Sashe 11
Banana Island Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bana shan giya ,a normal drink ,haba If_babe bakisan drink din nan ba duk wayewanki? Kefa Lagos babe ne kuma University babe acan dinma hot cake Wallahi ni ba wayyayi bace kawai duk bugene ,so ban taba ganin drink din nan ba kar inje insha giya saboda kar ace mun auye Shikenan...shikenan your man baya shan giya da duk wani abu ma da bai dace ba ,amma zamu iya browsing sai mu bincika drink din a gabanki if you're doubting No I trust you ta amsashi da sauri tana aukan glass cup din Kafeta da ido yayi ,har saida takai glass din saman bakinta ta ago idanuwarsu ya sar e da na juna ,washe baki yayi Oh really ? Jinjina masa kai tayi kawai yace ,shima ya dauki nasa ya nyi sipping ka an ya ajiye Ina ne nan? Kuma meye dalilinka na baroni da Nigeria ba tare da consent ina ba ka kawo Ni nan Saboda Inyi building trust tsakanina dake ....yeah nan da kika gani gida nane ,shine karshen privacy na ,idan na gaji da mutane nan nike gudowa ,ba wanda yasan gidan nan dagani sai mamata sai ke yau me yasa ni? Kinada yawan tambaya ifty ,wannan tambayar naki shine abu na farko da ya jawo raayina akanki ...karki damu i love it.....Ammm kince mai ya kawo mu nan ? Saboda mu kwayewa junan mu hijabin da muka lullu e kanmu dashi ,abun nufi ,ki bani labarin ke wacece nima zan baki labarin kaina daga nan sai in fada maki matsayin tafiyarmu Ba abu mai dadi da zakayi fatan ji a wajena ,in short Ni ar talakawane ,talakawan lilis mu barshi hakan kin manta naje har garinku na dauko mamanki still Baki yarda in na ga dama a rana daya zansan komai naki ba? So nike ki fada mun da bakinki Gyara murya tayi Da fari sunana Iftihal_khair Mohammed ,Ni ar talakawane ,mamana maririya mara lafiya na fito daga ma ancin family dake rugan bunzun jihar Gombe ,Ni kadai iyayena suka haifa, Babana makiyayine sana'arshi kiwon dabbobin mutane in ya kiwata ma masu hali dabbobinsu sai a biya shi guminsa ,haka dai rayuwa ta kasance har nakai shekaru takwas a duniya lokacin Babana ya hadu da wani mai gidansa a birnin Gombe ,ana kiransa Alhaji an Nasi ,mutum mai kirki ya dauki Babana ya sashi a harkar nemansa ya danka masa dukiyarsa yina zuwa dasu fatauci yina saro masa raguna da shanaye ,Cikin anin lokaci Babana ya fara walwala bayida lokacin zaman rugan mu kuma ,don haka yazo ya auke mu muka koma cikin gari muka zauna a bq in gidan Alhaji an nasi i ya cigaba da samun mu ,Mamata tana ma matar Alhaji aikin gida suna biyanta ,Ni kuma Alhaji ya sani makarantar da yaransa keyi saboda yace yina sona ,lokaci alilan na sanu a makaranta saboda wazo na ,gani dai ba ace amma kowa na sona. Lokacin da nakai shekaru 10 lokacin babanmu ya gina mana gida a unguwar Al ali amma bamu tare ba ,saboda wani fatauci da ya samu babanmu zuwa asar Niger ,a wannan rutsutsin turawa suka kawo ma makarantar mu ziyara aka auki hotuna damu yara ,shikenan bayan kwana biyu sai mukaji labarin hotona yina raining larabawa da turawa suna ta saka hotona a shafukansu ma sada zumunta wai nafi kowacce yarinya ba ar Afrika kyau ,sanadiyyar haka muka samu daukaka na ban mamaki . Sai me? in ciki da yashi sai ya kama matar Alhaji ,ta koremu a gidanta ,muka koma gidan da babana,ya gina mana .mun koma da sati guda mummunar labari ya riske mu Babana arayin shanu sun saceshi kuma mutanen da aka kama su tare sun tabbatar an kashesa . Rayuwa tayi mana unci ,bamu dakowa a Gombe sai Allah ,kullum ku in kyaututtukan da na sama sanadiyyar admiring din da larabawa da turawa sukayi a kan kyawuna shi mukeci muke rayuwa ,ba'a yi wata shida ba ku i ya tasamma arayewa ,mamana ta fara sana'ar koko da osai a tasha ,ta cireni a makarantan kudi na koma public school sbd alhaji yaki biyanmun matarshi ta zugashi Takai ta kawo da yar nike zuwa makarantar saboda inataya mamata saida koko da osai da safe Na zama tantagaryar street child ,da taimakon Allah na gama makaranta na shiga Secondary shima tsintar karatun kawai nike har na kai SS3 lokacin mamata ta daina siyar da kosai a tasha tanayi a kofar gidanmu da yamma Ni kuma in saida awara ,rayiwa dai sai a hankali abu daya ke mun ciwo yanda kare bai taba tare Ni da sunan yina sona ba for that long ,kodon Ni ba ace????? I dunno ! Har watarana muka kai ziyara rugar mu ,nan yaron mai unguwa ya li e zai aureni nikuma na daki asa nace bazan auri jahili auye azami ba,a arshe ma nace ma mamana mu tattara mu gudo auyen bayan dangi sun mun caaa wai in gode ma Allah lamido yace zai aureni bayan na rigada nayi kwantai. Mamana tabi raayina muka dawo Gombe ,sai