Sashe 25
Banana Island Complete Hausa Novel · about 5 min read
Na...
Oum Aphnan
_A little bit fuck up?
Sowie guyz I did it intentionally...I only want to take you to d town eagerly,Coz d drama is yet to start keep following
I love you
_____________
Asabar , Nigeria.
Kwanci Tashi asaran kwana yau gashi Su Lili da Iftihal ana bikin yayesu, kowa ka gansa yina cikin farinciki saye da graduation gown
insa
Iyaye da dangin kowa sun zazzo ,manyan mutane sun cika harabar makarantar ,amma banda iyayen Ifty ba wani mutum
aya nata da yazo ,but she's still happy Tunda zata koma wajen everlasting mother dinta ,cikin aminci ,dama bata tsammaci zuwan wani nata ba,tunda su
an jeji ne.,tana tareda familyn Lili sunata hotuna ,har 10.30am
Daga nan aka natsu a
atoton
akin taron makarantar mai kama da katoton theatre
Bayan shugabar makaranta da sauran masu manyan mu
amai daga professoshin makarantar sun tashi sunyi jawabinsu,sannan aka bar speaker
in makarantar on the stage Wanda shine zai fara kiran manyan ba
i na musamman .
...and also a very benefit to our university with Mr. Adnan....jeeeeehh
Kalmomin speaker
in da ya shiga cikin kunnen Ifty kenan daidai sanda take shigowa
akin taron a makare.
take wajen ya rikice da tafi da sowa ,kowa ya
osa yaga young billionier
in da duniya take labarinsa
Adnan dake zaune a wajen manyan ba
i na musamman
afarsa har
aya kan
aya jin an kira sunanshi yasa ya mike yina gyara zaman kwat
in sa ,ya haye kan stage
in masu tsaron lafiyarsa suna take masa baya.
wafawa speaker
in yayi cikin girmamawa ya mi
a masa abun magana
in ,a dake ya amsa gami da cewa
Thank You
Ifty da tayi mutuwar tsaye ha
iye miyau tayi da kyar ,daidai sanda Lili ta fizgo hannunta ,suka wuce inda aka tanadar don su daliban da ake yayewa.
Da ha
en turancinsa ya fara jawabi a takaice
Congratulations potential journaliste ,I my self deeply want to solicit you....
Su Sumayya zakari ne suka ha
e kai wajen magana i junansu
Gaskiya gayen nan is hott...ha
ene!
Kudai Allah ya baku aiki kowa kuka gani sai kun tanka,ynz dai lokaci yayi da zaku tsaida miji kuyi aure
Cikin bala'i sumayya ta kalli ifty
Jini da wannan halan ba
in ciki kike mana ,ke an riga an kulle dake daga ciki ba sauran flexing life ,ko da yake auran kwadayi akayi gayinan auren ya kwai ya babu...
Tuntsirewa da dariya Faty tayi
Ke ma dai zakari da wautanki ke kin yarda anyi auren? An dai buga barikin na wucin gadi ,wani mai kudine zai aura wannan ba
ar halittar? Gashidai yayi using dinta yai damping banza ....kullum muku
ana aiki a munafurce irin wai ga masu addinin nan .
Hmm ,yanzu dai matsayin mu daya bakida budurcin bandashi ...gwara mu international
an iska ne da mun fita akwai identity za'a tare mu mu samu ku
i. ..itakuwa bad belly ya kasheta haka zatayi ta zama
Idon ifty tuni ya kawo
walla tana kallonsa tana ganin duk shi ya ja mata wannan tozarcin ashe kallon karuwa ma ake mata?
Basu Ankara ba ,sukaji an fara kiran sunayen zakarun
alibai yina Basu certificate da award.
Mutane biyu aka kira aka fara shelan kiran sunan Iftihal_khair matsayinta Na gwarzuwan shekara wacce tafi kowa
ari .
Jiri na
ibanta ta mi
e ,jikinta a sanyaye take takawa har ta isa gaban malaman ,su kuma suka turata wajen Adnan Wanda shine zai bata award
in.
Kautar da kanta gefe tayi,ta mika masa hannu da nufin ta amsa award
inta ta wuce ,zaraf ya kama hannunta ya ri
e tafin hannunta cikin tafin hannunsa ,A tsorace ta waigo ta kafesa da ido shi da alama ma ya manta abunda yayi ba daidai bane
Lalubo
warar idonta yayi ya ha
e cikin nasa
Congratulation
Turo baki tayi tana kiciniya da hannunta
To nagode ka cikani in wuce
asa
asa yake mata magana kamar munafuki Camera man kuwa sai haskasu yake da hasken
Jibi yanda kikasa hulan nan
ana kalle mun gashin kanki,kefa matar aurene ...matso in gyara maki
stopp now
ta fa
a tana waige
,taga yina yun
oron ta
a mata kai
Kin manta dani? Kin daina ji dani?...me nayi maki?
wal tayi da ido
Jin an kira
alibi na gaba shikuma ya
i cikata
Gaba daya annurin fuskarsa sauyawa yayi zuwa damuwa kamar zai mata kuka
Mrs miee kiyi magana
Dama ...dama ina tunanin...
Nayi kewarki da yawa Plz ki bari mu ha
u yau ,na rantse sabd ke nazo wajen nan
No ita strictly on invitation Kuma ban gayyaceka ba so tsakaninka da management
ta janye hannunta da sauri ta barshi tsaye da award
inta Bata amsa ba ,ri
e award
in yayi sororo yabi bayanta da kallo kamar wani sakarai ,yinajin wani matsanancin sonta yina taso masa .
Bai ankara ba saida
aliba na gaba tayi masa magana ,ta gaji da tsayuwa bai kulata ba hankalinsa nacan wajen ifty da tayi tafiyarta .
an wayancewa yayi ya ajiye award
inta a gefe ,ya amsa na yarinyar a
agauce ya mika mata gamida cewa Congratulations baison ma hada ido da ita . Yarinyar na wucewa shima ya
aga ma speaker
in hannu alamun ya gaji
in nan ,an kira wani ya cigaba......
Ta bangaren student kuwa ifty da Adnan sun barsu da tsegumi saida lili abu ya isheta taji ana ta surutu tace mijinta ne fa ,yazo musamman ma saboda itane meye haka?
Mtseww na banza ! To in mijinta ne sai sun fito sun nuna ma duniya kamar akansu aka fara aure banza ba
a...
Hafsat tace cikin hassada
Sumayya ko zabura tayi
Au shiyasa saboda ba
ar kishi daga mun yaveshi tahau mu da jaraba ,to munga
aruna indai kudine zai saki
agawa
arshe ma Allah nitsar dashi yayi dashi da tsiyarsa a cikin
asa ,don arzikin da ba'a tarashi ta hanyar Allah ba aikin banza ne
Faty dake neman gindin zama wayancewa tayi
Kai sumayya banda kishi
Wa zanyiwa kishi wancan abun ?? Asaraaa...mtseww
Adnan gudunmuwar ma
udan ku
e ya bada a rabawa fresh graduates
in sannan yaba za
uran
alibai kyautar motoci sabbin yayi.
Ai yina mi
ewa zai fita daga
akin taron kikaga duk mutane sun bishi bayansa
uuuuuuu!
An tafi yin masa Rakiya . Har zai shiga jirginsa yasa a kirawo masa Lili .
Oum Aphnan
09065990265
_*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *U*