← Book details Banana Island Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 33

Sashe 30

Banana Island Complete Hausa Novel · about 5 min read

Na...
Oum Aphnan
___________
Washekari saida taci barcinta ta more sannan ta fito da er rigar swimming
inta zata je pool
in gidan . Tana sakkowa daga falon taji
arar laptop ana bubbugata da
arfi ana aiki akanta da sauri da sauri .
Shiga falon tayi ta gansa a zaune ,Yina kan laptop
Good morning Mr mie
dakatawa da danna laptop
in yayi ,gamida stretching Hannunsa akan laptop
in alamar mi
. Haka ya kafeta da ido fuskarsa a murtuke kamar wanda aka aikowa sakon mutuwa
Zuwa tayi ta tsaya a gabansa
My sugar plum yakake?...
banza yayi da ita
Baza kayi mun magana ba,nayi maka laifi ne?
Sunkuyar da kansa yayi ya cigaba da danna laptop
insa . Da sauri ta dawo gabansa sosai ta sa
a jikinta ta raba tsakaninsa da allon fuskar laptop
in ,ya zama baya kallon laptop
in sai ita
Meye amfani na a gidan nan in baza kayi mun magana ba ? Must be talking
Matsa ki bani waje
yayi magana Yina hura hanci kamar wani boss ,Wanda yasa gabanta fadi rasss bata ta
a ganinsa a wannan yanayin ba hakan ya tuno mata da first visit dinta wajensa
Jan le
en bakinta tayi a hankali tayi da ha
ori tana tsotsan le
en cikin jan hankali ta kafesa da lumsassun idonta ,a sanyaye takai hannu zata ta
a fuskarsa da sigar rarrashi .
arfi ya ri
e tsintsiyar hannunta
e baki tayi zatayi magana kawai yayi sauri ya mi
e zai bar wajen ,da sauri ta biyo bayansa ta fara magana cikin sigar kuka .
Me nayi maka kuma?
A sharudda na ban yarda ki ta
eni ba
Me yasa zaka ringa horani da hakan?...ni ba matarka bace? Plz mu zama normal couple Mana da Allah ,Muslunci da musulmai zasuyi Alfahari damu ba irin wannan bahagon zaman ba , I'm getting to reach here wlh
tayi magana tana nuna ma
oshinta da hannu .
And...?
Narai narai da ido tayi saboda batasan me kuma zata sake ce masa ba ,kasai sai taje da gudu ta fada
irjinsa tana
arin hugging
insa Saidai da
arfin tsiya ya
areta a jikinsa
meyasa bazaka bari in rungumeka ba
Kin mun laifi
me nayi mka ,shikenan hanyar da ake hora mace? Baka tunanin nima kana mun laifi? Kanason nima in ringa horaka da Sex pattern dinka ne?...shikenan Adnan ka mun hukuncin da ya dace nima in Ina cikin fushi zan maka kwatankwacin abinda kau mun....oya beat me!!!
Jikinsa rawa ya kamayi da sauri ya kamo kafa
arta yana girgizata amma gaba
aya ta haukace masa sai masifa take tana sambatu
Me yasa zaki bugeni? Kin taba ganin inda mata ta daki mijinta ...? Kin maidani lusarin namiji ne?
A zuciye cikin hawaye tace
Meyasa zakayi ta dukana ,ka maisheni mace mara galihu ne ? A musulunci babu inda aka yarda miji ya daki mace ,bare kawai for your own raw sex...
Shikenan kin dakeni kinsa su preety sunzo sun ganni fuska a kumbure,tambayoyi suka shiga mun a ru
e yau ,wai nayi dambe da kura ne bla...bla
Lumshe ido tayi cikin tashin hankali
Kagani ko? Kai Kanada wanda suka damu dakai rana daya tak ,an suffantani da kura nikuma dukan da kake mun inda wani nawa ya gani me za'a suffanta ka dashi dodo...? Yes Dodo na!..amma bani da gatane ,da mahaifina Yina da rai wallahi da baza ayi mun haka ba ,da ban aure ka b bare ka wulakantani
wani kakkauran kukane ya nemi sufce mata da sauri ta juya zata wuce . Tausayinta ne ya kamasa da sauri ya rungumota ta baya ,kiciniyar
wace kanta takeyi
Kawai ka
yaleni
Kinsan ya rayuwar aure yake a musulunci right?
Shiru tayi masa bata bashi amsa ba
Babe illiteracy shi yake damuna banyi ilimin addini ba komai ya shato kaina shi nakeyi ,yanzu muje ki natsu ki koya muna yanda zamu gina zaman auren mu yanda musulunci yace ,bansan ra
in da kike sha ba saida kika zane Ni kika tafi kika Barni with my agony
Juyawa tayi ta tallafo fuskarsa
Ni ba Malama bane ,lokaci yayi da zaka ware lokaci cikin precious time Dinka ka nema addininka...ku
in da ka tara ya ishi ba kai ba zuri'anka karni goma masu zuwa baza suyi talauci ba ,amma shifa ya tanajin lahiranka kayi guzuri mai yawa? I'm sorry to say ba naga ana sallah alwala da sauransu a gidanmu nima Inyi shi ke kai mutum aljanna ba ,ka nemi ilmin lahiranka ,kayi aikin Allah a yanda Kur'ani da littafan addini sukace ,ka koyi mu'amala da mutane shi zai baka damar aiki mai kyau ....
Rungumeta yayi dakyau a jikinsa ya
an kissing goshinta
my wife material
Mijina Aljannah ta
Lili soyayya mai tsafta ne ya
ullu tsakaninta da Faisal ,ya tubure bazai koma
asarsu ba sa manya sun shiga magana don dama dalilin hijiransa saboda rashin macen aurene to Allh ya bashi ,sai ya koma ma iyayensa da kyakyawar Albishir .
Lili duk kwane kwanenta dole ta hakura ,tunda maganar gasky itama Faisal yayi mata ,bai bar Nigeria ba saida yayi magana da iyayenta bayan sati guda ya dawo da iyayenta aka tsaida ranar Biki .
Great late comer kenan ,yazo a baya yayi wufff da ita ...sorry mr. Mubarak
Page Y
Half way...
To be continued
_*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *Y
Chapter 30 · 0% Book details