me? Sai ciwo duniya ta tsaya mun cakkk Tun ina tunanin sauki zaizo har mamana takai sai a kwantar a tayar daga arshe arin jikinta aya ya shanye . A Lokacin nayi mock exams kuma nafi kowa ci a makarantar mu don haka gomnati ta biya mun waec da neco nikuma na siya jamb ,Kuma nayi jarabawa cikin nasara naci cleaned saidai duk jami'ar da nayi applying a arewa sun hanani Admission sai University of lagos. Don haka na tattara harkar karatu na watsar tunda ba mai sponsoring ina ,abun takaici wai saiga an ruganmu sunzo sun auke mamana wai za ayi mata maganin gida tunda na gargajiya ya i ,da ban yarda ba amma sukayi mun arfa arfa . Kuma suka hanani zaman jejin sai bisa condition zan auri lami Nikuma lokacin uruciya da zafin zuciya na kafe bazan Aur sa ba ,na yarda in koma gidanmu na Gombe in cigaba da rayuwa ta ni kadai ,bayan nadawo gida da kwana uku na kakkabe takarduna na Sakandire wai zanje neman teaching abun dariya Proprietor din makarantar macece ,sanda na shiga office dinta aka dakatar dani saboda suna magana da yarinyarta wai zatabi jirgi zuwa Lagos ta samu Admission acan . Samun waje nayi na zauna a r ception din kisan awa guda kafin yarinyar ta fito . Yarinya mai fara'a tana ganina ta washe mun baki Ke kike neman momy ? Gyada mata kai nayi School din nan zaki shiga,har yanzu baki gama Secondary ba? Girgiza mata kai nayi Uhm uhm na gama har na samu Admission a uni lag Amma Banda halin zuwa yanzu aiki nazo nema a nan Aiki? wazai daukeki aiki da qualification don secondary ,Saidai in aikin nany kikeso da share share Rausayar dakai nayi To Nagode bari inje in nema ko aikatau ne a gidajen masu hali Bakida iyayene ? Cikin osawa nace mata Allah srki sorry for the lost Allah ya jikansu ,in kin yarda ki bini ,yanzu zaaje a biyamun Flight zuwa Lagos sai mu nema motar haya muje dake a mota nima kinga jami'a da kika samu na samu ,sai In biya maki kudin makaranta da canjin jirgin kinji murmushi nayi cikin mamakin wautan yarinyar Ke za ayi maki fada a gida baza a sani ba ,nidai kawai ki yarda naji Inaso ki zama awata.... Kaji sanadiyyar haduwata da Lili Lili awar Amana ,ita tayi mun registration tasamar mana daki muna zaune tare ,kayan lili su nake sawa Ina flexing ,Baban lili babban an kasuwa ne so suna da kudi daidai su,sanda tayi orafin hold up din Lagos aka aiko mata da mota ,batayi kasa a gwuiwa ba ta koya min mota . Lili na so na sosai,she's humble Batada arya da agawa ga son Addini ,zamana da Lili yasamun wayewa da jama'a saidai zafin talaucin da na ana a rayuwa shi ya saka mun azaban son masu kudi ,sannan Ina bala in son expensive life kaji fa shirmeeee..... Har ta kawo nan a zancenta ya rafka tagumi ne yina kallonta ,ankara da tayi da haka yasa ta kai hannu ta daki table in gabansa Hunnnn yaja ajiyar numfashi alamun ya tsorata Me kake kallo? Awwn inata kallon yanda queen of beauties na Africa Tasha gwagwarmayan rayuwa ne ,I can't imergine wannan an ficilin pink lips in naki zai ci towo miyar kuka bai dafe ba ya dawo choco kalar kuncinki ba Shagwargwa ewa tayi kamar za tayi kuka Kaima tsokana ta kake ko? Da awayena in suka ganni da pink lip gani ba a sai su ringa zagina wai kamar biri ,Inyi ta kuka ...amma da na shiga jami'a naga yanda ake admiring lips ena ....awwwwnnnnnn Fashewa da dariya yayi Kin iya wasa kanki da kanki Karkaga laifina an dade ana kusheni wannan ya sani koyawa kaina son kaina ,I luv meee Kasan menene idan na kalli madubi na ga kyau na na tuna wuyar da nikesha ,haka zanta masifa a mirror ,nasha cema Lili idan naga mijin da zan aura duk ranar da ya fara zuwa wajena sai nayi masa fa a ince Ina ka shige ka bari ana ta kalle maka Ni ,kanacan kana kallon matan wasu ...mtseww late comer kawai,kuma sati biyu nikeso a saka mana ranar aure Wangale baki yayi kawai ya fashe da dariya Oh I see wato kinanan kin ullaci mijinki eh mana Sati biyu ya isheki ai aure eh mana ai na dade ina jiransa..so banason wani i love You i waye waye ,kawai muyi maza muyi aure mu haifa an biyu biyu sau bakwai Dariya ya fashe dashi har yina dukan afan sa a asa Na shiga tara haka kike da barkwanci ...? Barkwacina yasa akecemun lover girl wannan kuma dalilin yasa nike da tarin ma iya.... Now is your turn ,ka bani labarin kanka sannan kuma ka fada mun dalilin da yasa ka kawo Ni nan ,kuma ka fada mun me yasa kaimun arya kace zamuzo India inga jikin mamata ,wai ka kawo ta asibiti Bana arya har yau banga halittar da ya ta a bani tsoro da har zaisa in oye masa wani abu in kasa fa a masa ba,soooo da gaske ne mamanki na asar nan kuma kafin mu tafi zamuje ki ganta.... Littafin