Chapter 26 · 0% Book details