Sashe 2
Banana Island Complete Hausa Novel · about 8 min read
fara fitowa tsul tsul tsul duk ya ata asan table in da fuskar sumayya . Murmusawa sumayya tayi ta maida masa hakimar a wando ta maida zip ta rufe ta fito tana shafo ruwan madaran da ya bata mata fuska tana si Bakinki anin afarki To malam ai ba mai ji tafita yina aga murya kirawo wani ya shigo **** 9:10pm an mata ne fara da ba a ,su biyu sanye da hijabi har asa da Ni abi suka fito daga campus din a wannan daren ar mai suna Ifty ne tayi magana Lili yau da muma Munada samari da yanzu an fita damu an siyo mana shawarma da kaji amma ,Addini yayi mana katanga Hmm still Alhmdllh mun fi wasu ,wasu kuma sun fimu shiru Ifty tayi gamida aga hannu a bakin titin tana tsaida me keke napep. drop din keken suka dauka sukace ya kewaya dasu garin lagos in ko za'a samu road side hawkers su sayi abincin kan hanyan. Yunwa suke ji sosai ga food stuff dinsu ya are basu da komai sai garin kwaki da gyada da sugar . Tafiya suke tayi ba bayani saidai kyawawan Restaurant da suke wucewa , har dai mai keke ya fara orafi ,saboda yina tsoron kar suzo sauka ya fa a masu ku insu ai rikici ,don haka yaja ya tsaya a gefen gate in shiga wani kyakyawar unguwar masu ku i mai auke da masu irin dogayen gine gine,ba bene hawa aya ko biyu saidai uku zuwa sama,Haske kuwa fallll kamar rana . Hajiya ina wai za'a kaiku duk wajen abincin da muka zo sa kuce ai gaba Haba malam ina ruwanka ba kaidai kudinka za'a baka ba? Hakane kuma fa a fara arin tada keke amma ta i tashi. Ifty kam sai waige waige take unguwar yayi mugun burgeta ,Ifty kallon rommate dinta tayi ta cikin niqabi with excited face tace Wow don Allah ji wani unguwa lili sai kace a Aljannah?Ko'ina haske tar tar kamar rana Hum bakiyi arya ba inkiyar unguwar Kenan billioniers paradise (Aljannar masu ku i) Haka unguwar yake koda yaushe baa auke masu wutan nepa to ina ma zakiga falwayan nepa ,kinga da hanyoyin ruwa da na wuta duk ta asa akayi masu wiring Topah a Lagos in? Ban ta a jin sunan unguwar nan ba ma,wato aga falwayan lantarki ma yawa ne ,tirkashi sai kace a Turai inda technology yayi masu katutu a kwanya Banana Island ne fa da nike yawan baki labari inda nace maki kawuna sanda yayi minister ya zauna a unguwar...Asalin unguwar turawa da Chinese suka assasashi don haka ba tsarin Nigeria bane ba Duddulo ido tayi But wow banana island yaci sunansa ,gaskiya unguwar ta burgeni ina ma ban gama sekandire ba ,da sai na nema makaranta a cikin unguwar nan kawai don in rin a shiga ina kallon gidajen masu ku i,ina mingling da yaransu i ai basu da yawan makarantu ,inajin makarantu biyune a cikin unguwar nan fa, kuma duk na yarane da bazasu wuce shekaru daya zuwa biyar ba,da sun haura wainnan shekarun fita dasu turai akeyi , ko Uk ko kuma US hmmm kedai Allahumma ku una ku an kasiran... Ameen lili ,me keke don Allah an shiga damu cikin unguwar nan muma mu an ba idonmu abinci Taf Hajiya ai an keke baya shiga unguwar nan ,mazauna unguwar fa saidai kiga suna yawo a jirgi , an aiki a wajen sune zakiga suna hawa manyan motoci a Lagos an aikesu cefane ,in kuwa zaka shiga unguwar nan binciken da zaka sha yadda kasan kayi kisan kai! Manyan sojoji ne masu siffan mugaye ke gadin unguwar,ko Hausa basu iya ba... Ifty katse mai keken tayi da sauri To wai duk me yasa ? shiga inma baza a barka ka shiga ba sai kace zakaci gidajen? Kinajin wani A&D motors? shiru tayi cikin tunani ,a take ta tuno kamfanin era motocin da take yawan gani ana Talla a Tv in sun shiga kallo common room din hostel dinsu Yes nasan kamfanin To mai kamfanin a cikin unguwar nan gidansa yake dukda baya ma zama a asar nan ,gashidai yarone Matashi Amma Allah yayi masa Arziki . koda Yike jinin larabawa ne kinsan ance basu iya azamin arziki ba ,to in yazo asar nan a yada kika gani ma linka tsaro akeyi. Jinjina kai ifty tayi Cashi sai kace aruna ,yooo aruna ma ya samu kudin yayi gadara Allah ya nitsar dashi da tsiyarsa tayi magana tana tada jijiyar wuya kamar an watsa mata ruwan zafi Kinsa wani abun mamaki ma , wai da an jarida suka ta a wani fira dashi wai me ya taba ata masa rai a duniya? Sai cewa yayi wai bai ta acin rai ba a rayuwarsa ,sai sau aya lokacin yina yaro an Nursert ranar yina sauri za'a kaisa makaranta suna da sport and prize giving day a school in su dake Yola garin babansa ...kwatsam sai mota ta lalace ,saida aka kira makanike ya gyara motar,sannan driver insa ya kaisa makaranta . Wai a lokacin da suka isa har an kira sunansa baizo ba don haka aka sauya shi da wani kuma yaron shikuma yana shiga ya kada su . wai ranar ne ka ai ya ta a jin unci har yayi kuka ,kuma tun daga ranar ya tsani mota bai ara hawa mota ba a rayuwarsa ,saidai duk inda zaije koda tsakanin wannan gidan da wannan ne sai a helicopter a ido ta cikin ni ab Lili da ifty suka yi kawai suka fashe da dariya suka tafa Bai san unci ba? ....ai wai ya tsani mota sai yawo a jirgi? Lili inason ganin guy in nan ,zanje mu an tattauna Ni dashi Me keken fashewa da dariya yayi an mata kinaso a atar dake ko ,ki jawa iyayenki asara tsaki ifty tayi Dalla malam an rufa mana baki ba dakai nayi ba kasan ko mu su wanene? Kar kaga mun hau keke kayi tunanin wasu fatararrune haka nan...lili Yaushe zamuje wajen wannan young billionaire in? Wlh na osa inga mai yawo 2_4/7 a helicopter hhhhh shegiya naira Ifty kinason masu kudi da yawa wanda yawancinsu fa ance da jinin mutane suke tarawa ke kina ganinsu hakane kawai...don Allah awata ki rage son masu ku in nan ,mu ba an kowa bane Uhm zan rage ifty amma bayan naga wannan mai ku in, lili ina yawan fada maki a jikina nike jin Ni ba talaka bace shiyasa duk inda naga masu kudi nikejin sonsu yanda kikasan an uwana na jini Shuru lili tayi bata tankata ba wani abun na ifty yinada aure kai . Hajiya mun gama kewayawa fa babu masu abinci Lili mu juya Hostel kawai Ki ji a gari Kisha Ni wlh Ina ganin gidajen nan ma naji na oshi Lili Kallon mai keke tayi Malm mai damu school kawai Paid book ne dai Regular 300# Vip 500# special 1000# Katin mtn zaki biya ta nan 09065990265 ko transfer ta nan bank din 7782217014,Mohammed Hassana ,Fcmb . Bazan free page da yawa ba guda ukune tak????Rush and grab your copy safely Oum Aphnan 09065990265?? _*BANANA ISLAND*_?? _(Billionaire's paradise)_ 2 Na... Oum Aphnan ```NA JIMA BAN NISHA ANTAR DAKU DA LITTAFI IRIN JARABABBEN NAMIJI??,GIDAN DA I?? DA HARIJI?? BA..HAKAN NE YA SAMUN SHAU IN RUBUTA WANNAN LITTAFIN.DON HAKA IN HAR BAKI BIYA KUDIN KI BA MAZA KI BIYA AYI TAFIYAR DAKE ,THE FREE PAGES WILL BE 3 ONLY??``` ______________ Talla!!! awata ina kika samo wannan garin maganin mai arfin gaske? Cokali daya rak nasha da madara oga yayi ta zuba sambatu?? Hmm kedai bari kawai awata wajen maman Shuraim ar mutan sokotawa ne na siya Emergency kenan ake fada maki ,ai bama garurrukan magani kadai take saidawa ba Akwai Tsumi Tabaje Zuman mata Sa buzu kuwwa Gumban ridi Gumban dabino Dahuwar an shila dahuwar kajin amare Cicci Matsin dawo da budurci Maganin Nono Maganin baya Maganin Maganin rage tumbi Nonon ra Kai magungunguna dai gasunan birjik ,gashi abun burgewan ana aika kaya duk inda kike a fadin asar nan,har ma nijer siyan daya ko sari Wani albishir in ga masu sarin kaya da masu siyan kaya masu yawa kayanku za'a kawo maku har garin da kuke ba ko sisin kwabonku . Ina kuke mata walisa masu son ganin sun burge mazajensu su lukumesu a aki aita aiki a bed?? Ina mata masu kishiya masu son zama mowan mata ,kiyi ma kishiyarki zarrah? ?? Maza garzayo ki amfani da kayan maman Shuraim ar Sokoto ki more ki bada labari har ma ki kawo awayenki ....Mun gode???? _____________ Tsaye yake gaban durowan da yike adana neck ties insa ,gasunan jere akwaku akwaku sunfi kala ari,cikin zafin nama ya mi a hannu ya zaro wanda yafi dacewa da kayansa ,ya aure wuyarsa ya tsaya yina kallon kansa a madubi yina ma kansa wanka da turare designers ,Ni kuwa ba wankuwan da yayi ya tafi dani ba A'ah tsayinsa da kyawunsa su suka fi tsoratani ,zabgegen gaskene iran samudawa ,wanda ba'a saba ganin irinsu a jinsin Hausa / Fulani ba ,kana kallon ga ansa dukda hankali kwance yake ,zaka tabbatarwa zuciyarka an atilaye ne,saboda ya horar da jikinsa da tirenin kamar an dambe,cikinsa a shafe yake tamkar loman tuwo baya shiga ,amma yina da manya manyan damatsa, duk da kasancewarsa ba mai iba ba amma sadaukin gaskene very very tall gentle man,kyawunsa kuwa mai gusar da hankali ne yafi dacewa da ka kirasa Balarabe ba bahaushe ba. aukar brief case in sa yayi na zuwa aiki ya gangaro ta matakalan benen gidan sai ga wata kyakyawar budurwa cikin crazy kayan barci da basu oye komai na suran jikinta ba,da gudu tazo ta runfacesa ta fashe da kuka Na tuba Karka horani da rashinka bazan jureba kallon ta yayi fuskarsa a tanke kamar na boss Bazan iya having sex dake ba for life,now garga aya zan maki kar in dawo inga tsinke mallakinki a gidan nan...bana fatar zaluntar ki don ni in mai gaskiya ne ,don haka in na fita kije aki na uku bene hawa na Tara , securityn akin zai kasance a bu e,akwai akwatin dololi ki ebi duk yanda kike jin zai isheki and go plz yina rufe baki ya wuce ta bai damu da gunjin kukan da takeyi